BABBAN YARO BOOK 2 COMPLETE NOVEL

K’arfe bakwai dai-dai motoci sun fi ashirin kofar gidanmu da bakin layinmu duk na d’aukar amarya ne da ‘yan uwanta kowa sai da ya samu guri wasu ma basuyi niyyar zuwa ba, mussaman makotanmu amma saboda su kashe kwarkwatar idonsu yasa suka dinga futowa daga gidan jansu su da gayyar ‘yayansu suna fadin”Hali Yayi yau Dole suje suga gidan Young millionaire Estate din sai da ya kusa cika da mutane sai hauka suke da ihu hade da k’auyanci aikuwa karnuka na rufe a gurinsu suka dinga haushi sosai, saboda ganin sabon Abu.
Kowa fadin albarka cin bakinsa yake game da kyau da tsaruwar gidansa ni da Munnu da ita kanta Mimi gidan ba bakonmu bane, saboda haka bamu damu ba, amma dai naga sauye-sauye a parlor ba kamar zuwana na baya ba.
Mimi kuka take sosai da sosai ta rirrike Aunt Hauwa wacce take kuka a fakaice,ji nayi idanuna na kokarin kawo ruwa da sauri na fuce daga dakin, Umma kuwa dama kin zuwa tayi domin ba k’aramin artabu aka sha da ita da Mimi ba, tana kuka Mimi na kuka aka futo da ita.
Da kyar mutane suka futa daga gidan ko wacce tana jin ina ma itace a cikin gidan Mimi mussaman ‘yan matan gurin. Munnu da Mimi kuka suke sosai, naja tsaki tare da fadin”Dallah Munnu ki tashi mu tafi ki rabu da ita.” Mimi ta dago kanta tana kallona cikin hawaye take fadin “Haka zaka ce, ko ? Shine kika munafurce ni wato kin San bada ke aka d’aura auranan ba, kukayi min shiru ni yanzu yaya za’ayi na iya rayuwa ba tare dake ba.” Kuka take sosai, nace”Haka Allah ya nufa kiyi hakuri mu zamu tafi.” Tashi Tayi da gudu taje ta kulle kofar hade da tsayawa jikin kofar tana kuka, ni da Munnu muka bita da kallon mamaki! Nace” zaki bata kwalliyar taki tun kafin angon yazo.” Cikin kuka tace”Asma’u baki yi min adalci ba, yanzu ke idan aka ce ki tafi ki barni a gidan nan sai ki tafi ki barni.” Dariya ta bani sosai nace”Mimi mata nawa akai wa aure suka zauna su kadai kema kiyu hakuri dama mace ‘yar haka CE.” Tace”Ni dai na fada miki babu inda zaku je Wallahi.”
Tun muna d’aukar abun da wasa har mu ka dawo rarrashin Mimi amma kememe ta ki bude mana kofa, agogon dake manne a dakin na kalla k’arfe goma da kwata nace” Mimi dubi lokaci don girman Allah ki bude Mana kofa.” Ki tayi, Munnu ta kwanta kan gado tare da fadin””Ki k’yaleta dole idan angon yazo komai abunta mu tafi, gwara mu d’ana gadon amarya.” Bude bakina nayi zanyi magana naji muryar shi k’asa kasa yana kiran Mimi da “Momyna” yana kokarin bude kofar. Da sauri na janye ta daga jikin kofar na zaunar da ita kan bed din hade da rufe mata jikinta.
Jan kofar yake yana kiran sunanta a hankali na gyara fuskata sosai naje na bude hade da juyawa. Idonshi yayi masa tozali da bayan Asma’u tana tafiya, take yaji yana nema ya fadin saboda abunda ya tsone masa ido, saurin kauda kansa yayi ya shiga dakin sosai hade da rufe kofar, babu yabo babu fallasa ya kalleni tare da fadin”Me ya hana Ku tafiya.”? Idona tsaye kanshi yana sanye da jallabiya me ruwan tuka, fuskar shi fayau da ita, nace”Mimi ce ta hana mu tafiya amma tunda kazo zamu tafi yanzu..” Na fada ina kokarin futa, Munnu ta mike ta itama tana YAFE mayafin ta
Da wani mugun gudu Mimi tayo kaina hade da rungume ni muka kusa fad’uwa ni da ita kuka take sosai tana fadin”Wallahi babu inda zaki je.”
Cike da mamaki nake kallonta kuka take haik’an sai naji tausayin ta ya kama ni da gaske murya ta ta karye tana rawa nace”Wai meye haka Mimi wannan abunda kike ba dai-dai bane gaskiya ni sake ni don Allah.”! Kin sakina tayi ta cukyukuye min mayafi har d’ankwalin kaina na cire wa yalwatacciyar suman kaina ta bayyana, banyi ki tso ba, tunda aka wanke min kai sai na tattarashi guri guda na Daure da k’aton ribbom. Takaicin ta ya kamani, kokarin nake in janyo mayafina in rufe kaina dashi ganin yanda Yayi tsaye a kanmu hade da kura mana ido, kafin in Ankara mayafin ya fad’i kasa saboda yanda take rikeni rai a bace nace ja Tsaki tare da fadin”Ki sake dallah.”!!! Ki Tayi har ilahi yau tana kuka.
A hankali ya karasa kusa dasu, ya sanya hannunsa yana kokarin janye Mimi tana kara rungume ni kamar cingum, nima nawa b’angaran kokari nake in kwace kaina mussaman yanda nake jin hucin nuffashin sa kusa dani hade da k’amshin sa, yayi yayi ya janye Mimi taki Munnu dai na tsaye tana kallon ikon Allah.
Da ya kasa janye Mimi sai ya dawo kaina babu kunya ya rike kafad’una wai zai janye ni. Hannunsa na tankwabe da sauri ina watsa masa mugun kallo
Ya kalleni na kalleshi, bai ce uffan ba, ya kara kai hannu a karo na biyu na goce da sauri, gabana na fad’uwa.
Da sauri ya fuzgo ni daga jikin Mimi nayi taga-taga zan fad’i can na tsaya daga k’afafuna ina haki! Mimi ya rungume a jikinsa yana Dan dukan bayan ta alamun rarrashi. Da sauri na tsuguna kasan k’afafun su na dauki dankwalina da mayafina na mike INA d’aura d’ankwalin ina kokarin bude kofa bana kallon gabana sosai gabana yake fad’uwa.
Munnu ta biyo bayana da sauri muka futa.
Mimi kuwa tun lokacin da ya rungume ta ta nemi nutsuwar ta tarasa a hankali ya zaunar da ita kan bed ya futa daga dakin tare da kulle kofar da key don kar ta futo.
Lokacin har mun futa harabar gidan Tsit!! Sai hasken fitilo ko ina INA, kai tsaye muka fara tafiya a k’afa. Can naji hon din mota Munnu tace.”Asma’u tsaya ina jin za’a kaimu gida ne ga motanan za tawo. Bana cikin nutsuwa ta shiyasa banji abunda take cewa ba, sai gani nayi motar taja burki a gabana, da sauri na tsaya, a gurin, ya bude motar tare da fadin “Shigo i n kai Ku gida dare yayi Yanzu.” Bani da zab’i dole sai hakan Munnu tayi saurin shiga na shiga na zauna kusa da ita, kamar wani dravar haka muka mai dashi, yaja motar muka futa daga gurin.
Sosai yake gudu a kwalta Dan har gabana ya soma fad’uwa ganin irin gudun da take, babu Wanda ya yi wata magana a cikunmu, tunda na dago kaina sau daya muka hada idoshi ban kara dago wa ba, har muka Isa gida, yayi parking inda ya saba, bude motar nayi na futo da sauri!
Shi kuma yaja motar da Wani irin gudu yabar gurin kamar walkiya Jikina duk babu k’wari haka muka tsallaka titi muka nufi gida babu mai magana a cikinmu.
Mimi na zaune a inda ya aje ta har yanzu kuka take yi sosai kamar wacce akai wa wani Abu, itafa sai yanzu ta gane ba da Asma’u a ka d’aura auransu ba, gani take kamar tayi wani laifi tana mamakin abunda ya hana Amjadu auran ta, gashi dai ta San yana sonta.
Haka ya shigo dakin ya same ta, zama yayi gefan ta hade da Jan mayafin ta yana yi mata magana k’asa k’asa Shiru tayi gabanta na fad’uwa yace.” Tashi kije ki dauro alwala munyi sallah godiya..” Jikinta babu kuzari ta mik’e ya bita da kallo gwanin tausayi, minti biyar ta futo tana boye fuskarta lokacin yana tsaye kan dadduma hijab ta ta sanya ta tsaya bayanshi ya tada sallah.
Bayan sun idar yayi addu’a sosai sannan ya mike a nutse ya zauna gefan bed dinta tare da fad’in “Momyna wai kukan me kike yi ne ko yunwa kike ji.”? A hankali tace” Ina kukan rabuwa da ‘yar uwanta ne nayi mamaki da baka had’amu ka aura ba kamar yanda ka fada.” Murmushi yayi yace.” Allah yayi ita din ba matata bace kinsa matar mutum kabarin sa inji malam bahaushe.” Shiru ya ratsa dakin, minti biyar yace.” Idan kina jin yunwa kiyi magana yanzu in ciyar dake kazar amarci.” Mimi taji gabanta ya fad’i jin abunda yace
Ganin tayi shuru yasa ya mike kan bed din yans fadin”Ok ki shirya ki zo ki kwanta nasan dai a koshe kike ko.” Mimi dai yayi shiru. Bata ce komai ba.
Shima sai ya share ta ya kwanta sosai yana lumshe idonsa Asma’u ce kawai take masa gizo yayi da yake jin gabansa na kara mik’ewa wata irin shahararriyar sha’awa na yunkuro masa,
Jin yayi shiru kusan minti goma yasa Mimi mik’ewa tana satar kallon inda yake kwance, wardrobe ta nufa ta fara tube kayan ta, wata rigar bacci ta sanya cotton me k’aramin hannu, me hula toilet ta nufa ta wanke bakinta ta futo
Idonsa dake lumshe ya bude yana kallonta sanda take zuwa gurin shi, k’irjinta ya zubawa ido ya gansu wasu cibir dasu ‘yan kananu amma a tsaye car dake rigar me kwanciya a jiki CE, dama baya yi mata kallon me nonowa lumshe idonsa yayi yana sak’a abubuwa da yawa a kanta.
A hankali tazo ta zauna kusa dashi, yaji k’amshin jikinta ya buge shi.
Bude lumsassun idonsa yayi ya zubawa bayan ta kallo, Mimi tana kyawun fata sumul-suml da ita gashi sai shek’i takeyi Tasha gyara, hannusa ya sanya ya jawo ta tafad’a jikinshi, us rumgumets tsam!
Sha’awar shi na kara tsananta tunda suka hada ido da Asma’u yinin yau yake fama da sha’awa gefe guda kuma maganin granny yana aiki sosai a jikinsa.
Kwantar da ita yayi kan bed din ya rufe ta da jikinsa hade da cusa fuskarsa tsakanin wuyanta Mimi ta kwance lokaci guda ta fara mik’a tana sakin nishi, soyayyar shi me wahalar samu yake mata inda ta kasa gane cikin duniya take ko a lahira sosai ta sakar masa jiki yayi mata sintir yana wasa da k’ananun nonowan ta, Wanda yake jin mugun banbanci a hannusa domin dai duk Neman matansa bai taba cin karo mace me k’ananun nonowa irin na Mimi ba amma dake idonsa ya rufe bai damu ba kokari kawai yake yaga ya shigi Mimi wacce take kuka tana ture shi, shi kuwa sai cije baki yake yana sakin nishi!
Nan na futo na barsu