BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Se wajen 7; 30 ya shirya tsaf jirginsu a round 8 zetashi gashi bayason tashinta dan yau wani irin bacci takeyi na musamman beson tashinta “”””” paper ya d’auka yai rubutu ya aje dg gefe da uban kud’u masu yawan gaske kiss yai mata a goshi sannan ya fita.

Number Musayyet ya kira yace shiya tafi dan hk yamma nayi ya shirya ya tafi gidan “”” yace to dady Allah ya kaiku lfy “‘ Ameen yace sannan escorts d’insa da driver sukaja suka tafi “””” ……

8:11am Zarah ta farka setaga wayan ba kowa d’akin tabi da kallo gwanin ban sha’awa komai tsaf tsaf.

Nan idonta yakai kan paper ta taso ta d’auka ta fara karantawa.

Dear my princess na tafi bada sanin kiba ki hkr ina saurine kuma banaso ki tashi dg baccin da kike tinda ba sallah zakiyi ba “”” nayi tafiyane America zuwa sati 2 zan dawo Amma a kwai yarona zezo ze zauna a gidan sbd kyaji dad’i “””””” duk abinda kikeso ki tambayeshi zami waya idan na sauka I love you.

Tana gama karantawa tai d’an tsaki tace ina ruwana da tafiyarka ai ni gaba ta kaini .

Batun d’anka kuma me yai ruwana dashi Allah yasa d’an k’aramine mu dinga wasa tare gida mutun shi d’aya kamar maye.

K’udin ta kalla me yawa ta zare ido tace taf wannan 6oyewa zanyi A kwai abinda zan dasu.

Wayyo ta fad’a se kuma ta kwasa da gudu tai bangarenta .

Tana zuwa toilet ta shige tana fad’in oh abinda ban ta6ayiba Sallah a makare tin jiya da daddare nai wankan tsarki amma sbd k’aryar danai yau ban tashi da wuriba bare nai sallah.

Seda tai brush tai Alwala tn fitowa sallab tayi tai addu ‘o I .

Wanka ta koma tayi sannan ta gyara kanta ta dawo palor breakfast .

Merry ta jera komai harta tafi bangaren Alhaj Merry tayi ta shiga gyara d’akin zuwa toilet.

Seda ta gama komai sanna ta kawo wa Zarah wayarta .

Tana kwance tn kallo ta bud’e wahasap nan ta shiga chart d’insu na jiya da Musayyet nan ta kama murmushi ita kad’ai.

Tarasa meyasa batason dena jin voice d’insa.

Allah ya nuna mata shi a.zahiri ita kam koda bata ganshi ba zuciyarta na muradinsa .

6 na yamma Musayyet yaje room d’in Momy yasameta zaune yace Momy zan tafi “”””” kallonsa tai batai magana ba kai kawai ta d’aga masa ta tashi ta qara shigewa wani d’akin.

Da ido ya bita kawai ya tashi jiki ba k’wari daga shi se laptop d’insa wata farar bag wanda mahinman kayansane ciki ‘dan kayan daya ware set biyar suma be taho da suba se set d’aya ya d’auka sbd wasu ze siya inya fita.

Mota ya d’auka ya fita dede nan suka had’u da fa’eza na shigowa da mota ta dawo dg shopping wani kallo ya watsa mata yaja mota ya fice .

Da ido ta bishi kawai tasan yabar gidan da kwana kenan amma zata bishine.

I love you my readers????
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

*AURAN *BABBAN*

       *MUTUM*

Crearing And Written By

_UMMEE_ _MUKHTAR_???? 




        ????16

Musayyet ne tafe cikin mota wacce ya ware music ga sanyin AC na rasta shi had’i da k’amshin turaren dk jikinsa wanda ya haddasa dadda d’an k’amshi me kwantar da zcy a cikin motar.””””””

Wani mall ya biya yai shopping wanda aka sari kananun kayane da shoes “”.

Yana fitowa wani restaurant ya biya yaci abinci kad’an sannan ya nufi hanyar white palace.

Ana kiran sallar magriba ya iso gidan madu gadi da sauri suka bud’e masa gate wasu suka bi bayansa suna masa sannu da zuwa.

Seda yaje inda aka tanada dan aje motoci yai parking sannan ya fito cikin shak’ar sassanyar iskar dk kadawa agidan”””” nan ya rufe murfin motar ya dauki kayansa ya nufi cikin gidan”””

Knocking yayi so d’aya merry nada gacen wajen dining tajiyo dan hk da sauri tazo ta Bud’e .

Tana Bud’e wa tace welcome sir “””” Kayan hannun zata amsa cikin d’aurewar face yace no barshi jeki aikinki dg haka yai cen wajen corridor wanda dg shine idan yai cona ze hau upstair .

Da ido ta bishi tana kallon yanda yk tafiya cikin k’asaita da kuma jan hankalin duk wata ‘ya mace.

Girgiza kai tayi tace inama yazama mijina dana more wlh”””” tana fad’a taci gaba da jera flaks da plate d’in data jera tana bin hanyar da yai da kallo.

Yn shiga shiga bangarensa komai a gyara babban wajene sosai se d’akuna masu yawan gaske wanda zasukai ta kwas a kwai toilet masu kyau kusan kowane room”””

Se bedshit wanda kowane gado adonsa dabanne .

Se kayan kallo dk wani palor .

Seda ya qarewa komai kallo sannan ya aje kyansa ya jera a sif se wasu takardu dayasa a wadrop.

Toilet ya shiga yai wanka gami da alwala yasaka jallabiya “””” wani turare ya dakko me d’an banzan k’amshi gamida tsada ya fesa sannan ya sakko dan zuwa masallaci.

Koda ya sakko ba kowa a palon se kayan kallo dasuke yi tin d’azu “””” tsayawa yayi Yana kallon palour komai tsaf dashi ga k’amshi se tashi yk .

Fita yayi zuwa masallacin dk gidan.

Zarah na idar da sallah bayan tayi Addu’a wayarta ta d’auko ta shiga kiran Aysha “” cikin sa ‘a kuwa ta sameta “””
Amarya kinsha k’amshi ai k’yaleki nai agama amarcin sena kira ta fad’a cikin wasa”””

Uhmm Zara tace dan Allah kede ki shiru ni bawani amarci dana keyi ai da ace yaro na aura dako kiranki bazanyi a kwanakin nan ba”” gaba d’aya suka sa dariya Aysha tace kuma de “””””””yanzu duk abin nan naki nan da 9month zamu dawo suna,,,,,,, Zarah cikin sauri tace uban suna zaku dawo ‘yar rainin wayo kawai “””‘ Aysha aje cup d’in ta tayi wanda takeshan kankana da madara harda banana duk a had’e ta dafe ciki tana dariya .

Tace to bani na kar zoman ba”” nan Aysha tace wa Zarah sunyi waya dasu ammi kuwa ? Zarah eh kawai tace mata sun dad’e suna hira har lokacin isha yayi sanan sukai sallama.

Kwance yake kan bed hannunsa rike da phone yana kiran wayar Zarah””” cikin sa’a yasameta a time d’in itama tana kwanta tana ganin number shi ta dafe k’irji tana rufe ido .

Ita kam yazatayi tabbas tana sonsa kodabata ganshiba muryarasa kadai ta isa ta fassara koya yk .

Amma tanada aure taya zata dinga jin muryar wanda be halatta agareta ba ? Duk da ba ta dauki wannan Auran da mahimmanciba .

K’in d’agawa tayi dg k’arshe ta nufi room d’in dan anan takeso tayi sallah.

Dafe kai yayi ganin bata d’aukaba yai cilli da wayar cikin muryar kuka yace yarinyar nan sotake ta wahalar dani “””” .

Sakkowa ya qarayi y nufi masallaci ”””

ZARAH palor ta dawo wanda tin data fito wani k’amshin turaren da Musayyet yasa d’azun ya doki hancinta “””” sanye take da rigar bacci iya gwiwä se d’an k’aramin hijab tayi kyau kamar india “””” kallo ta kunna lokaci lokaci tana jin dadin turaren daya mamaye palon “”” pillow d’in dk kujeran ta d’auka ta rungume tana lumshe ido””””””” mbc Action ta ķamo wanda a time d’in ne suka saka wani film wai shi wrong town wanda horrow film ne.

Gani tai ana datsa cinyoyin mutane anaci ai da sauri ta aje pillow dk hannunta ta zaro ido tana kallo”” Gani tai an farke cikin mutun anacin kayan cikinsa “”” a time d’inne Musayyet ya shigo tin dg nesa ya hango abunda ake ajikin TVn dan hk ya hard’e hannuwansa biyu a k’irji yana kallo wanda bega face d’in taba kasancewar ta juya bayanta “””.

Itama bata ganshi ba hankalinta nakan Tv tako tsure sosai “”””ta cure waje d’aya tana kyarma sotake ta tashi amma ta kasa.

Ta baya yn kallonta yanda tk kyarma wani smile yay still yn tsaye yn kallon bayanta.

Wani horror ne aka nuno face dinsa sosai kamar zata fito cikin palorn nan ko Zarah tasa wani uban ihu da sauri tai hanyar room d’inta nan taga mutun a tsaye ko motsi bayayi fari fat dashi yana smile “”””” wani ihun tasa tana rufe face da hijab d’in dk jikinta tana kyarma ta tsuguna cikin muryar kuka tana cewa kai hkr dan Allah karka cinyeni na shiga 3 “”” fuskarta a rufe shiko tsaye yk yana dariya seda yai me isarsa sannan cikin sand’a yai upstair batare da tasan tafiyarsa ba ya haye upstair yana dariya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button