BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Musayyet na fita kai tsaye room d’in Zarah ya nufa yai knocking guskarta duk hawaye tataso ta bud’e nan sukai ido hud’u da juna ta sunkuyar dakaia k’asa yace momy meyasameki?

Babu komai kaina ke ciwo tq fad’a tn kallon gefenta matsowa yai har yn lek’en face d’in ta yace kinsha magani kuwa ?

Da sauri ta gyad’a masa kai alamun eh yace sannu idan bedena ba se a kira docto ko dama zamujr ai miki test sbd olcer ki.

Tace to namaji sauki ,, yace sannu Allah yabaki lfy tace ameen.

Har ze tafi ya dawo yace amma kinsan dady ya dawo kuwa?

A abansani ba dg hk ta maida k’ofa ta rufe garam “””” tsayawa yayi yarasa gano meke damunta to.

Yn hawa upstair yai wanka yai alwala ya nufi masallaci koda yadawo neman layin Zarah yai tayi amma wayar akashe.

Gaba d’aya sun had’u a dining amma banda Zarah,,, dady yacewa khairat taje ta kirawo ta .

da gudu ta tashi suna mata dariya ganin rigar da Zarah tasamata wadda ta tsaya mata iya gwuiwa .

Knocking tayi zarah ta bud’e tace wai kozo aci abinci “”” gaban tane ya fad’i sosai tace to tsaya mutafi tare.

Seda ta d’akko hijab tasa sannan sk fito “” tin da sk taho Alhaj Sa’ed yaga ta k’ara wani kyau da haske besan sanda ya aje spoon d’in hannunsaba ya zuba mata ido kawai.

Musayyet ko hankalinsa nakan plate d’in yn cin abinci shikansa daya d’ago yaganta seyaji wani abu wanda yarasa ko meye shi d’in ,,,so tari idan yaji irin hk baya iya fassara ma’anar hakan sede kawai ya share abun ransa da zuciyarsa.

Tn zuwa ta zauna kusa da khairat cikin rawar voice tace masa sannu da zuwa ko kallonsa bataiba.

Shima cikin jin kunya yace sannu ya zaman kad’aici duk da nasan ga my son nan bari barinsa ma kad’ai yaisheki.

Se anan tai murmushi suma sukasa dariya “””” da kansa dady yazuba mata .

Kowa yaraci amma banda ita e juya spoon take kawai a hannu.

Musayyet yace dady ina phone dinka ?

Yace tn room lfy mene ‘? A a dama number budurwata zan sa maka nasan zaka iya bincikamin tinda ni yanzu kona buga bata d’auka.

Kallonshi zarah tayi kawai tana mamakin rashin kunya irinta musayyet .

Dariya Alhaj Sa ‘ed yayi yace maza jeka dakko insha Allah seta zama mallakinka domin farin cikinka shine nawa.

Da sauri musayyet ya tashi yn smile gamida d’agawa Zarah eyes yace momy zakusha biki.

Dariya tayi kawai kanta ma k’asa Alhaj Sa’ed kuwa duk hankalinsa nakan duk wani motsi nata.
[06/09, 16:21] Ummee Mukhtar: ⚜BRILLIANT WRTS ASSO????

????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

*_AURAN_* *_BABBAN_* *_MUTUM_*

Creting And Written By
UMMEE _MUKHTAR????_

       ????24

Musayyet na shiga yaga phone d’in kan bed, cikin zumud’i yakai hannu ya d’auka ya shiga sk number “”” meze gani ? Kawai seyaga sunan My one ajikin number , da mamaki yake kallon number cikin ransa yn cewa toko mistake nak’arayi ?

Amma kuma ai na haddace number batin yanzuba , k’ara saka number yayi amma still abu d’aya tk nunawa lokaci d’aya ya zube kan bed yn dafe kansa, ya ilahi taya hk zata faru may be nayi mistake ne ,,,,,

Wayar ya d’akko ya dawo palor jikinsa duk ba kwari “”” Zarah ce ta juyo dan jin tafiya abayanta nan sukai ido hudu da Musayyet ,gaba d’aya sukaji gabansu ya fad’i wanda basu san dalili ba “””

Musayyet kallonta kawai yk cikin wani yanayi wanda shikansa baze fassara ya yake cikiba.

Zarah tai saurin kauda kanta gefe tana k’aramar ajiyar zuciya-

Yn zuwa ya mik’awa dady wanda shi kuma tin dazu ba abinda yk inbanda kallon Zarah.

Ok karanto min number dady ya fad’a yana kai tea bakinsa ,,,,Kirane yashigo wayar dady yai pinking call shiko Musayyet da sauri yabar gun yahaye upstair yn waiwayen Zarah”””” da hk zancen bada number ya shiririce.

Yn shiga room yai saurin d’aukan phone dinsa yashiga sk number irinde wacce yasa d’azun itace de “”” tsaye ya mik’e ya shiga zirga zirga yn shafa kansa yace kumafa dede nk sawa meyake shirin faruwa ne ?
Amma ba komai I have to way .

A k’asa kuwa Alhaj Sa’ed se jan Zarah yk da hira ita kam tayi shiru batasan meyasa tafison ta zauna da Musayyet ba idan suna tare yakan mantar da ita damuwarta wacce tk damunta.
Duk hirar da yake bata tanka masa sede khairat da itama take nata surutun .

Se dare sukai shirin tafiya gidan Momy Wanda Zarah taiwa Khairat make up mekyau ta kuma zuba mata kayam kwalliya a wata bag ,,,,.

Sosai Alhaj Sa’ed yaji dad’i har ransa .

Cewa Musayyet yayi ya shirya suzo suje, amma se yace kansa kemasa ciwo “”””Dady yace nina rasa irinka abu na damunka seka barshi kai wasarere da lafiyarka bk kulawa ,idan anyi maganar zuwa hospital kace a k’yaleka wai ze dena,,,, what kind is this?

Musayyet yaimurmshi yace to dady barina kira doctor ko””” ..Dady yace yauwa ko kaifa my daughter mujeko”””.Khairat tace to dady amm momyn bata fito ta bimuba na kirawota?

Dady yai ‘yar dariya yace no itama zata zone amma ba yauba ,muje karmi dare,,,,. …gun Musayyet taje tai masa bye bye “”””” shima yn smile ya d’aga mata hannu yace a gaida momy.

Suna fita Musayyet ya kwanta a palor a time d’in 8 :00 pm Zarah na room d’in ta tin datagama cin abinci ta shige tak’i fitowa.

Jin shirune yasa shi tashi yaje yafara knocking yana tsaye jiyak’e k’irjinsa na bugawa da k’arfi yai saurin saka hannu ya dafe gun gamida runtse ido .

Zarah tasowa tayi ta tsaya gami da cewa waye? Murmushin k’arfin hali yayi yace nine””” da sauri ta bud’e dan dama tin d’azu hk kawai ta tsinci kanta da son ganinsa.

Da murmushi akan face d’insu duka tace se yanzu ka sakko?

Yace eh momy hira kawai nakeson miyi “””

Tare sk jero kamar wasu masoya aduk sanda ya kalleta seyaji gabansa ya fad’i .

Zama sukai a kujeran dk face d’in juna ya kalleta yace me kika sani gameda da soyaiya ?

Dasauri ta kalleshi ta kalli TV wacce suke haska indian film tace soyaiya aganina halittace wadda Allah ke sanyawa a zukatan masoya wato mace dana miji yaro ko babba “””””,,

Kuma hakan nan lokaci daya jininku kan iya had’uwa dama wanda bk saniba.

Tin data fara magana yk kallon mouth d’in ta harse datai shiru sannan yai ajiyar zuciya “””yace Momy ina cikin matsalane amma kitayani da addu a .

Sedata gyara d’an k’aramin hijab d’in ta sanan tace zan tayama komak zezo da sauki my son .

Murmushi yayi yace ngd momy.

Kallonsa tayi tace me kk gani ga macen da aka aura mata wanda bataso kuma mahaifanta sukai mata dole sbd wani dalili nasu musamman ma gashi mutumin idan ya kasance babba ne?

Sosai yaji maganar aransa amma wace amsa ze bata?

Kallonta yk da sexy eyes d’in sa yace kawai abinda nasani shine bazata samu duk wata kulawa ba wadda saurayi matashi ze bawa yarinya wacce tk dedeshi ,,, zatai zaman hkr ne kawai dashi tinda har bata sonsa .

Amma meyasa kikamin wannan tambayar ?

Gani yai tn hawaye a face d’in ta da sauri ya taso har inda tk ya tsuguna har k’afafuwan su suna gogar na juna yai saurin janyewa jiknsa har rawa yk yace momy lfy meke damunki konine na mk wani abun? Ya fad’a muryarsa na rawa.

Da gudu tai room d’inta ta banko k’ofa .

Musayyet ya dafe kai idonsa yaija nan da nan yaji ciwon kai na neman kamashi.

To se wajen 11 dady ya dawo Musayyet a time d’in ya hau upstair amma yn zaune kan wata chair fara yana shan tea lokaci lokaci yn kallo hanyar room d’in Zarah .

Dady yn zuwa yai room d’in zarah yaita knocking amma shiru , jin knocking yayi yawa yasa Musayyet d’a lek’owa yn hango dady amma sam Zarah tak’i bud’e wa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button