BABU SO HAUSA NOVEL

AURAN BABBA HAUSA NOVEL

Musayyet kasa zaune yayi, ya cillar da remote ya shiga kai kawo a palon kallon hanyar datai yk kawai inama tasake fitowa ya furta a hankalı.

Upstair ya hau bisa makeken gadonsa yn juyi wani irin felling da son ganin Zarah yakeyi “”‘ akanta yakejin hakan ba akan kowace maceba.

Hannu yasa ya dafe joystick d’insa at one time ya tino da kalaman Momy na cewa duk inda yaje ya rik’e mutuncinsa .

Tayama hk zata faru yarasa da wacce ze using seda matar babansa abinda ma beta6a yiba .

Juyi yakeyi kawai ya rasa nutsuwarsa dan hk ya sakko down stairs ya tsaya dede k’ofar dakin zarah yn maida numfashi .

Knocking cikin magagin bacci Zarah ta farka “”” hk ta fito ko k’aramin hijab din babu ta bud’e k’ofa.

Tana bud’e wa ta ganshi jingine jikin bango idonsa rufe “”

Da ido ta bishi tace ya akai ?

Cikin kasalan liyar murya yace ko zaki fito nan palon ki kwanta tinda kina tsoro?

Kallon rashin fahinta tayi masa tace no am not afraid af anything””” da murmushi ya kalleta da golden eyes d’insa yace right. ? Murmushi tayi kawai tace masa seda safe ta maida k’ofa.

Da sauri ya rik’e k’ofar yace pls something can happen to u”” you should sleep around here.

Kallonsa tai da sexy eyes dinta tace no thanks dg hk ta rufe kofa.

Kallon k’ofar yk da kallo har tsawon mintuna sannan ya koma sama.

Hk ya kwana da zarah aransa wanda yarasa kome nene kedamunsa.

Da safe hk ya zauna a palo zaman jiran fitowarta amma shiru “”””

Har wajen 10 am wanda bak’in da sakai tini sunzo a cen affice sunata jiransa amma shiru.

Shikam yama manta da wasu bak’o da zasuyi .

Sanye yake da pinķ top se bak’in wando sumar kansa ta kwanta se shining tk .

Ya zubawa k’ofar zarah ido lokaci lokaci yn danna laptop dinsa .

Sallama yaji kamar ta mufedah

Yana dago kai yaganta da sauri ya mik’e tsaye yace ubamme kikazo yi gidan nan ? Ko namma kin biyonine kimin sharrin?

Murmushi tk tana bin gun da kallo ” bag d’inta ta aje ta hard’e k’afa d’aya kan d’aya tana cire glass d’in dk face d’inta.

Haba nawan bazakai murnar zuwa naba seka tareni da wasu maganganu?

Ina kwana my lollipop ta fad’a tana cin chegum “”” Kallonta yk cikin tsana tai murmushi tace wannan kallon nameye kuma? Am just greeting you fa”””

Tattaki yawo har gunta yace still u didn’t tell me meya kawoki gidan nan?

Sbd I didn’t expect to meet u here”””.

Tace ummm nazo ne kawai na ganka.

Zarah ce ta fito cikin wasu riga da siket na les ruwan powder wanda suka matseta sosai se gyale sirir shima ruwan powder.

Turaran tane yadakatar da Musayyet daga maganar dayakeso yaiwa mufeedah “””‘ lokaci d’aya ya dauke wuta yana had’iyar wani yawu “””mufedah na lura dashi ganin kallon da yakewa Zarah ko kiftawa ba yayi duk inda tayi idonsa na kanta”””” mufedah a ranta tace kan uba””””

Tsaye ta mik’e tana kad’a hannunta dede face d’insa tace hey what’s wrong with u.

Zarah seda ta zauna sannn ta kalli mufeedah tace sannu bak’uwa mukayi ?

Da sauri Musayyet yace eh eh sunanta Mufedah kanwatace “”” smile Zarah tayi wanda ya k’ara mata kyau tace ayya sannu ko.

Har yanzu be dena kallonta ba “” yayinda mufeedah tacika sosai ta gatsine face tace oh kema sannunki “”” Musayyet na lura da Zarah da rawar jiki ya nufi dining yana had’a mata breakfast “””” azaton mufedah shize sha amma setaga yacewa Zarah bisimillah na had’a miki abun kari.

Kallon idon juna sukai na wani lokaci tai smile sannan ta taso cikin tafiyarta mejan hankali ta nemi gurin zama , shima zama yayi ya hada nasa ya fara sha hankalinsa na kanta.

Da mamaji Mufedah ke kallonsa tace iyye ya Musayyet kishiyar momyn kk had’awa breakfast ? Yana yinka ya gwada dama cen kasanta itama ta sanka in banda hk karasa wacce zk tarairaya se wannan?

Wlh sena fad’awa Momy ashe shiyasa kk rawar k’afar dawo wa gidan ko?

Lalle rashin sani kenan “””

Tin data fara magana be tankaba idonsa na kan na Zarah yayinda ita kuma tk kallon mufeedah cikin rashin fahinta .

Seda yagama shan tea sannan yace idan kin gama haukan naki zk iya tafiya “””” .

Cikin 6acin rai da jin haushi tazo har inda yk ta mik’a masa paper tace dama takadun aiki nane naga bakada alamar amsa shiyasa na kawo mk senaga kuma kana abinda yafi k’arfina amma de anji kunya wlh dg haka tai tsaki ta watsawa Zarah harara.
.

Finciko ta yai ya kwad’a mata mari yace nine naji ma kunyar bakeba? Cikin kuka tace eh nafad’a gashi har tea kk had’awa wata banza “””” ai da sauri ya k’ara shara mt mari har tana ganin star yace nahad’a d’in meye aciki danna had’awa matar babana tea “”” momy so nawa nk had’a mata? kinyi magana ne ? Se akan wannan?

Da sauri Mufedah ta cire hannunta data dafe kuncinta tace da momy kk had’a wannan yarinyar ‘yar gidan talakawa?

Wlh sena fad’a mata sena fad’a mata abinda kace.

Da sauri ta fita tana d’aukan handbag d’inta .

Zarah na kallonsa idonta taf da k’wallah ta goge face d’inta tana shirin barin gurun .

Da sauri Musayyet yasha gabanta yace pls dan Allah karki damu kinji ” kallonsa tai tn smile tace bakamin komai ba kawai ina kukane sbd banaso naji an had’a wani da d’an uwansane banason hakan””””””::

Dad’i yaji a ransa yace ngd k’aramar Momy na “””” dariya tayi siririya tace ngd my son”’,,, ido ya zaro cikin wasa yana kallon ta yace my son? Wow ngd daga yau nazama d’anki kenan ya fad’a cikin wasa da tsokana””””””

Duk kanninsu sukai dariya yace fita zanyi kozaki d’an rakani ne?

Tace why not “”” tare suka jera har farfajiyar gidan tarakoshi ya shiga mota tana tsaye tn kallonsa tana smile shima murmushin yake yana d’aga mta hannu cikin d’an d’aga murya yace Momy sena dawo”””

wata dariya tayi jin yak’ara cewa momy ganin saurayi dashi ya girmeta sosai yn kiranta da momy.

A haka tayo cikin gidan A karo na farko kenan da taji gidan yamata dad’i.
[31/08, 16:19] ‪+234 905 934 3174‬: ????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀????????‍♀

  _*AURAN _*BABBAN*_ 

       *MUTUM*

Creating and Written By

UMMEE MUKHTAR????

        ????20

Koda yaje office kowa ya hallara cikim sauri ya fito dg mota ko tsayawa a bud’e masa beba “”””: yace am so srry “”” cikin harshen turanci sukace bakomai , ciki sukayi inda sk nufi table meeting aka shiga harkar business.

A palor ta tadda Momy tn gyara farcenta cikin d’ari d’ari da jiki tace sannu Momy “”” Momy ta d’ago kanta tace yauwa dg ina kk dan bansan kinfitaba ?

Mufeedah ta d’an saki face d’inta ta samu k’asan carpet ta zauna tace dama gidan ‘gidan Amaryar Dady naje “””” .

Da sauri Momy ta aje abun yankan farcen ta kalleta Mufeedah tai saurin k’asa da kanta “”” wayace kije gidan kokuwa kin tambayi izini na kafin kije? Momy ta fada cikin 6acin rai””””‘ meyasa ku yaran yanzu bakuda kamun kai ne? Koda yk ai ba lefun kubane” wanda .suka turaku k’asar waje har idanku ya bud’e su za a.ga lefi.

Daga yau karki sake fita harse kin sanar dani kina jina? Da sauri tace to momy “”””

Ciki momy ta wucs tabarta nan gashi tanaso tafad’a mata abinda Musayyet yaiwa Amaryar Dady irin kulawar da yk mata amma tanaji tsoro “””””.

Se yamma ya dawo gida hk kurun yakejin farinciki aransa gameda matar babansa Allah Allah yake sugama meeting yadawo gd domin ya tsinci kansane cikin tinaninta wanda aga ninsa yana gani kamar had’uwr jini ce .

Da sallama ya shigo palon sede shiru ba kowa abincine akan dining ya bud’a se yaga shinkafa ce se manja soyaiye a k’aramin wani dan kwano na dinner set”” se salak tumatir albasa a ayanke se kuma soyaiyen kifi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button