BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Tsaki fa-eza tayi tace wlh harkin samin tsana yarinyar aikin banza.

Momy tace kul karna kuma kumajin hakan .
Dake tasan halin momy bataso ayawaita magana inde ta 6acin raine yasa tai shiru da bakinta.

Musayyet kuwa d’akinsa ya koma ya kanta yanajin haushin abinda dad yace wai fa’eza ta zauna agidansu.

Wayarsa ya ciro yafara kiran layin zarah.

Zaune take a d’aki tayi tagumi idonta hawaye na zuba taji ringing d’in wayarta.

Da sauri ta d’auka sede ba suna “”: cikin murya sirirya tace hello wace ?

Murmushi yayi yace nine de na ran nan kintina?

Ta gano muryarsa dan haka tace menene to ko yauma momyn kake nema?

Dariya ta bashi ya gyara kwanciya yace no yau baby nake nema.

D’an murmushi tayi tace malam kai hkr da matar aure kk magana “”” be d’auki zancen da mahimmanciba a tinaninsa kawai batason magana dashine.

Yace haba baby ai kya tsaya kiji mena keso dg gareki.

Wasa take da hannunta tace to inajinka yace wlh tinda naji muryarki ran nan naji kin kwantamin a rai dan Allah karkice bakya sona pls.

Jitai maganar ta soketa har cikin zuciyarta se jiyai kawai tana kuka kuma takashe phone d’in.

Sosai hankalinsa ya tashi zubur ya mik’e akan gado yana k’ara kiran layin sede akashe wayar take.

Bango ya kaiwa duka nan take idonsa yaija””‘ menene matsalar yarinyar nan shikam da yasan inda take da yaje ya lallasheta gashi wayarta a kashe .

Yanajin kukan tane har cikin zuciyarasa.

Kansa ya kifa a kan k’aramin center table ya fara kuka Allah ya jarrabe shi da son wacce bema ta6a ganintaba wannan wane irin abune gashi ga dukkan alamu a cikin damuwa take.

Zarah cilli tai da wayar ta fara kuka kamar ranta ze fita “””” yau gashi wani matashi yana furta mata kalmar so Alhali tana gidan aure'”” ga dukkan alamu koma wayeshi tabbas shid’in kyakyawane kuma ze iya nunawa mace soyaiya amma an tashi an bata wani babban mutun wanda ta tabbata be iya soyaiyaba kuma koma ya iya ita yai mata girma bazata iya ba “”” kuka ta k’ara fashewa dashi me cin rai.

Alhaj Sa’ed yana zuwa aka bud’e musu gate suna d’aga masa hannu ”’ seda akaje wajen parking da motaci sannan susuja koma baya shikuma yai musu sallama ya tunķari gidan cikin farinciki.

Zarah na kwance tana sana’ar ta ta kuka taji knocking wanda ta tabbata megidan ne da ido ta zaro waje tana k’ara sautin kukanta.

Ummulo ce take ????
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

 *AURAN* *BABBAN* 

      *MUTUM*

Creating And Written by
UMMEE MUKTAR????

SADAUKARWA ga my k’awa
Fateemah Zarah ???? Allah yabar manake kodan musha chapter???? Sarkin Comedyn Family And Friends inayinki irin over d’in nan????.

       ????10

Zarah ido ta zaro waje ta saki kuka gamida k’unshe baki tanaja baya seda taje har k’arahen gadon jikinta se rawa yk ”
Knocking ya farayi wajen so hud’u amma yaji shiru kamar bame rai a cikin d’akin “””” wani d’an guntun murmushi yayi irin nasu na manya be hkr ba yak’ara knocking amma tsit kakaje “”‘

Wayarsa yaciro yafara kiran layinta amma wayar na kashe ‘ Ahankali ya furta tokode yarinyar nan tayi bacci agogon hannun sa yakalla seyaga k’arfe 8:31 kallon k’ofar ya k’arayi yace may be kotayi bacci ne amma yakamata naga lafiyarta “””‘

Duk abinda yake fad’a zarah na jinsa itakam tsoro ne fal ranta gamida fargaba”‘” cikin sand’a ta bud’e k’ofar toilet ta shige namma ta banko k’ofa tai zaman ta a wani hadaddan bahon wanka karami madedeci kamar dan ita akayi ,…

Haka yaita knocking amma shiru ” kai tsaye wani corridor ya nufa wanda ze sadashi da wasu dakuna na musamman “”””.

Yana zuwa ya cire kayansa ya shiga wanka gami da d’auro Alwala.

Haka yaita sallah yana rok’on Allah akan Allah yabasu zaman lfy ya kore sharrin dk cikinsa ya kuma bashi ikon yi musu adalci.

Bayan ya idar jallabiya yasaka ya hau kan bed ya d’au remote ya kunna A.C ya kwanta sede bacci ya gagareshi domin yaci burin wannan ranar amma yarinyar nan taki bude masa kofa ”’ ..zaune ya tashi yace kai inagafa bacci tayi ai dole tai bacci da wuri domin kuwa tagaji.

Laptop d’insa ya d’akko ya shiga tura wasu sakonni .

Zarah kuwa jin shirune yasa ta fito da alamun ya tafi “”” idonta ta goge takoma toilet tasakw wani wankan ta shafe jikinta da mayuka masu sa fata tai kyau sannan ta zura kayan bacci.. jitai cikinta na k’ugi domin kuwa tanada olcer tana sata saurin jin yunwa “”” tin wajen karfe 7 na daren merry ta jera abinci a dining amma zarah bata fitoba.

Zarah cikin murya k’arama tace wayyo cikina yunwa nakeji “”” A hankali ta tashi nan ko idonta yagane mata wani k’aramin firij dk d’akin da sauri ta nufeshi tana bud’ewa kuwa taga nau in drinks kala kala harda cake wanda yk acikin kwali sannan kuma k’unshe a cikin leda me ķ’yalli da sauri ta d’ebo ta meyawa da drink tafaraci .

Seda ta k’oshi tai brush sannan ta kwanta barci taja bargo tai addu’a se bacci.

K’arfe 12 na dare Musayyet babu alamun bacci a idonsa tinani kawai yake ta ina zega yarinyar nan “”? Hak’ik’a shikam yakamu da soyaiyarta wayarsa ya jawo ya k’ara bugawa amma still a kashe tk d’an tsaki yayi ya kwanta idonsa na kallon saman d’akin ,,,,, .wayar ya kuma dauka ya kalli number wacce yai mata saving da funny gal. Wahasp ya shiga aiko nan yaga itama tana hawa online amma alamu ya nuna kwana biyu bata hauba murmushi yayi kawai me k’aya tarwa “””yana shirin aje wayar yaga kiran fa’ eza na shigowa””””” da mamaki yabi number da kallo yace wannan kuma ubamme tk nema a wannan lokacin?

Be d’aga ba hk taita kira wajen so 6 yace oh no wannan ya rinya a kwai mayya cikin fad’a yai pickin call yace what?

Daga ita se wata riga wacce da ita gara babu tace haba ya Musayyet wai dan Allah menai mk ne duk kabi ka tsaneni kamar ba ‘yar uwakka ba ?

Numfashi yaja ya gyara kwanciya yace menene to ?

Murmushi tayi ta samu abunda take nema dan hk ta kashe murya tace wlh nakasa baccine ? Kansa ya shafa sannan yace kuma ni meye nawa acikin rashin yin baccinkı? Kuka tafara tana cewa Addu’a nakeso kazo kaimin irin wacce kaimin watannin baya lokacin ina tsorata d’in nan wallahi yanxuma ina rufe ido sena dinga ganin kamar wasu baqaqen mutane sunamin yawo. Cikin ransa ya yarda domin yasan tana da Aljanu .

Fa ‘eza nada Aljanu wanda tasha fama dasu shekarun baya .

Hakan yasa yanzu ya yarda da zancenta “””””:
Wani ihu ta k’wallah wanda shikansa seda ya razana da sauri ya aje wayar
cikin azama ya tashi ko riga babu jikinsa .

Sauri yake Sosai ya nufi d’akin fa”eza dan besan a wani hali tk cikiba.

Yama manta daya fad’awa momy hankalinsa duk yayi gaba.

Yana zuwa ya turo k’ofar d’akin aiko yaganta se juyi take akan gado.

Da sauri ya nufe ta tsayawa yai ko ta6ata beba ya farayi mata addu a yana tofa mata “”” tashi tayi tafara cilli da kayan d’akin ganin zataiwa kanta rauni yasa ya cukumeta ya riketa sosai ya kwantar da ita akan gado yana kwalawa momy kira .

Momy kam sam batajiba kasan cewar a kwai ‘yar tazara tsakanin dakunan su.

Musayyet yarasa yanda zeda ita Addu a yk mata amma kamar tinzurata yake “:”” gaura mata mari yayi aiko ta zuba wani ihu nan yasake karamata wani aiko nan take tace ya Musayyet nifa kake duka.

Dagata yayi daga dannar da yai mata yace sannu ko ai yanxu dasukaji duka sun dawo hankalinsu “”” hanyar fita yayi da sauri ta biyoshi ta rungumeshi tace dan Allah ka Aure ni wallahi inasonka ina mk son da bana yiwa kaina.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button