AURAN BABBA HAUSA NOVEL
Se wajen magria ya farka yn bud’e ido ba wanda yagani se Zarah wacce bacci ya d’auke ta akan kujera Dady kuma ya dan fita waje.
Da kyar ya tashi zaune ya jingina jikin bango yn kallon ta gamida nunata da hannu cikin voice me ban tausayi yana cewa kece wlh kece itace Zarah ta itace me sani dariya da farin ciki wlh itace kuka yasanya yana dafe kansa wanda ke masa ciwo.
Tasowa yayi ahankali har inda tk ya lek’a face d’in ta yn share hawaye””””
Kuka taji anayi a gefenta dan hk ta farka a razane shi tagani dagafenta yn kuka .
Jiyai tace sannu m son kallonta yk cikin ido ko kiftawa ba yayi itama din shitake kallo dede nan Alhaj Sa ‘ed ya shigo sallama yk amma sam basu san yanaiba abun da ya k’ara d’aure ms kai kenan wata sallaman ya kumayi amma basu san yanai ba dan hk ya maida k’ofa ya rufe ya fita.
Guri ya samu ya zauna dg cikin hadaddun kujerun dk wajen ya shiga tinani .
Ashe accident kayi shiyasa bk dawo ba? Sannu Zarah ta fad’a tn kallon jikinsa.
Kai kawai ya d’aga mata yn komawa kan bed d’in sa.
Duk motsin da yai se zarah tace masa meyake so yayinda aduk sanda ya kalleta yakejin sonta na k’ara shiga ransa.
Se wajen 9pm dady ya dawo inda suka shigo shida momy harma da fa’eza da khairat “””” Har k’asa zarah ta gaida momy yayinda momy tin data ganta setaji tanason yarinyar tambayar dataiwa kanta kenan mezesa taso kishiyarta ? Yarinya kamar wannan kyakykyawa daba macen dazataso mijinta ya auro kamarta.
Zarah tin data gaidasu ta maida hankalinta kan musayyet duk motsinsa idonta akanta gamida gyara masa pillow dayi masa sannu akai akai.
Sosai momy abun yabata mamaki “”” d’an wannan zaman dasukai har sunyi sabo da juna kamar hk?
Fa’eza kam hararar zarah kawai tk tn dan tsaki ita kadai .
Se 11 dady yace tafiya zasuyi gida doctor yace zasu iya tafiya .
Nan momy tace gida zasu wuce dashi “”” yayinda Musayyet yace gidan zarah ze zauna “”””” harararsa momy tayi da yai k’asa da kansa yn kallo zarah
.
Alhaj sa’ed na kallonsu yai ajiyar zuciya yace gidansa zasu wuce dashi.
Nan suka fito suka kama hanyar gida momy da fa eza kuma suma sukai gida.
Gate aka bud’e musu har gun parking dady ne yakamashi sk shiga ciki har sama yakaishi yayinda ya kwantar dashi kan bed.
Zarah room d’in ta tashiga ta zauna gamida tagumi shin meyasa tadamu dashi sosai ?
Musayyet yace sannu dady ngd Allah yajikan mahaifa””””” dady baya yajuya yana share kwallah gamida juyowa ya shafi face dinsa yace ameen my son kasamu kai wanka kai sallah Zarah zata kawo mk abinci.
Da sauri yace a a dady kainake so kakawo min
Dariya yayi me ciwo yace bakomai zan kawo mk.
Dady hannunsa rike da plate ya hau upstair ya kaiwa masa abincin “””””abaki yk bashi sbd son da yake masa.
Se wajen 12 ya sakko dan zuwa gun baccinsa “”” yn fita da sauri musayyet ya taso ahanakli yn lek-en dady yaga ko zashi dakin zarah”””””” .
Dady ko wani k’aramin mirrow a hanunsa yk tafe wanda yk haska masa duk abinda ke bayansa “”: nan ya hango musayyet na lek’ensa duk da halin dayake ciki na raunika ajikinsa da kuma rashin kwarin jiki amma ahaka yataso.
Dady wani d’an murmushi yayi sannan yai hanyar part dinsa .
Musayyet ganin dady be shiga d’akin Zarah ba yasa shi ajiyar zuciya gamida komawa d’akin sa””” wanka yayi sannan yai jero salloli had’i da addu o I.
Dady koda ya shiga room dinsa kasa bacci yayi yana jinjina alamomin so da k’auna dya gano a idanuwansu tsagwaronsa da yanda yashigo hospital yn ta sallama basu san yanaiba da yanda tadamu da musayyet sosai alokaci daya.
Numfashi yaja ya shiga zirga zirga a d’akin “”” tabbas akwai abinda yk tinani akai amma yasan abinda zeyi ta hakane zegano koma menen “””” da wannan tinanin ya kwanta amma babu bacci a idonsa.
Love you All????????????