BABBAN YARO BOOK 2 COMPLETE NOVEL

A hankali yace.” Wane company yake wa aiki a lokacin.”? Rambo yace.” Cowbell ne Sir. Kuma na samu labarin durkushewar company shekaru biyu da suka wuce.”
Gyada kansa yayi shi bai taba jin sunan company madara wani cowbell ba Niko nace dama yaushe zaka ji tunda k’aramin company k’ananun madara yake kawowa irin ta Leda ta yaku bayi irin ‘yar Hamsin a shirin da biyar.
Yace.” Rambo kasa yara su gyara Wannan gidan nawa na Badawa nasan dai yayi kura sosai a wanke ko ina a tsaftace ka duna kaga inda akwai abunda aje bukata a ciki kayi magana sai a sanya musu, bayan d’aurin aure sai ka kai musu key din gidan.”
Rambo yace.” Insha Allahu za’ayi yanda kace Yallab’ai yanzu za’a sanya yara su fara aiki.” Girgiza kansa yayi hade daga masa hannu Rambo ya nufi mota da sauri, shiko Doh! Na bayan shi a tsaye sai zare ido yake.
Rambo na kokarin futa da mota ne sai ga motar Hibbah tana kokarin shigowa ciki, Amjad na gane ta ya mike da sauri ya shige cikin gidan domin yana gudun tayi masa shirme gaban ya ransa.
Hibbah bata cikin nutsuwar ta tun lokacin da ta samu labarin auran sa take kuka kamar ranta zai futa ta kira wayarsa yafi curin masaki yak’i dauka wani lokacin ma sai taji wayar a kashe, kuka sosai ta sanyawa mahaifin ta, dole ta sanya babu shiri Mai citta ya dinga kiran Amjadu din a waya bai same shi ba, lallaba ta yayi yace.” Tayi hakuri insha Allah bata da miji sai Amjad tunda tana sonsa. Gani tayi baza ta iya hak’ura ba ya sanya ta biyo shi har gida.
Yana kokarin shiga bedroom d’insa ta fad’o parlor da gudun tsiya taje ta rungume bayansa tana wani irin kuka me shiga zuciya, tace.” My Apple Yanzu aure zaka yi ka barni auran ma ka rasa wadda zaka aura sai Mara tushe da Asali wacce ake zargin shegiya ce.” Tana kuka take maganar.
Fuskar shi a daure ya sanya hannunshi ya jawo ta gaban shi ido ya tsira mata tare da fadin”Waye yace miki matar da zan aura Shegiya CE.” Hibbah na kuka tace”A gurin jama’ar gari da gidanan redio.”
Kara hade fuskar sa yayi yace.” Kar in kara jin Kim fad’i haka matar da zan aura tana da asali duk sharrin jama’ar gari ne., cikin kuka Hibbah tace.” Nasan duk irin Asalin ta da nasabar ta na fita, ni ya kamata k aura ko don son da nake maka.”
Zama yayi da ita cikin kujera muryar shi a cunkushe yace.”Hibbah bana son wata damuwa a halin da nake ciki, ina me tabbatar miki da cewar duk son da kike min tafi ki nima zan aure tane domin sadaukar wa.”
Tana kuka tace.” Don Allah ka auremu tare, nayi maka alk’awarin zan jiyar dakai dad’i zan kula da kai kamar kwai zan tarairaye ka fiye da tsammani ka, ka taimaka ka aurmu tare.”
Kallonta yake da rinannun idanunsa yace.”Kije ki tambayi Asma’u idan ta amunce shikkenan ko bayan d’aurin auramu da Mimi ne sai mu shirya aure dake.” D’ago kanta tayi dake kafadarsa ta rike hannunsa tana murzawa tare da fadin wacece Asma’u.” Idanunsa ya lumshe a hankali yac” Tsohuwar budurwa ta CE.” Hibbah taji gabanta ya buga daram!!!! Yana nufin tsohuwar budurwar sa zata roka ta sanya shi ya aure ta, lallai da sake shi ko wane irin so yake mata haka, ranta nayi mata suya tace.” Shin kana nufin kace da ita itace ta sanya ka auri Wannan din.”? Daga kansa yayi alamar Eh.
Hibbah ta sunkuyar da kanta tana wani tunani sannan Tace. ” zan tambayeta kuma in roketa domin durkusawa wada ba gajiyawa bane indai akan Kane babu abunda bazan yi ba, ka bani numbar ta.” Tafad’a tana mik’a masa wayar ta.
Karba yayi ya sanya mata numbar Asma’u. Ta maida wayar cikin jakar ta bayan tayi serving numbar. Fuskarsa ta kurawa ido tana kallon dan k’aramin bakinsa idanunsa a lumshe suke yaji kamar ana kallonshi yana bude idonsa ya sauke kan Hibbah ta kura masa ido kamar tsohuwar mayya, mai da idanunsa yayi ya rufe yana jin takaicin ta, a hankali Hibbah ta matsa jikinsa sosai ta rungume shi hade da hayewa jikinshi ta tallafo kanshi ta Dora a k’irjinsa kamar mai bawa YARO mama haka tayi masa, kawai sai ya tsinci kansa da gogo fuskarsa tsakanin k’irjinta Hibbah ta saki wata zazzafar ajiyar zuciya ta cigaba da sha sumar kansa da take bala’in so, murya a sark’e tace.” Inayi maka wani irin so da ban San iya adadin sa, ba, zan iya shiga wani hali mutukar ban same ka ba ka tallafi rayuwa ta. Amjadu da duk irin bakin ciki da damuwar da yake ci baya hanashi fitinar sa Idan ta motsa Yanzu ma mantawa yayi da damuwar sa zuciyarsa ta kwadaitu da son kasancewa da Hibbah ko banza ta iya salo kuma ta iya romcing sosai yake jin dadin ta, d’aukar ta yayi ya shige bedroom d’insa da ita ya jefa ta akan gado, Hibbah ta mike da sauri hade da cire d’ankwalin kanta, kafin ta Ankara runi ya danneta hade da ciccusa hannunsa biyu cikin matsatstsiyar rigar ta, nishi ta saki ta zura hannuta ta baya ta zage zif din rigar da hannunta ta cire masa, jiki na karkawara ya balle briziyar ya cafko manyan breast dinta yana murzawa duk jikinsa ya rikice.
Muna zaune a tsakar gida muna duba kayamu babu laifi gidan ya soma cika da baki, k’awayenmu Wanda suka samu labari sun soma zuwa, Kawai muka ji Sallama gabana ne ya fad’i lokacin da naji muryar me sallamar irin ta Rambo, gudun abun kunya yasa na mike da sauri hade da zura hijab dina na leka soron aikuwa Rambo ne tsaye gaban shi wasu manya manya ledoji ne guda hudu.
Fuskata na hade sosai nace” Lafiya ko..”? Kamar me jin tsorona yace.” Yallab’ai ne ya aiko ni.” Ledojin dake gaban shi nake kallo yace.” Gashi yace.”,A kawo muku kuyi amfani da wannan bayan d’aurin aure zai hada mata lefan ta.” Nace”Babu laifi ai kace mungode kaji.” Rbow yace.” Akwai kayan abunci mota guda yace a kawo.” Shiru nayi na minti biyu daga bisani nace” Ka sanya yara su shigo dasu.” Da sauri yace.” Shikkenan .” futa yayi da sauri ni kuma na fara d’aukar kayan ina shiga dasu gida d’aya bayan d’aya.
Buhunan shin kafa ne da taliya ledojin maggi da jarkokin mai, kai duk wani Abu da za’a bukata gashinan har da nama da kifi ciki wani kwali a sinke Rambo ya bawa wani YARO k’atuwar takarda an nannad’eta da wani Abu me kyalli Muna budewa kudi sabbi dall suka soma zubewa kasa, ‘yan dubu dubu tas aunt Hauwa ta lissafa kud’in dubu Dari biyu sai wata k’aramar ta karda ya rubuta da turanci cewar a yi cefane da kud’in. Dukaninnu mamaki muke yi, daga k’arshe ni futa nayi na koma cikin k’awayenmu domin nasan zai yi fiye da abunda yayi a yanzu.
Naje na tadda sun sanya Mimi a gaba kowa na fad’ar albarkacin bakinsa a kanta daya daga cikinsu murna suke ta ya ta in sukaji wa zata aura sosai suke ji a zuciyar su cewar ina ma sune, na lura itama walwalar ta ta karu fiye da ta da hat Yanzu kuma batasan cewar ba dani za a d’aura auran ba, tunda tana gani nima sai shirye-shirye nake yi.
Sosai ya sassaki Hibbah ya jigata ta ya sauke duk wani b’acin ransa a kanta sai da yayi a wa uku a kanta yana Abu d’aya yau ta tsokoshi sosai baya bukatar romonce sex kawai yake bukata ya samu, Yanzu ya kara tabbatar da cewar maganin da Granny ta karbo masa mai kyau ne, domin jinsa yake da mugun k’arfi kofa za’a hada masa mata a shirin a gabansa zai iya dasu, Hibbah dai dauriya take domin ta kai geji tayi reliazing har sau biyu gogon yak’i sauka daga kanta sai ta fara k’ananun hawaye na sarewa, da kyar ya samu yayi realizing ya sauka daga kanta hade da nananade jikinsa da bedshirt din da ya cukurkude ta shige toilet ba tare da ya kalleta ba.
Hibbah ta mike zaune cikin jigata! Da kyar ta ke motsa cinyoyinta da sukayi mata balain tsami da tayi motsi zata ji gabanta yayi wani motsi sai zugi yake mata gaskiya ta sha gurza gurin shi wannan wace irin jaraba ce haka, murmushi ta saki a hankali tace.” Idan ma baka aure ni ba inda zaka dinga mu’amula dani kamar matar ka ta aure dai-dai ne.”