BABBAN YARO BOOK 2 COMPLETE NOVEL

BABBAN YARO BOOK 2 COMPLETE NOVEL

Fad’ar tsananin b’acin ran da nake ciki a lokacin b’ata wa ne,raina yayi min bak’ik’ikirin ta inda naji duk a fadin duniyar nan bani da babban makiyi sama da guy nan, tunda nake a rayuta ba a tab’ai min tozarcin irin na yau ba, lallai na yarda ko wane namiji akwai sharrin shi don shi wannan guy ma na rasa a ina zan aje shi, duk inda kake zaton sa ya wuce nan……..

6/November/2019
[11/7, 11:04 AM] BintuUmarAbbale: [11/6, 10:37 PM] .: BABBAN YARO

Mallakar_BINTA UMAR

LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD’IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.

43

Wani irin gudu yake da motar kan kwalta, tsoro duk ya kama ni burina kawai in ganni a gida, tun lokacin da yace nayi shiru na rufe bakina domin ina jin tsoron kar ya tsoro da wata futunar. Dai-dai tal’udu yayi parking din motar hade da futa kallonsa nayi ina cikin motar naga ya dauko glass cikin aljihunsa ya sanya a fuskar sa, tsallaka titi yayi ya nufi had’addan gurin abincin nan wato Mai takobi ina nan zaune mintuna goma na hango shi,
Saurin kauda kaina nayi cikin zuciya nake fadin”Mutum har mutum amma babu kyawun hali
Hannunsa rike da ledoji ya shigo motar kujerar baya ya aje ya kunna motar muka tafi
Bacci ne ya fara daukata kamar daga sama naji muryar shi yana fadin
“Kar ki sake kiyi min bacci a mota”
Zumbur na bude idona
Da suka fara yin ja.Kauda kansa yayi yana ya mutse fuska.
Nima ban sake kallonshi ba,
Har yanzu fuskata a hade take tamau! Nayi alk’awarin har in sauka daga motar bazan kara kula shi ba duk abunda yayi min na barshi da Allah.
Wayar shi ce tayi kara a lamun ana kira, a hankali ya sanya hannunsa ya dauki wayar da take kusa dani.
Ji nayi tsigar jikina ta mike jin hannunshi na tab’a gefan cinya ta.
Addu’a ns fara yi a zuciyata ta neman rinjaye.
Cikin wani irin voice naji yana fadin”Hibbah!! Wai sau nawa zan fad’a miki ki rabu dani .”! Ban ji abunda tace ba, sai naji ya ja tsaki yana fad’in”Ki jik’a ki sha kayan ki, kwanan nan zanyi aure in huta da bala’in Ku, ko wace ‘yar iska ita dai a cita.”
Kallonsa nayi a fakaice ina mamakinsa cikin zuciyata nace”Zaka aikata abunda yafi haka.
Ina jin budurwar tashi tana kaskantar da kanta hade da yi masa magiya, takaici ya she ni, cikin zuciyata nake fadin”Mata yanzu sun koma bin maza har da magiya akan ya so ta wallahi abunda bazan taba iya wa ba kenan.
Tsaki ya ja ya kashe mata waya
Draving dinshi ya cigaba da hannu daya daya hannun kuma da wayar a hannunsa yana dubawa.
K’arfe goma shaura na dare,
Aje wayar yayi gefe na, saurin matsawa nayi jin hannunshi ya tab’a ni
Haka muka isa unguwar mu, masu sana’oin dake kan layinmu duk sun fara tashi unguwar tsitt!! Gashi duhu dumd’um muna Matsalar wutar NEPA.
Parking yayi hade da juyo wa yana kallona.
Dauke kaina nayi da sauri!
Yace.”Kina iya tafiya.” Hannu nasa ina kokarin bude kofar
Taki bud’ewa, hannunshi ya d’ora kan nawa cikin wani irin salo ya shafa sannan ya bude min kofar
Jikina a sanyaye na futa daga motar ina wurga ido domin akwai ni da bala’in tsoro ga unguwar mu da karnukan tsiya gari yayi tsitt ga duhu. Leda guda ya mik’o min cikin ledojin nan yace.”_Karb’i ki kaiwa my Wifi bayan haka kice ta kunna wayar ta ina son muyi hira.”
Share shi nayi ina kokarin tsallaka titi.
Sunana naji ya ambata Asma’u kin ji yuwa nayi na wuce da sauri!
Wani kare ne yayo kaina da gudu, yana haushi.
Ihu!! Na sanya na dawo da baya ina haki!
Dariya yayi ya bude motar ya futo
Karan ya kara haushi da k’arfi!
A hankali yace.” Wannan bakin hijab din na jikin ki shiyasa yake miki haushi.
Cikin tsoro na kalle shi, nasan bala’in karan nan bashi da sabo.
Yace.” Ni zan tafi ki San yanda kika yi kika wuce gida,ko kuma ki kira saurayin ki.
Muryata na rawa nace”Motar ai zata shiga lugun don Allah in shiga ka kai ni
Girgiza kansa yayi hade da bude murfin motar ya shiga.
Shahada nayi na kara yunk’urin tsallaka titin a karo na biyu
Cikin fusata karan yayo kaina.
Da sauri na koma baya kamar wata zarrariya na dunga dukan motar ina fadin bude min don Allah.

Sauke glass din motar yayi yace.” Meye wai! Kiyi tafiyar ki ki k’yale ni.” Hawaye suka zubo min nace.” Nasan wancan karan bashi da mutumci kuma bashi da sabo Wallahi zai iya cizo na, kwanaki da ya ciji wani sai mutuwa yayi don dafi ya zuba masa “
Cikin k’osawa yace.”Tom yanzu ya kike so ayi.”?
“Ka taimake ni, wani in ya ganni anan ba zai min kyakyawar fahimta ba.”
Wani kallo ya watsa min tare da fadin”Au ke kina jira jama’ar gari suyi miki kyakyawar fahimta. “
Shiru nayi
Yace.” Ki cire wannan a ran ki.”
Kunna motar yayi zai tafi, da sauri na bude na shiga ciki
Kallona yake cike da mamaki yace.” Meye haka? Kin damu in kawo gida na kawo ki, kin hanani tafiya.”
Karyar da kaina nayi cike da tausayin kaina nace”Ka taimake ni.” Hannunshi na kama na rike gam!! B’ata fuska yayi tare da fadin “Wane irin taimako zan miki. Kai tsaye! Nace” Ka raka ni gida wallahi karan can bazai Bari in wuce ba.”
Tausayi ta bashi amma bai nuna ba yace.”gaskiya bazan iya shiga lokon can ba, kawai kiyi tafiyar ki,ko kuma ki cire hijab din jikin ki ki yar.
Nasan saboda hijan din ya Hana ki wuce wa, da zaki gane ma kawai ki daina sanyawa domin mugun muni yake saki.”

Wani irin. Kallon nayi masa nace”In cire hijab dina fa kace.”
Gyada kansa yayi tare da kanne min ido daya yace.” Meye a ciki to bayan babu kowa a unguwar idan ma da mutane ai abun ba sabo bane a gurin su, tunda duk kin raba musu.
Naji ciwon maganar sa, amma dake taimakon sa nake nema ban tanka masa nayi Shiru hake da sunkuyar da kaina har yanzu hannunsa na rike da nawa gam!!! Murya k’asa-k’asa yace.” Sakar min hannu.” Sakin sa nayi ya fara kokarin cire babbar rigar jikinsa,
Mik’o min Yayi yace. ” cire hijab din ki sanya wannan.”
Cike da mamaki nake kallonshi
Yace.” Kin ce in taimake ki kuma kin tsaya kina kallona.
A hankali na karb’i rigar kamshi turaran shi sai tashi yake
Yace. ” Cire hijab din ki lullub’e jikin ki.”
Nace”Matsalar Idan naje da rigar gida.”
Katse ni yayi da sauri yana fadin” wannan kuma damuwar ki CE, kina bata min lokaci.”
Da sauri na cire hijab din na fara kokarin kare jikina da babbar rigar tashi
Ina kallonsa yana min wane mayen kallo hankalin shi duk yana k’irjina, ni kuma sai kare wa nake.
Hannunsa ya sanya Wai zai gyara min.
Cikin dubara naji ya shafo nonuwana, Ni dashi ban San Wanda ya fi shiga d’imuwa ba.
Rigar ya tattato a hannunsa dai-dai k’irjina ya kama hannuna hade da Dora gurin, murya a harhade yace.” Ki rike nan da kyau.”
Shiru nayi ban amsa ba.
Ya bude motar ya futa
Futowa nayi jikina babu k’wari
Tsalla titin mukayi a nutse sai naga karan ya koma gefe ya zauna ya daina haushin.
Sai da muka shiga layin mu sosai sannan ya juya ba tare da yace min komai ba.
Nace”Rigar ka fa.”
Yana tafiya yace.” Ki jefar da ita ana.
Shiru nayi ina kallonshi har ya tsallaka titin ya shiga motar sa hade da barin gur Rigar na rike sosai ina sakin ajiyar zuciya, cikin sauri na tsallake kwatar dake kusa dani na nufi gida, daga nesa na hango Aminu tsaye a waje hankalina ya tashi nan na tuna hijab dina Dana barshi a motarsa Cikin zuciyata nace”Dana dauko shi sai in jire rigar jikina nasan dole Aminu sai yayi magana
Ina k’araso wa ya bini da kallo
Simi simi Nazo na wuce cikin gidan ya biyo ni a baya yana zabga tsaki
Sakata ya zura sannan ya shiga
Umma na tsaye tsakar gida na shigo kallona tayi tace”Sai yanzu ya tafi. “?
Gyada kaina nayi jikina tabi da kallo cike da mamaki.
Da sauri nace” Wannan masiffafn karan ne ya hanani shigowa layin nan, shine ya bani babbar rigar shi na sanya.
Ya Aminu yace.” Dole yayi miki haushi dama an hana ki sanya bakin hijabi kink’iji sai kinje wata rana ya cije ki.
Girgiza kai Umma tayi ta shige daki.
Nima dakin mu na wuce jiki babu k’wari
Mimi sarkin bacci har tayi bacci
Rigar na cire na zaune gefan gado ina sauke ajiyar zuciya
Tunanin rashin mutumcin da guy nan yayi min nake, hanyar da zanbi in rama nake nema
Wani shashe na zuciyata yake fada min kull kika ce zaki rama domin duk WANNAN abunda kuke dashi baki tab’a samun galaba a kansa ba,
Duk abunda yayi ado ne a garunshi ke Kuma zubewa mutumci ki rabu dashi kurrum
Rigar shi na dauka ina shashanawa lumshe idona nayi hade da kwanciya rigingine tsigar jikina ta fara mik’ewa abunda na Dade ban ji shi ba yau shi naji, muguwar sha’awar sa kawai nake, nipple d’ina suka fara k’aik’ayi kasa na ta soma motsi, rike rigar nayi da k’arfi ina cije bakina, matse jikina nake sosai tare da rungume rigar shi ji nake kamar shi na rungume a jikina. Karar waya naji Mimi na can tana bacci da sauri ns dauki wayar saboda lokacin ji nayi ina son in kara jin muryarsa ko zan samu sassauci
Kasa&kasa nayi sallama,
Bashi b’angaran ya fahimci muryat ta ce, Kai tsaye yace.” Ina Momyna bata wayar zamuyi hira. ” muryata a shake nace”Tayi bacci.”
“Ok ke me ya hana ki yin baccin.”? Ya fada Kai tsaye… Nace” Ban sani ba nima.
Sai da na fad’i haka kuma na fara Dana sani.
Shiru yayi na minti biyu yace.” Ko dai Jarabar ki ce ra hanaki bacci don na lura da halin da kike ciki d’azu.Shiru nayi idanuna a lumshe, shine yake abun shi don ba jinsa nake sosai ba, ina can duniyar shauki jin muryarsa ji nake kamar yana kusa dani ga k’amshin sa a jikina motsi kawai nake ina lumshe idona wayar ma saura kad’an ta fad’i, yace.” Ko bakya ji ne.”? S hankali nace “Uhmum.”!! Nashi bangar yaji tsigar jikinsa ta tashi yanayin yanda tayi maganar ya tada masa da sha’awa, lumshe idonsa yayi hade da gyara kwanciyar sa, yace.” Shikkenan tunda kina so nayi hira dake, yanzu ki fada min wane shawara kika yanke a kan auranmu ki zab’i guda ni ko Saurayin ki.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60Next page

Leave a Reply

Back to top button