BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Hk ya koma part d’in sa ransa babu dady, yanzu hk ze zauna batare daya kusanceta ba?

Hk ya kwanta yn tinane tinane.

Da safema hk yaita jiran fitowarta amma shiru gashi ana jiransa domin sunada meeting around 9. Gashi bayason yai mata knocking kartaga yadameta.

Hk ya fita masu rufa masa baya sk bishi da motoci.

Se 12 ta fito cikin riga da atamfa dinkin riga da siket wanda suka matseta se mayafi ruwan kayan wanda ta d’ora akanta sbd batasa d’an kwaliba.

A dining ta zauna tai tagumi takasa koda motsi ne.

Musayyet ne ya sakko wanda kallo d’aya tai masa taji wani abu a ranta game dashi tabbas kanada kyau my son duk wacce ta aureka tayi sa’a.

Kananu kayane ajikinsa wanda sukai dede da fatar jikinsa se k’amshi yk face d’insa akantata har yak’araso gun.

Haka shima yk ayyanata aransa gameda kyawun da Allah yai mata gani yk kamar tafi ko yaushe kyau.

Zama yayi gefenta yace mng momy ya kika kwan d’an smile tayi snn tace lfy .

Shirune ya biyo baya ta gefen ido yk kallon yanda tai kyau har wani shek’i take yi .

Cen tace dama inason zuwa saloon ne ka tambayrmin dadynka .

Smile yayi yace ok.

Number dady ya kira ya sheda masa cewar momy nason zuwa saloon.

Yace ok seka kaita sekun dawo .

Yace na kaiki momy zami iya zuwa yanzu?

Da sauri tace eh dama yawon takeso “”””” dariya yayi yace muje to.

Tare sk fito ta shiga gidan gaba dan yauma cewa yayi shiba drivern ta bane “””””” dariya ya kumayi yace ai grimankine momy.

Fita sukai dg gidan seda suda sk hau kan titi yaji tayi shiru wanda kalamansa na jiyane ke mata yawo akai nacewa baze sotaba kawai zatai zaman hkr ne.

Lura yai da dogon tinanin datakene dan hk yace momy na baki fad’amin sunanki na gaskiyaba kawai e inacemiki momy ne ya fad’a yn kallon kan titi.

Kallon shi tai snn tai smile tace sunana ZARAH ,,,,,kaifa?

Wow Momy u have a nice name “”” yace ni sunana
Musayyet tace sunan da dad’i, yace ai bekai nakiba .

A haka har sukazo gun saloon d’in zata fita kenan yace ga kud’in gyaran kan ya mik’a mata ta amsa tace sena fito “”” zata kuma tafiya kenan yace samin number ki, zani wani wajene idan naadawo sena kira .

Smile tayi tace ok

Phone d’in sa ya mik’a amma wata k’arama ba waccen wadda yai saving ba.

Tn gama sawa ta mik’a masa yace sena dawo momy na murmushi tayi kawai ta shiga wajen wanda ya had’u Sosai .

D’aya wayar ya d’akko ya shiga saka number nan yaga sunan funny gal d’insa ya fito rad’au kan phone d’in sa ido ya zare yana sake kallon number itace d’in de.

Wani gumi yaji yn karyo masa duk da sanyin ACn motor da sauri ya fito dg motar yn kallon gun da Zarah ta shiga jiyai k’afafunsa sunkasa d’aukan sa nan da nan hawaye sk shiga zarya a face d’in sa yn girgiza kai gamida kifa kansa jikin motar.

Zarah dg ciki ta hango matarsa be tafiba dan hk ta lek’o adede time d’in ya d’ago kansa duk hawaye wanda ita kuma ta juya baya dan komawa ciki “””” da hakane besuyi facing d’in junaba bayanta yk kallo yana ja dabaya yana girgiza kai .

Love you my fans
[06/09, 16:21] Ummee Mukhtar: BRILLIANT* WRTS ASSO????

????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

 _*AURAN*_ _*BABBAN*_ 
       _*MUTUM*_

Creating And Wrttn By
UMMEE _MUKHTAR????_

SADAUKARWA ga Nabeelah Rabi’u Zango.

      ????25

Mota ya bud’e ya shiga yasoma gudu kamar ze tashi sama jiyake kamar zuciyarsa zata fashe sbd wani mugun zafi dayakeji tana masa.

Ahankali yafara tinanin irin zaman dasukai da yanda yakejinta aransa dama mafarkin dayake akanta”””” har kawo wasan dasuke tare ,Ashe itace wacce yk nema wannan waca irin k’addarace ta afka masa ?.

Kuka yafarayi kamar wani yaro yn share hawaye be au neba yaji yadaki wata babbr mota nan take kansa yabugu da sitiyarin motar “”””” take motar takama katan tanwa akan kwalta harse data kai jikin wani dogon gini sannan ta tsaya ,,,,,,,.

Musayyet ko bema san halin dayake cikiba dan tini ya sume tin da ya bugu akansa.

Nan da nan mutane aka taru gurun suka kaishi wani babban hospital dake kusa dagun”””””.

Da sauri doctors sk amshe shi ganin halim da yake ciki ko motsi bayayi ga jini na zuba a goshinsa.

Alhaj Sa’ed yn cikin meeting wani dg cikin yaronsa yazo yace masa ammasa wayane kan cewa sir Musayyet yayi Accident.

Da sauri Alhaj Sa’edya mik’e tsaye sauran mutanen dk gun suka mimmik’e tsaye suna jajantawa lamarin “””” da sauri yabar gun sauran jama’ar dk gun wasu dg ciki suka biyo bayansa dan yin rakiya da kuma ganin halin da Musayyet ke ciki.

Da gudu motocin suka shigo harabar Hospial d’in Alhaj Sa’ed be tsaya an bud’e masa murfin k’ofa ba da sauri ya fito idanunsa duk hawaye .

A kwance ya tadda Musayyet an d’aur masa kansa da bandej ga kuma k’arin ruwa ansa masa “”””””
Bacci yake abinsa abin tausayi lokaci daya harya fad’a.

Alhaj Sa’ed ya shafi kansa hawaye na fita dg idonsa yana d’igowa akan fuskar Musayet””””” yace sannu d’ana zaka samu sauk’i da yardar Allah yafad’a yn kwallah.

Zarah kam tini angama mata saloon zaman jiran Musayyet kawai tk amma shiru , gashi ta buga wayar ance tana kashe “””” har yama tayi Musayyet shiru bashi alamunsa hakanan taji gabanta yasoma fad’uwa wanda batasan daliliba.

Se wajen 5:49pm Musayyet ya farfad’o bakinsa d’auke da sunan Zarah “””” Alhaj Sa’ed da sauri ya rik’e hannunsa yn mai sannu shiko Musayyet idonsa rufe se kiran Zarah yake ,.

Abinda yabawa Dady mamaki kenan jin sunan Zarah abakinsa .

Komawa yai da baccinsa Dady yai tagumi ya koma kan kujera yazauna yn tinane tinane.

Oh my God yafad’a yn ciro phone dinsa dg Aljihu “”””layin zarah yakira itama da ike sotake tabar gun dan hk ta d’auka murya kamar zatai kuka ,,,,tin kafin Alhaj Sa ‘ed yai magana cikin murya me sanyi tace Ina my son har yanzu be dawo ba nadamu tindaya kawoni yatafi yace zekira idan yadawo amma har yanzu be kiraba “”” na kuma buga wayar ance tn kashe.
Tin data fara magana kansa ya daure ganin cewa har kuka take shirin yi “””.gashi ko tsayawa batai ba tin data fara magana.

Ajiyar zuciya yayi yace fadamin inda kike zanzo “”””

Kallon wajen tayi snn tafad’a masa “””da kansa ya fito dan d’akko ta .

Tsaye take a bakin gun tin g nesa ya hangota yai parking ya fito da kansa yace mutafi.

Bayan mota ta bud’e ta zata shiga yai saurin rik’e hannunta yn kallonta fuskarsa daka ganshi zakasan yayi kuka”””” hankalin tane ya tashi ganin idon babban mutum da alamun kuka a idonsa.

Kallon datake masa ne yasa shi zuba mata wanda aganinsa kallon k’auna take masa “””.

Da sauri taja baya tn kallon gefen hanya””””” shima ajiyar zuciya yayi yace ki shiga gaba mutafi “”””.

Fafur tak’i shiga gaban to bayasaon 6acin ranta hakan yasa ya kyaleta ta zauna a bayan.

Hospital d’in suka nufa se zare ido tk ganin ba gida suka nufa ba.

Da sanyin jiki sk fito har inda aka kwantar da Musayyet suka nufa wato roomB .

Alhaj Sa’ed shiya fara shiga room d’in Zarah na bayansa cikim tsoro tk biye dashi.

Ganin Musayyet kawai tayi kwance yn bacci gashi da alamu accident yayi.

Da sauri ta k’arasa gun ta yardar handbg d’in ta ta nufi bed d’in gamida rik’e hannun Musayyet tasa kuka .

Mamakine yakama Alhaj Sa’ed ganin irin kukan datake .

Abun ya kull masa kai yataso yazo inda tk yace pls dena kukan ai da sauki “””” inaga daya farka gida zamu wuce azo cen arika dubashi.

Zarah ta share face dinta gamida zama dede inda kan musayyet yk rn kallon yanda bandej d’in kansa yafara jik’ewa da jini bayan wanda aka sauya masa har guda 2″”””..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button