ABIN DUHU COMPLETE NOVEL

ABIN DUHU COMPLETE NOVEL

Daga group na:-
???? HAUSA NOVELS????
08034691340
???? ABIN DUHU????
????????????

Na
FAUZIYYA D SULAIMAN

PAGE
1⃣2⃣

Hasna kuka ta ke yi sosai, tana jin kamar labarin lokacin mutuwarta mahaifinta ke ba ta. Ya gama fadanshi ya juya ya fice yana huci, ya tadda Hajiya zaune a falo inda ya barta, ta kalli fuskarsa da kauda kai ta ga ransa‘ a, Bace ya ke, hakan ya nuna mata ba lallaBa diyarta ya yi ba, Kara mata damuwa ya yi. Kamar ta yi masa magana amma sai ta dinga addu’a da tausar zuciyarta, ya shige cikin sashinsa ya dauro alwala ya fice abinsa. ‘ Husna tana daga falon tana jiyo kukan ’yar uwarga ta yi shiru da damuwa da baKin ciki a ranta, ta raSa ta yadda zata Billo wa wannan lamarin-da ita ce Hasna za ta iya hakura da soyayyar zuciyarta ta yi wa mahaifinta biyayya, amma ta san halin Hasna _ ba za ta iya hakan ba, musamman da ya ke tana bala’in son Dr. Abduljabbar, sai ta ji ta kasa ci gaba da abin da ta ke, ta yi tagumi kawai. Har zuwa dare Hasna ba ta flto daga cikin dakin nan ba balle ta ci wani abu, Husna Ta yi mita da magiya har ta gaji ita kuma mahaiflyarsu ta yi shiru taqi k0 lekawa cikin dakin nasu ma, wannan abin ya kara tayar wa da Hasna hankali Kwarai da gaske. Tunda ,rana Abdul ya ke kiran wayarta ta Ki dagawa ya turo mata da saqonni kala- kala babu amsa, wannan abin ya daga masa hankali kwarai da gaske, shi ma ya’rasa me ya kamata ya yi har dai ya gaji ya kira layin Husna ya tambaye ta me ke faruwa da hasna? Ba ta Boye masa,komaiba ta kwashe dukkan abin da ya faru ta. Sanar da shi. Ya yi shiru cikin damuwa tuno da abinda ya kamata ya yi. Ya kada kai yace da Husna. “Ki ce mata don Allah ta dauki Wayata ‘ k0 minti ‘daya ne kacal”. Duk da Husna tana fargabar abinda zai je ya zo, amma dai haka ta daure ta nufi Hasna da bayanin abin da ya ce. Cikin kuka ta ce. “Ki gaya masa ya bar ni na mutu kawai, ba zan iya jin komai daga bakinshi ba, na riga na sare, bai kamata na ci gaba da yaudarar kaina ba. Ya bar ni kawai”; Da ya ke wayar a handsfree ta ke Dr. .abduljabhar ya ji dukkan abin da ta ce don haka da Husna ta fara neman abinda zatace mashi saiji sukai ya ce. “Kada ki gaya mini komai. na ji komai Husna. sai anjima.”. Ya kashe wayar. Husna kam ta rasa inda‘za ta’tsoma rayuwarta. .shi kam Abdul zagaya dakinsa ya dinga yi da damuwa da tashin hankali, ya rasa me ya kamata ya yi. ya fi kowa sanin halin Hasna-da taurin kanta, abin da ta fada za ta iya aikatawa. shi kuwa bai yi shirinn rasa ta’ba. don haka zai iya yin komai akan ya same ta k0 da zai rasa ransa ne Hajiyarsa ta shiga damuwa da halin da danta ya shiga kwana biyu dukda bai sanar da ita komai ba. amma ta fahimci yana cikin damuwa musamman yau da ya wuni a sashinsa bai k0 zagayo inda ta keba. hakan ya daga mata hankali. don haka can yamma ta nufi can bangaren nasa. Yana : zaune a kan kujera ya yi tagumi da hannaye ta shiga da sallama ya daga kai da mamaki da fargaba ya ce “Hajiya lafia Ta sami guri ta zauna tana fadin. “Kai ya kamata na yi wa wannan tamhayar. don na kula ,da yanayinka tsawon kwanakin nan. kana cikin damuwa, me kc damunka‘.’” Gabansa ya fadi . amma ya dake ya ce “Babu kOmai hajiya.” Babu abin da ke damuna”. “A’a Abdul, kar ka boye mini damuwarka. ni kadai ce danginka mahaifiyarka. ‘yar uwarka. babu wani ahu da ha na fuskanta naka. ka sanar dani abin da kc damunka idan har ba kana nufin sanya ni cikin damuwa hane , Ya yi ‘shiru yanajin abin cikin ransa. Ba shi da zabi bayan ya sanar da ita, don haka cikin sarkewar murya ya- fara :yi mata hayani. . “l-laj’iyu. ,maganar da , nai miki: kwanaki ne na Hasna. Allah ya sani ban taba son mace da sunan aurc bayan itaba saidai a‘ wanna” lQkacin ina gubda ‘rasa, ta, dun mahaifinta Yana shi‘rin bayar da ita ga dan uwansu Hankalin Hajiya ya tashi kwarai da gaskc. ta dafe kirji da fargaba tana fadin. “Na shiga uku, garin ya ya hakan ta faru‘? Na yi zaton kun daidaita da yarinyar tuntuni‘?” , Abdul ya yi dan jim, sannan ya ce. “Hajiya, Hasna tana sona, ni ma ina sonta. Amma shigowar dan uwanta Cikin lamarin shi kc shirin farraqa abinda muka shirya tuntuni. Idan na rasa Hasna me kuma zan zama, me zan yi’? Hajiya kin san ni ban iya son komai da wasa ba”. ‘Hajiya Falmata ta yi’ shiru tana juya abubuwan cikin ranta, ta kada kai cikin damuwa ta cc. ‘ ‘ “Abdul. tun sanda ka sanar dani sunan yarinyar nan na ji ta kwanta mini Cikin raina, har na fara mafarkin samun jikoki daga gare ta, sai dai wannan maganar taka ta tayar min da hankali, har ina jin kama‘r idan ka rasa ta ha za ka kuma son wata ba. Sai dai ka dage da addu‘a. ina ji a jikina kamar matarka Ce, ka yi dukkan abin da zai sanya ka same ta, nima Zan taya ka da addu’a Allah zai ba ka ita insha’Allahu. Allah ya yi maka albarka”. Dadi da farin ciki ya cika shi, ya dinga dariya da jin kamar har ya sami auran ‘Hasna ne ma, wannan maganar ta mahaifiyarsa ta’ Kara karfafa masa gwiwa bisa kudirin da ya fara ginuwa cikin. ransa tun daga dazu.’Ya kada kai har yana jin kamar ya sami auran Hasna ne ma Sanda: Alhaji Sammani ya dawo da daddare bai tadda kowa a falon ba, don haka kai tsaye Sashinsa ya wuce, ya fara Kokarin cire kayanshi yai wanka. Sai da ya flto daga Wankan saunan Hajiya Aisha ta shigo fuskarta a daure ta yi masa sannu da zuwa. Ya amsa yana kare mata kallo, ya san abin da kc damunta, amma ya share bai ce mata komai ba. Ta zauna gefen gado tana ci gaba da cika tana batsewa, can dai ta daure ta ce ma-sa. “Akwai abincinka a kan tebur ‘yana jiranka”. Tana gama fada ta mike ta fice ya bita da kallo yana kada kai yana murmushi da fadin. “Mata wato duk girmansu tunaninsu iri daya, ne ba sa tunanin mai Zai jc ya zosu dai a bi son ransu kawai Ya kammala shiryawa ya fice gurin cin abinci, ga zattonshi zai ’tadda su zaune suna jiransa, sai ya ga bai ga kowa ba. Ya sami guri ya zauna ya dauko wayar girke (landline) ya fara kiran Hajiyar sannan’ ya kira’yaran nasa ‘ ya ce duk su fito. .- Husna ce ta fara .fltowa, can jimawa sai ga hajiy’ar Hasna cc karshen fitowa. Kowanne ya sami guri ya zauna, : Ya bi su da kallo daya bayan‘. daya ya tsaya a‘kan Hasna wacce ta yi zuru- zum lokaci‘ daya kamar ha itaba .yace “Ba ku flto cin abinci ba’ lfy‘?” Hajiya cc ta katse shi. cikin sauri, ta ce “Ni kam ba na ci. na koshi”. Ta mike tsayc da sauri. “Idan shi kc nanzan wucc”. Suku bi; ta da kullo gaba daya har ubun nasu. Ransa ya Kara Baci da abin da ta yi yanzun. amma ya dakc ya taushi zuciyarsa ya kwantar da murya ya Ce. “Zauna don Allah, ina son yin wata magana da kcne Ta yi kamar ha zata’zauna ba. amma dai ta dake ta .koma ta zauna tana cije baki. Hasna ta kalli Babannata. ta ce “Daddy ni ma na Koshi. na §ha fress milk yanzu…” ” – Da‘ sauri Husna ta katse ta. “Karya ta kc yi, wallahi tun safe ba ta ci komai ba Daddy”. , Duk da jikinta’ babu kwari amma zuciyarta ba ta karaya ba. don haka da quru ta ce. . .”To i‘na ‘ruwanki shcda, k0 da kc na ke yin komai. duk sanda zan Ci wani abu sai kin gani‘iyee‘ – Alhaji Sammani ya daga musu hannu yana fadin “Ya isa, a bar. maganar haka nan”. Sannan ya maido dubansa ga Hajiya wacce har lokacin ta kc kumbura. y’a ce. “K0 ba ki fada ba na san ba koshi ki ka yi ba. illa kc ma kina Son taya diyarki Hasna nuna fushinki da baKin ciki a kan hukuncin da na yanke a kanta, na auran Abba. K0 da ba ku ki’cin abinci ba na san kuna fushi da ni mai tsanani, musamman diyata Hasna da k0 ganina ba ta kaunar yi, Allah ya sani ban taBa ji a raina zan yi ‘wa diyata. auran da ba ta Kaunar mijin ba, sai dai Hasna ita ce ta nuna mini tun farko tana Kaunar Abba har na saki jiki na sakankance shi ma haka, g Sai daga baya ta nuna ba shi ta ke so ba bayan lokaci ya qure A yanzu dai ba ni da zabi bayan aurar , da ke ga Abba, don ba zan so zumuncinmu ya watse da dan uwana saboda ku ba, don haka ina neman afuwarku da kuma amincewarku, fushi da Kin cin abinci ba shi ne zai zama magani k0 mafita ba”. Hasna ji ta yi kamar ya Kara sanya ta” cikin tandun azaba ne, don babu’wani bakon abu cikin maganar tasa, ita dai Hajiya ta dan ji sassauci cikin ranta, don k0 ba komai’ mijin nata ya dan nuna kulawa a kan fushin da takc Daga bakin kofa aka yi sallama, muryar maigadi ce. Alhaji ya ba shi damar shigowa, bayan ya amsa sallamar. Cikin ladabi maigadin ya ce “Alhaji, kana da baKi a waje’ da su kc son ganinka”. Alhaji ya kalleshi da mamaki, ya ce. “Baqi ‘ basu gaya maka sunayensu ha?” ‘ Maigadi ya cc,” “E, daya daga cikinsu ya fad’i sunansa, ya cc acc maka Abduljabbar ne”. Hasna ta daga; kai da sauri da kuma faduwar gaba, ba makawa Abdul dinta ne. Ta shiga uku me yaxoyi? Alhaji ya yi. Dan jim, sannan ya ce. “Ban game mai sunan ba, amma dai ka ce ya shigo”. Maigadi ya koma da sauri yana fadin. “An gama ranka ya dade”. Hajiya ba ta fahinci k0 wayc ba. amma Hasna da Husna sun gano k0 wayc, dun haka suku kama kallon juna da- fargaba. har sanda suka jiyu muryar mahuifin nasu yana fadin “Ku shiga ciki ina .da, baqo Hajiya Aisha da Husna suka’mikc da hanzari. amma Hasna, ta kasa k0 motsawa daga inda ta kc. har sai da mahaifin nata ya kara magana cikiudaga murya. _ “Ba da kc nakc magana ba Hasna, ki shiga Ciki nace!” ‘ Ta miqe da faduwar gaba tanufi sashin nasu. Tana shiga ta ci karo ,da Husna tsaye dafe. da Kirji, ta‘ isa gurinta datashin hankali tana fadin “Sister, ina zaton DR Abduljabbar ne, shin. me ya zoyi, na ce mai kada yazo amma sai da ya zi. Yanzu ya ya zanyi Mc ya kamata na yi‘?” Husna ta cc, “Kin ga kwantar da hankalinki, daga ‘yadda‘ Daddy ya~;-yi- magana yanzu akwai alamunya “dan sauka Abi‘n .da kikc tunani zai faru ba zai faruba insha’Allah”; Hasna ta yi tsai da damuwa. sai kuma ta nufi kofar fita Husna ta kamo ta da. sauri tana fadin. “Ina kuma zak1? Ta kada kai, “Ka da ki. damu, ina Zuwa . . . ‘ Ta kwace ta wuce da sauri, Husna tabi ta da kallo Abduljabbar ya shigo yana sanye da manyan kaya tare da amininsa Murtala, shi’ ma cikin manyan kayan. Tun da suka shigo Alhaji Sammani ya, kc kallonsu da alamun rashin sani a kan fuskarsa, gwara ma Abduljabbar yana yi masa kallon sani. Ya nuna musu gurin zama ta’re da mika musu hannu su gaisa, amma sai suka noke suka gaida shi kawai. Murtala nc ya fara magana. “Alhaji ‘ni sunana ‘Murtala, tare da abokina Abduljabbar Wanda muka ,zo kai ‘tsaye domin neman ézini a gurinka, na fara neman auran diyarka Hasna”. Sai’ a lakacin Alhaji Sammani ya gano su, ransa ya kara Baci, a ransa ya cc, lallai wananan ,yaran da nacin tsiya suke, bayan dukkan bayanin dana musu ba su ji ba suka Kara dawo mini.” Da .sunan neman aure Na tbbatar Hasna. ta gaya masa komai amma don haka gabadaya annurin fuskarsa ya daukc, ya hade rai kwarai da gaskc. .. Hasna da ke-‘labc bayan labule sai da“ gabanta ya , buga saboda ganin yadda muhaif8nta ya sauya-fuska lokaci guda Cikin Bacin ,rai, ‘ya fara magana. “Kamar yadda kuka ce:~ kun zo neman aurene. to an riga an kullc kofa, don ku musulmai nc kun san ncman aure cikin ncma haramun‘ ne na jima da, yi. wa ~-diyata miji, babu makawa kuma in har Abba yana rayc insha’Allah ba ta da miji sai shi’.’. Murtala ‘ya kalli Abdul wandakansa ke kasa amma yana jin kamar—zuciyarshi zata faso kirjinsa ta fito don azaba da Ciwo, wannan ne karo na farko daya taBa fuskàntar irin wannan wulaqancin a rayuwarshi. Murtala bai saduda ba ya sake Magana ya ce.‘ ,. ,alhaji ai shi aurc nufi ne na Allah, amman ya kamata a duba halin da bayin allahnnan sukc ciki, wallahi yau na dawo daga‘tafl’ya. da naga Abdul saida gabana ya fadi don ya rame ya kare cikin ‘kankanin lokaci, Sannan ita kanta Hasna tana’cikin tSanalnin: damuwa; – domin suna tsahanin‘ son’junansu’,’ idan aka Ce za a raba- su, ‘lokaci gu‘da‘ komai Zai iya.,.faruwa Ya. daga masa hannu da Sauri yana fadin., ‘ “Ka ga dakata‘bawan Allahi’na riga na gaya maka nayiWa diy’ata’mijii‘ k0,ko kana zaton surutunka zasu» Sanya ni daga alqawarin da nayine K0 da HaSna’ tana”‘sonshi‘_s‘hi ma yana”‘sonta‘ dan dan’uwanta‘ yafi shi BuKatarta, Maganar ,da ‘-zan:..-gaya”m uku, na karshe kadana kara“ganinku cikin gidana tare- da- diyata, saBawa haka zai iya ‘ janyo komai harda halattar, gaban alqali Ya mike a ‘ fusace yana- fada Abduljabbar ya kasa ko’ “-miqewa sai ya ji ma dama zai iya’fasheWa- da kuka ya huta, sai’ ’ dai‘kalaman’,qarshé-‘na Alhaji Sa.mmani ne suka‘ sanya shi miqeWa babu k0 shlri, don ccwa ya ‘yi. “Za kuiya fita don na gama magana da ku”. Babu shiri suka mike don sun‘ kula ba su da ‘sauran abin “fadi “kuma, taku’ ‘daya Abduljabbar ya yi ya’ tsaya cak, domin kukan Hasna ne ya ratsa kunnuwansu daga shi har mahaifin nata -suka juya da sauri inda- ‘Suka jiyo sautin kukanta. , ‘ ’ Ta flto daga inda ta kc laBe tana kuka sosai, Abduljabbar ‘ya kura mata ido yana jin. kamar ya kamota ya rungumé a jikinsa, yayin da ran Alhaji ya Kara Baci,’ cikin “tsaw‘a yace “Hasna, me ki‘ ka fito yi a nan? KOma daki!” Ta kasa motsawa daga id‘da ta kc tsaye, sannan ta Ki daina kukan tana‘ kallon‘ Abduljabbar. . Ya Kara doka mata tsawar data sanya ta juyawa da gudu ta nutfi sashinsu. ‘ ‘ Murtala ya kama hannun Abduljabbar da ke tsaye kamar an daSa shi, ya ce.’ “Zo mu tafl”. ” ‘ ‘ Ya bi shi suka fita Alhaji Sannnani ya ‘ rufa musu haya kai. tsayc guri‘n maigadi ya nufa, yana huci ya ce “Kada ka kara barin wadannan mutanen su shigomini gida. na yi wa diyata miji tuntuni”. Daga inda Suke suna jiyo dukkan ‘abin da Alhajin ya kc cewa. Murtala ne mai tuqa motar don haka ya yi mata key ya nufi kufar fita har suka fice Alhaji na kallonsu. . Hasna kam_.zabcwa ta yi. ta durkusa tana kuka kamar ranta zai fita.‘ Kukanta ya fito da Hajiya Aisha da ‘sauri daga cikin dakinta tana tambayarta lafia meya faru. ‘ Cikin kuka ta ke fadin. , , “Momy; Abduijabbar ya zo Daddy ya kore shi Narasashi ‘ban son Abba… Daddy yana son na mutu ne… Me ya sanya zai min haka da: girmana da shckaruna‘? Da ilimina‘.’ Me ya Sanya Hajiya ta yi kwafa da baqin ciki ta kalli diyar tata. wato shi dai taurin kai da kafiya Gadonsa ake shiya kafe itama haka “Husna. kina jina k0. ki yi hakuri dukkan abin da Allah ya kaddara wa bawa shi ne dadai. ki yi addu’a da’ncman zabin Allah shi ne abin da ya f1 dacewa da kc… Na gaji ba ni da. sauran abin da zan yi a yanzu Hasna”. hasna ta daga kai da sauri ta kalli mahaifiyar tata da_mamaki. wato shi kc nan ita ma ta amincc da zabin mahaifin nata kc nan? Sai ta mikc a fusace tayi cikin daki’tana ci guba da kuka. Hajiya tabita da kallo kamar ta bi ta ta lallashe ta. amma ba ta da zabi hayan Kyalc ta. ’ta gaji du wannan matsalan abu ya Ki ci. yaqi cinycwa. sai ka ce cin kwan makauniya. A bangarcn-Abduljabbar har suka isa gida bai ‘iya ccwa uffan ha. Murtala kc ta rarrashinsa da kalama‘i musu taushi *da sanyaya zuciya. har suka isa gidansa. kai tsays sashinsa suka wucc, Abdul ya nufi kujcra ya zauna ya dafe kansa zuciyarshi na tukuki. ” ‘ Murtala na a kus’a da shi.iyakacin saninsa da abokin nasa bai taba yin kuka akan wani abu cikin sauqi ba ha. amma son Hasna ya sanya shi zuan hawaye Abduljabbar ya daga ido da sauri ya kalli Murtala yana huci, ya ce “Wai me ya kamata na yi ne yanzu Murtala? Ina son Hasna ban taBa so irin wanda na kc yi mata ba, ka gaya mini me zan yi‘.’ Ta ya ya zan mallaki Hasna wani bai raba ni da ita ba? Ta ya. Murtala ya daga kafadarsa da lallashi. ya Ce “Abduljabbare ka yi hakuri ka Ci gaba da addu’a. yadda Allah ya hada ka da Hasna zai iya musanya maka da, wacce ta fita… ‘Za ka iya manta Hasna ma”. Abduljabbar ya Kara kallonsa da sauri cike da mamaki yake fadin “Murtala, Wai ‘ kasan yadda zuciyata ta amshi hasn ne‘? K0 ka’manta babu aure cikin tsarina ne? Idan kuma har na rasa hasna zan koma kan kudirina na haya, ne abu daya ne ke qaramin damuwa shi ne halin da Hajiyata za ta shiga idan har‘ ban Kara yunkurin yin aurc :a karo na biyu ba,_ me zai faru garc ta. wane irin hali zata shiga?” “Hakan ma ba zai faru ba, i’nsha’Allah za ka yi aure kamar yadda na yi, aure rahama nc da salama ga rayuwar kowa, amma dai ka fidda ranka daga kan Hasna, domin babu wata sauran dama da ta rage maka na. samunta”. Abduljabbar ya yi shiru idonshi yana ‘ zubda hawaye, shi ke nan da gaske ya rasa Hasna… Ya rasa ray‘uwarsa. ya mike kamar wanda aka tsikara, amma Murtala ya kama hannunsa ya maida shi ya zaunar da shi da Karfi yana fadin. ’ “Ina kuma za ka? zauna, bacci ya kamace ka yi a w’annan Iokacin, Kaiyi haquri ka nutsu idan ka yi yunkurin tashi, ciwonka zai iya ‘ tashi. Za ka iya faduwa dole Abduljabbar ya koma ya zauna yana huci. *** *** *** Kwanaki sun tafi, dukkan zuciyoyin suna cikin Kunci da damuwa, harkar biki tana ‘ dada karatowa k0 da yaushe a Bangaren Abba ba shi da damuwa sai farin ciki, domin’yana gab da samun abin da ranshi ke bukata, duk da ba ya samun komi na farin ciki ga Hasna, hasalima ba ta k0 kula shi, amma hakan abin na masa dadi , don idan ta zamto matarsa dole ta amines masa. har kuma ta sauko daga, kiyayyar da ta ke nuna masa. Yau daga ofis kai tsaye gida ya yo, ya shirya cikin tsaddan yadi ya dauki wanka, komai nashi sabo ne mai matukar tsada, fatanshi bai wuce ya hadu da Hasna ya burge ta ba. A harabar gidan ya ci karo da mahaifiyarshi da ‘kanwartada suke ‘yan maza Hajiya Zulai suna ta hira, Ya isa ‘kusa da su ya gaida Hajiya Zulai, ta amsa bakinta a sake tana kallonshi da tsokana. “Dana sai ina haka irin wannan daukar wanka haka?” Abba ya yi murmushi yana sosa- qeya. Haj’iyarshi ta taBe baki tana hararsa a Wasance. “Ina kuwa zashi bayan gurin cingam dinshi yarinyarda ko kaunarshi batayi amma ya nane mata. ban taba ganin jaraba irin’ wannan ba”. Hajiya Zulai ta cc, “wai kina nufin har yanzu yana tarc da diyar facalar nan taki ke nan?” Shi dai ya wucc su da sauri ya nufi motarsa. suka bi shi da kallo Hajiyarsa tace “To kina ganin zai iya rabuwa da wannan jarababbiyar yarinyar nc‘.’ ‘ Ni kam hankalina ya kasa yarda da wanan auran nasu sam”. “Au har an yi maganar aurcn kenan ba ki sanar da ni ba‘?” Hajiya Zul’ai ta fadi da Sauri. “Lahari ‘mai dadi akc ‘bayarwa ai ba mummuna-ba Hajiya Zulai, dukiyar Alhaji da tawa uwarsu ta kafa wa karan zuqa, tun bayan, da suka raba gado su mazajen namu ta kasa daukc kanta daga kan dukiyar mijina, burinta ta yi duk abin du na kc yi, sai da ta yi kutun kutun din da aka hada aurcn nan sannan ,ta ji dadi Hajia Zulai ta gyada kai. “Lallai ya kamata ki tashi tsayc, don ganin bayan wannan aurcn…” “Ta ya ya?” Ta katse ta, “Kin ti kowa sanin halin Alhaji, wani tsafi k0 a‘siri k0 kissa ta ba su yi masa, musamman idan a kan dan uwansa da iyalinsa ne ba ni da wani abin yi bayan zuba ido, idan tayi wari ma ji”. Hajiya Zuiai ta kada, kai. “Haka ne amma dai ya dace ki yi da gaskc, ai motsi yafi labewa idan asirin bai kama mijin nakiba na tabbata zai kama dan naki mai zai hana ki jarraba a firgice tace wat me kike nufi naima dana asiri Hmmmmmmmmmm………………

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29Next page

Leave a Reply

Back to top button