ABIN DUHU COMPLETE NOVEL

ABIN DUHU COMPLETE NOVEL

Daga group na:-
???? HAUSA NOVELS????
08034691340
???? ABIN DUHU????
????????????

Na
FAUZIYYA D SULAIMAN

PAGE
3⃣4⃣

Dai-dai lokacin Abdul ya iso gidan cikin shigar alfarma, kasancewar ba a yi masa iso kai tsaye falon gidan ya nufa yana sallama, sai da suka kalli juna kafin su bashi damar shigowa, sanda ya shigo halin da ya gansu yayi matukar tayar masa da hankali kwarai da gaske, jikin sa sanyi kalau ya qarasa ya zauna, ganin ba yanda suka saba amsar sa ba ne baya Kara tayar da hankalin sa ya karasa ya zauna cikin sanyin jiki ya fara gayar da surukan na sa, abin da ya fadi ransa shine Hasna ba ta amice ta koma gidan sa ba, amman bayan sun gaisa Alhaji Sammani ya fara yi masa bayanin halin da suke ciki bai san lokacin da ya mike cikin sauri a flrgice ba. Yanayin yanda ya mike ya sanya Alh: Sammani mikewa shima yana masa magana. “Kar ka damu Abduljabar, ka kwantar da hankalinka, jiki na ya bani k0 ina Hasna za ta tafi ba za ta je inda za ta zubar da mutuncin mu ba, kuma za‘ a ganta nan ba da jimawa ba, koma ka zauna, bari zuciyarka ta yi sanyi kafin ka ce zaka tashi.” Abdul ya koma ya zauna ya dafe kan sa, tabbas k0 menene ya sami Hasna shine ya ja mata me ya sanya bai yadda ya sake ta ba, dama za ta dawo gida ta hakura ya sake ta, domin rayuwarta tafi zaman auranta da shi amfani a gareshi, Hasna ta yi masa halacci bai kamata rayuwarta ta zamto haka ba, kukan da Haj. Aisha da Husna keyi shine abin da ke Kara dagula masa lissafinsa. Ya jima a gidan kafin ya tafi, shi bai ma san inda za shi ba, sai kawai ya dinga zagaya gari yana yawo, duk wani guri da ya san Hasna na zuwa sai da ya je amman babu wanda ya sanar da shi ko da wasa ya ganta, wacce irin rayuwace wannan mai cike da tsoro da takaici, ya kasance mutum mafi shan wahala cikin rayuwarsa idan aka hadashi da sauran mutane shine abin da yake fada, sai dare liqis ya koma gida, ba kuma ya gajiya da. neman wayarta duk da baya samu, duk bayan awa daya sai ya nemi wayarta, daga karshe zuciyarsa ta ba shi shawarar ya yi mata Email watakila za ta gani, zai gaya mata k0 waye shi, sannan zai gaya mata ta dawo ya amince zai saketa, yana wannan tinanin ya mike ya haye kan jurerarsa da tebur inda ya ajiye computer din sa ya bude shafinsa na gmail ya fara tura mata sako, sai da ya gaya mata duk abin da ke ransa sannan ya kashe ya koma ya kwanta ya kurawa silin ido. KWANCI TASHI… kwanaki sun ja har kusan shida amman babu labarin Hasna, kowa hankalinsa ya tashi, amman babu wanda ya kai Abdul damuwa don yana ganin duk abin da ya sami Hasna shine ke da alhakin daukarsa dari bisa dari, tun yana iya jurewa har ya fara kuka da idonsa, kullum gari ya waye sai yayi mata saqo sama da dari daga safe zuwa dare a wayarta fatansa k0 zai yi dace ta kunna wayarta ta karanta abin da ya rubuta k0 sau daya ne, baya cin abinci baya bacci komai ya tsaya cak a rayuwarsa, wani lokaci idan yana taflya har juwa yake ji amman bai damu da lafiyarsa ba, abin da ya ke kwantar masa da hankali kullum shine kawai idan ya je ya zanta da danginta, shi kanshi Alh. Sammani tun yana boye abin cikin ransa har kowa ya fahimci halin da yake ciki, Husna kamar ta tare da gidan su ne, kullum tana nan, Anty Kubra ta fahimci halin da mijinta ke ciki don haka ta daga masa kafa akan yawaitar zamansa gidan uwargidanta, wani lokaci ma har takan bi shi su wuni acan, yanayin da iyalin ke ciki abin tausayi ne matuka, Haj. Falmata ta dauki laifi kacokan ta dora akan Abdul don k0 da ta je musu jaje abin da ta yi ta fada shine laifin Abdul ne, sai da suka dinga lallashinta su da kan su. Ranar da Hasna ta cika kwanaki bakwai Abdujabbar ya tashi da matsanancin zazzabi da ciwon Kirji, da kyar ya iya tashi daga kan gadonsa, sallah ma sai a zaune yayi ta, amman haka yayi koKarinshiryawa ya flta yawon zagaya gari kamar yanda ya saba, yayi ta yawo cikin rawar jiki da zazzabin a inda karfinsa ya qare shine kofar gidan mahaitiyarsa, da kyar ya bude kofar motar ya flta sai dai taku daya yayi ana biyu komai ya tsaya masa cak, sai ya yanke jikiya fadi, dai-dai lokacin Salmanu ya nufo gurin domin yana zaune ne a maja lisaI su ya hango Abdul ya shigo a motarsa ya taso domin su gaisa sai ya ganshi ya yanke jiki ya fadi, ya nufeshi da gudu yana salati ya kama shi, amman babu alamar numfashi a tattare da shi, sai ya fada cikin gida da gudu yana kuka gami da kiran Hajiyarsu, Hankalin Haj. Falmata ya tashi da jin abin da ya faru ta flto a gigice ta kama Abdul tana jijjigashi tana kuka. “Abdul ka ta shi don Allah, kar ka mutu ka barni, idan ka aikata mini haka na shiga uku, ba ni da kowa sai kai, kar ka mutu ka barni Abduljabbar.” Salmanu ne ya fara Koqarin kwantar mata da hankali yana fadin “Hajiya bari a kai shi asibitu’, akwai alamun bai mutu ba! Bai jira jin abin da zata ce ba ya shiga motar Abdul ya juya ta sannan ya fara qokarin sanya Abdul a mota ya kasa, sai ya fara kiran jama’ar da suke wucewa akan su taimaka masa, cikin taimakon jama’a aka sakashi a mota, saboda tsabar rudewa k0 gidan basu kulleba Salim ya tuqa motar suka fice daga unguwar, Haj. Falmata tana tallafe da kan Abdul tana kuka. RAI DA RAYUWA. .. yanayin da Abdul ke ciki ya kashewa mutane da yawa gwiwa, tun Haj. Falmata na kuka har taga rashin amfanin hakan ta koma yin addu’a domin tsahon kwanaki uku Abdul yana sume bai farka ba, bai san a ina yake ba, bai san ina rayuwar da ya ke ba, duk wani mai kaunarsa sai ya tausaya masa. Alh. Sammani da iyalinsa suna cikin damuwa, batan Hasna ya zamto lami yanzu akan halin da Abdul yake ciki, duk da ba su san halin da take ciki ba, babu wanda ake bari ya shiga inda yake tunda an saka masa oxygen cylinda domin ceto rayuwarsa sannan an saka shi daki na musamman, sai ta wundo kawai suke iya leKensa shima idanu sun rufe Husna kam yau ta yi kuka mara fasali data sami damar gano Abdul da halin da yake ciki, sai ta koma reception ta fashe da kuka ta dafe kai, ta dauko Wayarta ta fara daddannawa ta kara a kunnenta har yanzu wayar Hasna a kashe ta ke, ta fara yi mata sako tana kuka,’a wannan karon ta sanar da. ita « abubawan da ke cikin ranta game da ita sannan ta kashe wayar ta cillata cikin jaka. IN A HASNA TA KE? Tun da Hasna tabar gida ba ta zame k0 in aba sai gidan wata tsohuwar mata a kyauyan kyallu, sau biyu mahaifinsu ya taBa kai su suka gaisheta, ya musu bayanin itace kadai ta rage dattijuwa cikin danginsu, da kakansu da ya haifi mahaifinsu da ita uban su daya, hakan ya sanya suke zuwa gaisheta lokaci zuwa lokaci, ta zabi zuwa can ne domin tasan babu wanda zai yi ‘ zaton tana can din, domin rabon da su je tun da suka kammala sakandire school, kafin ta gano gidan‘Matar ma ta sha wahala, abu daya ta riqe da ya ganar da ita har gidan shine sunanta iya Fulani, kusan itace mai wannan sunan a garin shi ya sanya aka sadata da gidan kai tsaye. Lokacin da Iya Fulani ta ganta kwatakwata bata gane ta ba, sai da Hasna ta yi mata bayaniin wacece ita sannan ta rungume ta cikin tsananin jin dadi da murna, sai suka fara hirar yaushe gamo, Hasna ba ta boye mata komai na dalilin zuwan ta ba, amman ba ta sanar da ita gaskiyar dalilin da ya sanya take son rabuwa da mijinta ba, abin da ta fada daga Karshe shine ya bata karfin gwiwar zama a gurinta da ta ce so take yi sai babanta ya huce za ta koma, Iya Fulani ba ta taBa haihuwaba shi ya sanya idan ta ga wani daga cikin dangin ta take jin dadi bata son rabuwa da shi, musamman a wannan lokacin da mijinta ya mutu ba ta da kowa na kusa da ita sai dangin mijinta, domin aurene kawai ya kai ta garin, Hasna tun da ta sanya kafa tabar gidan su bata Kara kunna wani abu daga cikin wayoyinta k0 kuma Ipad din ta ba, sai ta saje da rayuwar da ta tarar da Inna Fulani na yi, har sai da ta koyi kadim da take yi, kasancewar ba ta da Kiuya sai ta yi musu girki da gyaran gida, ta taho da kudi masu kauri a jikinta don haka ta sayi komai na bukatar rayuwa, Iya Fulani ta kasance cikin farin ‘ cikin da bata taba tsintar kanta ba, mutanan Kauyan har zuwa suke yi takanas domin gulma da ganin Hasna da irin jin dadln da ake cewa Iya Fulani na ciki, kullum Iya Fulani na baiwa Hasna labarai wadan sune ke taimaka mata gurin debe mata kewa sai dai kullum dare sai ta yi kuka, Abdul ya rabata da komai na rayuwarta, ya rabata da iyayanta ya rabata da dan ta, sannan kuma ya rabata da “farin cikinta, ya tafl da komai na ta, cikin jikinta kawai ke taya ta rayuwa musmman yanzu da ya fara motsi. Ranar da ta cika kwananki goma tana cikin bacci ta ji kamar an mata rada a kunnenta, sai ta mike zaune a gigice, wasu irin tinanuka suka dinga shiga ranta sai ta mike da sauri ta dauko wayoyinta , Iya Fulani tana gado tana ta baccinta cikin jin dadl, da yake sun jima a daran suna hira. lpad din ta ta fara kunnawa ta leka email dinta, domin tana tsoron kunna wayarta kar wani ya kirata, saKon Hausna da na mahaifanta da na Abdul ta gani, akwai sakwanni da yawa amman wadan nan su ne suka fi dauke mata hankali, ta fara tinanin wanda ya kamata ta duba tsakanin na Husna da na babanta, na Abdul kuwa ta yi alqawarin dai na kallon komai na sa don haka ba za ta duba ba, dukkansu rokon ta dawo gida ne kawai, don haka sai ta sami kwanciyar hankali a ranta ta tabbatar babu wani abu da ya faru ga kowa, don haka ta koma ta kwanta abin ta ba ta bukatar kunnawa wayarta‘, sai dai idonta ya kasa bacci, sakon Abdul ne ya dinga yawo cikin idon na ta, sai ta ji ba za ta iya komawa bacci idan ba ta karanta ba, don haka ta mike ta bude shi ta fara karantawa ga abin da sakon yace. “Hasna k0 da ba za ki yafe mini ba ki karanta wannan saqon nawa don girman Allah, kamar yanda ki ka san tarihina ban rage miki komai ba sai wani mummunan labari da bai kamata ace kin ji shi ba, bayan fafutukar da mahaifiyata ta yi gurin karatuna, sai Karfin ta ya gaza lokacin da na fara qokarin shiga makarantar gaba da sakandire duk da kasancewata dalibi nafi kokari cikin wadan da na yi karatu da su amman rashin gata da galihu ya sanya ban sami damar ci gaba da karatu na ba, na fara sana’oin hannu amman wanan ba shine burin mahaiflyata ba, kwatsam watarana suna hira da wata mace da ke yawaitar shigowa siyar da kayan dillanci, wacce sun taba yin kawance da mahaifiya ta ‘ lokacin da take yawon siyar da kaya itama gurin fafutukar rayuwa, sai suka fara hirar karatuna, daga qarshe Marka ta sanar da mahaifiyata akwai wani mutum da ta ji labarin yana taimakawa dalibai musamman maza gurin samar musu da ci gaban karatu har zuwa qasar waje, babu musu mahaiflyata ta amince da zuwa ta sami wannan attajiri, saboda kaguwa da ta yi ba ta bari ta ji ra’ayi naba ta tafi gidan sa, amman ba ta yi sa’ar samun sa ba, haka ta dawo gida, bayan na dawo ta sanar da ni abin da ya faru a zihiri nima ina matukar son na ci gaba da karatu domin da shi kadai zan kai irin abin da mahaiflyata ke fatan na zama don haka tare muka ci gaba da sintirin zuwa gidan attajirin nan, mun yi sa’a a zuwan da muka yi na uku muka sami ganinsa, tun da muka shiga yake kallona ban kawo komai cikin rainaba bayan tsananin girmama dan Adam, da mahaiflyata ta sanar da shi abin da ta ke buqata babu musu ya amince har ya nemi na kawo masa takadduna na makaranta washegari, ba a sami wani Bata lokaci ba komai ya kankama na samu makaranta irin yanda Alhajin ke mini ya sanya na saki jiki da shi, domin na fahimci shimutum ne mai saukin kai, mahaifiyata ta yi farin ciki flye da wand ta taqa yi, ba ta son rabuwa dani amman tana jin wannan shine abu mafi muhimmaci da zan samu cikin rayuwata, an kammala komai domin Alh. Shalali ya Samar mini makaranta a qasar Waje, , ya kuma biya komai na tafiya, abin da ya rage . muje legas kaWai mu tafi maganganun‘ mahaifiyata sune suka mini rakiya har zuwa inda‘. zan je, ta sanya ni a gaba idon ta yana zubar da hawaye tace Abduljabar wannan itace damar da zaka ‘ huce mini takaicin rayuwata, itace damar da zaka saka mini zamanda na’ yi ban taba dandana dadin’aure.ba,‘ sai .rainonka da na zauna yi sabOda “samun ingancin rayuwarka, wannan shine”abin“da zanyi alfahari da kai, idan kayi wasa da wannan damar ka rasa kaiwa ga inda na ke bukatar ka’ kai bazan yafe maka ba Wannan sune kalamanai mafi tsayawa ” cikin rayuwata; abin da ya ~bani’mamaki Alhaji Shazali da-kansa ya amince zai kai. ni Legas da ‘ . kanshi, wannan shine abu ‘mafi soyuwa daya faru garéni ina ciké da fargaba kasancewar ban taBa fita daga k0 garin mu zuwa wani gari ba tun da nake:Katon gida Alh.Shazali ya sauke ni wanda“’gidan‘ya kasance mallakinsa, ne qaton dakin ya bani tsoro domin ban taba ganin daki irin sa a fili ba tun da na ke sai dai cikin fim, komai ya wadata a dakin, na ci na sha cikin aminci da jin dadi, duk ma’aikatan gidan ba hausawa ba ne ba. Cikin dare abin da zai faru da ni ya faru, domin Alh. Shazali ya shigo kai tsaye ya nuna mini bukatarsa gareni, hankali na ya tashi, sai a lokacin na ga wautata da ban yi tinanin menene dalilin da ya sanya mutum mai kudi kamar haka ke biyawa yara-matasa karatu kuma a Kasar waje ba, na nuna masa bazan yadda ba na amince ya mayar da ni gidana haKura da karatun amman ya nuna mini duk wanda ya shiga wannan gidan ba ya fita, a wancan lokacin ina cikin shekara ashirin ne, amman na san karfina ba zai fitar da ni daga wannan gidan ba saboda irin garadan da ya tara, amman ba zan yadda na yi abin da zai cutar da niba, don haka na yi Kokarin kwatar kai na amman ina Alh. Shazali yace; mini tunda na Ki yadda ta dadin rai zai biyo mini ta bayan gida, ya tafa hannunsa garada guda hudu suka shigo, ina ji ina gani suka danne ni suka yi mini wata allura ‘ hannuna, ba tare da Bata lokaci ba bacci ya dauke ni, ban san irin abin da mutumin nan yayi da ni ba sai da gari ya waye na wayi gari cikin wani irin yanayi, abin da ya fi mini azaba shine duburata, na jima ina kukan bakin ciki daga gadon da na ke kwance, babu abin da zuciya ta ba ta saka ba, ban san lokacin da na kwashe a haka ba da kyar na tashi na shiga bandakin da ke burgeni a baya na yi wanka na gasa jikina na yi ‘ tsarki na dauro alwala, bayan na idar da sallah na fara tinanin mafita,babu, domin da na yi yunkurin guduwa babu hanya, aka dinga shigo mini da kayan abinci kala-kala ban k0 kallesu ba saboda bakin ciki, mahaiflyata kawai na ke tunowa da kalamanta ina kuka, da rana ta yi ma aka qara kawo mini abinci mai rai da laflya shima ban kalleshi ba,burina Alh. Shazali ya shigo na ci masa mutunci sai dai har dare yayi aka shigo mini da abincin dare ban ganshi ba, wajan qarfe tara na ji alamun juwa da azabar gajiya na neman kashe ni ya sanya na tsakuri abincin na ci, ina gama ci garadan nan suka kuma shigowa irin na jiya suka danne ni ina ihu suka mini allurarnan ta bacci. Haka na wanzu cikin wannan azaba har kusan sati uku kuma bana ganin Alhaji kwata~ kwata sai gari ya waye sannan na ke fuskantar abin da ya yi mini, ranar da na cika sati uku a daran ba a yi mini komai ba har Alh. Shazali ya shigo gareni, yana shigowa na fara hanKoro ina zaginsa da tsine masa, a raina ina jin kamar na shakeshi na huta, duk da kakkarfan mutum ne shi kuma a wancan lokacin yana cikin kuruciyarsa, bayan haka kuma ga garadansa na biye da shi, bai kula ni ba ya sami guri ya zauna yana nuna mini alamar na zauna, ban zauna ba sai tsine masa na ke yi da yimasa mugun fata, ya bar ni nayi na gaji sannan ya fara magaygbna. “Ka yi haquri Abdul bgan cuceka ba, zan taimaka maka ne, baka da wanda zai biya maka wadannan kudaden bayan ni, ni kuma wannan shine kawai hanyar samun arzikina, idan nace maka ina cikin kungiyar asiri zaka yi mamaki, to wannan shine abin kawai da aka ce na dinga yi, tun ina yi ba a son raina ba har abin ya zame min jiki babu kuma wanda na fi sha’awa illah matasa irin ku sabon jini don haka na fito da dabaru kala-kala gurin samun ku, wasu nakan ba su jari wasu kuma na biya musu karatu idan har sun amince za su yi mu’amala da ni, kuma yunkurin tona mini aisiri ba ya tasiri’, domin duk wanda ya yi yunkurin hakan hukuncin sa kisa ne kamar yanda dodon tsafinmu ya ba ni sa’a, ina Kara baka hakuri sannan ina sanar da kai gobe ne taflyar ka da safe yarana za su kai ka har bakin jirgi, amman idan kana bukatar wani taimako zan baka lambata ta Landline da kuma akwatin gidan wayata da zaka turo mini sako domin nasan dole sai ka neme ni watarana na taimaka maka, ina maka fatan alkairi domin ba zaka Kara gani na ba daga yau, komai na bukataxr ka zai kasance cikin jakarka, yana gama fadin haka ya kalli garadan nan, babu Bata lokaci suka mini allurar nan yayi abin da ya saba da ni. Da safe na farka kamar yanda na saba sai dai ina jin da zarar an fitar da ni daga gidan zan gudu, na yi ta addu’a cikin raina na shirya, ban dauki komai ba sai jakar da yace mini komai nawa yana ciki na bukata, wasu garada suka kai ni har filin jirgi, a cikin mota tinanina ya sauya, domin idan na koma na sanar da mahaiflya abin da ya faru ciwon zuciya da Bakin ciki zai iya kasheta, :sannan na .yi biyu’ babu kenan; sai na kudurce a raina gwara na hakura na tafl din wataqila idan. na yi karatun zan iya rama‘abin da yayi: mini,sai kuma a lokacin na» ke tinani da ban yi karatun aikin jarida saboda shine abin da -na ke sha‘awa, da Bangaran low zanyi, har na hau, jirgi ban kula mutanansa‘ba, suma ba’su dAmu dana kula suba, har na sauka ina kukan zuciya da takaici. Kasancewar qasar waje ba irin nan bace ina isa makarantar. kai tsaye na wuce da yake Alh, Shazali ya gama hada mini komai har dakin kwana na wucin gadi kamar yanda suke bayarwa .kafin na Zama dan gari, kasancewar ina ~jin turanci ya sanya ban sami Wata matsala ba gurin isa ga indazanjeba Rayuwar can ba irinta nan ba ce; don haka babu wandazan sanar ma abin da ya ke damuna sai zuciya ta, amman illar da Alh. Shazali ya bar ni da ita shine illar da bakin cikinsa yayi wa zuciyata har ta harbu da cutar da ban gane ba sai daga baya. ‘ Na ci karo da Murtala a gurin wani hutawa na makarantar, lokacin da na kusa gazawa ga iya kamar ana mini tafiyar tsutsa cikin duburata, wani daran bana iya bacci idan abin ya ciyo ni, wato wannan dalilin ya sanya Alh. Shazali yace zan neme, shi bayan komai nawa ya kare zan nemi taimakonsa k0 kuma na neme shi ta hakan, amman na dake na daure. Wani abu da na kula da shi bayan mun . tare da Murtala shine yana bin wasu turawa suna fita yawon shaye-shayen su, ban amince da wannan rayuwa ba don haka bana binsa, sai ma na fara kokarin janyo hankalin Murtala akan dainawa, ya amince ya dai na din amman sai ya fara nuna wasu halaye da ban san da su ba, har wani dare ya nuna mini abin da yake buKata tattare da ni, ban yi musu ba na amince domin ina neman mai taimaka mini daman, sannan Murtala shine kusan ke riqe da karatuna,daga nan muka kulle da shi, Murtala ya kasance shine wanda ya ci gaba da taimaka mini akan karatuna da komai na rayuwata har zuwa lokacin da na sami aikin ina taBawa, duk da Murtala yana bin wasu ni da shi kadai na ke mu’amala, ban kuma taba gayawa kowa labarin abin da rayuwata ke ciki ba sai Murtala, har bayan kamar ana mini tafiyar tsutsa cikin duburata, wani daran bana iya bacci idan abin ya ciyo ni, wato wannan dalilin ya sanya Alh. Shazali yace zan neme, shi bayan komai nawa ya kare zan nemi taimakonsa k0 kuma na neme shi ta hakan, amman na dake na daure. Wani abu da na kula da shi bayan mun . tare da Murtala shine yana bin wasu turawa suna fita yawon shaye-shayen su, ban amince da wannan rayuwa ba don haka bana binsa, sai ma na fara kokarin janyo hankalin Murtala akan dainawa, ya amince ya dai na din amman sai ya fara nuna wasu halaye da ban san da su ba, har wani dare ya nuna mini abin da yake buKata tattare da ni, ban yi musu ba na amince domin ina neman mai taimaka mini daman, sannan Murtala shine kusan ke riqe da karatuna,daga nan muka kulle da shi, Murtala ya kasance shine wanda ya ci gaba da taimaka mini akan karatuna da komai na rayuwata har zuwa lokacin da na sami aikin ina taBawa, duk da Murtala yana bin wasu ni da shi kadai na ke mu’amala, ban kuma taba gayawa kowa labarin abin da rayuwata ke ciki ba sai Murtala, har bayan Kuyi hakuri ………………

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Leave a Reply

Back to top button