A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL

A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL

Dan shiru yayi yana tunanin abinda yafaru dazu da sauri ya kawad da tunanin daga ranshi danji yake kaman zai sume, ahankali yace “never mind Dad, I don’t wanna talk about it” dan murmushi Dady yayi ganin baiso yafada mai, amma dai yaso yaji meya sameshi yace “Alright bari naje na watsa ruwa na kwanta, kaima saida safe, jeka kwanta dan ka iya zuwa masallaci da asuba” tashi yayi yana kallon Dady saida yafita sanan yawuce bedroom dinshi singlet din jikinshi tacire dudda dazu yay wanka jiyayi yanaso yasake yi kuma koyaji dadin jikinshi, bathroom yabude ya shiga yakai almost 20min a bayin sanan yafito ya shirya tsaf cikin wani milk color pyjamas ya kashe wutan dakin yarage saura bedside lamp kadai yazo yazauna bakin gado, kasa hakura yayi yadau wayarshi ya shiga contact din Aneesa dayay saving da Boldest yana kallo, bala’in son yakirata yake at the same time kuma baiso yakirata abinda yafaru dazu na mugun bakanta mai rai, kwanciya yayi ahankali kan gadon yadaura wayan kan kirjinshi tareda fuzar da iska dan lumshe ido yayi yana tunane tunane ahaka bacci yay awon gaba dashi.
[4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah????: A TSAKANKANIN SOYAYYA

         _IN BETWEEN THE LOVE_
        ❤ _Lies another love_❤




        _✍????M Shakur_




                    2️⃣4️⃣

how to subscribe
zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment ta WhatsApp number na 07012181461, sainai adding dinki a group din danake posting. Marasa banki zaku iya turo katin MTN ta WhatsApp number na

duk wacce takaranta bata biyaba Ban yafeba

Numfashin shi tsayawa yay chak ganin Aneesa kwance kan gadon asibiti, jinin dake running through his vein freezing yayi for some seconds, ya tsaya chak yana kallonta ko motsi yakasa yi kaman an dasashi awurin, yakasa gasgasata Aneesa yake gani daya rabu da ita jiya akan gadon asibiti, an lullubeta da bargo tundaga kafa har wuya sai fuskanta kadai dakenan ba’a rufeba, hancinta sanye da oxygen da yana iya ganin yanda breath dinta ke sauka da fita ta abun, idanunta a lumshe gashin idanunta sun kwanta lubbbb, kanta babu dan kwali, goshinta kwance da tulin baki kirin gashi kanta ma abude dan babu dan kwali.
Juyowa Nurse din tayi ta kalleshi murmushi kwance kan fuskarta tace “Sir itace wacce kake neman? Dan itace wacce aka kawo jiya da daddare tana convulsing seriously da kuma nose bleed, itace kake neman?” gyadamata kai yayi yakasa dauke idanunshi daga kanta sai wani irin kallonta yake, dan murmushi nurse din tayi tace “saika fito to” tawuce tafita daga dakin tareda rufe
kofar.

Wani irin kallon Aneesan yake kaman this is the first time yafara ganinta in his life, ahankali yadaga kafanshi dayaji kaman bazai dauke shi ba yana tafiya ahankali har zuwa gaban gadon yadan kwanto da kanshi yana kallonta yama rasa mekemai dadi, he knows he really likes Aneesa dan she poses some qualities daya tafi da zuciyan shi, her heart is as pure as gold, she’s bold, fearless, her smile is alluring, her facial look is pulchritudinous, kwayoyin idanunta dazzle ko acikin duhu, gata very calm, hijabin dakoda yaushe yake ganinta ciki na masifan burgeshi what a statuesque lady she is, baitaba ganin mace that’s so enthralling kaman Aneesa ba, he never knew cewan she means so much to him hakaba sai yanzu daya ganta laying on a sick bed looking helpless, hanunshi narawa sosai yadaga yakai yadaura kan hanunta dake kwance gefenta, wani irin motsi tayi kaman her body feels his touch batare data bude idanunta ba, hanunta dake da tushi sosai yakama yarike ya matse gam kafin ahankali yay bending kanshi over yakai fuskarshi saitin fuskarta yana kallon fuskanta kasa daurewa yayi sabida yanda wani abu ke fizgan shi jiyake kaman ya dauketa yazare ciwon yasama kanshi ita yaganta looking healthy and doing her normal activities, ahankali ya lumshe idanuwanshi tareda saukar da lips dinshi kan tiny goshinta dake dauke da black hair dake kwance lub lub, goshin so warm sabida zazzabin dabe gama sakinta ba ya sakin mata wani irin light emotional love peck dat comes from his heart dan baimasan lokacin dayayi ba yadaiji karan peck, motsi tayi tareda bude idanunta dasuka kankance sukai ja tana budesu kip kip kaman wacce ake shirin mari tana tsoron bude idanunta duka ta budesu tana gani dishi dishi ta shiga dan motsi sabida duhun datagani asamanta dawani kamshin turaren daya ratsa hancinta, dan dago kanshi yayi ahankali sabida motsin dayaji ya kalleta hada ido sukayi yana kallonta in a very cool way cikeda tausayin ta, kujeran dake bayanshi yaja yazauna yana rikeda hannunta ya matso kusada gadon sosai yana kallon fuskarta still, cikin wani irin murya chan kasa da dagashi sai ita zasu iyajin meyake cewa yakira sunanta. Duk wacce takaran ta min littafi daidai da layi daya batare data biyaba ban yafeba zaki biyani randa baki dashi, maison littafin yamin magana ta watsa 07012181461 “Aneesah” lumshe ido Aneesa tayi da sauri tanajin yanda yarike hanunta gam kaman his whole life is in her hands amma ko kadan batada karfin fizgewa dan batada karfi kodaya she’s so weak, hannunta daya rike yakara matsawa yama rasa mezai mata yaji dadi yakai hannun saitin bakinshi ahankali yay pecking hannun hakan yasa tasake bude idanunta dasuka kankance ta kallai, da ido shima yake mata wani kallo kafin murya chan kasa cikeda raunin zuciya yace “I love you Aneesah” dudda tana cikin ciwo amma saida maganan da yanda ya furta maganan yasa kirjinta yabuga da sauri ta rufe ido takai almost minti daya tasake bude idanun ahankali ta kallai, gyadamata kai yayi murya chan kasa yace “yeah, I love you Aneesah, with all my heart” yadanyi shiru yana kallonta kasa jure kallon dayake mata tayi ahankali tajuyar da kanta ta kalli dayan bangaren dakin kirjinta na dukan uku uku ga kanta dataji yasoma sara mata, Jan kujeran dayake kai yayi baya yatashi tsaye ya rankwafo kanta hannunta dayake rikedashi yakai ya daidai saitin zuciyan shi yay placing gently, kafin yasa dayan hanunshi yajuyo da fuskarta suka hada ido, murya chan kasa yace “my heart beats for you, be strong for your love Aneesa, be strong for me, be fine for me, ki warke dan na nunamiki irin son danake miki” dan shiru yayi yana kallon yanda hawaye yafara gangarowa ta gefen idanunta zasu gangara kunnenta hannunta yasaki yasa yatsunshi ya share hawayen dasuka zubomata yana girgiza mata kai.

Kaman ma yakara karfin hawayen ne suka cigaba da bulbulowa, kai yadaga ya kalli reading din abinda ke bata oxygen kafin ahankali yasa hannu ya janye roban oxygen dake jikin hancin ta yacire ya ijiye agefe yana kallon fuskarta, idanunta sun cicciko da hawaye har ganin kanshi yake ta hawayen tsabagen yanda suke shining kaman madubi, kwanto da kanshi yayi slowly yana wani irin kallonta kaman da idanu suke communicating yadaura forehead dinshi akanta tareda cupping face nata yana kallon hawayen dake zubowa daga gefen idanunta, dan lumshe ido yayi kafin yabude su ahankali ya zuba mata dara daran eyes dinshi, murya chan ciki yace “am sorry, I yelled at you the other day, am sorry Aneesah na, am so sorry please forgive me, what can I do to erase the memory from your heart?” yadanyi shiru tareda sake lumshe ido yana sauraran yanda numfashi ta ke sauka kan temporal bone dinshi kafin ahankali yasake bude idanun yazuba matasu, bakinta ne ya shiga motsi tanaso tamai magana yadaga ta, lips dinta suka shiga rawa kaman wacce aka jonama electric shock, kafe pink lips din nata da ido yayi dat are so pinkish barin ma yanzu datake zaxzabi sai suka kara zama pink sosai jiyayi numfashinshi na neman daukewa the way her lips are doing looks damn sexy and tantalising, gently ya manna nose dinshi kan nata yana breathing heavily kaman akwai wani magnetic force that’s pulling him towards her lips, lumshe ido yayi da sauri a wani irin hankali kaman matsoraci yadaura lips dinshi kan radiant tender lips dinta dat are so warm sabida zazzabin datake yi.
[4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah????: A TSAKANKANIN SOYAYYA

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57Next page

Leave a Reply

Back to top button