BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

seda suka jima sn waya sannan sukai sallama.

AYSHA na kashewa kiran Naseer ya shigo wayarta k’irji ta dafe tn cije lips tace ya zanyi.

Tana kallon kiran har ya katse bata d’auka ba se a na 2 sannan ta d’aga ta kuma kasa magana.

Zauna yk a office AC na kad’ashi ya shafi kansa gamida mikewa tsaye yace my life ya kk ina ftn kina cikin farin ck gamida k’oshin lfy””””” shiru tayi wana hakan yasan cewa tana jinsa “”” smile yayi yace dama inason zuwa gidan kune dan Allah kiban full address am really want see u and i need to talk to u please.

Shiru tayi yayinda umma ta kwala mata kira tai saurin amsawa da na’am gani nan umma.

Dariya yayi yace oh kinga yanzu naji voice d’inki a sadaka amma fa kinada murya me dadi ‘” nan ya kwaikwayeta yace na’am cikin muryar mata “”” aiko tasa dariya harda rufr gudun kada umma taji ta kashe wayar gaba d’aya ta tafi gun umma.

Jiyai an kashe ya kalli phone d’in yai dariya yace yarinya zako ki ganni a gidanku ne .

Musayyet na tashi dg gun aiki gidan momy ya biya tana room d’in ta yanata knocking tana jinsa amma bata bud’e ba ” duk da taji dadin zuwansa amma sam taki’i budewa A time d’in tini khairaf tayi bacci sbd bata da lfy.

Hk ya gaji da knocking ya koma palor ya zauna .

Muffedah ce ta fito dg room dinta tana ganinsa ta taho da sauri shiko ya had’e girar sama data k’asa alamar ba wasa.

Tana zuwa ta nemi wajen zama tace yanzu kazo yaya?

Ko kallonta beba hankalinsa nakan TV wanda suke haska cartoon wanda khairat ce ta kunna tk kallo kafin su tafi daki.

Tana lura dashi na hakin ko inkula da yai mata dan hk ta taso har gunsa ta tsuguna harda rik’e k’afarsa wanda gashin k’afarsa ya kwanta kamar na Arab.

Kallon sa tai tace dan Allah kai hkr abinda nai mk nima bada son rainaba kak’i fahinta tane bayan ni mesonkace jininka kuma ‘yar uwarka.

Haba ya Musayyet ka tausayamin mana kodan dangan takar dk tsakaninmu.

Da mamaki ya kalleta yace dangantaka? Kinsan da hk amma kika min sharri? Banyi zaton zakimin hk ba da nasan abin da kk shirya wlh bazanzo dakin kiba tsaka nina dk se Allah ya isa “””” kuma kisa ido ki gani aurene bazan aurekiba .

Dg haka ya fice yana kallon room din momy .

Tsaye ta mike tana kaikawo a palon zamugani tsakanina dakai waye ze nasara.

Alhaj sa’ed ya kira zarah suka gaisa dg hk tai shiru yace kinci abincine ? Tace a a ita yanzu tafi tsoron gidan idan dare yayi.”””” Yace karki damu zan turo my son ku gaisa dg nan zan fada masa ya zauna kici abinci yn zaune gudun kada kiji tsoroko””””a a kabarshi banajin yunwa “”” murmushi yayi yace kijarah zezo inyaso kuna zaune a palor kuna kallo nasan zaki iyaci banson zamanki da yunwa fa”””” to kawai tace yace I love you sukai sallama.

Wanka ta kumayi dan dama hk take kamar a gwagwa tsayawa tai a gaban mirror tarasa wane kalae turare zata fesa .

Turaren Ammj idonta ya kai kai dan hk ta dauka ta bud’e shi ta koma kan bed tana shak’ar k’amshinsa.

A round 8 ya isa gida a gajiye babj kowa a palukan dan hk ya hau upstair yai wanka sallah yayi sannan yasa k’aramar T shirt se 3quater yasakko dancin abinci.

Kad’an yaci yana shirin tashi Dady ya kira wayarsa “”””‘ bayqn sun gaisa yace dady yaushe zk dawone ? Dariya yayi Kad’an yace zan dawone amma kamin lefi my son bakaje ka gaida karamar momynkaba gashi se tsoro takeji”””” murmsuhi Musayyet yayi yayi yace zani ne dady aiki ne tamin yawa “”” dady yace to agogo yanz nakeso kaje ku gaisa kace ta fito kuma taci abinci dan tsoro baya barinta taci wani abin kirki .

Musayyet sosai yaji tausayinta seyaji be kyautaba yace to dady bari naje “”” dady yace gud boy seda safe to karka manta gobe zami bak’i dg cairo a round 9 ne meeting d’in so u have to be careful nasan shiritarka.

Kansa ya shafa yai dariya yace to dady insha Allah I will not forget.

Sallama saukai.daga hk Musayyet ya nufi hanyar room d’in Zarah.

Turaren na hannunta tana juyashi wanda sanye tk cikin kayan bacci pink doguwar riga ce'””” knocking taji gabantane ya fad’i dan sosai taji tsoro wanda hakanne yasa bottle d’in turaren zubewa a jikinta da kuma k’aramin hijabinta .

Ummulo ce taku har kullun
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

  *AURAN _*BABBAN* 

         *MUTUM*

Creating And Written By

UMMEE MUKHTAR????

SADUKARWA GA Sadnaf Ngd Ngd Allah yabar zumunci da zaman tare????????????.

         ????19

Musayyet tsaye yake bakin door yn jiran matar gidan ta bud’e k’ofa amma shiru “”” hakan ys yak’ara knocking, Zarah cikin sauri ta aje bottle d’in turaren data zube mt ajiki gefen bed ta tashi cikin azama ta nufi k’ofar “””

Tana zuwa cikin sanyin murya tacd waye?

Musayyet ransa ya 6aci harda guntun tsaki kamar baze maganaba se kuma ya gyara tsatuwarsa cikin jin haushi yace nine “”””dan y tsani yai knocking ace masa waye””‘

Zarah k’in bud’ewa tayi sbd tsoro ta tsaya tn tinani “”‘ cikin hasala Musayyet jin bata bud’e ba yace malama zk bud’e konai tafiyata dama turoni akai kici abinci agaba sbd kina tsoro amma yanazo zaki tsaya kina jamin class kamar wani saurayinki.

Mamaki ya kama zarah ta rufe mouth dinta dan yabata dariya “wai saurayi ta furta hakan cikin ranta.

A hankali ta bud’e yayin da shi kuma ya juya baya alamun jin haushi””‘

Yana yin tsayuwarsa kad’ai ta isa yasa a iya gano tsarin da Allah yai masa na kyau da kwarjini domin a tsaye yk daka ganshi kaga cikakken namijı.

Cikin sanyin murya tace masa sannu kayi hkr dama,,,,,,,, nan ya juyo batare.data k’arasa maganarta ba aiko gaba d’ayansu se da gabansu ya fad’i “”””” kallo yk mata na rashin sanin abinda ya ziyarci zuciyarsa””‘ yayinda ita kuma ta kafe shi da ido bata ko kiftawa,,, tsabar kyansane ke fisgar kwakwal warta da kuma tsarin halittarsa “‘ exactly irin mijin data kesone “”””.

Kallonta kawai yk yarasa abunda zece dama wannan itace matar Abba na? Yafada cikin ransa yana k’are mata kallo da k’aramar sleeping dress d’in dk jikinta.

Am dama Minyi waya da Abba ne shine yace ki fito kici abinci, ya fad’a voice d’insa na sark’ewa.

Kai kawai ta d’aga masa “”” yai mata nuni data wuce gaba “”‘ kallonsa tayi k’asak’asa “”” hk ta wuce shi dede nan k’amshin turaranta ya bigi hancinsa yai saurin dafe kai kamar ze fad’i k’asa “”” bata lura dashi ba dining ta zauna “shiko yai saurin bude idonsa daga jirin dk neman d’ibansa .

Hk ya taho har inda take zaune kamar me maye tana lura dashi guriya samu ya zauna dede kujerar dk fuskantarta ya sunkuyar da kansa yana shafa sumar dk kansa.

Zarah jikinta ya fara sanyi dan ta lura kamar beda lfy “””” batare datace masa komai ba tashiga zuba abinci a karamin plate””” Musayyet tashi yayi ya koma kan d’aya kujerar dk palon ya kunna kallo lokaci lokaci yn kallo Zarah se furzar da iska yk dg mouth dinsa .

Kwanciya yi kozeji dad’i amma ina “”” ya ilahi meke faruwa dani ne””””

Abinci Zarah taci k’adan tana satar kallonsa cikin ranta tana tambayar kanta meke damunsa naga yakasa zama waje daya?

Idonsa na kanta da yaga zasu had’a ido se yai saurin dauke kai.

Zarah tashi tayi dg nesa tace masa nagama seda safe.

Da sauri Musayyet yatashi cikin rawar murya yace harkin gama?.

Kai ta d’aga masa ta wuce kawai ya bita da ido .

Tana zuwa d’aki ta kwanta tana tino siffar Musayyet lalle yanada kyau guy ta fad’a tana gyara pillow.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button