ABBAN SOJOJI BOOK 1 COMPLETE

Sehrish
Cike da jin daɗi ta koma bedroom ɗinta, don murna hada ƴar rawa ta taka, yanzu abu ɗaya ne ya rage mata shine jiran sakamakon aikin jahaad musamman husanna ita da tafi shiga hatsari, taci alwashin hana kanta bacci domin yi musu addu’a ta roƙa masu sauki a wurin Allah, (Ya Allah kabarmu da beloved sisters ɗinmu masu son mu, ka ƙara zumunci a tsakanin mu tare da ƙara hada kawunanmu much love ????)
HafsatBature
Boss Lady
After isha prayer, kowannan su ya hallara domin gudanar da dinner ɗinsu, amma banda mutun biyu, Ayaan da Jahaan wato twins,
duk sunyi dressing cikin pyjamas ɗinsu gwanin kyau, abunka ga mazajen novel ga haske ga tsari ga kwantacciyar suma ????. (Allahumma arzukni ????)
Kowannansu yaja kujera ya zauna suna fuskantar junansu, a tsaye dogon dining table ɗin ya ke, mai 12 seats ne
“Abinci ya riga masu cin shi hallara ikon Allah,” acewar jabeer, fawan ya ce “gasu aci ci mala’ikun tauna suma sun hallara ” ya ƙare maganar cikin zolaya yana kallon junaid fuskarsa da murmushi, tsoki junaid ya ja baice masa komai ba don bayasan hayaniya wani lokacin,
Khaleed ya ce “zaku fara disturbing ɗin mutane ko”? ya ambaci hakan yana kallonsu, kanal yusif ya ce “barsu su fara mai rabon shan duka baya jin bari sai ya sha sa,”
dariya irfan yayi tare da cewa”Zanso naga ana dukan junaid wai waya ga shagwa6a haka zai dinga ihu yana buga ƙafa a ƙasa kamar ƙaramin yaro yana cewa mommy daddy babban yaya ,”
jin wannan maganar ta irfan yasa sauran tuntsirewa da dariya, hakan ba ƙaramin ƙulesa yayi ba,
“Ae naga yaron ya girma ! Jin ya ke we’re equal wit him, wuyansa ya isa yanka, bansan dalili ba, ” acewar jabeer
Fawan ya ƙarbe da cewa “ah ba dole ba tunda Ak47 ɗinsa ta yi girman tamu,”
gaba ɗayansu suka tuntsire da dariya, adai~dai lokacin sehrish ta karaso domin yin serving dinsu abincin taji suna wannan maganar ba abunda ya dira a kunnanta sai kalmar (Ak47), sam batasan mai hakan yake nufi ba,
iya ƙuluwa junaid ya yi shiru kawai ya yi bai tanka musu ba, ya rasa maiyasa suke masa haka,
Shi kansa kanal yusif saida ya murmusa amma bai bari sun gani ba, gudun kar raini ya fara shiga tsakaninsa da younger brothers ɗinsa,
Jin jina kai fawan ya yi ya ce “haba no wonder ! no wonder! thats y naga y’an mata sun fara bin layi, kai ka ga followers ɗinsa a insta da tiktok, ka ce ashe Ak47 ce ke ruɗarsu …..”
dariya ce ta ci ƙarfinsa ya kasa idasa maganar, haka sauran ma dariya suke yi, ran junaid ba karamin 6aci yayi ba, kiris yake jira ya fara kuka,
duk wannan firar da suke a kunnan sehrish wadda ke zuzzuba musu abinci a plates da abin sha, sam batasan inda suka dosa ba,
Kanal yusif ne ya yi gyaran murya tare da cewa “Is enough ! Stop teasing him, kuna bata wa bro ɗina rai, ” dakatawa yayi da maganar yana kallon junaid wanda ya ci ka ya batse, tuni ruwan hawaye sun kwanta a idonsa, cikin sauri kanal yusif yace “karka kuskura ka bari wannan expensive tears ɗin naka su zuba, kai in banda abunka ae yabonka su kayi, AK47 abun so ce ynx mata sun fi son namiji mai wannan size ɗin, kuma wannan alama ce da ke nuna cewa ƙanin namu ya ƙosa aure yake so,”
wata irin dariya ce ta 6alle wa sehrish ita kanta batasan ta sake ta ba, gaba ɗaya suka dago suna kallon ɗan aikin nasu a matsayin shashasha, cikin jin kunya sehrish tasa hannu ta toshe bakin ta tana sunnar da kai kasa,
Harara khaleed ya wurga mata tare da cewa “ƙaramin ɗan iska nifa nasan wannan mai aikin namu kwarto ne, ƙurun ɗan duniya ne, rikakken ɗan tasha, in ba haka ba menene abun dariya a nan? ya tamabaya yana hararar ta, ita dai shiru tayi bata ce komai ba, a tare sauran suka ja tsoki,
Har sun soma cin abincin kanal yusif ya lura cewa babu twins a wurin don haka ya ɗago ya kalli tukur tare da cewa “jira kake sai an baka umarnin ka kira twins?wai kai wane irin sullu6iyo ne am just doubting abt u,”
Jiki na rawa sehrish ta ce “am sorry sir,” sannan ta kama hanayr bedroom din nasu,
“wai ku baku lura da wani abu ba”? jabeer ya tambaya yana kallonsu, fawan ya ce “me kenan,” jabeer ya ce gaba da cewa “wlh wannan ɗan aikin namu tukur sam ni banga abunsa ba babu alamarsa,” bin shi sukayi da kallo a yayin da suke ƙoƙarin fahimtar me yake so yace musu,
Junaida ya ce “which thing are u talking abt”? yayi maganar ne a lokacin da yake ƙoƙarin tura dambun nama a bakinsa, jabeer ya ce “hmm kada ku ce naci ka sa ido amma Allah ku lura da gaban wandonsa sam babu alamar abun namiji a wurin,” sakin baki su kayi suna kallonsa , kafin fawan ya ce “maganarka gsky wlh, nima najima ina tunanin hakan, cos duk yadda namiji yasa trouser sai ka alamun abun nan amma shi shafe ko dai ba mutun bane”?
Ya tambaya cikin mamaki, dariya junaid ya yi tare da cewa “may be it is small like atom,” gaba daya suka dara
Kafin kanal yusif ya dakatar dasu da cewa “shame on u guys, kuna maza , mazan ma sojoji kuna gulma, u have to stop it bana so mai aikin nan ya ji wannan maganar a barta anan, kowa ya mayar da hankalinsa ya ci abincin sa,”
A bangaren sehrish kuwa time ɗin da ta isa dakin su twins, gabanta faduwa kawai yake yi gudun abunda zata taras,
tana sa hannu a ƙofar ta 6uɗe, sun mata da kofar a buɗe, sallama ta kwaɗa musu jin ba amsa ya sa ta tura kai,
Gabanta ne yayi mugun faɗuwa rass !! tuni zuciyarta ta hau bugawa da ƙarfi, ta gaza believing da abunda idonta ke nuna mata, kwance suke zir haihuwar uwarsu babu kaya ajikinsu, sun harɗe da junansu suna shan jikin junansu , wannan wane irin tashin hankali ne !
dukkan ilahirin jikinta rawa ya ke yi, a tsora ce taja da baya ta juya ta fi ce cikin sauri, wannan fitar da tayi ne ƙarar kofar da ta daka yasa su, dawo wa hayyacinsu suka ɗago a tare suna kallon kofar da ta mayar da kanta ta rufe, alamar wani ya shigo, cikin sauri Jahan ya zame jikinsa daga na Ayaan,
shima ayaan ɗin ya tashi zaune cikin wata irin kasala ya ce “meya faru sweetheart wani ya gan mu ko? ya tambaya yana lumshe idanunsa da alama bai gamsu ba, cikin damuwa jahan ya ce “i think so ! mun shiga uku duk laifin ka ne ayaan why u didnt close the door bfr we start doing it,”
hararar sa ayaan din yayi ” komai sai ka ce its my faults you’re also a guilty, cos you too why u didnt close it !,”
ya tamabaya yana kallon cikin idonsa cike da sha’awarsa,
hannu yasa tare da dakatar dashi ya ce” its ok ynx ka tashi mu shiga ciki, mu wanke jikin mu ya 6aci sosai,
ruko hannunsa yayi kamar mata da miji suka shiga cikin toilet a tare,
duk wannan maganar da suka yi akan kunnan sehrish wanda ke zukunne a kopan ɗakin nasu tana kuka ƙasa ƙasa, abunda yasa bata tafi ba saboda tsoran abunda kanal yusif xaice mata, ya zama wajibi ta sanar dasu su fito su halarci teburin cin abincin,
cikin kuka take faɗin “ya Allah ka shiryi waɗannan bayin naka ! su gane gaskiya su daina aikata wannan mummunan zunubin da suke yi, ina jin su har cikin raina, ina ji musu tsoran su mutu suna aikata wannan babban zunubin, wa’iyazu billah !
Alamun motsi taji wanda ke nuni da cewa suna kan hanyar fito wa ne, a guje ta tashi ta samu wuri ta 6oye,
ruƙe da hannun junansu suka fito, sunyi fess da su, kai ka ce bazasu iya aikata wannan zunubin ba,
Lokacin da suka ƙarasa dining ɗin suka ga ƴan uwan nasu duk suna a wurin sai hankalinsu ya kwanta, hakan na nufin ba wanda ya gansu,
wata irin soyayya ce mai ƙarfi tsakanin Ayaan da jahaan, ga tsananin sha’awar junansu da suke kamar hauka, kullum cikin saduwa da junansu suke basa gajiya, abun har ya wuce na hankali, su yi a bedroom wani sa’in suyi a toilet,
Allah yana rufa musu asiri domin babu wanda yasan suna aikata hakan, sai sehrish ! wata irin rayuwa suke yi a gidan, yasu yasu ba mai shigar ma wani ɗaki, sai fa in wani kwakkwaran dalili ne,
Lalacewarsu har ta kai ga sun ɗaurawa junansu aure, da kansu ba tare da wani ya sani ba,
Shi kuma Fawan jarabar bin mata gare sa, duk da matan ne ke binsa, shi kuma yana basu haɗin kai, yayin da irfan da jabeer suke gogaggun ƴan shaye shaye, duk wani abun shaye shaye da kasani to suna dashi, mugayen kwayoyi suke sha ba tare da sanin kowa ba, ga wata ɗabi’ar fita ƙarfe shabiyun dare da suke yi , sai ƙirfan2 suke dawo wa in suka tafi night club ukun nan, fawan jabeer da irfan,
tun da azmi ta sanar da ita cewa ta tura masu ƙudin, nan fa hankalinta yaƙi kwanciya, burin ta taji ya ake ciki can asibitin, kullum ita ce kamar kusu wurin satar wa junaid waya ko tsoro ba taji,
Kamar kullum haka yau ma ta saci hanya ta lalla6a taje daukar wayarsa, yana bacci, wyar na ajiye a saman ƙirjinsa, jikin sa na sanye da nightwear,
hawa saman gadon tayi cikin sanɗa kamar munafuka, ɗaukar wayar tayi cikin sa’a, sai da tagama duk wannan wahalar ashe ya canza password ɗinsa, yanzu dole sai da fuskar shi sannan wayar zata bude wato face security ya sanya, haka ta zaune dirshen tana saman gadon tana kallonsa, tunani take yi meyasa ya canza security ɗin wayarsa to kodai ya gane ana ɗaukar masa wayarsa ne, a’a bana tunanin haka kawai ra’ayi ya yi ya canza, tae wannan maganar a zuciyarta,
Lalla6awa tayi ta matsa dai dai face 6insa, ɗaga wayar tayi wadda ke riƙe a right hand ɗinta, ta saita fuskar screen ɗin wayar a fuskarsa, amma taƙi buɗe sai ya rubuta mata not recognized,
ran ta ne ya ba ta cewa tabbas sai idonsa na 6uɗe sannan security ɗin wayar zata 6uɗe, cike da takaici takai hannu zata ajiye masa wayar a ƙirjinsa kamar yadda ya ajiye ta, tana ƙoƙarin lalla6a ta sauka, bata yi wani aune ba taji yayi wani irin ƙwaƙƙwaran juyi ya haɗa da ita duka ya rungume ajikinsa kuma ruƙo bana wasa ba, ????
Allah kaɗai yasan tashin hankalin da sehrish ta shiga, zuru zuru tayi da ido, hancin ta na shaƙar ƙamshin turarensa, lokaci guda ta shiga cikin yanayi, ganin bata da wata hanyar tashi yasa ido ya raina fata, bin wuyansa tayi da kallo gwanin kyau, ji take kamar ta gartsa masa cizo a wannan lallausar fatar tasa ko ta samu ta tsere,
tashin hankalin da ba’a sa masa rana, ga azmi na jiran ta a kitchen saboda safiya ce akwai aikin haɗa breakfast, da sauran aikace aikace, ga junaid ya maƙale ta a jikinsa ta rasa yadda za’ae ta fita,
tana cikin wannan tunanin na yadda za’ae ta raba jikinsa da nata, ya ƙarayin wani kwakkwaran juyi, atare suka mirgina ƙiris ya rage su faɗo ƙasa, saboda tsabagen ƙiɗima tuni taji fitsari ya zo mata, komai ya tsaya mata cak, bugun zuciyarsa kawai take saurara,
Sun ɗau 30 mins a haka, ta ƙura masa ido yayin da shi baisan meke wakana ba,
Wayarsa ce ta soma ringing da ƙarar gaske, wannan sautin ne ya dirar masa a tsakiyar kunnansa, nan ya soma nuƙu nuƙu buɗe ido,
tsananin tsoro ne suka bayya na a fuskar sehrish, yana ƙoƙarin buɗe idonsa, cikin sauri ta janye hannayensa daga jikin ta, ita kanta batasan ta iya wannan ƙarfin halin ba sai yau, juyi tayi da ƙarfi ta sulale a ƙasan bed ɗin ta durkushe a ƙasan, hankali a tashe
kamar mafarki haka junaid ke kallon lamarin, tabbas ya ga gifcin mutun daga jikinsa, amma sai ransa ya basa cewa duk cikin bacci ne abunda ya gani,
hannunsa ya kai tare da ɗaukar wayar tasa dake ta faman buga ringing, tare da karawa a kunnan sa cikin shagwa6a ya ce “Assalamu alaikum babban yaya na, am angry wit u cos i ave been waiting for your call since yesterday night, ” ya yi maganar tamkar yana a gabansa,
Sehrish da ke zuƙunne kasa cikin tashin hankali, tabaza kunne tana sauraron wayar da junaid ya ke yi, jin ya ambaci sunan babban yaya yasa ƴan cikin ta ƙadawa, sam tarasa dalilin daya sa in aka ambaci sunan nan take jin faɗuwar gaba,
ganin yayi nisa a wayar tasa ne yasa tayi tunanin ta rarrrafe ta fi ce daga ɗakin, don haka ta soma tafiya a ɗurkeshe a ɗurkushe, cikin sanɗa take rarrafa wa,
Ko waiwayen bayanta bata yi burin ta ta fice daga ɗakin before ya ankara, junaid kuwa dake maƙale da waya yana zabga wa yayan nasa shagwaba sam bai lura sai da yayi wani kwakkwarn juyi yana faɗin “just come back home i wanna see you serious…” bai ida maganar ba karaf idonsa suka sauka akan ɗan aikin nasu wanda ke tafiya cikin sanɗa yana rarrafawa zai fi ce,
Ƙura ido ???? junaid yayi yana kallon ikon Allah, acikin ransa yana cewa” lallaima wannan ɗan rainin hankalin wato raini ya fara shiga tsakanin mu, bari in tsara in ga ƙarshen game ɗin,
sam batasan ya ganta ba,lokacin da ta isa ƙofan ɗakin ta saki wata irin ajiyar zuciya, maimakon ta fice ba tare da ta waiwaya ta kallesa ba, amma ina ranta ne ya bata ɗan juya mana ta kalle sa tun da ta tsira, juyawa tayi a hankali tana sauke ajiyar zuciya, karaf idonsu ya shiga na juna, ganin dagaske ita yake kallo ido cikin ido ya ganta asiri ya tonu, hannu ta shiga tafawa da yake ta kware wurin iya fauzewa sai kawai ta 6a66ake da dariya hhhhhhhh kamar mahaukaciya,
Tsananin mamaki ne yasa junaid yin kasaƙai yana kallon ikon Allah,
bata dakata da dariyarba cikin salon wayau da dabara ta fice tana tikar dariya, hada janyo masa kopa da rufe wa,
tana ganin ta fito ta tsagaita da dariyar tare da aza hannunta a saitin zuciyarta tace”wai Allah na tsira” da gudu ta sauka kasa ta wuce kitchen,
har ynx junaid bai dawo daga duniyar mamakin da ya tafi ba, tunda ya ke a rayuwarsa ba’a ta6a raina masa wayau irin na yau ba, ya ma rasa mai zaiyiwa ɗan aikin nan nasu, wane hukunci zaiyi masa,
“Zamu haɗu” ya fada a fili, kafin ya tashi ya shiga cikin toilet,
gaban wash basin ya tsaya, yakai hannu ya ɗauko toothbrush ɗinsa, ya matsa maclean a jikinsa, ya shiga goge hakoransa,a hankali yake komai saboda tunanin mai aikin nan nasu daya tsaya masa aransa,
Bayan ya kammala ya kunna mixer tap ɗin ruwa ya soma zubo wa wanke mouth ɗinsa yayi sannan shima brush ɗin ya wanke sa ya mayar dashi cikin holder dinsa,
wanka yayi shaf shaf ya dauro towel a west ɗinsa, ya fito yana matse sauran ruwan dake ɗiɗɗiga a sumar kansa da hand towel,
a gabn mirror ya tsaya yana kallon zunzurutun kyansa, a nan ne idonsa yakai saman fatar wuyansa, wani dogon gashi ya gani siriri mai tsayin gaske, tsananin mamaki ne ya kamasa, a cikin ransa ya ke faɗin “ynx duk wankan danayi amma wannan gashin bai bar jikina ba kodai har yanzu ban iya wanka bane haba junaid be a big man mana kana abu sai ka ce na ƴara,”
hannunsa yasa a hankali ya tsafko gashin, ya ɗago sa izuwa saitin eyes ɗinsa yana kallo, sai lokacin ya lura cewa tabbas wannan gashin mai tsayi bana sa bane to na wanene !!!! ????
Sannu da zuwa mlm tukr, acewar azmi wadda ke magana tana kallon sehrish dake shigowa cikin kitchen, ɗan murmushi tayi tare da cewa ……………………
Page 23-24