HAUSA NOVELS
-
NOVELS
-
NOVELS
A GIDANA 42
{42} Kamalu ya kalla da sauri bayan ya matso kusa dashi, yace “me ya faru zai ban wannan uban kudin…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 41
{41} Nuna mana, kallansu yai yace “nawa kuka sa.” Dariya sukai nan kowa yasa aljihu, yana nuna mai kudin dake aljihunsa,…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 40
{40} Agoggon dake manne jikin bango ta kalla ajiyar zuciya tai sannan ta tattara takardun dake kan desk dinta sannan ta…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 39
{39} Khalid na kammala abinda aka sashi ya mike, ganin masu aikin rana duk sun tattafi yasa yadau jakarsa ya…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 38
{38} Tana zaune tana kade sauran dake ta mata yawo akai, haushi duk ya bi ya isheta na rashin wuta da…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 37
{37} Goggo na zaune adan kucilin falanta da tana kallo, Adam dake kwance a dan mitsilin dakinsu ne yace “Goggo…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 36
{36}Shiru sukai suna tafiya a hanya gaba daya Khalid na lura da yanayin dady, hankalinsa ba a karamin tashe yake…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 35
#OneLove❣{35}Umma ta zuba mata ido tasan ita kadai tasan me takeji da har komaima fada takeyi, ganin yanda Umma ke…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 34
{34} Knocking din motar ya fara cikin tashin hankali, Zainab tana zaune ta zubawa takardar ido, bata taba tunanin wannan…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 32
{32}**********Goggo na zaune tana ta cusa abinci kana ganin kasan cin dole da cin yunwa take ma abinci, Adam na…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 31
{31} Kallansa tai sannan ta dauke idanta tace ” akwai inda zani acan” Bai tada motar ba sai dai…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 30
#OneLove❣{20} Asiya na zaune tana ta mulmula iloka, daga gefenta kuma Abba ne zaune yana jin radio a gefensa, hannunsa rike…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 29
{29} Goggo a rikice ta kalli Zainab, wacce ke sume sannan ta kalli Adam wanda da alama shima suman zaune yai,…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 28
#OneLove❣{28} Khalid ya daure tsananin mamakinsa yace “kana nufin kanwarta ce kenan?” Mutumin ya matso cikin rada da gulma yace “bawan Allah…
Read More » -
NOVELS
A GIDANA 27
{27} Adam ya kalleta cikin tsoro yace “Sadiya.” “Tsi tsi tsi ni kanka ne baya aiki ko haka Allah ya halliceka? Har…
Read More »