BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Bag d’in hannunsa ya yar yana zare ido yace to fa wannan wane kalar abincine hk kuma? Eh lalle zan sauya me aiki wannan ai iskancine taya za ai k’aramar Momy na ta iyacin wannan?

Daga baya ya jiyo k’amshin turarenta yai saurin gyara tsayuwarsa harda gyara necktie d’insa ya juyo yn smile”” itama murmushi take tana nufoshi yainda yk kallonta cikin wani salo wanda shikansa besan ma’anar saba.

Cikin siriryar voice tace my son kadawo ? Ta fad’a tana zama akan dining gamida gyara doguwar rigarta wacce ta d’ameta “”””” kallonta kawai yk kamar wanda aka dasa agun””””””.

Se dayaga ta d’ago kanta yai saurin sakin numfashi yace eh momy na,, kinna gani na dawo da wurine?

Smile tayi tace a a toya aiki ta fad’a tana shirin bud’e flaks.

Da sauri yasa hannu ya rik’e flasks d’in har hannunsu yn kusan ta6a na juna ‘ sukai saurin kalon juna yayinda yaji wani irin abu ajikinsa yai saurin janye hannunsa cikin dabur cewa yace ko zaki shirya muje restaurant muci abinci naga yau wani irin abinci sukayi agidan “””” ..Dan murmurshi tayi tace ai ninace a girka min sbd duk cikin abinci nafison wannan””””.

Kujera yaja ya zauna yace kuma da dad’i?

Dariya ta d’anyi ta zuba kad’an tace yaci yaji””” kallonta yai yace idan ba dad’i sekin dafan wani. ?

Tace eh “”‘ cokali d’aya yayi se yaji abincin yamasa dad’i ai se yajanye plate d’in gaba d’aya yace nasane.

Dariya tayi kad’an tace bakomai ai sena zuba wani “””” hk ta zuba wani tafaraci yn kallon yanda takecin abinci cikin nutsuwa kamar batason ci”””” .

Ahaka yagama ci ya mik’e yad’auki bag d’insa yace Momy zanje nai wanka inason zuwa wani waje ne “”” ..da.sauri ta mik’e.tace dan Allah zani tinda nazo banje ko inaba?

Dariya yayi kad’an yace tose a tambayi dady ko idan ya amince se muje ..dama gun wani abokina zani.

Tashi tayi tsaye ya bita da ido yana kallon yanda jikinta se motsi yai saurin juyar dakai tace bari na kirashi.

Phone d’inta ta dauka ta kira aiko tasame shi yace hello my blood ya kk””” cikin jin kunya tace ina lfy dama so nake zan d’an fitane inason naga gari “” . Murmushi yayi yace ok my son yana gidane ?

Tace eh gashi””” yace bashi wayar , ta mika masa suka gaisa yace kufita tare duk abinda takeso kasiya mata koda kuwa kullum tk son fitar “”” musayyet yace to Dady “”” gud boy ku kwana lfy ina saurine kasan saura 3days na dawo so yanzu a kwai inda zani bata wayar””” Musayyet yace nayi murna dady gara ka dawo kanemomin masoyi yata “”murmushi sukai duk kanninsu Zarah tai saurin kallonsa ya kad’a mata ido ya kuma mik’a mt wayar “””” ok seda safe da sauri Alhaj Sa’ed yace baza acemin I love you din ba?
Musayyet na jinsa ya sunkuyar da kai zarah ita kam duk kunya takamata ta kashe wayar har tana k’ok’arin su6ucewa dg hannunta.

Musayyet yace ki shirya idan anyi magriba semuje “”””” tace to hanyar bangarensa yai ta bishi da kallo tn kallon yanda yake tafiya abun sha ‘awa .

Seda sukai sallah sannan sk fito mota ya bud’e mata gidan gaba ya tsareta da idonsa masu kashe jiki “”” rigace doguwar riga ta material ajiknta dinkin yamata kyau sosai”””” smile tayi tace gidan baya zan zauna kaine driver na”””.. dariya yayi yana shafa kai yayinda ya zura hannunsa cikin lallausan yadinsa fari cikin aljihu yace haba k’aramar momy na so kike mufita ace ni driver ne? Dariya tayi sosai tace eh man “””” hannunsa ys a duka kunnensa 2 yanayinsa kamar na yaro zeyi kuka alamun tai hkr ta shiga “””” smile tayi ta bude gidan gaba ta shiga suka fita masu gadi suna kallon su .

Dayan yace oh sude ‘yan boko baruwamsu wlh “””” .wanda ake kira da musa yace meka gani?

Yace ah bakaga yanda Sir Musayyet suka fita da Amaryar Abbansa ba””” kuma wlh se sukai macin kai kace matar sace.

Musa yace kaga ka iya bakinka inaruwanka hk Al’adarsu take a kwai wayewa aciki.

Yace ba wata wayewa Amma de kusan hakanne su suna daukan kowane abu dasauki.

Tafe sk amota ya saka music na masoya yana tashi kad’an kad’an ta kalleshi tace da alamu kanason soyaiya “””” be kalle ba yai smile yace sosai ma Momy na a kwai wacce nakeso amma bansan ina takeba tamin yawo da hankali ban ta6a ganin taba amma tabbas inajin sonta acikin jinina “””… ..face d’inta na kallon kan titi tace bakasan gidansu ba ?

Tsaida mota yayi gefen titi ya kalleta face d’insa harda k’wallah yace bansani ba Momy amma kimsamme ?

Ta kalleshi ta girgiza kai “”” yace senakeji kamar tana tare dani hakan nakeji araina.

Murmushi tayi tace idan harso dama yazamana na gaskiya koda wanda kk so baya tare dakai aguri to zaka dingaji kamar yn tare dakai.

Karka damu zaka gantane insha Allah zamush biki ranar nice uwar biki.

Dariya yayi yace Allah ya akaimu yaja mota sk tafi.

Seda sukaje gidan abokin sannan sk nufi wani mall sukai shopping me yawan gaske dan hk yadinga dibar mata kaya kamar hauka ,komai yaga ni seya debo yace ze mata kyau.

Kayan ciye ciye dana sha se mayuka turaruka kayan sawa dogwayen riguna da kananun kaya wai tasawa dady “””” sede tai dariya ta kar6a ta aje waje d’aya .

Koda suka fito wani restaurant sk biya sukaci snacks da juice sannan sukayo gida.

A hanyane suna tafe Zarah harta fara bacci yn kallonta yn tuki’i yai smile cikin ransa yace beautiful sleep kenan.

Ahankali ta bud’e idonta dede nan wata mage tazo giftawa kan titi Zarah ta kwallah ihu ganin kamar Musayyet ze bige magen “””” dariya yayi yace kai momy magen kike tsoro koda yk hk fa na dinga tsorataki a gida bakisani ba.

Da sauri ta kuma sa wani ihun Musayyet yai saurin taka burki gamida zaro ido yace momy ya akai ?

Motor ta bud’e ta fita taci kunu alamum fushi da sauri ya fito dg motar hasken fitilun kan titin suka haske masa face ‘ duk zarah na cikin fishi dashi sedata kalleshi cikin ranta tace su kuma hk suk kyawawa dasu “””” gunta yayo yn smile tai saurin tamke fuska yace menayi wayyo Allah na karki kaini k’ara gun Dady.

Baya ta juya masa ta fara magana cikin alamun fishi tace dama ashe kai kake tsoratani?

Ajiyar zuciya ya saki yai dariya ya juyo gunta ya tsuguna har k’asa yn dariya yace sorry my mom I will ņt repit it again “”” idan na sake ki zane ni ..koki hana ni zuwa ko ina .

Dariya tayi har fararan teeth d’inta suna haske shiko kansa na face d’inta yn kallon yanda take dariya shima smile yakeyi cikin ransa yana cewa Gaskiya Dady ya iya za6e

.

Seda ta gama dariyarta sannan tace na hkr idan kasake kuma sena fadawa dadynka.

Da sauri yace bazan sakeba gaba daya sukai dariya suka shiga mota ko wanne cikin ransa yana mamakin yanda sukai sabo da juna cikin k’aramin lokaci.

I love you my fans kumin âfuwa I’m lazy writter ???? se ammin uziri????????????????????????
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

AURAN BABBAN

        _*MUTUM*_

Creating And Written By
UMMEE MUKHTAR????

  My fans   Muna tare????????????    I'm  Lazy writter????????  se hkr.








          ????21

Wajen 10:30 suka dawo masu gadi sk bud’e musu gate “”‘ a tare sk fito suka d’auki kayan yace ta barshi ze shigo da sauran “”””” tace to sukai ciki yn kallon bayanta kamar wata macijiya hk take tafiya cikin sanyin jiki “””” koda suka shigo a palor suka zauna kowanne ya zauna a kujerar dk fuskankantar dan uwansa “”””…
Kallonta yai ya cire hularsa waje daya wacce zatai 20k ya shafi sumar kansa yace sannu momy na na gajiyar dake ko
?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button