ABBAN SOJOJI BOOK 1 COMPLETE

ABBAN SOJOJI BOOK 1 COMPLETE

Ganinsu da ƴan sanda yasa, reception nurses saurin karbarsu, aka shiga da husanna ciki a (A&E) accident and emergency ward aka kwantar da ita,
nan da nan likitoci suka shiga duba ta, Jahad na zaune a saman waiting seats dake daga waje Ward din, tasha kuka ido sunyi jawur,
Ga ƴan sanda zagaye da su,kamar wasu 6arayi, addu’o’i kawai take karantowa abakinta , tana roƙon Allah yasa Husanna karta rasa ranta, tsananin ƙunci ne a ranta, kuma tasawa ranta cewa muddun Husanna ta mutu itama sai ta kashe kanta ❗‼⁉, ????????????

……………….SEHRISH…………………………

Oya drop your comment after u finished reading i wll be waiting for u ????

????HAFSAT BATURE MOHD BOSS LADY????

page 65 to 67

Sannan daga numbers na pages ɗin littafin nan sun kai 80 zasu canza zuwa Episode one1

………Sehrish………………

gaba ɗayansu sun hallara, kowannan su ya sami gurbi a dining chairs ɗin, azmee ce ke ta faman ɗawainiya yin saving ɗinsu, saboda sehrish na can cikin yanayi

_kowannan su ya hallara a saman dining chairs ɗin, kwansu da kwarkwatarsu,

Yau suna gida ba fita aiki, a bisa umarnin Babban yayansu,

Duk sunyi dress cikin Jallabiya, dama yana ɗaya daga cikin favourite dress ɗin su, basu cika son kaya masu nauyi ba

azmee ce ke saving ɗinsu, kowa tana zuba masa abunda yake so

duk sun natsu suna ci, hannu ayan yasa acikin aljihun jallabiyarsa ya zaro wayarsa dialing ɗinta ya shiga yi Jahan ya tura wa saƙo kamar haka

“ya maganar hotel room ɗin? Kayi mana booking?

Jin ƙara shigowar message a wayarsa dake ajiye gefen plate ɗin abincinsa yasa shi duba ya karanta, ɗan murmushi yayi kafin ya bashi amsa da cewa “Eh yaushe zamu fara zuwa don a matse nake wlh

duba wa Ayaan yayi ya basa reply shima,

“ko yau ka ce am ready to do it, am so horny dear kamar nayi hauka????

duba wa jahan yayi wit smile on his face ya tura masa reply shima, ” u must be horny dear, 2 days ba testing ɗin Ak47 dole Mu shiga yana yi

Before Ayaan ya bashi amsa muryar fawan ta katse su da cewa

Ga Babban yaya nan kowa ya shiga taitayinsa

Cikin sauri kowannan su ya mayar da wayarsa cikin aljihunsa, don ya hana ana cin abinci ana danna waya,
Atare da junaid suke saukowa ɗga stairs ɗin, farar shirt ce ajkinsa ta ɗame sa, mai dogon hannu , daga ƙasa kuwa shorts ne launin ash, gaba ɗya surar jikinsa a bayyane take sboda duk yadda Sgr zai sa sutura sai halittun jikinsa sun fito muraran,ba abunda ke 6oyewa nadaga kyakkyawar surarsu, hakan ba ƙaramin tayar musu da hankali yake ba especially abbansu yayi fama dashi saboda bakin mutane tun da dai abu tubarkalla, Bai jin kunyar shiga ko wata iri ce da zata nuna tsiricinsa, bai sa suturar kirki sai in takama yafi son yasa sexy underwears sune best dres nasa, hada ƙarin hakan yasa ake kai masa farmaki,

tun da azmee ta ɗago so ɗaya batasake ɗagowa ta kalle sa, sbd tshn hankali, wannan kallonsa ma a wurin mace zai iya zama haramun,

Kujera ya ja ya zauna yana facing kowannansu, shima junaid ya zauna yana ta faman zabga murmushi,

cikin sauri azmee takai hannu zata zari plate ta zuba masa abun sawa abaki , amma abun mamaki sai fawan ya riga ta kai hannu ya ɗau plate ɗin jiki na rawa, ya buɗe warmer ɗin dake ɗauke da farfesun naman shanu, yasa saving spoon ya shake masa plate ya ajiye masa a gabansa, sanna ya haɗa masa da kakkauran tea a gefe,

Ƙiris ya rage azmee ta fashe da dariya, wannan fadancin na fawan ya bata mamaki,
Bin su ya ke da kallo ɗaya bayan ɗaya, bayan sun gaishe shi, kowannansu ya shiga taitayinsa, don sun sani sarai bayason hayani ko kɗan, hakan yasa suka rage ƙarar spoon ɗin da hannunsa daga wannan sautin kwas kwas da ya ke yi,

Hannun sa ya miƙa acinkin wani empty bowl, azmee tasanya masa ruwa ya wanke, kafin ya tsoma hanun acikin naman, tsoka ya ɗauke ya jefa a bakinsa, a hankali yake taunarta, yana ci yana binsu da kallo One by one,

Ƙasa ƙsa da murya irfan yayi shi dake kusa da jabir yce “wannan kallon da babban yaya yake yi, bana lpy bane, duk ƴan ciki na sun kaɗa , jabir ya ɗauki cup of tea ɗin dake front ɗinsa ya kare fuskarsa dashi kamr zaisha, sannan yace “kai kenan ma, wlh jiki na kamar na mai zazza6i don fargabansa,’
Khadeel dake sauraronsu ya ce”jikin wasu na ƙaiƙayi da alama,’

Sun gane me ya kenufi cikin sauri suka ja baki su kayi shiru,
Kowa tsit kamar mutuwa ta gifta, sautin ƙarar cokulan da hannunsu twins yake yi ne (kwas kwas) ya cika masa kunne, ɗagowa yyi ya aza eye balls ɗinsa akansu, zo ka ga tashin hankali, bakomai ya haddasa hakan ba, face kermar da jikinsu ke yi,
mirya na rawa ayaan ya ce “mun shiga uku, idon babban yaya akan mu jahan,’

“menene” ya tambaya a ɗan firgice suka ɗago suna Kallansa, ya sake cewa “are u not feeling well ? ganin yadda jikinsu ya ke rawa,

Ido luhu luhu Jahan yace” Ba mu jin daɗi ne, ni da ayaan, “

ɗgowa yusif yyi yana kallansu, jin zasu ja masa bala’e, tun Kan big bro yace wani abu, yusif yayi hnzarin cewa “but why u didnt tel me about ur sick ? ya tambya yana kallansu,
cikin sauri ayan yace “dama tun jiya da dare ne,
“Atlease u should inform me abt ursick, ko ƙarfe nawa ne zan duba ku ae,? shiru su kayi shi dae Rafayet binsu da kallo kawai ya ke yi kafin ya dakatarsu da cewa “its ok, after we finish the breakfast, yusif makes sure that u check them well,’
“.Insha Allah babban ya ya” zuru su kayi jin za’a duba su, Bayan sun san cewa lfyarsu lou,

Mayar da idonsa yayi kan Junaid wanda ke ta faman murmushi, kamar zautacce, ada sun yi tuanin cewa yaron ta6in hankali gare sa, amma da aka bincika sa sai aka tabbatar da cewa haka Allah ya haliccesa wit smiling face,

ɗagowa junaid yayi suka haɗa ido da babban yayan, cikin sauri ya sunnar dakai yana ci gaba da murmushi, Shifa kallon dollar $ ya ke ma yayan nasu, shiyasa murnarsa ta ƙaru in ya kallesa $ kawai ya ke gani a fuskarsa, ya riga da ya kammala lissafin nawa zai amsa da nawa zai kashe wa sehrish ɗinsa ????

……………..SEHRISH……………………

A 6angaren sehrish kuwa, zarce wa tayi da bacci, na ɗan mintina ta farka tana sauke ajiyar zuciya, sunan shi ne kawai zuciyarta ke ta faman ambato, idonta takai kan agogon bangon dake manne, ƙarfe 12:30am, ynx sun isa kammala breakfast ɗin,

tashi tayi ta kimtsa, ta fita taga me ke wakana, basa nan ciki duk sun fita, wayam kuma azmee ta gyara ko’ina yayi fess, a kitchen ta same ta, tana wanke dishes ɗin da su kayi amdani dashi,
“Aunty azmee sannu da aiki,” da fara’a a face ɗinta tace “Yawwa Sehrish ina fata kin washe yanzu,”

Murmushi sehrish tayi tare da cewa “eh Alhamdulillah da wani aiki da zanyi yanzu?. ta tambaya tana kallonta,
Azmee tace “a’a yau fa hutu ki ke hajiya sehrish, na ma kammala komai sai zuwa anjima zamu shirya dinner atare amma pls karki maimaita shiriritar ɗazun,”

Ƴar dariya sehrish tayi kafin tace”Insha Allah” ta ɗan yi shiru tana so ta zuba abinci, taci amma ƙunya take ji saboda 6arnar da tayi na zubawa farfesu abun wanki,”

“Ke bakya jin yunwa ne wai? kullum sai na ce ki zuba abinci ki ci, ko saina fara sa miki bulala ne?

Azmee ce tayi maganar cikin zolaya, dariya sehrish tayi da cewa “dama ynx nake so na zuba ne,”
ƙara sawa tayi ta ɗauko tray,
Bin ta da kallo azmee tayi ganin ta jera pancakes, ga sandwich ta kuma haɗa da scrambled eggs, duk a ciki a haka bai ishe ta ba sai da ta hada da fried chicken, taje ta ajiye ta kuma dawo ta haɗa cornflakes a cup ta zazzaga uwar madara, ta tsula sugar,
Zama tayi asaman dining chairs ɗin na kitchen tana kallonsu, tunani take da me zata fara, muryar azmee ce ta katse ta da cewa “Sunyi miki haka? Ko zaki ƙara da wani abu ne? ????
sunnar da kai sehrish tayi cikin jin kunya tace “sun isa haka,” Wato su sehrish banza ta samu, dama talaka bai iya samun wuri ba, ni bama wannan ba, Soyayyar babban yaya tasa ta manta da halin da su Hosana ke ciki, ada in zata sa abu mai daɗi a bakinta sai ta tuna dasu tayi kuka sosai, amma ynx ba wannan mgnr, BABBAN YAYA kawai ????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Leave a Reply

Back to top button