NOVELS

SAWUN BAYA 1 & 2 COMPLETE HAUSA NOVEL

        Ahankali ta sake cewa kaji, dan Allah ka bani"

 Cikin sauri ya lumshe ido sannan ya bude batare daya juyo ba yace, baki gaidani ba


       Jimmmm tayi kamar baxatai mgn ba zuwa can tace, Ina kwana?

 Juyowa yayi ya kalleta ta cikin gilashin sa sannan ya fara takowa gabanta tare da zuba hannunsa cikin aljihun kasa kasa yace lafiya lau ya jikin ki"

 Acikin makoshi tace da sauki"

     Tsaye yaka gabanta yayin ya bata kafada da kunnensa Yana fadin me zakiyi da number Tsoho???

  Mgn zamu yi????

  Ta gafen ido ya kalleta sannan yace"


    Idan kin yadda zakiyi wayar gaba na zan Baki sannan Kuma bayan kin gama wayar zan goge number......

 Naji eh kaban????

   Wayarsa ya mike mata sannan ya koma kan kujerar dake gefen gadon ya zauna tare da daura kada daya kan daya yana Kara gyara zaman gilashin sa"

    Sosai wayar tasa ta burgeta suilbi da santsi sannan wani sheki kamar yanzun nan aka bareta aleda, fakan idonsa tayi ta juya bayan wayar ta kalla sannan cikin sauri ta danna tada wayar daga bacci"

    Dagowa tayi ta kalleshi irin kallon data saba mashi wadda haryau be sauya ba tace"

      A kulle take"

  Batare daya kalleta ba yace, eh kisa A

L I Y

 Lumshe ido tayi adaidai lokacin daya sake fadin A yayin da ta tsinci kanta da fadin, ALIYA???

 Ido tabishi dashi saidai be amsa ba Kuma be kalleta ba har wayar ta sake rufewa sannan yace, eh, daker kamar me koyon mgn"

Kallon wayar ta sake yi sannan ta kalleshi har yanzun wani guri yake kallo daban, daker ta iya tattaro yawun bakinta ta hadiye saboda wani irin zafi dataji kirjin ta nai mata cikin sauri ta shiga maida kwallar dake idonta sannan ta sake saka ALIYA da manyan Baki wayar ta bude"

     Pic din Aliya ta sake gani wadda shine fuskan wayansa, agefenta harda wani heart ???? yayin da wasu kananan rubutu ke can gefen wadda Saboda kankantan su takasa gane me aka rubuta, dagowa tayi ta sake kallon sa sannan tai saurin maida kanta kasa ALIYA ta sake rubutawa domin ta taradda ta sake kullewa ji tayi komai ya kulle mata daker ta iya daukan number ta shiga kira zuciyarta na tafasa sosai"

  Harta katse ba'a dauka ba sake Kira tayi akaro na biyu sannan tsohon kakan nasu ya dauka cikin kamilalliyar muryar yayi sallama"

  Daker ta iya amsawa yayin da hawayen da take makalewa suka shiga zobowa yadda zuciyarta ke mata zafi sata barkewa da kuka jin kukanta yasa Sadiq juyowa ya kalleta sosai tabashi mamaki"

   Jimmmm tsoho yayi yana sauraren kukanta zuwa can ya fara mgn cikin yaren su"

  Naji araina, naji kukanki har cikin zuciya ta gabobin jikina sun tausaya miki, lokaci daya kukan ki ya raunata ni, muryanki Nan na kuka Yana isa kunnena naji komai ya kwace min hakan ya tabbatar min ke jinina ce, saidai bazance wance kai tsaye ba, gaya min wacece?, ni Kuma in nuna miki kin kawo kukan ki inda ya dace kai tsaye, gaya min in yanke hukun ci nan take"

????????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????
????
SAWUN BAYA
????
Book 2 ????????
????????????
????????????????????
????????????????????????????

                    Na
          _Fadeela Lamido_

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

PEN: WRITER’S ASSOCIATION ©

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️


~only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers~


https://mobile.facebook.com/Pen-Writers-Association-100990022185172
            Page 35 - 36

Munirah ce”

A'a kicemin matar Abubakar nawa, babban mgn,  toh inajin ki meya faru?

Tsoho zuciyata namin ciwo inajinta tamkar zata fashe, kowa baiya sona, kowa ya tsaneni, duk gidan an juyan baya, dan kawai nace ban son Amukarnin mu, Tsoho to wai dole ne saina soshi?, nifa haka Allah ya halliceni ban iya boye abum dake Raina ba, idan ma na boye ciwo ne zai kama ni, amman kowa ya tsanan saishi dan gatan su......

Dakata Muniratu ki saurareni......

 Nikabar cemin Muniratu sunana Munirah aishi Amukarnin bakace masa Abubakari ba saini dan ba'a sona"

Murmushi yayi sannan yace lallai bakin ki akwai kaifi shikenan duk naji, yanzun gaya min dalilin kukanki in share miki hawayen ki”

 Tsoho Lubbunah taimin dukan tsiya, duk jikina shaidan bulalane, Kuma gaban Umman da Amukarnin basuce mata komai ba, narasa wadda zan tunkara yabi min hakkin dukan datai min, Enisilim ba kulani yake ba kowa ya juya min baya"

   Cikin tsananin bacin rai tsoho yace"

  Kikace gaban wa tamiki dukan??

Umma ce da Kuma Amukarnin"

Wacece Umma?

Annanin su Sagir da kuma Amukarnin Sadiq, shima din yana gun"

Kina nufin Fatima??

Eh"

Da Kuma Sadiq nawa???

Daker ta iya amsawa sabo da haushi waiwani Sadiq nawa"

Shikenan kibar kuka ninan zan dauki mataki, zakiga abun da zanyi akan wannan kinji ko?

 Sauke wayarta tayi ranta fari kal, saidai ganin inda Sadiq ya hade rai taji gavanta ya fadi"

Wayarsa mika masa, adaidai lokacin da yake fadin kin kai karata ni da Annanin ne??

A’a ni Karan Lubbunah nakai”

Dallah kirufawa mutane Baki, agabana kike kai Karan Annanin na Saboda ke Baki da kunya, toh bari kiji, iskancin ki ya tsaya iya ni kadai karna sakejin sunan Annanin na abakin ki dan ba sa’arki bace, tun wuri kishiga hankalin ki”

Cikin sanyinjiki sosai ta koma falon sosai taji mgnr tamata wani iri musamman dayace ta raina Umma”

Fitowa yayi ya wuceta nan zaune ko kallon inda take baiba hakama da dare daya dawo”

 Wahegari bayan ya dawo sallan asuba ta sakejin fitansa acikin ranta tace yau akwai karatu kenan, inama zan iya tunkarar sa danace masa zan bishi????????

      *********

A yau Sadiq ne yafara zuwa wajen, dan haka da Mubarak ya sameshi wajen taji mamaki sosai, hannun yabashi suka gaisa sannan yace yau Kaine da wuri haka?

 Kansa kawai ya kawar yayi daya mike kafarsa agurin Yana me girgizawa"

Adaidai wannan lakacin Lubbunah ta tunkaro gurin tana tafiya cikin nutsuwa bakinta dauke da sallama tana kokarin wucesu ta Isa kan darduman dake shinfide taji ta taka kafar mutum, zabura tayi tare da komawa baya tana me kallon kafar Sadiq data take cikin sauri tace yi hakuri Amukarnin wlh ban kula b........

 Saukan marin dataji ya hanata karasawa idonta rufe tana rike da kuncin taji Yana fadin au iskancin naki Kuma harni?, nine Kuma zaki taka ki wuce sabo da kina takama da rashin kunya?

Karta girgiza alamar a'a kafin ta rufe Baki ta sakejin ya wanka mata sabon mari, tare da fadin"

Ninake mgn kina mayar min Saboda baki da kunya?, Ina tambayan ki ni sa'an wasan kine?, Kafarsa yasa ya haureta tare da rufeta da duka, duk abun da yake Mubark bece tac ba Saida yaga abun nasa bana hankali bane sai ihu Lubbunah take, yayin da Sadiq din keta jibgaeta   kasancewar asubace garin tsit yasa kowa dake gidan fitowa kusan atare suka karaso Munirah ce karshen fitowa daga ita sai rigar bacci dogowa har kasa"

 Cikin nutsuwa Enisilim yace meyake faruwa  anan gurin?

Alhaji Mustapha kuwa cikin fada yake fadin meya faru?

    Cikin sanyin jiki Mubarak yace wai yace ta takashi ne"

  Lubbunah sukabi da kallo tana kwance akasa yayin da Sadiq ke gyara wuyan rigan shi cikin Mamaki Enisilim yace"

Shine aka mata irin wannan dukan?, Sadiq meke damun ka ne???

 Wlh ba wannan bane dalili karya ne, nasan kana da bakin hali ammam bantaba gani ko labarin kama wani irin wannan dukan ba, Amman banyi mamaki ba"

Cikin sunkuyar dakai yace Abbanin takani tayi fah"

   Eh mana ta taka ka, kai.kuma ka mata duka yayi kau,  Hajiya Fatima Alhaji Mustapha ya kallah yace Fatima kamo min ita muje idan Kuma be isheka ba zaka iya biyo mu ka Kara mata"

  Kawar da kansa yayi Yana kallo duk suka juya daman Umman su Lubbunah tunda taga Lubbunah ce ake duka tai saurin komawa hakama Abbanin su"

   Bayan duk  sun wuce Mubarak yaiwa Sadiq wani irin kallo sananm yai saurin wucewa yabar wajen, garin ya fara haske hakane yabawa Sadiq damar hango Munirah tana kokarin shiga part din su, ji yayi gaba daya ransa ya sake baci hannun sa yasa cikin aljihu sannan yabi bayanta"


Muneerah kuwa tana shiga falon su ta daka tsalle ta doro kasa tare da fashewa da dariya sannan ta shiga juyi a tsakiyar falon cikin yanayin dake nuna tana cikin nishadi"

Ahaka Sadiq ya sameta, tsaye yayi yana binta da kallo tsayon lokaci yayin daya fara jin tunanin sa na gushewa, Munirah kuwa tama rufe idonta tanajinta wasai yau tare da wani irin nishadi mara misaltuwa wadda ta dade bataji irin sa ba, yadda take juyawa yasa jiri ya fara dibanta gane hakan yasa Sadiq ya shigo ya tallabeta kan hannun sa yayin da ya shiga kissing dinta, lumshe ido ta shiga yi domin gani take kamar jirin da take gani yasata ganin hakan sosai yake kissing din nata sannan ya dauketa cak yayi dakin sa da ita Yana me lashe bakin sa"

 Akan gadonsa ya direta inda zuwa wannan lokacin hankalinta ya fara dawowa jikinta kokarin tashi take yayin da yake dada sakar mata nauyin shi gaba daya, cikin kankanin lokaci ya rabata da kayan jikinta illah abu daya daya gagara rabata dashi dan haka ya shiga jan hannunta kamar yadda ya saba"

Ihu tafara sabo da zafin da gurin ke.mata sanadiyar Jan hannun bra dinta da yake yi saidai yazama kamar ihum banza dan besashi fasawa ba illah Kara janta da yake yi, daker yasamu ya tsinketa Yana danne da ita ya kafa bakin shi agurin tare da kara dandaneneta sosai”

Wani irin abu ta ringaji namata yawa cikin jikinta gaba daya wadda tarasa menene shi ganin Babu sarki sai Allah tafara kuka kunnemta na jiyo mata yadda Sadiq din ke fidda numfashi, zuwa can ya saki tare da mikewa yafara kokarin cire kayan jikin shi tashi Munirah tayi zaune tare da jawo rigarta tana kokarin sakawa batare data gama ba ta nufi kofar, saidai a kulle ta sameta hakan ya Kara tsananta kukanta cikin kukan take fadin dan Allah ka bude min in wuce"

  Zama yayi abakin gadon dagashi sai gajerem wando cikin hade fuska sosai ya kalleta kidawo nan ki zauna"

Nidai a’a kabude min kofar kawai najeni anjima zan dawo idan nai wanka????????

Jimmm yayi tare da kawar da kansa yace nace kizo ko?

    A'a nifa wanka zanyi sai inzo ni"

 Waigowa yayi ya kalleta sannan yace zokiji toh"

A'a 

Kizo kiji nace saiki wuce”

Ahankali ta dawo ta gaban shi ta tsaya shima cikin tsare gida yace zauna”

Gefensa ya nuna mata ta zauna babu musu samnam ya juyo ya kalleta kadan yace”

Tamuddirincin?

 Idonta ta dago ta kalleshi sannan ta sunkuyar dashi akasa"

Cikin dibara ya cafki hannunta daya ya daura kan abun shi tare dasa hannun sa ya hade ya rike tare da sauke ajiyan zuciya me karfi tare da fadin”

  Kiji halin da nake ciki kanwata"

Gaba daya jikin Munirah rawa ya fara ta yadda shi kanshi saidata bashi tsoro wani irin abu take kamar zata shide ganin haka yasa daya hannun sa ya jawota jikinsa Yana fadin"

Kanwata nutsu kinji, kwatar da hankalin ki kinji”

Kuka tafara tare da kokarin kwace cikinta yayin da idon Sadiq ke dada rufewa, ahankali yai nasaran kwantar da ita agadon yana kokarin sunbatanta tai nasaran kama kumatunsa ta gantsara cizon da saboda radadi Saida kwalla ta taru a idon sa yayin da ya saketa adaidai lokacin dayajin karan shigan hakoranta jikin shi”

    Cikin gudu gudu take saka rigarta harta gama be motsaba gashi dakin rufe yake dan haka ta shiga raba ido ganin yaki kallon ta tafara kuka"

 Ya dade durkushe agadon sannan ya taso ya Isa gaban modubi ya tsaya tare da bude idon sa daker, jini yagani yana gangarowa hannun sa yasa tabbas jini ne sosai yaji baccin rai ya kamashi wadda yasa idon sa karayin jawur lokaci guda"

  Wani irin sanyi jikin sa yayi yayin da tunanin sa ya fara canzawa, cikin sanyin jiki ya juya ya kalli Munirah yayin da suka hada Ido tana zubar da hawaye"

Ido kawai ya zuba mata yanajin inda jinin ke diga masa ajiki itako Munirah kanta ta dukar kasa, ajiyan zuciya Sadiq yayi sannan ya karasa gabanta yayin da take jah da baya"

   Hannunta ya kamo kome ya tuna Kuma saiyai saurin sake tare da kura mata Ido sunkuyar da kanta ta tayi inda wani irin saukan mari ya sameta batare data yi zatoba koda ta bude idonta abakin kofar ta hangesa ya budeta gaba daya cikin tsawa yake fadin fita"

  Kusam aguje tai ta fice har yanzun tana dafe da kuncinta, buka kofar yayi bayan ta fita sannan ya koma gaban mudubin yana huci sosai yai watsi da kayan dake kan madubin suka watse akasa cikin huci, adaidai wannan lokacin yaji Kira ya shigo wayar afusace ya dau wayar Annanin ce dan haka yayi ajiyan zuciya dare da dagawa"

  Kaxo yanzun nan amman fah idan na isa!

  Amsawa yayi da tam ganinan"

Cikin sauri sauri yai wanka ya shirya cikin kananan kaya ya fice har yanzun cikin fushi yake"


                ******

Ina kwana?

Ba wannan yasani kiran kaba Sadiq ban bukatar gaisuwar ka”

   Ido yabita dashi  Annanin nayi laifine?

Tambayata kake yi??

A'a"

Ido ta zuba masa yayin dayai saurin sunkuyar dakai cikin sanyin jiki sosai"

 Saboda Lubbunah ta dake Munirah shekaran jiya yasa yau kai mata dukan mutuwa????

  A'a bahaka bane takani tayi fa Annanin.....

Rufemin baki Sadiq karka raina min hankali bantaba tunanin zaka yi abun da kayi yau ba, akan Munirah ka kama Lubbunah da duka kamar bakasan daga inda ta fitoba, alhalin kai kasan Munirar taka ba kunya gareta ba kaima bata raga makaba bare wani amman har kake rawar kafa kainan me mata, toh ita Munirah tana da gata kaine gatanta Lubbunah kuma bata dashi shiyasa za’a daketa ahanata kuka”

Kansa ya kawar yayin da hakan yabawa Annanin daman ganin kumatun shi, wannan ciwon fah ita tajimaka shi ko??

A'a na bigene dazon"

Hmmmm Sadiq kenan, nasan kanason Munirah Amman bansan abun har yakai haka ba, ayanayin ka banzaci haka ba gunka bakason laifinta ko kadan, yanzun wannan irin ciwo dame kajishi toh?, wuka, ko Kuma cukali ko hakora???

     Kanshi ya shafa tundaga goshi har keya sannan yace, cizona tayi"

        Hmmmm, Allah ya kauta toh, Amman ka rama ko??

  A'a

Meyasa?, ai inace ko karene ya cijeka saika rama??

    Annanin kibar wannan mgnr, yanzun dai kimin addu'a Allah yasa ta soni"

    Bazanyi ba Sadiq, Ina me tabbatar maka natsana auren ka da Munirah har cikin kokon Raina, bana hango alheri a tattare dashi, kuma indai zan gaya maka kaji karabu da yariyar nan domin tuni nadawo daga rakiyarta, ina ganin kamar bakasan ciwon kankaba wannan tabon idan ba wani ikon Allah ba saikatafi lahira dashi, tunda tafada da babban murya bata son ka indai kai ba maye bane ka rabu da yariyar nan"

  Jan idonsa ne ya tsananta, yayin da idon suka Kara kankancewa daker ya iya bude Baki yace Annanin ke kaidai fa kikasan son da nake mata ko ita bata sani ba, kumani basabo da fadan da sokayi bane Lubbunah takani tayi ni Kuma banson atakani

 Shikenan naji jeka"

 Annanin ki fahimceni dan Allah"

 Ainaji Sadiq ,amman ni babu ruwana da auren ka, ko matarka kai kake sonta ka riketa acan kartazo min nan, kuma idan wani mugun abu ya sameka sanadin ta daga kai har ita bazan taba yafe maku ba

Shiru yayi ya kasa mgn yayin da kansa yake kasa tsayon lokaci hawayen sa ta gani yana diga yayin da yake saka hannun sa cikin dibara Yana sharewa

Sosai jikinta yai sanyi tare daji har zuciyarta cewan ta takura masa hukuncin ta yayi tsauri gareshi sai dai har cikin kokon ranta take kin auren dan haka dole ta dage akan hakan”

     Kusan awa daya ya dauka ahaka sannan yai gyara murya ya dago jajayen idon sa suka hado dana Hajiya Fatima yace"

 Annanin dan Allah kibani wata dama daya tak"

Cikin kawar dakai tace, Ina jinka"

     Zan turo miki Tamuddirincin ki tambayeta mena mata ta tsaneni duk abun da ta gaya miki ki yanke mana hukunci dashi kinji???

Ban gane ba ??

Ina nufin ki yanke hukunci akan amsa da zata baki nikuma insha Allahu duk yadda kikace haka zanyi da yadda ubangiji”

  A'a karka sake ka turo min ita aibayau nafara tambayanta ba cewa kawai take bata kaunarka nan duniya"

 Annanin ki sake tambayanta akaro na karshe duk abun datace ki yanke hukunci kice Sadiq na umarceka da kayi kaza kawai"

 Jimmmm tayi sannan tace shikenan "

  Kama kansa ya kumayi bayan kusan minti 30 ya mike har yanzun yana rike da kansa cikin rashin walwala yace natafi"

          ***********

Misalin 11:00am Sadiq ya shigo part din su yajima falon sannan ya nufi dakinta batare da yayi sallama ba ya tura kofar”

     Zaune ya sameta bakin gadon tayi tagumi ganin sa tai saurin jiyo masa baya"

    Kije Annanin nakiran ki, bejira jin amsantaba ya juya"

  Mikewa tayi bayan ta tabbatar da fitan sa ta yane lafayanta sannan ta dau wayarta ta fice........

????

????????????????????????????
????????????????????
????????????????
????????
????
SAWUN BAYA
????
Book 2 ????????
????????????
????????????????????
????????????????????????????

                    Na
          _Fadeela Lamido_

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

PEN: WRITER’S ASSOCIATION ©

✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️


~only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers~


https://mobile.facebook.com/Pen-Writers-Association-100990022185172
            Page 37- 38

Typing……

Tana tafe taji gaban ta ya wani irin faduwa, dafe kirjinta tayi da ta tuna cizon da ta masa, zuwa can ta daga kafada tare da fadin”

Idan ma ce mata yayi na cijeshi shima ai ya maran????????♀️

  Da sallama ta shiga, saidai babu kowa afalon, dan haka ta nufi cikin dakin baccin Umma"

  Zaune ta sameta kan sallawa tana gabatar da Sallah azahar, dan haka itama ta shiga bayin dake dakin Umman ta dauro alwala sannan ta fito nan kusa da Umma ta tada sallah"

   Tana tadawa Umma na idarwa, mikewa tayi ta koma bakin gadonta ta zauna, tare da tattaro duk wata jarunta tata tare da kokarin sakin fuskanta bayan fushin da ta yi"

 Bin Munirah tayi da kallo tana Sallah, tabbas wani lokacin bata ganin laifin Sadiq akan irin son da yakewa Munirah hakika ta cancanta domin kusan ace a halaye ne kawai Allah ya rage ta, amman akwai kau da kaun surah, sannan kuma yariyace me shiga rai bama ganamiji kadai ba irin matan nan ne wadda baka iya kallon su sau daya batare daka so karawa ba, ahalaye kawai aka samu mishkila kuma daman babu wadda ya cika daidai shiyasa ba haushe ki fadin mutun tara yake be cika goma ba, sannan kuma har yau ai Munirar yariyar ce karama,  saidai wani abun da take zakaso ace me shekaru kamar nata ya wuce wannan gurin"

Tunawa tayi da yadda taga Sadiq din ya shiga cikin damuwa da kalamin ta, kusan za'a iya cewa tunda  take bata taba ganin tashin hankali acikin idon sa ba kamar na ayau ahankali ta rinka jin wani sanyi sanyi na shiganta har taji yanzun ta gamsu zata iya yin mgn da Munirah"

   Bayan Munirah ta idar da Sallah tana daga zaune kan sallayan ta juyo tace Umma Ina yini?

Lafiya lau Ya gidan?

Lafiya lau"

   Alhamdulillah"

Shiru suka danyi na tsayon wani lokaci sannan Munirah tace"

  Umma yace kina kirana ne......

Batare data rufe baki ba tace wanene hakan?

   Shine yace kina kira na"

Shi wa?, Bashi da sunane??, Ko kina nufin Amukarnin ku Sadiq???

 Kai ta daga tare da fadin eh"

Meyasa baki Kiran sunan sa??

  Babu komai fah"

 A'a akwai Munirah"

Sunkuyar dakai tayi Babu fah Umma”

Toh shikenan taso nan muyi mgn"

Tasowa tayi ta zauna bakin gadon dafda Umma yayin da Umman ta ruko hannunta guda daya tana wasa dashi tare da kura masa iso tace”

  Munirah kinawa Sagir addu'a kuwa??

Ina mishi Umma sosai ma, shida Aliya kullum sainai masu addu'a, a sallolina biyar bana mancewa"

 Yayi kau, ai Sagir yana da hankali gashi da kirki wasa da dariya da kowa baya daddaure fuska kamar wancen mijin naki????

Wlh kuwa Umma ashe kema kinsan haka"

Nasani mana Munirah, ai dama can halin su ba daya bane ba, dan haka nafi son Sagir, wasa da dariya wani lokacin kiga yana daukana kamar wata kakarsa, Ina za’a hada da wannan fuska ko fara’a babu ga bakin hali”

  Toh Umma bashiyas ranar nan nace miki dama shine ya mutun akabar mana Amukarnin Sagir din ba Amman kikaita fada"

 Kashhh???????? amman Munirah wannan kalmar bata da dadin ji, wadda ya mutu ya riga da ya mutu, kenan idan kina fadin haka Allah kikeyi wa gyara?, Nafi son ki dauka duk abun da Allah yayi daidai ne, mekau ko mara kau"

Jimmmm Munirah tayi zuwa can tace na gane Umma nabari cewan haka insha Allahu bazan Kara ba”

   Yauwa ko kefa?, Yanzun kinga wasa wasa ana neman wata da auren ku da Sadiq amman har yau baku saba ba saboda daure fuskan sa"

   Kawar dakai wakai Munirah tayi yayin da sukayi shiru na tsayon wani lokaci zuwa can Umman ta sake cewa"

  Munirah?

Na’am Umma”

Wlh har yau hankalina be kwanta da auren ku ba?, tunda baki so gara ahakura"

Umma ai bani kadaice banso ba harshi baso yake ba fah, kawai ba yadda zaiyi ni ya hakura"

A'a Munirah shikam ai Yana so????

Wlh wlh Umma baya sona tun Ina karama ya tsanan"

 Lumshe Ido Umma tayi sannan tace"

 Toh Idan har bayya so kema Baki so ai auren bayi da amfani Munirah gara araba shi kawai, waima menene ya hadaku ne har haka Munirah???

Shiru tayi tsayon wani lokacin cikin rasa abun cewa zuwa can tace Umma kinsan menene???

Ajiyan zuciya Hajiya Fatima tayi sannan tace"

  A'a saikin fada"

Kasa Munirah tayi da idonta sannan tace”

Umma shine fah tun Ina karama sai ya dinga min wani irin kallo"

 Wanni irin kallo ne wannan???

 Umma shi yasan kona meye kiga yana min wani haka, haka fah Umma, kwatantawa Umma tayi yayin da dariya ya kubucewa Umma batare data shirya ba"

 Ita ko Munirah cigaba tayi da zunboro baki bayan Umma ta sarara tayi murmushi tare da fadin"

 Inajin ki"

Sannan Kuma Umma Yana mgn da Lubbunah da Aliya acikin gidan nan amman ni be yi dani wannan kallon kawai ke shiga tsakanina shi”

Murmushi Hajiya Fatima tayi tare da fadin"

Banda abunki Munirah duk sanda yai miki wannan kallon da kika kwatanta ramaa zaki yi ai"

Umma in rama yace bani da kunya, daman sun ruga da sun makani acikin gidan nan"

 A'a kirama nina saki,daya miki kema kimai"

Toh Umma aiba wannan bane kadai”

Toh Ina jinki?

Umma Kuma tuntuni yake mgn da kowa agidan nan Amman bandani, bayai min mgn ko yana mgn dasu Lubbunah daya ganni saiya fara min wannan kallon koya kawar da fuskan shi gaba daya Kuma idan ya fita har sayayya yakewa Aliya da Lubbunah amman ni tunda yake betaba bari inci kudin saba saidai idan be sani ba”

Cikin tsananin mamaki Hajiya Fatima take kallon Munirah zuwa can tace, toh ai kinsan lokacin son Aliya yake ai, kibarsa wannan a lissafi"

Wlh Umma tun bece Yana sontanba yake  saya musu abubuwa Kuma yabasu agaba na ya Kuma dinka dagowa yana min kallon rainin wayau"

 Kawar dakai Annanin tayi sannan tai murmushi ta sake juyowa tare da fadin"

 A lallai baya kyautawa Munirah, idan ma wannan yakeji ai kekadai ya kamata ya sawowa wa tunda duk gidan kece auta"

Turo baki munira tayi sannan ta dago ta kalli Umma tace"

Toh ai yadda 'yan gidan nan suke nunawa kamar shine autan"

Kamar Basu san kowa ba baran ma yanzun da aka Kara tsana ta”

Hmmm, Munirah kenan Babu wadda ya tsane ki bakin ki keja miki komai, yanzun dai nagane inda kika dosa, wannan dalilin yasa baki son Amukarnin naku??

 Jimmm tayi tare da sunkuyar da kanta kasa cikin rasa abun cewa"

Munirah dake nake mgn?, Nace wannan dalilin yasa ki kin yadda da auren yayan naku???

   Kaita daga ahankali yayin da Hajiya Fatima ta bita da ido zuwa can tace"

  Munirah bayan wannan ba wani abun Kuma??, Idan da wani abun ki fadamin kinsan nidai Ina bayan ki bana tare da Sadiq"

 Motsa baki ta fara don haka Annanin ta tattaro hankalinta gaba daya ta maidashi gun munirah tare da fadin inajin ki"

Umma???

Na’am Ina jinki Munirah”

Kuma fah Umma kinsan menene??

 Sai kin fada"

Sunkuyar da kanta tayi tare da fadin”

Umma shifah Kuma kowacce irin yariya ce tabawa yake hardai budurwa ce harda yare"

Jimmmm Hajiya Fatima tayi tare da runtse idonta zuwa can ta bude sannan ta kalli Munirah kallo me cike da kauna tace"

Munirah kibarjin jita jita kinji ko, ki dingayin amfani da abun da kika gani da idon ki"

Sai yanzun ta dago ta kalli Umma tace wlh Umma nagani da ido na Yana taba Hafsat kuma lokacin sannan Kuma zahrah ta fadam.......

Hannu Annanin ta daga mata alamar dakatarwa sannan tace"

 Munirah?, Kinsan me nake so dake???

  Kaita girgiza"

Ki goge wannan abun acikin zuciyar ki, inaso ki dauka dama can mutum tara yake becika goma ba, yanzun dai Sadiq yana da aure, idan kika Kuma kamashi da irin wannan laifin ki gaya min nikuma zan nuna miki nina haifeshi, domin duk yadda kike so haka za’ayi, yanzun ni kinsan me nake so dake??

Kaita sake girgizawa"

Ki kwantar da hankalin dan Allah, ni Ina bayan ki kuma duk abun da kike so zan miki amman ni kinsan menene banaso??

  A'a Umma"

 Bana son cizon nan naki......

Umma ai shima ya rama"

 A'a harna yau din??

Eh Umma marina yayi”

Murmushi Annanin tayi tare da duba kumatun Munirah tana fadin kashhh gaba dayan ku bakwaji, sannu kinji rabo dashi bashi da girma kona sisi”

  Ganin lokacin sallar la'asar yayi tace jeki yo alwala kiyi sallah"

 Tana mike Hajiya Fatima tayi murmushi tare da fadin wawiya kawai, babu so meya kawo kishi, yariya batasan komai ba sai shirme"

          *********

Sadiq ne kwance afalon abun duniya ya dame shi, banda juyi Babu abun da yake gashi kirjinsa na wani irin tafarfasa jin turo kofar yai saurin tashi zaune”

Munirah ce binta yayi da wannan kallon wadda bata so, saidai abun mamaki gani yayi ta kwankwance masa idonta tana me ciki da kwarin guiwa, bin juna sukayi da wannan kallon tsayon lokaci ganin kallon da take masa murmushi ya subuce masa batare daya shirya ba, duk da cewa Yana cikin damuwa”

  Lashe lebensa yayi sannan ya dauke idon sa yana murmushi, yana ganin wucewan ta yai saurin ficewa zuwa Part din Annanin sa"

          ********

Annanin!!!

Na’am

Naga ta dawo Yaya kukayi da ita??

Ina ruwanka?

Annanin ki gaya min dan Allah”

Nace babu ruwanka ai ko??

 Amman dai Annanin yakamata in San wani abu fah"

Eh abun da kawai zan gaya maka idan zaka dawo gida ka dinga kokari kana taho mata da wani abu"

Cikin sauri yace tam Annanin, amman kamar me?

 Koma menene"

Tam insha Allahu zan yi hakan”

 Sannan Kuma abu na karshe da zan gaya maka idan kanayin wasu abubuwan wadda Basu dace ba gabanta kai ko bayan idon ta kabari banaso"

Jimmmm yayi Yana nazari sannan yace Annanin kamar me kenan??

Ina nufin ka guje abun da yake haramun ka tsaya ga iyalin ka kadai”

 Daker ya iya tattaro yawun bakin sa ya hade sanan yace zan kiyaye"

Zama yayi tsayon lokaci Yana jiran ya sakejin wani abu gurin Annanin amman bayan wannan bata Kara komai ba dan haka ya tashi kawai ya fice”

        ******

Kwana biyu kenan Sadiq fe fita ba kuma mgn ko gaisuwa be hadasa da Munirah ba bata fitowa Sam ko zata fito saita tabbatar baya falon”

Shima bawani damuwa yayi da ganin nataba dan hakama be shiga dakin taba"

 Rana na Uku Sadiq ya fito cikin Shirin zuwa Office wannan lokacin ma be nemi Munirah ba ficewa kawai yayi abun shi, Yana zama cikin motar wayarsa ta fara Kara bayan ya duba yaga tsoho ne dan haka cikin sauri ya dauka"

   Baba barka dai?

 Bana bukatar gaisuwar ka Abubakar?

Cikin Mamaki yace tsoho menayi kuma har haka??

Juya harce tsoho yayi baka tabayin abun da yabatan rai ba kamar ace wai Muniratu tana matsayin matarka amman agavan ka kaida uwarka amata duka kuna kallo bakuce komai ba……

Tsoho nidaine bance komai ba, amman Umma kusan duka suka mata wajen kokarin rabasu, Kuma Tamuddirincin kabar kama mgnr ta danbe sukayi ba duka aka mata ba, ita ta tonu tsiyar shiyasa nabarta da kayan ta.....

Dakata Abubakar Ina ganin hankalin ka amman wannan karon kabata min rai, Munira yanzun matar aure ce kodan darajar aurenta  bekamata ka bari adageta ba kenan ka nunawa Lubbunah bata da wata daraja agunka bazaka iya kare martabanta ba??

Kansa ya shafa tare da ya mutsa gashin kansa yana fadin"

Tsoho ba haka bane ba,yariyar batajin mgnr kowa har gori tayiwa Lubbunah cewa ta rasa mijin aure ita da ta Samu sanin mutuncin auren tayi”

Idan har Munirah batasan mutuncin aure ba har yanzun to laifin kane Sadiq, banyi tsammanin kana tsoron kaudin baki ba, banzaci tsiwarta zatai tasiri agurin ka ba, banzaci zaka saurari shirmenta ba Sadiq aure nace kuyi ba shiririta ba, lallai lallai Ina son wannan auren ya inganta Kuma Allah yabaka wannan damar tunda ya mallaka maka ita, bana son kajira wata dama daga gareta, kaine mijin wuka da naman duka ahannun ka suke

Jimmman yayi tare da Kara shafo kansa sannan yace”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button