A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL

A TSAKANKANIN SOYAYYA HAUSA NOVEL

mai fitarmin da littafi waje, wlh ban yafemiki ba, Allah kuma yana kallonki
Wani irin soyayya Aneesa da Aliyu sukeyi asirrace na fitan hankali, yanda take juya Aliyu yanda takeso ko saika rantse tamai asiri ne kowani abun, idan tacemai tanaso yay kaza she don’t need to repeat it zaiyi saisa itama ko kallon maza batayi dan she really really love Aliyu da duka zuciyanta, Sosai Dady ke bala’in mamakin chanjin Aliyu all of a sudden dudda yaso dagowa kaman soyayya suke da Aneesa amma dai ya share yasan komeye zaiyi tsami watarana suji, yanzu yaronshi aiki yake zuwa office ba fashi and he’s so good dan yanada ilimi kan business sosai, ga training dayake yi babu kama hannun yaro all in the name of abinda Aneesa kesone so zaiyi.
Duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa, keda Allah, kibiya anan duniya ko a lahira, littafina na kudi ne.

Agurguje Aneesa ke hada breakfast dan kar azo ita kadai direban su ke jira sutafi hadda tariga tai wanka ta shirya tsaf, shigowa kitchen din Ammi da dawowan ta daga dakin Dady kenan danyau itace mai girki ganin yanda Aneesa dabama ta lurada ita ke sauri ba yasa tace “ke lafiyan ki wanan saurin fa” kaman zatai kuka tace “Ammi banso nasa muyi lattin hadda ne kinga takwas saura fa” shigowa kitchen din Ammi tayi tareda dan sauke ajiyan zuciya tace “bakuda hadda yau harma gobe I think, mai makarantan ku yarasu da asuban nan aka kira babanku aka sanar dashi kar yara suzo ba makaranta karfe Tara ma za’ai jana’izar shi babanku ma yaja Aliyu sun tafi gidan rasuwan” ahankali Aneesa tace “innalillahi wa innailaihi raji’un, Ammi na sanshi fa shiyamin interview da Abba yakaine, yanada kirki wlh, Allah ya jikanshi ya gafarta mai yasa yahuta” ahankali Ammi tace “Ameen” tasa mata hannu suka hada breakfast din sanan suka kai dining, divan wanda zataci Aneesa tayi taci sanan takoma sama duk jinta wani iri take, Al Qur’ani ta dauka tacigaba da haddan ta a abinta har wuraren 12, tana zaune kan dadduma adaki Dady ya kwala mata kira da sauri tafito ta sauka kasa atsaye taga Dady hakan yasa takarasa wajenshi tace “ina kwana Abba na ya hakuri” kanta ya shafa yace “hakuri Alhamdulillah, je kitchen kima yayanki pancake kinji zansa mamanki wani aiki a part dina” ya kalli Ammi datake murmushi kasa kasa yace “kitahomin da breakfast dina part dina Ummu Aliyu bari naje nadan watsa ruwa” gyadamai kai Ammi tayi tace “Tom” Dady yawuce yafita, Aneesa kuma tai kitchen tashi Ammi tayi zuwa dakinta asama wasu yan magunguna taciro tasha sanan ta sauko tadau basket mai kyau thada breakfast din Dady akai sanan tawuce tafita daga flat din.

Fitan Ammi bayan fitan Dady da Mama tagani dan tuntuni take tsaye jikin window dan tasama flat din ido kowani motsi sukayi akan idanunta. Ahankali tabude kofa da saurinta tai backyard tana gyara daurin wani abu a haban zaninta, ta wajen window kitchen dinsu Aneesa ta tsaya tareda rage tsawo kafin ahankali tai knocking kofar, da sauri Aneesa dake tsiyaya coffee a mug ta kalli kofan, kara knocking da akayi yasa tai kofan da sauri tace “waye?” cikeda fara’a maman su Rauda tace “nice, maman su Hajar ce Aneesa” ahankali Aneesa tabude kofan cikeda mamaki amma dai ta boye mamakin ta, shigowa kitchen din Maman su Rauda tayi tana kallon ko ina tace “nazo shanya ne shine naji kamshi duk ya cikamin hanci me kike dafamana haka Aneesa?” dan murmushin yake Aneesa tayi danko kadan bata saba da matan ba hasalima koda taganta ta gaida ta bata amsawa itace yau harda mata murmushi, matsowa kusada ita Maman su Rauda tayi tana kallon non stick pan din dake kan gas da pancake ke ciki tace “wa kike soyama pancake haka?” ahankali tace “na Ya Aliyu ne” murmushi Maman Rauda tayi tace “wow yarinyar kirki, toni baza’a sammin bane dan kamshin shi yakado ni nan” murmushi Aneesa tayi tace “to” plate ta janyo da sauri Maman Rauda tace “guda daya ya isa ma basai kin samin a plate ba”.
[4/5, 8:09 AM] Hijabi_muslimah????: A TSAKANKANIN SOYAYYA

         _IN BETWEEN THE LOVE_
        ❤ _Lies another love_❤




        _✍????M Shakur_



                    4️⃣6️⃣ & 4️⃣7️⃣

not edited

how to subscribe
zaki turo 300 ta account number na 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment to watsap number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting a tsakanin soyyayya

zaki iya turo katin MTN idan baki da banki

masu fitarmin da book waje you guys pay for subscription to read littafin nan bawai kunsai littafi bane bakuda ikon abina, dan haka duk wacce tafitarmin da book waje banyafe mataba

duk wacce ta karanta littafin nan batare data biyaba ban yafema ta ba, Allah ya isa
masu tsoron Allah dake cin karo da littafin nan su biyoni su biya kudi Allah ya saka Muku da alhairi yabiya muku bukatun ku na alhairi

you can chat me up here 07012181461 for any business proposal, etc

VIP group is always open, group din hajiyoyi da manyan mata wayanda basuson jira, sangartattu na, gasunan duk Boyayyun Mutane da In Bani bazasuzo VIP ba, masu so can chat me up 07012181461 danku shiga wanan sahun

Wuraren 5 suka shigo gidan parking bodyguard din sukayi daya daga cikinsu ya zagayo da sauri suka bude mata ahankali tafito hada ido sukayi da Maman su Rauda dake gaban flat dinta kan plastic chair tanacin stick meat, wani banzan kallo datama Ammi yasa tadauke kai batare datasake kallonta ba tazo zata zuwa saida Maman su Rauda tabari tazo daidai kusada ita sanan tadanyi shewa tace “wayyo yar gaban goshi murmushin bazai wuce daga yanzu zuwa safiya ba, hahahah” ta kyalkyace da dariya tareda zaro nama daya daga stick din ta jefi Ammi dashi chak Ammi ta tsaya ta juyo ta kalleta gira daya Mama ta dagamata tace “au sannu nazaci karyan gidanan nefa ashe kece, yamai jikin?” bakaramin zafi maganan Mama yama Ammi ba amma tadanne tawuce tai gaba Mama takara kecewa da dariyan tsokanan yau duniyan dadi take mata she just use just a stone like dutse dayafa kacal dazata hargitse rayuwa hudu dashi.

Kofar flat dinsu tabude da sauri Aneesa data kifa kanta akan kujera tana kuka tadago kai idanunta sun kumbura harsun godema Allah da gudu ta taso tafada jikin Ammi tace “Ammi ya jikin Ya Aliyu ya warke?” ajiyan zuciya Ammi tasauke tareda maida kofar tarufe ahankali tace “Alhamdulillah da sauki dena kuka” dagota tayi daga jikinta tasa hannu ta share mata hawaye tana murmushi tace “da sauki karki damu yayanku zaiji sauki, jeki hadamin tea bari na naje na watsa ruwa.

duk wacce takaranta batare data biyaba Allah ya isa

Gyadama Ammi kai tayi tawuce kitchen tana share hawayen dasun kasa dena zuba Ammi kuma tai sama cikeda damuwa wanka tayi da ruwan zafi sosai dan jikinta ko ina ciwo yake mata kafin tasaka wata bakar doguwan riga mai duwatsu masu kyau, tundaga kan bene takejin sautin kukan Aneesa harta sauko kasa tana zaune kan kujera tana kuka karasowa falon Ammi tayi tace “waike kukan me kikeyi eh?” girgixa ma Ammi kai tayi wasu sababbin hawayen na fitowa binta da kallo Ammi tayi she really finds yanda take kuka weird and strange duka duka sau nawa suke magana da Aliyun dazata zauna taita kuka haka, zama Ammi tayi akan kujera tamata alamu da hannu datazo, tashi tayi ahankali ta taho da gudu fadawa jikin Ammi tayi sai kuka cikin kuka tace “Ammi ya jikinshi” , shafa bayanta Ammi tayi tace “da sauki kidena kuka he will be fine, uhmm share hawayen ki” hannu tasa ta share hawayen Ammi tanuna mata cup din tea data ijiyemata kan dinning tace “jeki kawomin nasha anan” sha Ammi tayi tass sanan ta tashi ta shirya tareda yafa gyalenta tama Aneesa sallama tafita har Gate taje batasami ko driver daya agidan ba daga bodyguards har driver duk sun fiffita cewan soja mai gadi, komawa ciki tayi ta zauna akan kujera tadau wayarta tai dailing number Alhaji harya katse bai dauka ba sake dialing number tayi akira na uku yay picking murya chan kasa tace “Alhaji ya jikin Aliyun?” cikeda damuwa Dady yace “Alhamdulillah har yanzu Dr bai fitoba balle naji wasu bayani ga Momma nan ma da Abdul sunzo” ahankali tace “Allah sarki angode, na shiryo nataho babu wanda zai kawoni nahau motan haya ne?” da sauri Dady yace “No no, karki hau, zasu dawo nina aika su sunje tahomin dawasu abokaina turawan likitan daga lagos sukazo suna Airport nan idan sun dawo zansa zuso, ki zauna yanzu kimin girki karki damu okay take care of yourself, ina Aneesa?” kallon Aneesan dake kuka har lokacin tayi tace “gatanan tun dazu kuka take dukta damu” “tell her not to worry, my son is a fighter zaiji sauki da izinin Allah, sai anjima” katse wayan yayi Ammi tasauke ajiyan zuciya takai kusan 20min zaune awurin kafin ta tashi tawuce kitchen bata kira Aneesa ba dan taga the girl is not fine haka tai girkin.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57Next page

Leave a Reply

Back to top button