NOVELSUncategorized

ALIYU GADANGA 7

*ALIYU GADANGA..!*
_(The Story of Young Soldier man)_
*DEDICATED TO MY MOMMAH…HAUWA .S. ZARIA(MMN USWAN)*

  
_Special gift to my Real Dota RAHMA????Ladingo yar mutan Niger_

*Intelligent Writers Association*✏

           *Chapter7*
   

Koda gari yawaye har sukaje masallaci suka dawo,Aliyu bai ko kalli b’angaren da Jabir yake ba,shima kuma bai tankasa ba,Suna dawowa daga sallar asuba Aliyu ya shiga Hada kayansa cikin wata katuwar jakar baya,mai kalan Uniform dinsu na yaki,Jabir na kallonsa,ammh kanzil bai cemai ba,don ya lura sarautar tashi ce ta motsa,yana ji sanda Haisam yakiraasa suna gulmansa suna dariya,ammh sakamakon yau baya cikin mood din,nuna musu yayi baima san dashi sukeyi ba,ballantana ya tankamusu.

Misalin karfe 8:00am na safe,Wayarsa tana kara tana neman Dauki,ammh Da Aliyu ya dago yaga mai kiran,sai ya kife wayar yana sakin Siririn tsaki,shi dai Jabir yana kallonsa,yana so ya gano wanda ke kiran Aliyun ammh ya kasa ganowa,mikewa yayi daga kan gado yana mika yace”Dude wai shirin Tafiya ina kakeyi ne?Ko kallonsa Aliyu bai yi ba,illa kokarin zuke zip din jakar dayakeyi Dariya Jabir yayi yana fadin’Haba Dude don Allah warware jaka kada muje bariki ayi damu,kai zaka tsaya shan amarci sai nan da 2weeks zaka dawo bakin aiki..”

Wani Banzan Kallo Aliyu yayimai kafin yace”Ubanka ne zai sha Amarci ko? “Yafada cike da fusata baya jabir ya matsa yana fadin”Ah..No..No maida wukar daga Taimako Allah bada sa”a..”Kada kai Aliyu y

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button