BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Amma se gashi yau tin kafin time yayi Musayyet ya riga kowa zuwa “”” wanda shi baya tashi zuwa se wajen 9am ko zuwa 10 .

Da sauri suka 6ude babban gate d’in me adon golden suna sara masa gamida gaisuwa “”” sama sama ya amsa yai ciki suka biyoshi da laptop d’insa da wata bak’ar bag k’arama wacce papers ne a cikinta masu mahin manci.

Har office suka bishi suka a jiye mąsa sannan sk fita.

Sosai office ya had’u iya had’uwa kujera yasamu ya zauna ya kifa kansa da table yana k’wallah .

Wayarsa ta hau ruri har wajen so 4 ana biyar 5 d’in ya daga murya kasa kasa yk magana “”ok kawai yace zaku iya samuna ina nan daga hk ya aje phone d’in.

8 dede breakfast ya kammala agidan amarya zarah amma ta kas fitowa “”” yunwa ce ta isheta dan hk cikin sand’a ta fito da sauri ta nufi dining .

Tea ta had’a ta zuba potatoes da waina kad’an a plate ta plantain ta soma ci.

Kamar daga sama ta hango shi ya fito fuskarsa dauke da smile yana nufo ta”” ai da sauri ta had’iye tea d’in data kur6a tai k’asa da kantå.

Sanye yake da jallabiyar dazu setaga yayi kyau sosai kamar yaro sede shekarun dayake dasu.

Har yazo gun kanta na k’asa bata d’agoba .

Salamu alaiki ya gimbiyar mata Abumma ba gayyata ? Da ftn sahibar tawa ta kwana lfy a gidan mijinta. ? Yai maganar fuakarsa ck da smile yana me jan kujera ze zauna.

Murmushi ya k’arayi yace baby ina kwana tinda baza a gaisheni ba.

Da sauri ta d’ago kai suka had’a ido setaga yamata kwarjini bakinta na rawa tace dama dama yanzu zan gaisheka “””sosai ta bashi dariya nan ya kama kwaikwayonta yanda tk magana.

Mamakinsa tk amma tai shiru yai dariya yace to a hadamin tea nima””‘ cikin rawar jiki tagyad’a masa kai alamar to nan ta kai hannu zata d’uki cup shima yakai nasa hannun ze d’au spoon aiko hannunsu ya had’u dana juna “

Da sauri ta kalle shi shima idonsa akanta ko kiftawa bayayi sbd wani shock yaji.

I love you All????
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

*AURAN* *BABBAN* 

      *MUTUN*

Creating and Written by

UMMEE MUKHTAR????

Kwana 2 anjini shiru nayi d’an zazza6ine nagode k’warai da kulawarku ina ganin tex d’inku naya jiki nagode sosai sede ba turon kayan dubiyaba????????

         ????12

K’ok’arin janye hannunta tai amma setaji ya rik’e yana shafa hannun kallon ta yai cikin wata murya me saukar da kasala yace meyasa bakiyi lalle a hannnba ? Dan motsi tk da mouth dinta jikinta se rawa yake duk sanyin AC dake palon amma gumi take yi”””””””” murmushi yayi haryanzu hannunta na rik’e a cikin nasa cup d’in ya d’auka ya soma shan tea amma be saki hannuntaba seda yasha rabin cup sannan ya kalleta yace kona baki a bakine kingani na k’oshi “””” da sauri ta girgiza alamar a’a.

Murmushi yayi yace tatashi suje room d’insa gabantane ya fad’i da sauri ta kalle shi ya d’aga mata gira alamun eh”’ tsam ta mik’e tsaye tace ya shige gaba dad’i yaji aransa dan hk ya yatashi ze rik’e hannunta tace a a suje hk tana biye dashi.

Dole yai gaba tana binsa abaya yana waigowa se su had’a ido yai mata smile itako duk ta takura .

Seda sukai tafiya me dan nisa ya murza key yace to muje baby na “”””” meze gani wayam babu zarah babu alamunta.

Da gudu ta shiga room d’inta ta danna key ta k’ara shigewa cen d’aya d’akin ta haye kan bed tn maida numfashi.

Hannunsa ya had’a a k’irjinsa yana dariya yace au yarinyar nan guduwa tayi?

Murmushi yayi ya shiga room dinsa yai wanka ya kimtsa phone d’insa ce tahau k’ara sallama yayi yace gashi nan fitowa dg hk ya kashe ya fito.

Bangarenta ya nufa yai knocking amma bata bude ba girgiza kai yayi kawai ya fita “””” yn fitowa suka hau gaidashi mota suka bude masa sannan suka bar gidan.

Amotane driver yace yalla6ai ina muka nufa ?

Seda ya gyara glass d’in dk face d’insa yace muje gidana.

Driver yace to yalla6ai.

Momy sanye cikin atamfa super light pink zaune ita da khairat a dining danko fa’eza bata fitoba “” a gogon dk manne a palon ta kalla taga 12 amma har yanzu cikinsu ba wanda ya fito ”koda yk taya zasu fito bayan sun san lefin da sukai.

Momy tacewa Khairat kije dakin ya musayyet kice yazo ina kira””” da sauri khairat ta mik’e yayinda ta aje wainar data gutsira tace to mama da gudu ta nufi sashen Musayyet sede tai Knocking harta gaji ta dawo da gudu tace mama baya nanfa cikin muryar yara””” Momy ta aje cup tace kinyi knocking ba a bud’eba ? Khairat tana k’ok’arin zama tace eh mama.

Momy da kanta ta tashi taje taita knocking amma shiru “”‘ k’wafa tayi tace wato yaran nan fita yayi ko zuwa ya gaidani ma beba ?

Ya min lefi amma shize yi zuciya dani?

Bakomai zedawone.

Koda ta dawo tace taje ta kira fa’eza .

Fa ‘eza na kwance cikin bargo se bacci take dan daren jiya batai bacci ba sbd murna Musayyet zezamanata ‘”‘

Anty Anty kizo inji mama muryar khairat kenan dk bak’in k’ofa danta buga ba a budeba.

Mik’a tayi sannan tai saurin tashi ta kalli agogo setaga rana tayi da sauri ta tashi tace kice wanka nk gani nan zuwa “””

Khairat tace to anty .

Tana ina? Cewar Momy khairat tace an wanka tace wai “”” murmushi Momy tayi me ciwo sukaci gaba da breakfast .

Seda ta kimtsa sannan ta fito kamar munafuka jiki duk ba k’wari ta zauna dg cen gefe tace momy ina kwana.

Kan momy nakana TV ko kallon ta bataiba tace fly .

Shirune ya biyo baya wanda a time d’inne Alhaj ya shigo Momy da fara’a ta tarye shi tace ango se yanzu kaida kk tashin wuri ‘”” dariya yayi yace wlh fa yanzumma sauri nk anata jirana .

Fa ‘eza tace ina kwana dady cikin kulawa ya juyo yace lfy lau fa’eza ya kwanan gida?

Tace lfy lau dady “” nan yace kinbawa Musayyet paper kuwa?

Momy ce ta watsa mata wata harara wacce tasa ta yin qasa dakai tace a a a cikin rawar murya.

Yace to ai gara kibashi ko zaman hk ba dad’i nizan wuce jibi ina da tafiya kuma inaga zan 2weeks acen America so ina tinanin barin yarinyar nan hk ita kad’ai nafiso ace wani nawa haka yana gidan a zaune amma de zanyi tinani nan ya mik’e yace seya dawo.

Momy ta bishi tace Alhaj ka manta da batun 2million d’in danace maka inaso ?

Juyowa yayi yace karki damu bari na dawo yanzu ana jirana sbd ke nakasa wucewa senazo mungaisa “”‘ dariya tayi tace a a Alhaj wasa kk kade samu yarinya kanaso kamin wayo.

Dariya yayi yace inna biyeka zan makara dg hk yai waje.

Duk fara’ar da momy take tana shigowa palor ta dauke wuta ta kalli faeza tace sekije ki karya ko in kinga dama.

D’aki suka wuce ita da khairat suka barta nan .

Ita kam ko Momy zara yanki naman jikinta bazataji komaiba burin ta yn gaf da cika.

Misalin 3pm Musayyet na kwance a office hawaye yake kansa na kallon saman office d’in knocking yaji anayi da sauri ya share hawayensa yace yes.

Nan aka turo k’ofar aka shigo yalla6ai dama megidane yayo waya yace ya kira phone dinka a kashe .

Musayyet ya kalli phone d’insa yace eh hakane namanta na kashe ta “”meya faru ?

Eh dama cewa yayi wai kaje gidansa dake cen white palace Area B kad’akko masa wasu papers.

Dafe kai Musayyet yayi yai shiru cen yace to .

Mutumin fita yayi ya rufo k’ofa .

Wai meyasa dady keson aikena gidan waccen mara kunyar Amaryar ?

Gaskiya gaskiya haba dan Allah wlh banson zuwa dole kawai za amin.

Nan ta shi yanufi gidan Zarah.

Zarah jin tashin mota yasa tasan cewa ya fita ba kuma ze dawo yanzu ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button