BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Da sauri ammi tace to to godiya nk bokan bokaye bama wanda zeji ita kadaice agidanta ngd se gani na viyu dg haka ta juya da vaya tabar bukkar zanar.

Se 5pm Ammi ta dawo gida cike da farin ciki .

Number zarah ta kirah cikin sa a ta sameta kuwa hello Ammi inayini””” ummm kyace ina yini yanzu kin kyauta zarah kô kirammu awaya bazaki ba ? Kode haryanzu kina ganin bak’immu nida ubanki dan mun aura mk wanda yadace dake?

Zami abinda ze cucekine to gobe ina hanyar zuwa gidan naki tunda bazaki dinga kirammuba .

Da sauri zarah ta bud'e   ido   cikin ranta tace zuwa kuma?   Har yaushe akai auran nawa da za a ce ummata tazo?  Wannan ai zub da k'imane damma megidan baya nan.

Eyee naji kinyi shiru ko bkyason zuwan nawa ? Duk yaran duniya suna murna da.ziyarar mahaifansu amma banda ke “””” alamu sun nuna ba wani abin kirki kikewa mijin nakiba to zanzo ne ai idona zefanemin dg hk Ammi ta kashe wayar.

Zarah kuka tasa haka kawai taji gabanta na fad’uwa hannu tasa ta dafe k’irjinta ta kifa kanta ajikin pillow tana rera kuka.

Wajen shabiyun dare Alhaj Sa’ed ya kira wayar zarah dan yakasa jure jin voice d’in ta.

Cikin mayen bacci ta d’auka tanajin muryar Alhaj Sa’ed tasa kuka “””” kwance yk bisa fiyeyen wani bed wanda yake acikin wani hotel na birnin New York wanda se manyan masu kud’i ne ke kamashi.

Da sauri ta yashi zaune yana tambayarta lfy “””‘ baki ta turo kamar irin na yaran nan tace ni gidan nan a kwai Aljanu tsoro nk ni.

Murmushi yayi yace zarah kenan karki tsorata kanki babu komai naga har d’ana na turo gidan dankiji dadin zama.

Cikin kuka zarah tace wlh babu wanda yazo ni banga kowaba a gidan “‘”.. yace calm down baby zan sanar dashi yazo ya gaidaki wani irin yarone shi miskili zaku iya rayuwa ahaka batare da kinsan yana gidan ba so pls karki damu yanzu ki kwanta ko na tasheki I love you”””” to kawai tace “”” yace baza acemin I love you d’in ba? Ya fada cikin wasa batace komai ba murmushi yayi yace ta kwanta da safe zasuyi waya.

Phone d’in Musayyet ya kira amma a kashe oh yaron nan ya najin kashe phone ai ta nemansa kaji waya shiru.

7am Ammi ta d’auki hanyar Abuja acikin sabuwar motar da suka siya acikin sadakin Zarah .

Musayyet 8a ya fice gidan bayan ya fesa turaransa me k’amshin tsiya wanda yake game waje da k’amshi me kwantar da zuciya.

Yauma kamar kullun seda ta lek’o sannan fito da kanta dg room bataha kowaba se k’amshin turaren datakeji a ‘yan kwanakin nan wanda ta rasa wanda yk fesa shi “”””” tsaye take a bakin room idonta a rufe tana shak’ar k’amshin turaren tana jin dadinsa harcikin ranta.

I love you All
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

AURAN BABBAN

      *MUTUM*

Creating And Written By

   _*UMMEE*_  _*MUKHTAR*_????





         ????18

Se rana Ammi ta isa garin Abuja wanda taiwa Zarah waya tace azo atafi dasu suna dede hanyar tasha “”””” wannn karo na farko da Zarah ta fito harabar gidan wanda tai tafiya me tsawo sannan ta isa gun ms tsaron gidan””””” . Number Ammi ta bawa d’aya dg cikinsu tace idan yaje tasha yakira number zasu taho tare””””” cikin girmamawa ya amsa ya shiga mota cikin azama .

Zarah ciki ta koma tai wanka kafin su iso.

Yana zuwa tasha ya kira number cikin sa’a tai masa nuni da inda sk yazo suka taho.

Rabin awa a tsakani sk iso wanda tin dg kan titin gidan Ammi keta zuba murmuri tana dg bayan mota dama abinda takeso kenan ‘yarta ta kasance cikin daula wanda gasu harsuma sun samu.

Babban gate din gidan aka bud’e sukau ciki sk samu guri sukai parking.

Da gudu Zarah ta fito jin shigowar mota har inda Ammi tk ta rungumeta ta soma kuka.

Hannunta Ammi taja sukai ciki .

A wani palor suka zauna Ammi se kalle kalle tk dan kota kan Zarah bata biba “””” d’aga kai kawai tk tana fara’a lalle zarah kin kasance me sa’a irin wannan gd hk””” keni kukan me kk ne kona jin dadin zuwa nane?

Zarah ta goge face tace Allah Ammi gidan nan yamin girma gashi kuma a kwai aljanu,,,,,,, da sauri Ammi ta gwa6e mt bakin tana cewa uban aljanune a gidan ashe dama bkd hankali? Eh tinda ba sonsa kk ba ai komai ma kyace “”””” saurareni da kyau ba aljanu ba idan fadar aljanunce a gidan nan wlh sekin zauna yarinyar wofi dg zuwana zaki sani tada jijiyoyin wuya”””” ai na d’auka kin risina a she har ynx a k’one kk.

Zarah de kanta na qasa jitake kamar ta rusa ihu .

Merry ce ta shigo ita da oduwala hannunsu rk da babban plate wanda shak’e yk da kayan motsa baki “”” wàsu kayan sk aje kan dining nau I kan farfesu da soye soye”””

Nan sk gaida Ammi ta kallesu a raine tace ina ftn a kayan da kk kawo min babu rice dan banacinta soye soye kawai zk kawo da drinks”””” merry ta durkusa tace no madam babu rice farfesune ..

Zarah kallon Ammi tk cikin mamaki aranta tace oh .
.tinowa tai da wata rana suna hira Ammi take cemata ai duk randa kk aure naje gidanki a binci sena za6a.

A jiyar zuciya zarah tayi gamida jan k’aramin gyalenta tacewa merry ok shikenan jeki.

Da sauri Ammi tace keme k’aramin siket tsaya a kwai driver na yn waje kije kikai masa abinci da abinsha.

Merry ta kalli Ammi tace to madam.

Ammi da kanta ta tashi tj gun dining ta fara cin duk wn abu da aka aje “”” Zarah jiki ba k’wari ta bita ta zauna tana kallon ynd Ammi tk yagar naman kaji tace Allah Ammi da gaske nk tsoro nkj sosai harfa abinci akeci a ragemin .

Wata dariya Ammi tayi tace oh ni ‘yan nan yaunaga kini bibi na yaran zamani dasu ka rage mk base kiciba wlh zarah k’arya kk zamane ba kyaso kiyi “”””wai ni ina mijin nk ta tambaya tana shan drink”””””

Zarah tace yy tafiya ne, Ammi tace to Allah yadawo dashi lfy.

Seda sukai sallah sannan Ammi ta bawa Zarah kwalbar turaren tace gashi ki amfani da wannan turarene amma se kina gida lokacin mjinki na nan kinsan maza da son k’amshi ‘””””” zarah ta k’ar6i kwalbar jitai gabanta yai mummunar fad’uwa hannunta har rawa yk tace amma Ammi wannan ai kad’anne kuma inada turaruka gasukan cikin akwati.

Murmushi Ammi tayi tace kede ki amfani dashi kamar ynd nace kuma seya gida zakiyi karki shafa inzaki fita””’ maza suna son k’amshi Zarah bud’e kiji k’amshinsa fa.

A hankali Zarah ta cire murfin bottle din ta shak’a nan tk taji wani dan banzan k’amshi ta rufe ido ‘- Ammi na kallon ta tn Murmushi tasan Zarah dason k’amshi kodan hk tayi amfani dashi.

Umm kinji ba to ki aje daban cikin dakin ki “””” tashi muje naga sauran gun.

Nan sk mike su shiga nan su fita nan Ammi se murna ake tace to dan Allah kana wannan waje meze dameka “””” tafiya zanyi Zarah se gani na biyu ”’Zarah jitai kamar tabita harda k’wallah “”””.

Kudi masu yawa ta baiwa Ammi ta amsa tana murna tace kingani ba zakiban lbr ne kudi ai se kin gaji dasu -yan nan.

Nan ta shiga lalla6a zarah akan tai hkr ta zauna da mijinta lfy tai masa abinda yakeso .

Har wajen gate ta biyosu tana d’aga mata hannu sannan tayo ciki.

Zarah ciki ta dawo tanajin kewar garinsu dama aysha .

Aysha ce ta kira wayar zarah alokacin 5na yamma zarah na sanye cikin Pakistan ruwan ash me haske se duwatsun su farafe kwance tk a d’aya palon danta dena zama a wancen wanda taga film d’in horrow””””” Apple ne a hannunta tanaci .

Sun jima suna hira gamida tsokanar juna zarah tacewa aysha yaushe zata zo?

Aysha tace sekin haihu “”” dariya Zarah tayi tace ashe bazaki ta6a zuwaba kenan ‘ dariya sukai duk kanninsu nan aysha take gayawa Zarah yanzu Atamfofi da leshi suke sedawa har gida sanadiyara kudin data basu gashi ko suna samun Alkhairi dan ummanta lagos tk zuwa siyo leshi “”””” sosai Zarah taji dadi tace Allah ya k’ara kawo kasuwa .

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button