BABBAN YARO BOOK 2 COMPLETE NOVEL

Da sauri na bi bayansa domin kar ya wuce gidan.
Tsayuwa nayi kofar gidanmu har ya k’araso ya tsaya muna kallon junanmu nace”Sai ka Bari in Sanar da Masu gidan.”
“Owk” yace yana bin gidan da kallo, shiga nayi na barshi tsaye a gurin.
Mamaki yake sosai yanzu dama acikin wannan gidan Asma’u take rayuwa? Duka girman gidan bai kai b’angaran mai gadin gidan shi girma ba, gyada kansa yake yana duba ‘yan gujub-gujub din gidajen dake layin namu a cikin zuciyarsa yake fadin talaka na ganin rayuwa me zai hana baza’ayi zazzab’in maleria ba kwataci duk sun bi hanya sauro da kudaje da bola ko ina.
Tsaye na ganshi jikin bango hannunsa nan nade a k’irjinsa nace”Shigo to”
Gaba nayi yana bina a baya
Umma na zaune gefen sabuwar tabarmar da ta shimfid’a masa tana sanye da farin hijab fuska a sake take amsa sallamarsa.
Cikin ladabi naga ya tsaya bakin kofar ya cire hadd’adan takalimsa karfashi sanye da wata lafiyayyar safa ya karasa kan tabarmar .
Umma fad’i take”Sannu da zuwa yaron arziki Mara ba lale.
Zama yayi kanshi a kasa yace.” Barka da yamma Umma na same Ku Lafiya.”?
Umma tace”Lafiya Lou Alhmdullahi ya kokarin ka da fama da jama’a. “?
Yace.” Alhmdullahi wallahi ya me jiki kuma.”?.Tace” Jiki yayi sauk’i ai bs wani tsanani Yayi ba Asma’u ta ta soka.” Murmushi yayi tare da fadin”Dama yau nayi niyar in shigo mu gaisa sai kuma take fadamin Momyna babu lafiya.”
Umma tace”Wallahi kuwa tari take amma da sauk’i dai tunda Aminu ya siyo mata magani Tasha ta samu tayi bacci.”
Yace.” Tou Alhamdullahi Allah ya kara sauk’i. “
Yanda suke hira da Umma sai abun ya bani mamaki kamar Wanda suka shekara da sanin juna Umma sai shi masa albarka take da fadin”Muna ganin taimakon talakawa da kake yi a garinan muna jin dad’i Ubangiji Allah ya tsare ka ya kare ka daga sharrin masu sharri. ” yaji dadin adduoin da Umma take masa ga yanayin yanda yake amsawa
Mimi dake kwance a daki tana bacci kamar a mafarkin taji muryar shi firgigt ta tashi ta zauna k’irjinta yayi mata nauyi sosai rarrafowa tayi ta futo tsakar gida tana dafa bango
Nice na fara ganinta ganin kamar tana kokarin fad’uwa ya sanya naje da sauri na rike ta muka karasa kusa dasu Umma
Tace.” Yauwa ai gata nan ma ta tashi sannu Mimi.”
Zaunar da ita nayi kusa da shi, na matsa gefe
Amjad mamaki ramar Mimi yake duk da yake dare ne kuma tsakar gidan babu wadataccan haske sai da ya fahimci tana jin jiki.
A hankali yace.” Momyna ya jikin ki? Ashe haka Abu yayi tsanani. “
Cikin sanyayyr murya tace.” Jiki da sauk’i .” gyada kansa yayi tare da kallon Umma yace.” Kunje asibiti da ita kuwa.”?
Kafin Umma tace Wani Abu Yaya Aminu ya shigo gidan.
Gabansa ne ya fad’i ganin Mutumin dake zaune ga gidan jininsa Mimi kenan a zaune a kusa dashi, lokaci guda ya b’ata fuskarsa hade da yin kicin-kicin da ita sama-sama suka gaisa dashi Yana mamakin me ya kawo shi, zama yayi gefen rijiya yana sauraran maganar da suke yi da Umma.
[11/9, 6:44 PM] BintuUmarAbbale: BABBAN YARO
Mallakar_BINTA UMAR
LITTAFIN MALLAKI NA NE KUN BIYA KUD’IN KARATU NE KAWAI DUK WACCE TASAN ZATA FUTA DASHI WAJE DON GIRMAN ALLAH TAYI MIN MAGANA NA DAWO MATA DA KUDIN TA.
46
Nafi minti goma da magana banji motsin sa ba, nace”Zan tafi tunda dai baza ka futo ni kam na daina shiga motar ka.”
Daga ciki naji muryar shi a hankali yace.” Ki shigo ciki shi yafi arziki ko kin manta da yanda nake cikin jama’a ? Yanzu zaki zama abun kallo, bayan haka kuma ga sauro a gurin , bana kaunar cizon sauro.”
Nayi mamakin yanda yayi min magana Cikin kyakyawan lafazi nace” kayi alk’awarin baza ka kaini ko ina ba.”?
Kai tsaye yace.” Eh nayi alk’awari.”
Motar na shiga wani irin sanyi da k’amshin sa suka cika min hanci.
Ina kokarin rufe motar ne ya ziro hannunsa ya rufe jikinmu ya had’u gurin haka.
Nace”Ka gani ko.”?
Kallona Yayi tare da fadin”Me kuma nayi.”? Shiru nayi masa ina dauke kaina.
Yace.” Duk kin sanya sauro ya cika min mota dole a kaita car wash gobe. “
Ni dai bance masa komai ba.
Gyaran murya yayi tare da fadin”Babu gaisuwa ne.”?
A hankali nace “Ina wuni.”?
” Lafiya Lou ya halin ki.”?
Ya fada yana min wani irin kallo.
Kauda kaina nayi zuciya ta tana wani irin bugawa bana son in kalleshi ballanta in rasa kuzari na shiyasa nake kiyayewa yana sanye da kananun kaya As’usuel ya kyau kamar ka sace ka gudu.
“Ya jikin Momyna.”? Yafad’a idanunsa tsaye a kaina.”
Nace”Da sauk’i dai.”
“D’azu kina min magana ban fahimta ba, me yake damunta.”?
Kai tsaye nace ” Ciwon so.”?
‘Yar dariya yayi hade da Sosa kansa yace.” Allah ya bata lafiya, ‘yan mata da dama suna fama da wannan lalurar a kaina.”
Kallonsa hade da bata fuska nace “Naga dariya kake yi kamar babu abunda ya dame ka, kasan kuwa Mimi tana jin jiki.”
Girgiza kansa yayi yace.” Ban sani ba, amma yanzu zan sani muje ki rakani in siyo mata kayan dubiya sai kiyi min jagora gidan naku.”
Nace.” Indai Lemo da ayaba ne kayan dubiyar bakin layinmu ma ana siyarwa.”
“Ba irinsu zan siyo mata ba.”
Yafad’a yana wani lumshe min ido tsabar munafurci.
Nace”Ni kam babu inda zani in ka shiga ka duba ta haka babu Wanda zai ce maka don me.”
Siririn sajansa ya shafa hade da yin kasa da murya yace.” Momyna tafi k’arfin haka a gurina ke dai kice baza ki rakani bane.”
Shiru nayi masa kawai
Tsira min ido yayi yana kallona.
Ta wutsiyar idona nake kallonsa, sai na tsargu na fara kare jikina ina motsu-motsu.”
Hannunsa ya sanya yana Jan k’aramin mayafina tare da fadin”Wannan gyalen dashi gwara babu domin babu abunda bana gani na jikin ki.”
Da sauri na buge hannunsa INA hararasa.
Bai yi zuciya ba ya kara Jan gyale tare da fadin “Ai danni kikayi kwalliyar sai ki bari in duba da kyau.”!
Baki na rawa nace” Kayan alk’awari cikawa.”
Cikin wata ‘yar iskar murya yace.” Wane alk’awari nayi miki.”?
Shiru nayi masa ina kara takure jikina jikin motar.
Gyaran murya yayi kamar wani munafuki yace.” Dan kin samu ma nayi sha’awar kwalliyar ki, ‘yan mata nawa ne suke so nayi sha’awar su basa gabana.”
Tab’e bakina nayi nace.” Wannan abunda ya shefe ka ne bai shafe ni ba.”
Mayafin nawa ya kara ja a karo na uku yace.” Kema ya shafe ki, tunda dai zaki aure ni dole kiyi hakuri dasu.”
Hannuna nasa naja mayafin hade da bata fuskata nace”Abunda kake yi haramun ne, bana so idan ka saba taba jikin ‘yan mata to ni ba irinsu bace, bari kaji wani Abu da baka sani ba, Wallahi Sam bana sha’awar auran namiji mazina ci.”
Kallona Yayi da rai a bace!
Nayi saurin kauda kaina
Yace.” Kawai don nayi niyyar ganin kwaliyyar ki zaki kirani da wannan kalamar.”
Ban tanka masa ba, ya cigaba da cewa”Kar in kara jin wannan mummunar Kalmar ta futo daga bakin ki, idan zina nake baza kimin addu’a ba? Ta inda Momyna tafi kenan ta iya lafazi da lallami da kalaman soyayya ke ko babu abunda kika iya sai hauka!!.” Ya fada a harzuke.!
Naji haushin abunda Yace. Nima na kaurara murya ta sosai nace”Ai ba karya nayi maka ba, nima sau nawa kana auna ni, kuma ranar nan a gabana naji kuna waya da budurwar ka, kana yi mata zancan ‘yan iska.” Yace.” To ina ruwan ki da ‘yan mata na.”?
Shiru nayi sai da na fad’i maganar nake da nasani nima kar ya dauka ko sonshi nake.
Da sauri nace”Babu ruwana dasu gaskiya ce na fada maka.”
Shuru yayi min hade da zuba min ido kamar wani tsohon maye.
Babu zato naji ya fuzge min mayafi na ya jefa shi kujerar baya.
Da sauri na kare k’irjina sanin da nayi duk sun bullutsu ta saman rigata.
Matsowa yayi sosai hade da kashe hasken motar tayi duhu sosai. Matseni yayi jikin kujera hade da Dora hannunsa saman k’irjina yana shafawa,
A tare muka sauke ajiyar zuciya
Cikin wata kasalalliyar murya Yace. ” Wannan dai nawa ne ni nasan ni zan iya dasu, ko na aure ki ko ban aure ki, baza ki taba jin dadin wani da namiji ba idan bani ba, saboda haka kin jawowa kanki ma zanyi abunda ban yi niyya ba.”
Ture kanshi nake daga wuyana hankalina a tashe, hannunshi naji ya zura bayana yana laluben zif din rigar ta, kafin in Ankara naji ya zuge shi, k’arfi na na sanya ina tire shi hade da fadin”Wallahi idan baka dagani ba zan maka ihu!!!.”” Kwantar da kujerar yayi na ji ni akwace da sauri ya rufe fa gagan jikinsa hade da cusa fuskarsa tsakanin wuyana yana sakin wani irin nishi!
Kafin in Ankara naji harshen shi a fatar wuyana yana lasa,cikin wani irin Dan iskan salo, tuni na kusa zaucewa na fara sakin nishi, hannunsa ya zura cikin briziyya ta ya damko breast dina guda yana mulmulawa.
Duk wani karsashi da jarumta na nemi shi na rasa sai na tsinci kaina da rungume kanshi dake saman k’irjina yayi laga-laga a kaina sai lasa ta yake.
Ina sakin nuffashi na manta a ina nake………………Daga ni yayi ya koma mazaunin shi.
Idona na bude ina kallon bayan shi, shi kuma yana kallona ta mirror fuskarsa dauke da wani miskilin murmushi.