JIDDATUL KHAIR
-
JIDDATUL KHAIR 60
Jiddah ce ta fara dauke idonta ta ci gaba da wankin da take a hankali, har ya wuceta sannan ta…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 59
Kallon screen din wayar Jiddah tayi jin shirun yyi yawa, taga har sannan bai katse ba, ta d’an turo baki…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 58
Parking yayi ya sauka yana kallon mai gadi dake xaune a waje, wanda har ya mike xai bude gate a…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 57
Kofar gidan Ramlah Abuturrab yyi parking, tun barin su Hayi sai a lokacin ya juya ya kalleta, a hankali ta…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 56
Bayan few minutes Ramlah ta sake komawa ta leka compound sai bata ga Hajja ba, wani ajiyar xuciya ta sauke…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 55
Parking Abuturrab yyi a kofar gidan Ramlah, Ramlah ta bude motar xata sauka, Jiddah ma ta bude xata sauka, Hijab…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 54
Ummi ta kalli Umma tace “Ahmad ai xai gane gidan shi ko?” Umma tace “Anya kuwa? Amma dai bari in…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 53
Da daddare Jiddah ta fito daga dakinsu, ta karaso cikin parlon ta xauna tana kallonsa da murmushi fuskarta a hankali…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 52
Umma na shigowa dakin ta karaso kusa da gadon tana kallon Jiddah tace “Lafiya Jiddah?” Jiddah ta dago kanta da…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 51
Abuturrab ya dauke kansa, Umma tace “A hado maka da abinci ne?” Girgixa kai yayi yace “Aa” Jiddah na ba…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 50
Makulli Aneesah ta sa a kofar bandakin bayan ta shiga gabanta na faduwa, ta ajiye towel din a karamin bucket…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 49
Murmushi kawai Jiddah tayi bata ce komai ba, Ahmad bai kuma ce mata komai ba shi ma, suna isa wani…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 48
Har Jiddah ta isa bakin titi waigen layin take xuciyarta na bugawa, tana ta tsaye har ta samu adaidaita ta…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 47
Lkci daya Abuturrab ya saketa ta dalilin hasken wuta da ya dawo kitchen din, ta rufe bakinta a rikice ta…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 46
Bayan kwanaki kadan da Umma tayi magana da Ahmad sai gashi ranan wata Asabar ya shigo gida rike da admission…
Read More » -
JIDDATUL KHAIR 46
Bude kofar dakin nasa tayi ta shigo, ta gansa xaune daya side din gadon ya kunna laptop, ta kashe wutan…
Read More »