BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Kai tsaye gidansu aysha sukaje umma suka samu tsakar gida se a lokacin take dama koko.

Har k’asa suka gaidata ta amsa cike da fara ‘a tace a a kune da wuri hk?

Eh umma zami dilkane shiyasa kuma zamuje gyaran gashi.

Oh ai gara kuje da wuri ai tinda gobe ne d’aurin Aure .nan da nan idon Zarah ya cika da k’wallah aysha nakallonta dan hk taja hannunta sukai ciki.

Haba Zarah dan Allah kidena sa damuwa bakisan abinda Allah yk nufi da Auran nan ba amma duk kinbi kim damu “nasani da ciwo ba dad’i domin ba kalar mijin da kike mafarkin samu zaki aura ba amma kisani cewa komai muk’addari ne ke kuma hk taki tazo miki pls kisawa ranki ruwan sanyi.

Se sannan k’wallah ta zubo mata tace bakomai ya wuce na dena k’awata.

Dake basa rabo da kayan gyran jiki a a jiye nan da nan ska had’a komai suka koma wani d’akin na daban suka fara.

Seda sukaci abincin rana sukai wanka sanna sukai shirin tafiya saloon.

Umma na zaune tana jin ‘yar redion ta zarah ta tsuguna gabanta tace gashi umma .

Da murmushi umma tace meye wannan d’in kuma?

Jakar ta zuge nan taga kud’i fal ta rufe baki tace ke ina kika samo wannan?

‘Yar dariya zarah tayi tace umma karkice komai dan Allah na kine kena bawa kıyi duk abinda kikeso dasu dama kin dad’e umma kina neman jari to gashi Allah ya kawo miki kema kici k’udinki.

Kallonta umma tayi aysha na tsaye se murmushi take kawai” umma cikin rawar baki da sanyin murya tace kamar ya naci kudina zarah
?

Eh umma ai kud’immu ne suke hawa kai suyi d’are d’are akai sbd haka dan Allah karma kifad’awa umma na dan bata sani ba wannan daga cikinirin kudin dayake banine.

Kuka umma tasa sosai ta rungume zarah tace Allah yai miki Albarka Allah yabaki abinda kikeso ngd ngd zarah “”” kuka take sosai zarah ta goge kwallar data tarar mata tace umma zamu tafi se gobe zamu dawo cikin sauri umma tace to to zarah nima inason naje yanzu zan tashi to kawai sukacs suka fice.

Nan suka bar umma se kukan dad’i take domin ko 50k bata ta6a rikewa ba.

Suna fita aysha tai taiwa zarah godiya.

Kai tsaye berud road sukaje aysah tase waya babba HTC ta siya tase sabon sim na glo .

Umma shiryawa tai taje gidansu zarah amma ba wata tarbar kirki da larai tai mata dama ta zone ko akwai aikin daza ayi.

Wajen saloon sukaje wanda se karfe shida suka bar gun suka wuce gida.

Tj multi pps sukaje kaya tasewa aysha na musamman d’in kakku masu tsadar gaske.

A gajiye suka dawo nan suka tarar da mutane sunfi na jiya domin wasu sunzo daga cen garin ummanta “””” fuska tamke zarah take gai da kowa yayinda aysha fuskarta ke sake se tsokanarta suke amarya kinsha kamshi.

Wani haushi ne ke kamata mustu mutsu kawai take da mouth d’inta wanda da alamu so take tai magana .

Larai ce ta watsa mata uwar harara hannun aysah taja sukai ciki.

Suna zuwa suka taradda abinci an aje musu.

Kaya suka cire yayinda zarah ta dakko musu marasa nawi daga ciki kayanta .

Abincin sukaci kad’an saboda har yanzu akoshe suke.

Larai ce ta shigo ita a baba maryam hannunsu rike da wasu flaks har biyu .

Da murmushi larai tace amma fa kinyi kyau wane gum gyaran jikin kikaje dan na san anja kud’i da yawa gashi daga farawa tsakanin jiya da yau har kin kara fresh dake.

Da sauri zarah tace um cen beautiful bride mukaje .

Ah koda naji ai dama sun iya sa fatar amarya kyau da shek’i ” toga wannan kicinye duka kinajina ko?

Eh umma kawai tace baba maryam tace wannan zaki faraci shine na kaza wannan kuma na auran shila ne ki daure ki cinye za a akawo miki sauran na shane seki shanye abune anyi shi a k’urace .

Kallon juna sukai zarah da aysha.

Fita su larai sukai sukaja musu k’ofa.

Wallahi bazan ciba se kace wani saurayi zan aura cewar zarah”””” ‘ yar dariya aysha tayi tace ki daurw kici kinga nasan musamman aka yishi sbd ke .

Zarah tace sede muci tare “zare ido aysha tayi tace rufamin asiri wace ni .

Leda zarah ta samu ta juye komai a ciki na abinda aka kawo mata tasa hijab ta fita .

Ina zaki kuma cewar aysha ke k’yaleni kede kisa ido .

Da sand’a ta fita ta zaga ta baya ta wulla akwandon shara.

Dariya ta shigo tanayi ta cire hijab tace nasa a shara “”””.baki aysha ta bud’e tace shame? Zarah tace shara ai kinjini .

Dariya aysha tayi tace to Allah ya kyauta.

Yanzu idan akagani fa? Cewar aysha, zarah tace Bama wanda zegani .

Au na manta wlh d’azu da safe wani ya kira wallai bakiji muryar sa ba kamar arab gaskiya ko ban ganshi ba duk inda yake nasan ya had’u.

Zarah d’aga kai tayi sama alamar tinani cen tace oh jiya ma kira wai momh yake nema niko nace masa wannan baby ce.
Kawai ina bacci na nake gayamiki mutumin nan ya kira ni wai wani dawa nake magana.

Ya ban haushi wlh.

Aysha tace kinsamme wlh duk yadda akai sonki ma yake cewa yaifa kina ina nace bacci kike amma yace waina kyaleki kisha baccinki karna tasheki idan kin farka nakirashi ni kuma sam na manta.

Zarah tace uhmmm kyale shi irin masu had’an number nanne idan sunyi sa’a sunsamu mace shi kenanse suce suna sonta.

aysha kayya banajin wannan irinsu ne gaskiya .

Hmmm zarah tace kawai zata mik’e kenan kiran wayar Alhaj sa’id ya shigo tana gani ta Kashe phone d’in gaa d’aya tasa ajakarta.

Aysha batace komai ba tana shan juice sede murmushi kawai datake kawai.

Seda sukai sallah sukai shirin kwanciya idonsj biyu amma hira suke aysha tace shikenan fa dg gobe angama .

Uhmm kawai zarah tace ina jiyewa bawan Allan nan rashin mutuncin da zan shuka masa wallahi da kansa seya sakeni se yayi dana sanin aurena .

Ah karki haka kawata in kikai hk kenan baki dauki shawarata ba kenan idan kikai haka baki kyauta ba.

Hakuri shine maganain komai fa .

Juya kai zarah tayi hawaye na bin kuncinta gamida rufe ido.

Musayyit zaune a cikin jirgi ji yake zuciyarsa na masa ba dad’i meyasa har yanzu yake jin wani abu a zuciyarsa gameda wannan yarinyar amma koma menene daya sauka ze nemi inda take murmushi yayi ya maida glass d’in dake face d’insa ya shafi sajensa wanda ya kwanta a kyakyawar fuskarsa.

Wata baturiya ce ke yawo tana raba irin abincinsu wanda ya k’awatu da ganyaiyaki kala kala ” nan tazo dede gun musayyit ta aje masa a k’aramin table amma yaceta d’auke ya k’oshi.

Farin cikine kawai a ransa wanda besan dalili ba lokaci lokaci yana tina fuuny gal d’insa.

Ummulo????????
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

      *AURAN* **BABBAN*MUTUM*

Creating and Writting
By
UMMEE MUKHTAR????

           ????5





      ABUJA

Wani katafaran gida wanda komai k’urin lakka bazaka iya gano ina ne k’arshen gidan ba saboda tsabar nisan gidan , koda ka shiga haka zakaita wuce wurare tamkar ka shiga wata unguwa me nisan gaske.

Gidan gaba d’aya zagaye yake da ma aikata wanda suka had’a da security’s and bodyguards, sojoji masu uniform da marassa uniform.

Wani bangare dg cikin gidan na hango wanda da alama anan mamallakin gidan matarsa take.

A time din karfe 10am””” palour agidan da d’akuna kamar kamar zasuyi magana sabod yawansu.

Ko wane palour adonsa da banne ko ina akwai kayan kallo firij dining area A.C. da sauransu.

Kowane daki akwai gado toilet 3chairs karamin center na glass kayan make up da sauransu yanayin gidan kai ka rasntse a hotel kake saboda yawan gurare wanda duk inda ka kalla se sun tafiyar da hankalinka sbd kyau da tsaruwa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button