BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Tsaki ya d’anyi yace dady ma ya rasa wacce ze aura se wacce batafi 17 yrs ba gaskiya ya cuci momy wlh kuma yarasa wacce ze auro se mara kunya tana gani karo sukai amma ta d’ora masa lefi .

Wayarsa ya ciro ya kira dad yafada masa cewa bacci tk “” dad yace bakomai ya kyaleta.

Se waje 11:30 aka watse aka dawo dasu gida ko wacce ta za6i inda zata kwanta cikin katifu da gado masu laushi .

Wanda da safe ne zasu daukin hanyar gida.

A subar fari sukai sallah aka kawo musu abun kari aka fita sauran kulolin jiya wacce ko rabin abkncin basu ciba sbd sunad yawa kulolin zarah ma tai wanka sanye tk da dogwar riga fara me duwatsu fuskarta tai fayau ba kwalliya a face d’inta.

Tana d’aki suna hira da aysha .

Alhaj s’id ne ya shigo cikin shadda ruwan zuma me kyau tayi masa kyau abunka da farin mutun kuma kyakykyawa.

Gaisawa sukai cikin girma yayinda ya bawa kowa takarda wacce kud’ine a ciki yace idan sun shirya mota na jiransu.

Nan ya fita suna ta mai godiya “”kai zarah kinyi dace ga kudi a miji me kyau sede kawai ace yayi sa an babanta.

Yomeye aciki wallahi babu komai hk sukai ta hira suka lek’a sukace ayha ta fito za a tafi da kuka suka rabu zarah se ihu take baba maryan na turata ciki.

Da hk suka bar gidan suka barta tana kuka. Da gudu ta koma d’aki ta saki kuka ta kwanta tana birgima tanacilli da duk wasu kayan glass dk wajen.

Ummulo ????????????????
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

   *AURAN* *BABBAN*     

. MUTUN

Creating and wretten by UMMEE MUKHTAR????

         ????9

Seda Zarah tai me isarta sannan ta koma kan bed ta kwanta idonta rufe se sauke ajiyar zuciya tk.

Tini ma’aikatan dk gidan mata ne zasukai su 3 suka shiga gyara gidan cikin lokaci kad’an suka gama “””” wata me aiki ce ta shiga wani d’aki wanda ba komai ne acikiba se turarukan wuta kala kala da Airfreshner masu d’an banzan k’amshi wanda cike sk ad’akin kamar zasuyi magana.

Nan da nan ta shiga turare gidan ko wane waje seda taiwa turare kuma ta fesa na fesawa.

Tini gidanya dau kamshi me dad’i.

Zarah dake kan bed kawai ta dinga jiyo kamshi tashi tayi ta goge hawayenta tafara taku cikin sand’a”””‘ d’an lek’owa tayi sede bataga kowaba amma ga gurinan a gyare se zuba kamshi yk””””..

Kallon ko ina take dan hk ta fara tafiya tana bud’e duk wasu d’akuna dk gidan “”hakama tabi kowane palour da kallo gasunan da yawa birjik sosai gidan ya bata sha’awa dan bata ta6a tinanin zata zauna a gida irin wannan ba .

Cikin muryar kuka tace ha gida har gida amma bada saurayi zanyi rayuwa ba wannan abun da ciwo””””inama da matashin namiji zanyi rayuwa agidan nan danayi farin ciki sosai.

D’akin ta koma ta kwanta se kuma ta kamajin sanyi har tana karkarwa .

Gidan Alhaj Sa”id ma kowa ya tafi se fà’eza wacce tacewa momy ita fa tazo kenan bazata komaba “”” momy dad’ai taji dama batada wata budurwar ‘ya agabanta in band khairat .

Musayyita ne ya shigo gidan kai tsaye bangarensa ya nufa “”” yana shiga yaga fa’eza se goge masa kaya take “” da mamaki ya tsayayn Kallon ta wanda ita sam batasan ya shigo ba.

Hannunsa ya zuba a aljihu kawai yana kallonta.

Jitai am buga mata wara uwar tsawa wacce tasa seda ta firgita tai hanyar toilet:”:”

Gidan ubanwa zaki a toilet maza zoki fice tinkafin ranki ya 6aci”””‘ se yanzu taga ashe shine dan hk ta saki fuskarta gamida dafe k’irji tace wlh ya musaiyyet ka tsoratani na firgita.

Eh nine wayace kita6amin kaya? Wama yace mk kayana ba a goge sukeba?

Taku tayi har gabansa tana murmushi shiko idonsa akanta cikin d’aurewar fuska “”a haka tazo har gabansa tsugunawa tayi gamida rik’e kunne tace kai hkr bazan sakeba.

Kallonta kawai yk yace ok tashi kije na nagode ko amma nex time karki kara karan banin ta6a kayana kinjiko.

Komai nasa burgeta yake ciki kuwa har fad’an dayake mata domin tindaya fara mouth d’insa kawai tk kallo.

Yace jeki inason zan wankane””” jiki ba k’wari ta mik’e yabita da kallo.

Tsaki yayi yace narasa yadda zanyi da yarinyar nan amma bari dad ya dawo wlh seta koma gidansu.

Karfe uku dede me aiki se buga d’akin zarah take amma taji shiru ”’ a k’alla takai minti shabiyar tana knocking amma ba a budeba.

Zarah kuwa najinta kawai zazza6ine ajikinta ga yunwa tanaji ahaka ta taso dakyar ta bud’e kofar”””” tana budewa sukai ido hud’u da Merry sanye cikin kayan aiki wanda akai dominsu masu aikin.

Zarah tace lfy ? Cikin ban garma merry tace dama na shirya miki lunch ne tin d’azu shiyasa nace ari na sanar dake.

To kawai zarah tace ta koma d’aki.

Tana shiga toilet ta shiga don yinwanka kallo ta tsaya yi ganin haduwar toilet d’in sosai ya burgeta komai yayi ga kuma kayan kamshin toilet nan da yawa gamida sabulai masu kamshi da mayukan wanke kai .

Seda tai wanka sannan ta fito always ta d’akko wanda dama tin kafin su taho ta fara period.

Doguwar riga ta atamfa tasanya dikin ya matseta sosai gashinta ta gyara tai simple makeup.

Turare ta fesa sannan ta fito dan cin abinci.

Flask ne dayawa gasuna jere taci duk abunda take so .

Farfesune na kifi dana kaza se white rice da stew d’in cabbage wanda yasha nama aciki’ Se juice na kwali da kuma wanda aka hada agidan ”’ se potatoes soyaiye da kuma wainar kwai.

K’ugu zarah ta rik’e tana kad’a kai tace eh ga mayunwaciya ba ai dole yasa akawo min wannan cimar sbd game cikin zani “”” Amma mutumin nan d’an rainin wayone wlh.

Zama tayi ta zuba kadan a plate tafaraci.

Tini ‘yan kawo amarya suka je gida yayinda aka basu kud’i da turamen atamfofi.

Sosai Lari taji dad’i yayinda suke gaya mata kyan gidan zarah.

Karfe 7 dede iyalan sun hallara a babban palour wanda Alhaj Sa’id ne se momy fa ‘eza da khairat se Musayyet.

Alhaj yai gyaran murya yace musayyet yabatun aikin nan ince komai ka kammala? Musayyet yace eh dad angama komai shiyasa ma na taho ‘yace gud kallon fa’eza yai yace amma de anan zaki zauna ko kinga momyn ki taji dad’i.

Cikin jin dad’i tace eh dama nazo kenan saboda nagama karatu aiki kawai nk jira “” dad yace masha Allah seki bawa Musayyet takardun naki kinga seki aiki a d’aya dg cikin compayn mu ko?

Cikin jin dad’i tace ngd dady Allah yaja kwana.

Nusayyet ko jiyai kamar an watsa masa ruwan zafi se harara yake aika mata dasu itako ta gefen ido tk kallonsa tana murmushi da wannan damar ne zata samu auran misayyet.

Sosai ya had’e rai yace dad datayi zamanta agidansu acen ma ai seta dinga tafiya aikin ko?

Alhaj Sa’id yai murmushi irin nasu na manya yace a a tai zamanta nan gidan nima zanji dad’i koba komai ai kun k’aru kunzama ku 3 a gidan ”’ danguntun tsaki Musayyet yayi wanda shikad’ai yaji abunsa nan take ya tashi yace yanason zuwa wani gunne.

Mony kallonsa kawai take domin ta gano bayason zaman fa’eza a gidan “”‘ murmushi kawai tayi tace Alhaj yakamat fa katafi kabar ‘yar mutane a gida tin jiya ita d’aya tinda kowa ya tafi ai sekaje Allah ya tashemu lfy.

Da sauri khairat tace dad nima zani?

Kumatinta ya shafa yace to shikenan semu tafi tare amma yanzu zani unguwa na dawo semu tafi yareko?

Kai kawai ta d’aga masa nan ta kama tsalle da murna .

Tashi yayi yace to madam seda safe “”” kallonsa tai tace mukwana lfy.

Fita yayi nan securities da escort d’insa suka rufa masa baya.

Momy murmushi tayi tace namiji kenan .”””” Fa’eza tace momy naji kina cewa yabar ‘yar mutane kina nufin k’aramar yarinya ya aura?
Momy ‘yar dariya tayi me ciwo tace eh fa ‘eza yarinyace kimma girmeta a shekaru babu yanda na iya halin namiji sede ka barshi kawai.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button