BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Palon ta dawo ta kunna kallo tana k’arewa haduwar gun kallo “” merry ce tai sallama tace sannu madam Zarah ta juyo tace yauwa “” merry tace me kk so adafa yaune?

Zarah tace kawai ki dafamin shinkafa da manja da salak setumatir da albasa “‘ merry tai shiru dan bata ta6a yin irin girkinba duk da cewa tasan shi.

Tace to madam nanta ta shi ta tafi zarah kam murna tk yau zataci abinda tafiso acikin abinci.

Kallo tk cikin kwanciyar hankali nan bacci ya d’auke amma setai rub da ciki yayinda dan kwalin dk kanta ya rufe mata fuska.

Da sallama ya shigo gidan sede shiru farin top ne ajikinsa se bak’in jeans hannunsa sanye yk da agogo fari se farin glass.

Sallam yakeyi amma shiru nan yai tsaki yace sekace gidan arna “”” da gudu merry ta zo ta durkusa tace welcome sir kai ya daga mata yace are you alone ? Tace no sir to meyasa se aita sallama kamar gidan ba kowa “””” tace kai hkr ina cen cikine kasan munada nisa a tsakani . seyanzu ya tino yace hakane .

Nan tai masa nunu da zarah wacce ke bacci dan kwalin rufe a fuskarta amma duk wata sura ta jikinta ta bayyana kasan cewar rigar ta matseta .

Kallonta yk sosai harda cire glasa din dk face dinsa ya ta6e baki yace baruwana da wadda ke gidan amma yanada kyau kuringa kasancewa kusa kusa sbd koda wani zezo kinganeko “”” merry tace to sir

Merry tace me kk bukata yace no yanzu zan fita jeki kawai.

Tashi tayi ta koma gun aiki.

Nan ya soma taku yafara tafiya har inda zarah take ya qarw mata kallo ya ya tsine face yace koda banga face dinta ba yarinyace kuma kyakykyawa shima dady wallahi se a barshi me makon ya auro dede dashi yai tsaki yai ciki abinsa.

Dakin ya bude ya jawo drower yaita dube dube sannan yaga papers ya maida kofa ya kulle ya fito.

Koda ya fito bata palon bayan ta kawai yagani tana tafiya hannunta rik’e da phone d’aya hannun kuwa dankwalin kanta ne rik’e dashi yayinda gashin kanta ya zuba har baya.

Tsayawa kawai yayi yana kallon gashin dk kanta yace anya yarinyar nan ba aljana bace karo 2 kena sede naga bayanta amma bana ganinta .

Wata zuciyar tace masa to kai meye ruwanka da ita ma .

A fili ya furta hakane fa meyai ruwana da ita.

Yace to ai matar babanace dole naso nasanta .

Wata zuciyar tace ba dole bane.

Daga haka ya fita yabar gidan .

Ai hkr banjin dad’ine ????
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

*AURAN* *BABBAN* 
        *MUTUN*

Creating And Written By

 *UMMEE* *MUKHTAR*????.

Dedicate to (Maryam Mamee) barka da dawo wa ina tsarabata????????

Masoya wannan novel inajin dadin comments dinku Allah yak’ara zumunci.????????

          ????13

Zarah na shiga d’aki ta kwanta kan bed ta kira wayar Aysha Amma a kashe dan tsaki tayi tace kawai seki kama ki kashe waya “”” to kode batada cajine ? Wayar ta aje tasake kwanciya tai shiru tana tinanin yanda zamanta ze k’are a gidan “”‘

Wayar tace tai k’ara tana d’auka setaga sunan Alhaj sa’id ne gabanta ne ya fad’i hannunta na rawa tai pckcall amma tai shiru batare datai magana ba.

Yana daga kan chair me juyawa seda ya tsiyayi juice ya d’an sha sannan yai magana yace baby na wato shine d’azu harda yimin wayoko? To nima zan rama “”‘murmushi yayi ita kam kamar wacce aka sassak’a tai shiru se motsi tk da baki :::;;:;””” yace yade kinyi shiru Zarah kina min rowar abubuwa da yawa daga ciki harda muryarki “”” yau inason kasancewa dake domin na jima ina muradin ranar dan Allah karki k’i pls I need u ya k’arashe maganar cikin salon soyaiya .

Zarah phone d’in tabi ta da kallo cikin ranta tace taf wlh bade ni zarah ba sede ka nemi wata ba ayoni dan wani dattijo yaji dad’i dani ba tai maganar cikin zuciyarta.

Yace yau zami hira me yawa kinji nan da 7pm zan dawo””” yana cikin waya ne d’aya wayar tai ringing anan ne yaiwa zarah sallama batare datace masa k’ala ba.

Yana kashe wayar zarah tai dariya tace lalle mutumin nan ji yanda yk wani kashe murya waishi yaro Lalle kanada aiki “””‘ Ahaka zaka gaji ka sallameni .

Musayyet koda ya fita seda ya biya wani babban office ya kaiwa Alhaj papers “””” waje ya samu ya zauna Alhaj sa’id yace harka tashine? Musayyet yace eh Dady banajin dad’i ne .

Subahanallahi amma ka kira doctor Safyan kuwa?

Yace a a zanje hospital d’insu idan na fita “” Dady yace idan bazaka iyaba kaimasa waya yazo mana banson kana lalura amma sekaita harko kinka bazaka kulaba harse taci k’arfinka sannan dg baya kazo kana kuka wayyo Momy wayyo Momy “”””gaba d’aya suka sa dariya Musayyet yace ai yanzu nadena wannan ma ina yarone.

Dady yai dariya yace oh yanzu an girma ko?

Musayyet murmushi yayi dady ya kalle shi yace musayyet yaron mama “””

Dama inaso miyi magana amma inaga se gobe idan nazo gidan “”” Musayyet yace to Dady .

Wayarsa ya ciro yana danne danne yayinda Dady ya maida hankali wajen tura wasu tex ta laptop d’insa.

Number Zarah ya kira tana ringing yayinda shi kuma murmushi Shinfid’e akan face d’insa .

Zarah na Zaune tanacin Abinci a room dan tak’ima fitowa palour dan karsu had’u da megidan.

Number de ta kuma gani aje plate d’in abincin tayi yayin da ta tsinci zuciyarta ta dason d’aga wayar wata zuciyar tana me ce mata kinada aure fa yazaki aikata hakan ?

Runtse ido tayi ita kam tanason jin muryar guy nan domin kuwa tana mata dad’i.

Cikin rawar hannu ta d’auka ”'”Musayyet yana gani an d’aga yai murmushi ya tashi ya fita Dady na kallonsa ya girgiza kai yana smile yaci gaba da aiki.

Cikin murya me sanyi yace my beauty da ftn kina lfy “””” idon ta ta rufe batare da tace komai ba ya shafi kansa yana kallon korayen flowers d’in dk harabar gun yasaki numfashi yace dan Allah ina neman Alfarma agunki I know u can do it for me “‘ pls my one don’t say no.

Tin daya fara magana ta kwanta akan bed tana lumshe ido har cikin kanta voice d’insa ke mata yawo.

Sbd tanajin dadin voice d’insa .

Yace dan Allah kifad’amin inda kike inasonki inasonki inasonki koya ya kike ina k’aunarki tin danaji muryarki wancen karon dana kira by mistake nakasa sukuni dan Allah kitema kan am really need u in my life ya k’arash maganar yana share k’wallah domin wannan itace damarsa idan har be fito da mata a wannan time d’in ba Momy fa eza zata aura masa.

Ita ma zarah k’wallah t share seda ta saita kanta sannan tai magana cikin sanyin murya “”:” kai hk duk da banganka ba nima inasonka kuma ina kaunarka amma bazaka ta6a gani naba har abada kai hkr dg haka tai saurin kashe wayar gaba d’ayanta ta dira kuka .

Musayyet wayar yabi da kallo kamar wani yaro face d’insa ta canja se hawaye dk zubo masa yn gogewa kansa ya kifa a karfen silvan dk wajen yana numfashi sama sama .

Jin shirun yayi yawa ne yasa Dady fitowa nan ko ya ganshi se numfashi yk sama sama “”” da sauri ya dafa shi yace oh my GOD jikinne ?

Nan musayyet ya d’ago kai ya rungume Dady yasaki kuka “””” mamakine ya kama Dady na ganin Kukan Musayyet yaron da rabonsa da kuka tin yana shekåra 7..

Hankalin Dady yatashi nan yakama shi suka koma ciki ya zaumar dashi akan sofa yana shafa kansa yace my son menene damuwarka ko jikinne ?

Musayyet cikin kuka yace a a Dady bata sona ne kawai kuma narasa inda take “”‘ Dady ya sake kallonsa cikin rashin fahinta yace itawafa?

Musayyet yace bansan taba dady amma nayi nayi tafadan inda tk tak’i .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button