A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL
Ajiyan zuciya Dady yasaki idan yace baigaji da matayen nan nashiba yay karya, bayason saki, ya tsani saki saisa bazai musuba kullum binsu yake da addu’a Allah ya shiryar mai da iyali kawai amma yasan sun lalatamai yara, dagokai yayi ya kalli Aneesa murmushi yamata yace “kama Rauda Aneesa kutafi flat dinku” ya kalli Rauda datai zuru zuru sabida kalaman maman ta ance uwa uwace koma yayatake yamata murmushi yace “don’t worry okay, bi Aneesa ki kwana a flat dinsu, am coming there now yanzun nan zanzo duk muyi dinner tare, you guys should go and shower” gyadamai kai tayi suka wuce suka tafi Aliyu yabisu da kallo cikin fushi Dady ya kalleshi yace “come with me” yya hanyar shashin Aliyun.
how to subscribe
zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to WhatsApp number na 07012181461. Zaki iya turo katin MTN na 300 for those dabasu da card sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya
[4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah????: A TSAKANKANIN SOYAYYA
_IN BETWEEN THE LOVE_
❤ _Lies another love_❤
_✍????M Shakur_
3️⃣9️⃣
Birthday Bonus page
GGM ina gifts dina iyye?????
how to subscribe
xaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din a tsakanin soyyayya
Ahankali shima ya tsaya chak jin soft hand dinta rike da hannunshi batare dayace mata komiba bakuma tareda yajuyo ba, juyowa tayi ta kalleshi sai wani irin swelling da zuciyanta kemata kaman zai fashe, ahankali cikin wani irin tattausan murya mai cike da so, kauna, tsantsan lallashi dason lallaba mutum tace “where do you think you are going? Saida ka koyama zuciyata sonka ne zaka tafi ka barta? Ina zaka?” shiru yayi baice komiba harta cire rai zai amsata ahankali cikin shakakkiyar muryanshi yace “California” dudda dai batasan inane wurinba amma dagajin sunan tasan sunan wani kasan wajene, murya chan kasa yace “everyone hates me, kowa ya tsaneni, I want to leave the house for them, zan barmusu gidan suhuta” girgiza mai kai tayi cikin wani tattausan murya sama da nadazu tace “zuciyata bazata iya rayuwa babu kaiba, I can’t begin to imagine yanda rayuwana zai kasance idan natashi banci karo da fuskanka a gidan nanba, karkazama butulu ka gama koyar da zuciyata tsantsan kaunarta saika tafi ka barta, I….l….love yo…uu Aliyu” tafada muryanta na breaking sosai kafin ahankali tace “isn’t my love enough for you? Please karka tafi ka barni, ina sonka Aliyu nasan banfada ma ba, I love you so much my Aliyu” wani irin sakin jakan hanunshi Aliyu yayi jakar tafadi akasa batare daya juyoba, ahankali Aneesa ta juyo idanunta sun cika da kwalla sosai tana kallon bayanshi she’s so sad, so soo sad tarasa mesa she’s feeling his sorrow sama da tunaninta, murya chan kasa tace “turn and look at me, kajuyo ka kallen ka kalli idanuna da a yanzu basuda wani buri daya wuce suga fuskarka dauke da wanan murmushin annuri, karka tafi ka barni Aliyu I love you, kaji” wani irin juyowa Aliyu yayi idanunshi sunyi jajir sun cika da kwalla dawani irin gudu yafada jikinta yay hugging nata as if his whole life depend on it, dudda ta mugun ji tsoron yanda ya rungume ta dan unexpected ne amma saida ta bala’in ji tsoro sabida yanda takejin kirjinshi nabugawa, yana fitar da numfashi da sauri da sauri, ahankali take komawa baya yana biyeda ita har zuwa cikin dakin, tama rasa yanda zatamai dabas ta zauna bakin gado batasan takai bakin gadonba ahankali shima yarage tsawo kafin ahankali ya zame fuskarshi daga kirjinta yadaura kan cinyarta ya kife kanshi kan cinyarta, inda yacire kanshi akan hijabinta tabi da kallo kafin ma tai magana taji inda yadaura fuskan shi kan cinyarta shima yajike tanajin lema lema, rawa hannunta yashiga yi ahankali ta daura hannunta akan soft black gashin kanshi dake kamshi sosai murya chan kasa takira sunanshi. “Ya Aliyu, menene? Why are you this sad? Why are you like this? Please kadena you are breaking my heart, I hate to see you sad, I prefer seeing that masifaffe mai zuciyan Aliyu na, kayakuri kaji” dan lumshe ido tayi tana kokarin hana kanta kuka jitake kaman ta tayashi kukan she’s so worried and so sad for him, dan sharce small kwalla dayasami nasaran fitomata tayi tace “ba dolene kowa yasoka in this life ba, so mafi kyawu shine Son Allah, Inhar Allah na sonka mezaka yi da son mutane?” shiru tayi kafin ahankali tace “nabaka Ammi na, nabarmaka ita, Ammi nasonka kaman d’anda ta haifa so karka damu idan sauran basu sokaba, issue of kaninka, together zamusa duka kaninka saisun soka I promise you, I will make all your siblings love you, you will never be lonely again, please kadago kanka ka kallan” tai maganan tana shafa kanshi ahankali tana dan dago shi, ahankali yadago kanshi daga kan cinyarta har tsoro taji sabida yanda idanunshi sunkai jaaa sunma kumbura, jijiyoyin kanshi sun fito fuskarshi tai jajir abunka da farin fata, ahankali yakama hannayenta yadaura kan fuskarshi saiga hawaye sharr sun zubo sun sauka kan hannunta da sauri ta girgiza mai kai takai yatsun ta ta aharce mai hawayen ta girgiza mai kai hawaye itama sun cika idanunta sosai, murya chan kasa kaman wacce ke shirin kuka tace “no please kadena kuka, please Ya Aliyu” gyadamata kai yayi ahankali kaman wani yaro maraya, Oh my God wani irin tausayi daya bata yasa taji kaman ta kurma ihu itama tafashe da kukan dukta rude, bakin hijabinta taja da sauri tasa afuskanshi tashiga gogemai fuskan tass duk yana kallonta, ahankali tace “you will never be lonely, I will always be by your side, always kaji” gyadamata kai yayi yana kallonta shikadai yasan yanda yakeson Aneesa, the way take nunamai care dinan he feels like yay cuddling nata and they should remain like that forever and ever, dan murmushi tayi daya lobar da dimples dinta tace “to kamin magana, tell me something, say something” lumshe ido yayi kafin ahankali yabude yadaura akanta, ahankali da muryanshi da bata fita ko kadan kaman wani dan auta da aka dake shi yasha kukan nan yace “I love you” shiru tayi tana kallonshi wanan shagwaban na Aliyu na melting heart dinta, har wani skipping heart dinta yakeyi in yanamata dan bata taba ganin namiji mai shagwaba ba sai akanshi, rungumeta dataji anyi yasa tadawo daga duniyan tunani, rungumeta yayi tsamtsam kanshi akan kirjinta yana sauke ajiyan zuciyan irin na wanda yasha kukan nan da sauri da sauri, sosai taji she’s uncomfortable dan kanshi nakan kirjinta dudda he’s not doing anything kawai dai runguma ne and tasan he needs it dan he’s very sad but she’s so uncomfortable dan she’s not wearing bra tana dawowa daga islamiyya dazu taci abinci tai wanka kawai tazura rigan tafito batasaka komi cikiba, gashi yanda ya rungumetan yana sauke ajiyan zuciya dayake penetrating cikin hijabinta harkan bear chest dinta yasa taji Wani shocking nabin kafanta har zuwa cleavage din ta, she’s so uncomfortable.
Ahankali tasa hannunta tadan tureshi tareda ciro kanshi daga kirjinta, ahankali ya kalleta idanunshi sun kankance looking somehow yay wrapping hands dinshi around his waist inda ace zai mike ahaka nothing will stop her from seeing his erection, her body is so warm and soft, dan fuskarshi daya daura akan boobs dinta yasa yaji notin kanshi najuyawa dudda he’s not seeing them but he could feel how big and perky they were, so full, hannunta yaji kan hannunshi dayay wrapping around her waist tana turawa alamun yasaketa ahankali ya janye hanunshi daga wajen, dan kallon fuskarshi tayi tace “bakaci abinci ba mezakaci?” shiru yayi yana kallonta yana kallon cute pink lips dinta dat he’s feeling kaman he should grab them and give them the suck of their life, dauke kai yayi ganin maranshi ya murda joystick dinshi getting more harder, ahankali da muryanshi dabata fita sosai yace “pancake with coffee zansha” murya chan kasa tace “to tashi muje namaka” he don’t want to embrace kanshi agabanta baikuma so tagane meke damunshi yanzu matsawa gefe yayi yace “go am coming” makemai kafada tayi ahankali tace “tare zamu, karka gudu ka barni” ahankali ya kalli fuskanta yama kasa cewa komi, dan murmushi tayi tace “okay to naji karkai fushi zan tafi, but promise me zakazo kaci kaji, promise?” gyadamata kai yayi yace “promise” murmushi tamai ta mike tsaye tabi ta gefenshi yanabinta da kallo he just wish yanada ikon dazai cire mata hijabin nan yaga irin baiwar halittan da Allah yamata, fita daga dakin tayi yana binta da kallo akwatinshi daya fadi awurin tadaga tajawoshi ciki tana kallon fuskanshi tace “kuma kazo yanzunan kaji” gyadamata kai yayi ashgawbe kaman wani mara lafiya dauke kai tayi da sauri tawuce tafita, tashi yayi ahankali yana cije lips yanda gaban jeans dinshi yadaga shi kanshi yaji tsoro shi harya manta in fact bazaima iya tuna d last time dayay having erection bama to shi yanadama lokacin matane banda Aneesa data shigo ranshi tai kane kane jin sonta yake a zuciyan shi kaman zai mutu bathroom ya shiga yabada warm water ya shiga ko yasa jikinshi ya kwanta.