ABBAN SOJOJI BOOK 1 COMPLETE

ABBAN SOJOJI BOOK 1 COMPLETE

Aunty babba tace “Toh Omar agaishe mana da mutanen gidan Allah ya tsare hanya,”

Su hosana dake cikin ɗaki suna faman safa da marwa duk maganar da Omar yake yi da aunty babba a kunnansu yake yi, bayin Allah suna so su fito suce mashi karya tafi yabarsu a hannun wannan matar amma ba hali don ta tsawatar musu akan karsu Kuskura Su fito, hawaye kawai ke zuba daga idanuwansu domin suna leƙen Omar ta Window ɗin ɗakin, a yayin da yajuya baya ya soma tafiya shi kanshi hakanan ya dinga jin babu daɗi jikinshi atlease yaso ya sanyasu acikin idonshi kafin ya tafi tunda baisan ranar dawowarshi ba, 

Har yakai bakin kopan fita daga falon ya juyo ya kalli aunty babba dake tsaye yace “AMANATA ki kulamin pls,”
Murmushi tasaki tare da cewa “Baka da matsala dani ƙanin Miji na, insha Allah zan kula maka dasu sosai,’
Jinjina kansa yayi tare da juyawa yasa kai ya fice,”
Su Hosana najin tashin Motocin shi, nan take suka fashe da wani irin matsananin kuka mai cin rai suka rungune junansu????

BossLady

Keep sharing my Novel everwhere
,????????????ABBAN SOJOJI????????????

????the father of soldiers????

Story by Hafsat Bature

~BossLady~

ﻗﺼﺔ ﺣﺐ ﺭﻭﻣﺎﻧﺴﻴﺔ ﺑﻴﻦ ﺳﺤﺮﻳﺶ ﻭ ﺍﻟﺠﺮﺍﺡ ﺍﻟﻌﺎﻡ
ﺭﺍﻓﻴﺖ????????

Episode 90-91 ????

????????????daga ynx ranakun da zaku samu posting na abban sojoji 3 days ne a week sbd ina busy ssae, amma zan ƙara muku yawan pages, days ɗin danayi Choosing sune Monday Tuesday da kuma wednesday daga zarar wadannan kwanakin sun zo daraina da lafiyata zaku samu posting da sassafe ????????

~~~~~~~~~SEHRISH

Jin knocking yasa ta tayin saurin miƙewa daga zaunan da take saman gadonta , ƙarasawa tayi jikin ƙopan tare da cewa “Wanene”?

“Aunty azmee ce” ta bata amsa daga waje,

Ajiyar zuciya sehrish tasaki tare da buɗe mata ƙopan, shigowa azmee tayi jikinta na sanye da Doguwar riga sai babban mayafin da ta yafa,

“Ƙanwata me kke yi yanzu ne? halan kina nan zaune cikin damuwa ko? ko irin kiyi tunanin kin gaji da zaman kaɗaici ki kawomin Ziyara a bedroom ɗina bakya yi ko?

tayi maganar tana kallonta, cikin jin kunya sehrish tace “Aunty azmee bana so na taƙura maki ne, shiyasa bana zuwa ɗakin ki,”

Murmushi Azmee tasaki tare da cewa ” babu wani batun takura anan, kawai bakya son zuwane, nima kaina gajiye nake da zama wani sa’in duk atukure mutun kamar maye shikaɗai a ɗaki haba,”

azmee tayi maganar tare da shigewa cikin ɗakin sehrish tasamu wuri ta zauna gefen gadon, itama sehrish ɗin wuri tasamu gefen azmee tana fuskantarta,

Kallon juna su kayi lokaci guda suka sakarwa kansu murmushi, Azmee tace “Naji shiru baki tambaye ni game da sabuwar wayar da nace an baki ba”?

Sehrish tace “jira kawai nake, in kin bani in kar6a,”

Jinjina kai azmee tayi tare da cewa ” kiyi hkr sai zuwa gobe wayar zata iso,”

“Babu komai aunty azmee zanjira ni da za’a taimaka mawa abani kyauta, amma aunty azmee wanene ya siyamun wayar”?
ta tambaya tana kallonta,
“Ba abani iznin in faɗa ba, sai nan gaba zaki ji koma wanene,’
Murmushu sehrish tayi tare da cewa “Allah yakaimu time ɗin da rai da lpy

“Ameen” azmee ta amsa mata sun ɗan yi shiru na ɗan wani lokaci, kafin sehrish ta ce “Aunty azmee wai su Babban yaya Ina mahaifiyarsu take ko ta rasu ne? ta tambaya tana kallonta ,

“tana nan mana, tana zaune a sydney ƙasar Australlia,’

Jinjina kai sehrish tayi kafin ta kuma cewa “Amma mommynsu ita ba ƴar nigeria bace ko?

“Kin ga hotanta ne”? Azmee ta tambaya

Murmushi sehrish tayi tare da cewa “ban shaida ba, amma naga hoton wata mata Mai kyau baturiya mai sanye da kakin Soja a bedroom ɗin Babban yaya saman bedside drawer aka ajiye hoton,

Azmeee tace “dawa tayi miki kama acikin su”?

Sehrish tace “Babban yaya sunyi kama ssae hada blue eyes ɗinsu ma, sai kuma su twins da fawan, amma dae aunty Azmee dukansu ba uwarsu ɗaya ba ko? Ta ƙarasa maganar tata da tambaya,
Azmee tace “eh su Twins da fawan da Babban yayansu da junaid uwarsu ɗaya, suma su Kanal Yusif mahaifiyarsu daban’

Jinjina kai Sehrish tayi tare da cewa “Su mommynsu ƴar wata ƙasa ce aunty azmeee?

Cikin zolaya Azmee tace “Kice yau kin shirya son sanin wacece surikarki da alama naga kina ta jefamun tambayoyi akanta ko ba haka ba”?

Sunnar da kai sehrish tayi tana kallon yatsun hannunta cikin jin kunya

Azmee taci gaba da cewa “Sunan ta *Fatima ita ƴar America ce amma tana zaune a Australlia,”

ɗan shiru tayi na wani lokaci kafin ta sake cewa “Aunty azmee Yaushe zata zo nigeria ne? ita bazata zauna nan ba ko Abba ya sake ta ne?

Dariya azmee tayi tare da cewa “Wasa wasa sehrish kema fa kin iya surutu na lura wurine baki samu ba shiyasa kike noƙewa kamar bakyason magana,” tayi magana tana ɗan kallonta,

“In har aka tashi aurenki da babban yayansu ae dole tazo asha biki da ita,”

Jin wannan maganar ta aunty azmee yasa Sehrish ɗan zaro ido hada dafe ƙirji aranta tana cewa “tab ! Wannan matar ta cikin hoto anya xata barni in zama surukarta daga gani zatayi zafi Allah,

Murmushi kawai azmee takeyi tana kallon Sehrish dake faman sake sake aranta,

Ita kanta Azmeen zolaya take mata amma tasan cewa sarai Alexandra bazata ta6a bari Sgr ya auri bakar fata ba,

Sun jima suna fira har wurin sallar la’asar sannan azmee tayi mata sallama ta fuce izuwa nata ɗakin,

tashi tayi itama ta shiga ta ɗauro alwala tayi sallah, bayan tagama ta shirya zuwa kitchen don tasan da wuri zasu fara preparing dinner,”

time ɗin da tafito babu kowa wayam falon kai tsaye kitchen ta wuce, azmee bata iso ba don haka tafara fiddo abubuwan da zasu yi amfani dashi, tafara aikin kafin ita tazo, Aiki take amma hankalinta natashe tarasa dalilin dayasa take jin wani irin ɗaci aranta, wanda hakan alama ce dake nuna cewa waninsu nacikin matsala, Ita ko suna hosana
Har azmee ta shiga sam sehrish bata ankara ba har sai da tace “Good girl haka nakeso kina aiki da azama,” murmushi sehrish tasaki tare da kallonta tace “Aunty azmee ae dama baki fito ba ni namiki aikin duka,’
ɗan harararta Azmee tayi tare da cewa “Ki zubamin detergent aciki a matsayin gishiri?
Dariya sehrish tayi jin abunda tace “No aunty azmee bazan sake wannan mistakes ɗim ba,’
Azmee tace “Hmmmm zamu gani ae,’

Shiga ciki tayi suka kama aiki cikin ƙanƙanin lokaci suka kammala, basu jera abincin a dining ba sun bari sai after magriba prayer,”

Cike da zumuɗi ta shiga tayo wanka, ta kimtsa kamar kullum, hada alwalarta jira kawai take Yi a kira sallar magrib taje su haɗu da junaid cos she’s so eager to see him,’


Fitowa daga wanka junaid yayi fuskarnan a washe zai haɗu da sehrish ɗinsa, daga shi sai shorts ajikinsa, shaf shaf ya shirya cikin shirt ash colour mai dogon hannu sai dogon wando black colour, wow baƙaramin kyau kayan su kayi mashi ba, ya feshe jikin shi da turaren spice bomb sannan ya zura shoes a ƙafansa launin wandonsa,
Hannun nan nasa na manne da wrist watch ta diamond mai kyan gaske, ya fito fess abunshi,

Time ɗin da ya fito ana cikin kiran sallar ne, don haka yayi deciding zuwa yayi sallah in ya dawo direct zai wuce garden,

Sehrish
Bayan tayi sallah ta fito don ta wuce wurin haɗuwar tasu a hanyar fita kwatsam suka ci karo da Haroon wanda shigowarsa kenan,
Ji tayi gabanta ya faɗi rass, murmushi yasakar mata tare da cewa “ta kwana gidan sauƙi, dama don ke nashigo ciki don haka ki haɗomon Tea ki kawomin yanzu a bedroom ɗina i wll be waiting,” yana faɗin hakan ya wuce part ɗinsu,
Hankalinta ba ƙaramin tashi yayi ba, ga junaid tasan already now he is waiting for her and now ga haroon na jiran takai masa Tea, kuma batasan me yake son ce mata ba,
Addu’a kawai takeyi acikin zuciyarta, juyawa tayi ta shiga kitchen ɗin, ta haɗo masa tea ɗin sannan ta fito ɗauke da cup ɗin a ɗan plate ɗinsa,’
Tsayawa tayi a bakin door room ɗin nasa ta yi masa sallama muryarsa taji ta ciki yana cewa”Antayo kawai,”
Wato bama sai ya amsa sallamar ba, zuciyarta na ɗar ɗar ta shiga, yanayin da taganshi yasa hankalin ta tashi matuƙa, ya cire kayan jikin shi daga shi sai shorts, jikin nan nashi duk hairs fitowarsa kenan daga bathroom yana ganin ta ya tsaya yana bin ta da kallo, “
Murya na rawa tace “Ga tea ɗin,” da buɗar bakinsa sai cewa yayi “Ni ba tea nake buƙata ba wadda takawomin tea ɗin nake buƙata,’
Baki asake sehrish ta tsaya tana kallonsa, bi yayi ta gefenta ya isa izuwa kopan ɗakin ya datse shi don kar wani ya faɗo ciki,”
Hankalin sehrish fa ba ƙaramin tashi yayi ba kallonsa kawai take yi jikinta na kerma,
Dawowa yayi inda take yasanya hannun shi ya kar6i kayan tea ɗin ya ajiye su asaman bedside table ɗinshi,
Sannan ya ɗago yana sakar mata wani irin shu’umin murmushi, matsawa yayi kusa da ita cikin tsananin tsoro sehrish ke ja da baya har sai da ya ƙure ta,
Cikin tsananin tashin hankali tace “Wai me kake so ne !? Why u closed the door pls ‘? tamkar zatayi kuka tayi maganar,
“So nake ki shayar dani that’s what i want,”
Zaro ido sehrish tayi tana girgiza mishi kai tace “bangane ba nashiga uku !!!,”
dariya haroon yayi kafin ya ɗaure fuska yace ” Feeding ɗina zakiyi kamar yarda uwa take shayar da jaririnta nono, shine abunda nakeso in kuma kika bijire mun, Hmmm kin shiga Uku !!! don kuwa zan tona miki asirine kowa yaji cewa ke maca ce, da zarar hakan ta faru kin mutu yarinya,
Fashewa da kuka sehrish tayi lokaci guda, tsawa haroon ya daka mata tare da cewa “Ke!! Yi mun shiru, ko da yake ci gaba da kukan idan wani yaji ya tambayi jin ba’asi zan sanar mishi cewa ke macace !!.
“Dan Allah ka yi hkr ka kyaleni in tafi, bazan iya aikata abunda kake so ba, meyasa zaka neme ni da fasikanci kaifa musulmi ne kaji tsoran Allah………..
Tsawar da haroon ya daka mata ne yasata yin shiru, matsawa yayi ya matse ta jikin bango har numfashinsu na harhaɗuwa,
Wata irin Zufa ce ke wanko mata mai zafin gaske ta jikinta, haroon ya matseta daker take numfashi,
Cikin shesshekar kuka tace “dan Allah …….’ bata ƙarasa ba taji shigar harshen shi acikin bakinta duk yadda taso ta kwace kanta ta buge haroon ta gudu amma hakan ya faskara, yadda yasa dukan hannayensa yana shafa jikinta, ƙoƙarin cire mata rigar jikinta yake yi ma, har time ɗin bai janye tongue ɗinshi daga nata ba sai faman sucking lips ɗinta yake yi,
Kuka takeyi kamar ranta zai fita wani irin raɗaɗi mai ɗacin gaske take ji aranta, ????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74Next page

Leave a Reply

Back to top button