BABBAN YARO BOOK 2 COMPLETE NOVEL

8/November/2019
[11/9, 8:14 AM] BintuUmarAbbale: BABBAN YARO
Mallakar_BINTA UMAR
LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD’IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.
46
Nafi minti goma da magana banji motsin sa ba, nace”Zan tafi tunda dai baza ka futo ni kam na daina shiga motar ka.”
Daga ciki naji muryar shi a hankali yace.” Ki shigo ciki shi yafi arziki ko kin manta da yanda nake cikin jama’a ? Yanzu zaki zama abun kallo, bayan haka kuma ga sauro a gurin , bana kaunar cizon sauro.”
Nayi mamakin yanda yayi min magana Cikin kyakyawan lafazi nace” kayi alk’awarin baza ka kaini ko ina ba.”?
Kai tsaye yace.” Eh nayi alk’awari.”
Motar na shiga wani irin sanyi da k’amshin sa suka cika min hanci.
Ina kokarin rufe motar ne ya ziro hannunsa ya rufe jikinmu ya had’u gurin haka.
Nace”Ka gani ko.”?
Kallona Yayi tare da fadin”Me kuma nayi.”? Shiru nayi masa ina dauke kaina.
Yace.” Duk kin sanya sauro ya cika min mota dole a kaita car wash gobe. “
Ni dai bance masa komai ba.
Gyaran murya yayi tare da fadin”Babu gaisuwa ne.”?
A hankali nace “Ina wuni.”?
” Lafiya Lou ya halin ki.”?
Ya fada yana min wani irin kallo.
Kauda kaina nayi zuciya ta tana wani irin bugawa bana son in kalleshi ballanta in rasa kuzari na shiyasa nake kiyayewa yana sanye da kananun kaya As’usuel ya kyau kamar ka sace ka gudu.
“Ya jikin Momyna.”? Yafad’a idanunsa tsaye a kaina.”
Nace”Da sauk’i dai.”
“D’azu kina min magana ban fahimta ba, me yake damunta.”?
Kai tsaye nace ” Ciwon so.”?
‘Yar dariya yayi hade da Sosa kansa yace.” Allah ya bata lafiya, ‘yan mata da dama suna fama da wannan lalurar a kaina.”
Kallonsa hade da bata fuska nace “Naga dariya kake yi kamar babu abunda ya dame ka, kasan kuwa Mimi tana jin jiki.”
Girgiza kansa yayi yace.” Ban sani ba, amma yanzu zan sani muje ki rakani in siyo mata kayan dubiya sai kiyi min jagora gidan naku.”
Nace.” Indai Lemo da ayaba ne kayan dubiyar bakin layinmu ma ana siyarwa.”
“Ba irinsu zan siyo mata ba.”
Yafad’a yana wani lumshe min ido tsabar munafurci.
Nace”Ni kam babu inda zani in ka shiga ka duba ta haka babu Wanda zai ce maka don me.”
Siririn sajansa ya shafa hade da yin kasa da murya yace.” Momyna tafi k’arfin haka a gurina ke dai kice baza ki rakani bane.”
Shiru nayi masa kawai
Tsira min ido yayi yana kallona.
Ta wutsiyar idona nake kallonsa, sai na tsargu na fara kare jikina ina motsu-motsu.”
Hannunsa ya sanya yana Jan k’aramin mayafina tare da fadin”Wannan gyalen dashi gwara babu domin babu abunda bana gani na jikin ki.”
Da sauri na buge hannunsa INA hararasa.
Bai yi zuciya ba ya kara Jan gyale tare da fadin “Ai danni kikayi kwalliyar sai ki bari in duba da kyau.”!
Baki na rawa nace” Kayan alk’awari cikawa.”
Cikin wata ‘yar iskar murya yace.” Wane alk’awari nayi miki.”?
Shiru nayi masa ina kara takure jikina jikin motar.
Gyaran murya yayi kamar wani munafuki yace.” Dan kin samu ma nayi sha’awar kwalliyar ki, ‘yan mata nawa ne suke so nayi sha’awar su basa gabana.”
Tab’e bakina nayi nace.” Wannan abunda ya shefe ka ne bai shafe ni ba.”
Mayafin nawa ya kara ja a karo na uku yace.” Kema ya shafe ki, tunda dai zaki aure ni dole kiyi hakuri dasu.”
Hannuna nasa naja mayafin hade da bata fuskata nace”Abunda kake yi haramun ne, bana so idan ka saba taba jikin ‘yan mata to ni ba irinsu bace, bari kaji wani Abu da baka sani ba, Wallahi Sam bana sha’awar auran namiji mazina ci.”
Kallona Yayi da rai a bace!
Nayi saurin kauda kaina
Yace.” Kawai don nayi niyyar ganin kwaliyyar ki zaki kirani da wannan kalamar.”
Ban tanka masa ba, ya cigaba da cewa”Kar in kara jin wannan mummunar Kalmar ta futo daga bakin ki, idan zina nake baza kimin addu’a ba? Ta inda Momyna tafi kenan ta iya lafazi da lallami da kalaman soyayya ke ko babu abunda kika iya sai hauka!!.” Ya fada a harzuke.!
Naji haushin abunda Yace. Nima na kaurara murya ta sosai nace”Ai ba karya nayi maka ba, nima sau nawa kana auna ni, kuma ranar nan a gabana naji kuna waya da budurwar ka, kana yi mata zancan ‘yan iska.” Yace.” To ina ruwan ki da ‘yan mata na.”?
Shiru nayi sai da na fad’i maganar nake da nasani nima kar ya dauka ko sonshi nake.
Da sauri nace”Babu ruwana dasu gaskiya ce na fada maka.”
Shuru yayi min hade da zuba min ido kamar wani tsohon maye.
Babu zato naji ya fuzge min mayafi na ya jefa shi kujerar baya.
Da sauri na kare k’irjina sanin da nayi duk sun bullutsu ta saman rigata.
Matsowa yayi sosai hade da kashe hasken motar tayi duhu sosai. Matseni yayi jikin kujera hade da Dora hannunsa saman k’irjina yana shafawa,
A tare muka sauke ajiyar zuciya
Cikin wata kasalalliyar murya Yace. ” Wannan dai nawa ne ni nasan ni zan iya dasu, ko na aure ki ko ban aure ki, baza ki taba jin dadin wani da namiji ba idan bani ba, saboda haka kin jawowa kanki ma zanyi abunda ban yi niyya ba.”
Ture kanshi nake daga wuyana hankalina a tashe, hannunshi naji ya zura bayana yana laluben zif din rigar ta, kafin in Ankara naji ya zuge shi, k’arfi na na sanya ina tire shi hade da fadin”Wallahi idan baka dagani ba zan maka ihu!!!.”” Kwantar da kujerar yayi na ji ni akwace da sauri ya rufe fa gagan jikinsa hade da cusa fuskarsa tsakanin wuyana yana sakin wani irin nishi!
Kafin in Ankara naji harshen shi a fatar wuyana yana lasa,cikin wani irin Dan iskan salo, tuni na kusa zaucewa na fara sakin nishi, hannunsa ya zura cikin briziyya ta ya damko breast dina guda yana mulmulawa.
Duk wani karsashi da jarumta na nemi shi na rasa sai na tsinci kaina da rungume kanshi dake saman k’irjina yayi laga-laga a kaina sai lasa ta yake.
Ina sakin nuffashi na manta a ina nake………………Daga ni yayi ya koma mazaunin shi.
Idona na bude ina kallon bayan shi, shi kuma yana kallona ta mirror fuskarsa dauke da wani miskilin murmushi.
Jikina nake dubawa babu Riga sai brez itama da ita gwara babu tunda duk ga breast dina nan a waje, siket dina duk ya tattare cinyoyina a waje.
Zuciyata nayi min wani irin zafi na mike zaune hade da d’aukar rigata ina sanyawa.
Naji yace.” Yanzu ni dake waye d’an iska? Kawai daga tab’a ki kin wani lanjare har kina rungume ni kina kara bude min jikin ki ummmm!. Ki bani amsa ta.”
Fad’ar halin bakin cikin da nake ciki a bata lokaci ne, rigar ta na sanya na dauki dankwalina na d’aura hade da gyara siket dina na soma kokarin bude kofar motar
Wani guri naga ya danna jikin kujerar sai ta mike zaune dani na zauna kusa dashi.
Har yanzu da murmushi a fuskarsa yace.” Kinyi shiru baki bani amsa ba.”
Muryata na rawa nace”Bude min kofa in futa Allah zai saka min.”
Dariya yasa yana nuna ni da hannunsa yace.” Allah zai saka miki kika ce.? Hummmm Asma’u manya mata.”
Shiru nayi masa ina dauke Kaina.
Yace.” Ki Bari lokaci nan zuwa da zan tsotse ki na shanye ki tasss!!!!! Lokacin da ya fad’i maganar wani irin fleenges ne ya zo min lumshe idona nayi gabana na fad’uwa Yace.” Muje ki rakani in duba Momyna in wuce ina da gurin zuwa yanzu. “
Kallonsa na danyi nayi saurin kauda kaina zuciyata na raya min kila zai tafi gurin karuwarsa ne ya biyawa kansa bukata.
Rai a bace nace”Kaji tsoron Allah a duk inda kake.”
Babu yabo babu fallasa Yace.” Tom Malama ta nagode da wa’azi.” Kofar motar ya bude na futa, shima ya futo Idonsa sakaye da glass mai duhu, naji yana fadin”Wannan unguwar taku banda dalilin Ku ban tab’a shigowa cikin ta ba.”
Banza nayi dashi na tsallaka titi ya biyo bayana Cikin yanayin tafiyarshi ta jarumai yazo ya wuce ni