BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Zarah tace nagaji duk da bani nai driver ba amma jinake kamar nayi wani aiki .

Murmushi yayi yace aiko kinyi aikin, irin wannan ihu da kika dinga min a hanya kamar na satoki ya fad’a yn dariya.

Kallonshi tai ta turo baki tace ai lefin kane bana wani ba “”. Yace is ok ki hkr bazan sakeba dama nima ramawa nayi.

Da mamaki ta kalle shi tace menai mk ?

Matsowa yai daga kan kujera yn kallonta yace kin tina wanda yata6a zuwa gidan nan ranar Da aka kawoki a time d’in kina tare da k’awarki?

Kallonshi tai cikin ido tn murmushi tace dama kaine ?

Exactly ina tinanin na ta6a jin muryarka amma sena manta ko a ina ne””” smile yayi yace gskiya ne yakamata ki kwanta kinga dare yayi “””” .

A tare sk tashi sk jera har k’ofar room dinta ya rakata ya tsaya dede bakin k’ofa ‘itama tsayawar tayi suna kallon juna sukai murmushi yace ki addu’a kafin ki kwanta karki manta ””’ mayafinta ta gyara duk motsin datai idonsa akan jikinta ” da yaga zt juyo se yai saurin kauda kai dan wani irin abu yakeji namasa yawo ajiki “”” tace zanyi kodan Aljanun gidan nan .

Dariya yayi yace Momy nine Aljanin? Itama dariyar tayi tace bada kai nkb seda safe ”’…ciki tayi abinta da sauri yace momy bakiji ba”””” .Zarah ta juyo face dinta akan tasa tai shiru tana jınsa “””””” .kansa ya shafa ya kuma kafa mata ido yai smile yace koda yak barshima mu kwana lfy have a nice dream my mom dg haka ya hau upstair yn mata bye bye ,,,, murmushi tayi itama ta d’aga ms hannu tana yaba kyan da Allah yai masa.

Kai inama miji nane dana more tafada tn shirin yin Alwala .

Seda tai sallah tasa kayan bacci ta kwanta.

Musayyet hk yaita tinanin Zarah da siffarta tn mai gizo sede yai murmushi yace yarinyace me saurin sabo da shiga rai.

Shima sallar yayi yasa singlet da karamin wando ya ware AC yai addu’a se bacci cike da mafarkin zarah.

A cikin baccinsa ne yai mafarki gashi ga Zarah ga wani kyakykyawan baby wai dan sune suna cikin fairin ciki “” da sauri ya mik’e zaune yn kalle kalle tsorone yakamashi cikin ransa yace taya hk zata faru ?
Aiko sede a mafarkin bade zahiri ba yafada yana me Addu a da sake komawa wani baccin.

Hk suka zauna koda yaushe cikin raha da wasa da dariya har tsawon kwana 3 yayinda sukai wani irin sabo da juna na ban mamaki .

A kwanakin nan kullun se sun fita yawo kamar yanda Alhaj Sa’ed yacewa Musayet da hakane shak’uwa me k’arfi ta shiga tsakanin su.

Musayyet da yamma ya shirya zefita Zarah na kwance a d’akinta cikinta na ciwo se juyi take akan bed””””

Zama yayi tsawon mintuna beji motsin taba hakan yasa yatashi har bakin room d’inta yai koncking amma beji maganar taba .

Kunnensa yasa ajikin door d’in seya jiyo kamar ana nishi ” da azama ya bigi k’ofar ya shiga ciki ,, ya salam da sauri ya juya yana shirin fita domin dg ita se mini pant iya cinya se k’aaramar best iya cibiya kana hango shafaffen cikinta a kwance kamar batacin abinci.

Juyawa yayi ze fita tai saurin jan bargo gamida rufe ido cikin murya me kasala tace ina zaka? Katemakan my son banda lfy “””” jikinsq har rawa yk be juyowa bå yace mk damunki momy?

Olcer ne ta fad’a cįkin rawar murya “”” gumin har keto ms yake sbd ganin d yaimata sosai ta tashi hankalinsa ,,,seda ya gyara tsayuwa sannan yace ki daure kisa kaya doctor na zuwa yanzu yana fad’a ya fita yn danna phone d’insa

Ba afi 20mns ba family doctor su yazo Musayyet yai masa iso zuwa palor “””” komawa d’akinta yayi sameta kwance amma tasa doguwar riga mara nawi me karamin hannu baqa se ratsin fari “”””.

Tana ganinsa ta fara shirin tashi shiko tsayawa yayi yn kallonta ganin kayan dk jikinta “””jiyai kishi yakamashi yace amma ina hijab d’inki?

Nuni tai masa da wardrobe yai dariya yace nan kuma kika wullashi?

Ita kam dafe ciki tayi ya dakko mata tasa suka fito.

Doctor na zaune yn ganinsu ya mik’e tsaye yn murmushi yace sir Misayyet yaushe kai aure bansani ba gashi da alamu har an samu k’aruwa?

Kallon juna sukai tsakanin Musayyet da Zarah yai smile yace inda nayi ai zk sani wannan Matar Dady nace .

Oh sorry wlh bansani bane,,,,, Zarah na kwance kan sofa tn jinsu “”” cikin ranta tace rainin hankali

Doctor ya gaidata yace mk damunki? Zaune ta tashi tn cije lips Musayyet ko jiyake kamar ciwon ajikinsa yk tace olcer ce nan ta fad’a masa yanayin datakeji ajikinta”””” magani ya rubuta sannan yace ko gobene suzo za ai mata skining And urine test”” .amma tadenacin yaji da maik’o da abu me tsami pls asa ido kan hakan dan yanzu olcer tana rashin kyautawa.

To kawai tace cikin ranta kuwa tace ba inda zata’°.

Tare suka fita da musayyet da kansa ya siyo mata magani tace tea zatasha ya hada mata sannan tasha maganin ta kwanta yn kallonta tausayinta duk yakamashi “”””. A time d’in gidan Momy yai niyyar zuwa amma yafasa sb jikin Zarah.

Bata farkaba se bayan Magriba a lokacin yaje sallah yadawo yn zaune kujerar dk fuskantarta ya zuba mt ido”””””

Tana tashi suka had’a ido yai mata smile yace sannu ya jikin ?

A hankali ta mik’e tace da sauki ngd fa.

Mene ne a ciki danna temaki kaina inaga kaina nayiwa ai ko?

Smile tayi tace hakane zanje nai wanka nai sallah idan na kintsa zn dawo “”””” yace ba komai.

Se bayan isha suka zauna a palon cen ciki suna kallon cartoon “”‘ kallon ta yai yace nifa nagaji da ganin wa’yan nan watsatstsaken “”” dariya tayi tace ni kuma sena gani sede ka koma wancen ka kunna abinda kk son gani.

Murmushi yk yace to anan nai niyyar gani kuma sena kalli abinda nakeso “””” tace kamo za6inka kana kamowa zan tashi kuwa ta fad’a tana juyar dakai .

Oh sorry Momy wasa nk yi muga abinda kikeso d’in nima inaso.

Ko kaifa my son tafada tanai masa gwalo “‘ dariya yai a hankali cikin ransa yace ynz zan koraki yarinya.

Seda aka gama cartoon yakai AMC MOVEIS sun haska wani film lord of the ring “”” ZARAH ido ta zaro ganin wani harrow tasa k’ara ta zura d’aki da gudu shiko ysa dariya harda gyara kwanciya yaci gaba da Kallonshi yace ai gashi nan kin gudu ynz nayi kallo na ai yagada yana dariya gamida waigen hanyar datayi.

Tana zuwa d’aki tasaki ajiyar zuciya harda dafe k’irji “””‘ gani nai tayi shiru cen tai smile kawai tace zk sani ne””””,,,, farin mayafinta ta d’auka ta lanyace dukkan jikinta har kanta dashi ta nufi palon .

Musayyet na kwance hankakinsa kwance yn kallon jiyai ance kaiiiiiiiiii cikim murya tabada tsoro “”” A hankali ya juyo da kansa aiko yaga mutun tsaye da farin kaya ko motsi ba yayi ai da gudu ya hau upstair har yn bigewa da gwiwarsa yn zuwa ya banke k’ofa yn haki .

Zarah dariya tasa tace kaima bazakai kallonba .

D’aki ta koma ta kwanta cike da nishadi da jin dadin tsoratar da Musayyet datai.

❤❤❤❤❤❤❤????

[06/09, 16:21] Ummee Mukhtar: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

*AURAN*_ _*BABBAN*_

          _*MUTUM*_    

Sadaukarwa ga dukkan masoya wannan Novel inasonku Allah yabar k’auna???? .

Creating And Written By

UMMEE MUKHTAR????

         ????22

Da Asubah Musayyet tsaye yake bakin mirrow acikin toilet bayan yayi Alwala ya tsaya yn kallon siffar da Allah yaimasa ta tsantsar kyawu ,,, ada im mutane na fad’a masa yanda yk da kyau baya yadda gani yk kamar suna zugashine amma ynz ya yadda da kalamansu duba da yanda suka kasance cikakkum fulanin Asali na cikin ruga wanda inda zusai rayuwa babu gida gaba babu gida baya se bukko ki dabaza sufi a k’allah 5 ba “”” tinowa yai da Abun daya faru dasu har suka baro garinsu wanda anan ne sukai rashin mahaifiyarsu sanadiyar wuta da wasu masu fataucin mutane sukasawa dukkan rugar tasanadiyar hakane suka bar cikin dajin har Allah ya kawosu cikin birni wanda babu wanda sk sani.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button