EL-HABEEB HAUSA NOVEL

Alhmdulillah Masha ALLAH.
A nan nakawo ƙarshen littafi na ɗaya ina roƙon ALLAH ya yafe min kuskuren danayi a cikinsa.
Shin su waye iyayen waɗannan triplets ɗin ne?
Meye silar rabuwar su da iyayensu?
Meye zai biyo baya bayan gano asalin nasu?
Shin ta wace hanya ake gano real parents ɗinsu? Habeeb Gashua ne yake yin nasarar hakan ko kuwa dai ta wata hanya ce daban ake ganowar?
A cikin triplets ɗin nan wace take nasarar ƙwamushe zuciyar Mr. HABEEB IBRAHEEM AHMAD GASHUA?
Shin cika bakin ma dayake na bazaiyi soyayya da masu ƙananan shekaru ba hakan zai yi tasiri a kansa?
Wace babbar gudunmawa Ummi ke bayarwa a haɗuwar su Seeyamah da danginsu?
A cikinsu wacece take folawa GASHUA taji duk duniya bata gwani sai shi?
Duk waɗannan tarin tambayoyi dama wasu da kuke hasasowa duk amsoshin su suna cikin EL HABEEB ???? Book two
A yayin tafiya taci karo da wata mahaukaciya wadda ta bigeta da mota wadda dalilin haka ta dawo da ita gidanta da zama dan nema mata magani, makarin asirin da akayi mata yana jikin yaran wadda da zarar sun haɗa ido zata samu lafiya shin wacece wannan mahaukaciyar? waye kuma ya tsinceta? an samu nasarar kallon juna cikin gaggawa ta yadda asirin zaibar jikin matar ko kuwa saida aka ɗauki wani lokaci? Amsa tana cikin littafin EL HABEEB ???? Book two
Karku bari a baku labari tafiyar ta musamman ce takun na daban ne salon mai ƙayatarwa ne ta yadda ba zakuyi dana sani ba????????????.
Na fara samun complain sosai daga reader’s masu yawa saboda jin yadda nace bazan fara sakin book two ba saina kammala typing ɗinshi sun matsu suji yadda labarin zai kai ƙarshe, so maganar gaskiya banason ƙorafi kuma banaso in karɓi haƙƙin mutane inzo ina musu delaying wajen yin posting ba ba daɗi tafiyar da rayuwar mu ba’a hannun mu yake ba uzururruka suna iya faɗowa mutum ako wane lokaci batare daya shirya hakan ba shi yasa tun farko na yanke shawarar yin hakan idan na kammala sai in sanar da account ɗin da za’a turo kuɗin ta yadda za’a dinga samun update kullum kamar hakan zaifi amma inaso inji ra’ayoyin ku akan hakan duk da dai da wuya in sauka daga kan nawa???????? ku kanku sai kunfi jin daɗin hakan ba maganar sai nayi typing zan turo saidai inyi editing kawai in sambaɗo muku kunsan idan book ya ɗauko hanya ba’a son jira amma dai duk shawarar dana yanke zan sanar daku ALLAH ya iya mana yasa mudace dan arziƙin Annabi ????????????.
Masu son a tallata musu hajar su ta yadda zasu samu nasarar samun customer cikin sauƙi zasu iya tuntuɓar wannan number 09139964697.
Akwai paid book ɗina guda biyu
KALLON KITSE
WATA SOYAYYA
Da sauran daɗaɗan littattafan mu na ƙungiyar HASKE WRITER’S ASSOCIATION ???? waɗanda suka riga suka kammala kaɗan ne daga ciki ba’a ƙarasa ba cikin sauƙi da rahusa kuyi magana ta wannan number dake sama kunsan dai haziƙan marubutan da aka tara a cikin ta ba zakuyi dana sanin zuba kuɗi ku ba????????.
EL HABEEB ???????????????? Book two for paid 300 only ALLAH ya bada ikon siya da amfanuwa da darasin dake ciki.
Maryam Ibraheem Aleeyu
Mrs Salees Mu’az ????
(Ummee).
09139964697.