A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL

A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL

Agaban wani katafaren tangamemen gida da sojoji guda uku ke waje akai horn wani soja daban daga ciki yabude musu kofa suka shiga, tundaga Gate Aneesa ke kirga manya manyan flat din dake makeken compound din, bata taba ganin hadadden gida hakaba ko gidan dataje kwanaki tai lalle albarka, babu kowa atsakar gidan saidai kofa dataga ana bubbudewa kaman an hada baki ana lellekowa, a parking space akai parking da sauri direban yafito ya zagayo yabude musu itadai Aneesa sai kallon ikon Allah take, Momma ce tafara fitowa ta kalli Aneesa dake murmushi bakinta yaki rufuwa tace “fito daughter” ahankali Aneesa tafito da kafar damanta dake cikin safa ta ijiye akan interlock din dake kasan gidan wani irin faduwa gabanta yayi tareda wani irin sanyi dataji ya shiga tundaga kasan kafan nata har zuwa brain dinta, “menene daughter?” tambayan momma yasa tadawo daidai murmushi tayi tace “kashina ne yay kara kas kas Mommy” dan dariya Momma tayi tace “gajiya ne kin aikatu saisa anjima kafin ki kwanta saikiyi wanka da ruwan zafi zakiji dadi” gyadama Momma kai tayi tafito gabaki daya wani irin iska ne taji yakada ta harsaida hijabinta ya shiga rawa ga sanyi daya ziyarci kowani gaba na jikinta, fito da Ammi Momma tayi Ammi tafito daga motan wani irin guda Momma tasaki kaman dabiyu tai gudan kawayen Ammi suka fara wake kawayen Momma na amshi suna tafi akai hanyar flat din Ammi itadai Aneesa na gefen Ammin ta, Rauda dake falo dukta kosa yafito ta kalli maman su datai kini kini da rai itada hajar suna keke ta window tace “Mama please kibarni naje na ga sabuwar matan Dady” dakuwa Mama tamata tace “inkin isa kifita kigani, mai bakin hali, mara mutunci yarinyar dabata kishin uwarta” tabe baki tayi tawuce fuuu tai dakinta cikeda fushi dajin haushin Mamansu.
Duk wacce takaranta batare data biyaba, Allah ya isa, keda Allah, mai son book tamin magana 07012181461

Abakin kofan flat din Ammi Momma ta tsayar da kowa ta kalli daya daga cikin kawarta dake rike dawani buta irin butan da dinan na silver dake cikeda ruwa tace “kawo butan Hauwa tai alwala sai a shiga daki” Ammi suka ba butan ahankali Ammi ta tsugunna tafara alwala ana guda ana wake saida ta gama tass sanan aka sa tai bismillah aka bude kofa ta shiga da kafar dama kasa kulle baki Aneesa tayi dataga dakin da akace na Ammin sune, dakine mai benefa a tsakiya, innalillahi komi na dakin sabo fill ga kamshin furniture’s nan ko ina, kawayen Ammi ma kasa shiru sukayi sai masha Allah ake, azuciyoyin su suna ashe saisa taki aure jira take saita zaba takuma dirje, wanan gidan arxiki haka dole tai zaman kusan shekara sha tara ba aure gashinan yanzu ai yabiya ta chasko Alajin Allah kice bana sai makka su Rukayya da yarta. Sama sukayi da Ammi yayinda ake shigo da kayansu ciki har dakin Ammi suka kaita dayaji kaya gawani lumtsetsen gado royal, Momma takama hannun Aneesa suka fita daga dakin Ammi su biyu kacal wani daki dake kallon na Ammi tabude dakin yaji kaya ga fenti baby pink ta kalli Aneesa dake kallon ko ina tace “ga dakin ki nan” wani irin ware manyan idanunta Aneesa tayi ta nuna kanta tace “yanzu wanan hadadden dakin ne nawa Mummy?” gyadamata kai Momma tayi tace “eh naki ne daughter” wani irin rungume Momma Aneesa tayi tana tsalle tama manta batasaba da matan da kyau ba tsabagen murna tace “thank you, nagode nagode nagode Mummy kinji” sai kuma tasaki kuka sosai Momma taji Aneesa ta burgeta dan itama kaman Dady take tanason appreciative person komin kankanin abu ka nuna kaman a maka kyautan makka ne abun namata dadi, hannu tasa ta share hawayen datake tace “mena kuka? So kike maman ki ta shiga damuwa?” da sauri ta girgixa mata kai tace “Mummy dadi nakeji am happy, Ammi na is happy, kina sonta kuma Abba nason ta, jibe gidan da kuka bamu saisa nake gode miki, thank you so Mummy kinji Allah yabiya muku bukatun ku na alkhairi” rungume ta Mummy tayi kadan sanan tasake ta tana kallonta kaman mai tunani sai tace “kinsan menene?” da sauri Aneesa ta girgiza kai Momma tace “zan miki kawa, ko dayake bari Ince namiki kawa y’ata ce sunanta Ihsan, she’s your age mate zan taho da ita nan gobe, ai zaki dinga zuwa gidana hutu ko” da sauri ta gyadama Momma kai tace “eh zan dinga zuwa Momy” “gud, yanzu stop crying zomu koma wajen maman ki kinji” murmushi tayi tace “to” Momma tace “to acire hijabin mana ustaziya ai anzo gida ko” gyadama Momma kai tayi ta zare hijabin tareda linkewa ta ijiye kan gado duk Momma na kallonta sai taji Aneesa ta kara burgeta abinda Ihsan bata iyaba kenan kome tacire daga jikinta saidai ta yar, hanunta ta kama suka wuce suka koma dakin Ammin ba’a jimaba Momma tafito ta sauka kasa dan kiran Dady ta sanar dashi matan shi basu kawo musu abinci ba ga baki, ko ruwa basu kawoba, fada Dady ya dinga yi danya fadamusu suyi harda ijiye musu kudi, hakuri Momma tabashi tace ya sharesu yanzu zatasa kawayen ta sudafa, ita da kawayenta ta tattara sukai store din gidan suka shiga girki mai rai da lafiya.

Wuraren 8 na dare Dady da Aliyu suka shigo gidan ganin Aliyu zaiyi hanyar part dinshi yasa Dady yace “let’s go Son ka gaida new Mum dinka” yatsine fuska yayi ahankali yace “not today Dad, mutane sunyi yawa a shashin, am having headache inaso nadan kwanta”.

duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya sakamin, mai son book dinan should chat me up 07012181461
[4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah????: A TSAKANKANIN SOYAYYA

         _IN BETWEEN THE LOVE_
        ❤ _Lies another love_❤




        _✍????M Shakur_



                    3️⃣3️⃣

littafin nan is not a free book, duk wacce takaran ta batare data biyaba Allah ya isa
sanan duk wacce tafitar min da book waje ban yafe mataba

gama su son this book, zaku turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiku turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding dinki a group din danake posting a tsakanin soyyayya

masu wata magana zasu iya tuntubata ta watsapp number na 07012181461, am open for business adverts and business promotions, duk zaku iya tuntubana dan kuji yanda abin yake

Fitowa Ammi tayi daga bathroom already Dady har yahau kan dadduma, a gefenshi tazo ta tsaya hakan yasa ya kabbarta sallan sukai raka’a biyu bayan ya idar yakama goshin ta yay addu’o’i sanan yasake ta ahankali tareda saka hanunshi ya zame hijabin jikinta ya linke ya ijiye agefe yanabin jikinta da kallo yanda doguwam rigan yamata kyau sosai, ahankali yajuya yajawo hadadden tray dake dauke da manya manyan kaji ga drinks awani separate tray yakawo gabansu, hannu yasa yadauko kaza yakai bakinta yace “lemme feed my wife, bude bakin” dan murmushi Ammi tayi tabude mai bakin, ahankali yasaka ciki ta shiga taunawa haka ya dinga feeding Ammi takoshi sosai sanan ta shiga bashi itama ci sukayi sukai nak Dady yadau tray yafita dashi zuwa kitchen din falonshi Ammi kuma ta tashi ta nannade dadduman kafin ta wuce ta shiga bayin ta wanko hannunta tareda daurayo bakinta tafito, Dady tasamu kan gado yacire jallabiyan jikinshi daga shi sai dan farin singlet da wani boxer dan dogo ya jingina da filo yana daddanna laptop din, dagokai yayi ya kalleta jin anbude kofa, ganin yanda ta tsaya agaban bakin kofa tama kasa karasowa ciki yasa ya janye hannun shi daya daga jikin laptop ya miko mata alamun tazo, karasowa tayi ahankali tahau kan katafaren gadon jawota yayi yadaura kanta kan gefen kirjinshi yana cigaba da daddanna laptop din yace “Ummu Aliyuna” dan murmushi Ammi tayi ta chusa fuskarta akirjinshi tana shakan d’adaddan kamshin dayake yi tace “barka da aiki Abu Aneesa” murmushi Dady yayi baice mata komiba ya cigaba da yan danne dannen dayake a laptop din yana murmushi duk ya kosa yagama almost minti goma yadauke shi sanna yakarasa yakashe system din ya daura akan side drawer kafin yamika hanunshi ya kashe bedside lamp din dasu kadai ne a kunne, ahankali ya gyarama Ammi datai lamo ajikinshi kwanciya yadan hayo kanta yana goga hancinshi kan fuskarta yana dan shinshina ta yace “kinyi bacci ne?” cikin wata yar murya chan kasa yar siririya yar karama irin mai kashe ran miji dinan tace “ta ina zanyi bacci mijina bai sallameni ba, bairiga yabani izinin bacci ba eh ranka shi dade” wani irin dadin kalaman ta Dady yaji baisan lokacin daya daura bakinshi kan nataba ahankali ya shiga sumbatar ta, wani irin ajiyan zuciya Ammi ta sauke tanajin wani iri sosai ahankali take shafa gemunshi har zuwa kanshi jin takasa daurewa yasa ta shiga maidamai da martani rudewa Dady yayi dan shi wani irin mutum ne dayake so yaga ana maidamai da martani yana shafawa ana shafashi abinda duka matayen shi basayi kenan su adole kunyan al’ada, rudewa yayi da sauri ya kwanta batare daya saki bakin Ammi ba yadaura ta akanshi yana tattare doguwan rigan nata sama tayashi tayi ya cire rigan ya yar akasa yakara mirginawa yahau kanta, ahankali yadaura hanunshi kan cikinta dabaida wani girma sosai dan daidai yana shafawa har zuwa sama yana kissing dinta kafin ahankali hanunshi har rawa suke yadaura hannun kan Big boobs din Ammi dan ita Aneesa tagado tanada cikan kirji bana wasaba, wani irin gauron ajiyan zuciya Dady yasauke yasaki bakin Ammi yadaga ta zaune yakai hanunshi baya ahankali ya kwance maballin bra yazare bra ya yar tareda wani irin dawo da hannunshi ta gaba wani irin grabbing manyan nonon yayi da duka hannayenshi dasuka cika baisan lokacin dayace “Rukayya duk nawane wanan?” gyadamai kai Ammi tayi tana kokarin jan boxer shi kasa tai freeing strong erection dinshi da muryanta data dan shake tsabagen yanda take abukace tace “duk nakane” wani irin kamo nipples din dat are so erected Dady yayi yace “wash Allah na Rukayya inason nono, inason manyan nonuwa wlh, wayyo Allah na zaki kasheni Rukayya” murmushi Ammi tayi ganin tsabagen rudewa ma Dady yakasa komi kaman wanda baitaba ganin manyan nono ba arayuwan shi, wani irin tura Dady tayi yafada kan gado ta karasa janye boxer shi ta yar, ahankali ta kwanta a gefenshi takama boobs din takai bakinshi ahankali murya chan kasa tana zura karaman yatsan ta cikin kunenshi tace “sha abinka nakane, yi yanda kaga dama dasu” da sauri Dady da kaman ya zauce sabida yanda Ammi ke bashi ear work da dan karaman yatsan ta nipple din nonon na bugemai lips kaman wani yaro yace “nawa ne Rukayya?” yatambaya kaman wawa, gyadamai kai Ammi tayi ahankali tana zaro yatsan ta daga kunenshi tana gangarawa kasa tace “nakane sha” wani irin fito da harshenshi yayi yana lallasan nipple din kaman maiyin dandane kafin yawani irin fizgo nipple din zuwa bakinshi yana nishi daidai lokacin Ammi ta daura hannunta kan erected manhood dinshi data jishi babba sosai abin har mamaki yabata bata taba ganin babban azzakari hakaba, ko marigayi tashi batai girman na Daddy ba, dudda yadan kwana biyu a duniya amma amike take sambal jijiyoyin sun tsaya kyam, wani irin ajiyan zuciya Ammi ta sauke tanajin wani iri sabon son Daddy aranta dan yanada kayan aiki,(machine gun????) duk wacce takaranta min littafi batare data biyaba Allah ya isa ahankali ta shiga wasa da kaciyanshi wani irin bankarewa Dady keyi yana zukan nonon ta kaman zai hadiye, yanda yake mikewa kaman ba’a taba stroking nashi ba, gabaki daya yarude mata nonuwan ta kam kaman zai katsa yana zukan daya yana matse da jajjan kan dayan da hannunshi.
duk wacce tafitar min da book waje, itada Allah ban yafe mataba, hakkina ne saiya biki wlh
Rawa jikin Ammi yafara itama ta shiga nishi kaman zata suma ko itama tasan she miss this, tayi missing namiji, tayi kokari, saisa take yawan azumi, da yawan salloli dan Allah ya taimaketa tama denajin sha’awa lokacin nan burinta kawai shine yarta Aneesa ta raineta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57Next page

Leave a Reply

Back to top button