YAN ABUJA HAUSA NOVEL

YAN ABUJA HAUSA NOVEL

Kui hakuri da wannan sisters dan nayi alqawarin typing ne yau ma da ba zan samu yi ba, tanx alot. Me love u xoxo.❤
[11/26, 12:35 PM] Hermeebrah: ???????? ‘YAN ABUJA ????????

  BY HAERMEEBRAERH

page 15:

Yaune ranar da Suwaiba da Saudat suka hada akan zasu je asibiti su ga meke faruwa har yanzu ba su samu ciki ba balle a kai ga sa ran haihuwa, sun shirya tsaf inda suka yi ma mazajen qaryar zasu tafi shoping ne, Dunes Supermarket suka nufa cikin isa da qasaita, da nuna su wasu je a Abujan ma, Alhj Salihu ne ya biyo su a boye ya tabbatar da ina zasu je, ganin sun nifi nan ne ya sa hankalin shi kwanciya, ya kira Alhj Kalla ya sanar da shi cewar da gaske shoping suka tafi, Suwaiba ta kula da bin ta da yake duk da qoqarin boyewar da yake shine dalilin ce ma driver ya kai ta can tai ma Saudat message akan su tafi can din, bayan sun isa ne sukai sauri suka fita ta baya suka je wani private hospital dake kusa, ta shin farko likitar ta gane ai ba ma mahaifa a tattare da su an cire ta, hankalin su ba qaramin tashi yai ba, kuka suka saka kamar wasu yara, jikin Saudat sai rawa yake dan ta fi Suwaiba son yara, dan Suwaiba dama ita ba wai ta wani damu da su ba ne, amma kasantuwar yanzu taji bata da mahaifa kwata2 hankalin ta ya dagu sosai, tashi sukai bayan sun gama biyan komai suka dawo supermarket din suka debi wasu daga abubuwan da suke buqata musamman na gyaran jiki, Suwai ba kuwa acici kayan kwalam fa maqulashe ta jida,” da mu zauna ba mahaifa ba kayan more rayuwa ai gwanda mu kwashi rabon mu muci tin da bamu da magada” fadan hakan ke da wuya Saudat ta saka kuka,” Malama kar ki taran jama’a, meye na kukan kuma a cikin mutane, daga cewa mu more rayuwar mu, dan haka ni dai kinga, in ba zan haihu ba ba kuma zai hana na more rayuwa ta ba,come to think of it, ba mahaifa ba haihuwa ba kudi, wahala ta kama mu fa kenan, kuma mazajen mu suka san bama haihuwa mun shiga uku, in gaba suka so qara auren su za sui, ba gwanda mu ware ba mu saki ran mu mu tatsi abinda muka tatsa, tin da mun taba zaman Abujan munji abinda ke cikin ta, kinga sai mu canja sheqa” gyada kai tai kamar qadangaruwa, amma wannan zancen rashin mahaifa kuma ita da yar uwar ta a tare akwai wani abu a qasa wanda sai ta binciko ta san mene shi, bayan sun kammala kowa ta kama hanyar gidan ta.

Yau gidan Talle shar da shi domin ta shi kawai sukai suka ga Salma na bada umar ni ko ta ina kuma Marka bata ce komai ba, da farko sawa tai manyan sukai shara sosai, suka share ko ina, suka wanke bayin su, aka fito da wanki narke da daki kowa ya duqa har yaran sukai ta wanki, da kudin da ta karba a wajen su da shi aka siyo sabulun wanki, bayan sun gama ta sa su wanka, gidan yai fes da shi, Marka ma sai da tai wanka ranar, Salma tai wanka ta tafi daki ta kwanta, dan ta bada kudi a siyo kayan miya ai girki, kwanciyar ta ke da wuya, Huwaila da Jummala suka shiga dakin mamar su da ya sha gyara suka hau tambayar ta wai me ke faruwa ne” Um Um Um Um Um” shi take maimai ta wa kawai tana kama baki, alamar sui shiru maganar babbace , kame bakin nasu ko sukai ba su qara tambaya ba,Marka ko cikin zuciyar ta cewa take, “yarinya ni ce fa uwar shedanu, ki gama wannan mulkin naki na yan kwanaki, kiga abinda zai.faru nan gaba, dani kk zancen” da yamma suka ji qarar mota fita sukai da gudu, Huwaila na can Ita da Baban gida a wani lungu na gidan suna sana’ar tasu, sukaji qarar, ai a firgice suka saki juna sukai hanyar fita daga lungun kowa na zare. Idon, Talle kenan mai gayya mai aiki, shine ya iso, Salma da jin haka ta miqe tana rangwada ta je.ta taro shi, dawowa sukai ciki yaran nata gaida shi, yana amsawa, dakin Marka ya leqa ta ganta tai wanka dakinnan fes, wata uwar dariya ya saki” Shegiyar sama wato ganin amarya ta kyakkyawa ya nutsar dake, yo ni dana san haka ne ai dana dawo da jimawa, da ban tsaya wajen qadangarun bariki suna amshen kudina ba” leqawa zai ya shiga Salma ta tsaya a bayan shi tana kallon Marka, da sauri Marka ta miqe ta ja baya,” Aa Talle in ka zauna dakin nan ba ai wa yarinyar can adalci ba kuma, wancan karon ai a wajena ka fara zama ina ganin wannan karon wajen ta zaka fara zuwa” tsantsar mamaki ne ya kama shi ya sake baki, qarasa yai wajen ta ya taba wuyan ta yaji lafyr ta qalaou kuwa? Ya jita daidai, amma abun nan akwai mamaki, kada kai yai ya juya yai dakin Salma dan tana ma Marka kallon nan ta juya, hira ya dinga mata da ba wai ganewa ta ke ba, dan gaba daya tsami yake yi, dabara ce ta fado mata, ruwa ta saka a bokiti babba, ta dakko brush guda biyu ta saka toothpast jiki ta je kusa da shi zuciyar ta na tashi amma ta jure ta zauna a cinyar shi tana shafa shi, ” Babe taso muje mui wanka magariba na yi, kaga in munyi munyi sallah sai muzo nai maka tausa dan da alama ka gaji ko” gyada kai ya dinga yi kamar qadangare ya daga ta yana son ya dauke ta, da sauri ta sauka dan in ya sata a kafadar nan sai tai amai dan tsamin zufar da yake, nuna mai tai akwai yara kawai yaje ya fara shiga zata biyo shi ta mai wankan, tafiya yai yana washe baki, rabon da a mai haka tin tana amarya a cikin garin Abuja, wanka ta mai sosai, ta bashi brush ya wanke bakinnan fes,sai ga Talle an yi shar, shima kar ba yai ya mata wankan ta wanke bakin ta, ta fara leqawa taga ba yaran maza ta fito, daga baya shima ya biyo ta dakin, shirya shi tai tace yai alwala ya je masjid” ka ji min yarinya da ke kk sani nai sallar? To banga dama ba hadawa zan da isha’i” ” Aa Allah ya baka hakuri, ni so nake dama kayi da wuri saboda in na zo maka tausar nan bana son abinda zai sa na tsaya” cikin yauqi da kwarkwasa take maganar,tini ya washe baki kamar dolo, miqewa yai zai tafi masjid, yajiyo maganar ta,” Babe in kaje ka jira sui isha’i kawai ka ga in ka shigo sai asuba zamu sarara ko ya kace” ta na kashe mai ido daya, ” maganar ki duce sweety na” ai ko ana idar da isha’i sai gashi ya shigo fakam fakam, yana shigowa ya tadda ta tai gayu sosai da yan kayan da take da su, ta dan fesa turaren ta da ya kusa qarewa dan kale ma take yi, yana shiga daga ta sama yai yana juyi da ita,ita ko dai dariya take tana sakewa, kisses ya fara aika mata da shi tana mayat mashi, suna tsaka da wasannin su ya katse ta da “ni fa yunwa nake ji, mu fara cin abinci kannan yarannan sun yi bacci sai mu dora daga inda muka tsaya, dan yau sai na saki kiran sunan tsohuwar ki” dariya ta ke sosai a haka ta dakko masu abinci suna ci suna hira, ” Babe me yasa ka amshen waya ta ne, tinda naxo yanzu kusan wata bakwai da wasu kwanaki ban ji muryar kowa nawa ba” wani mugun kallo ya buga mata daya sa cikin ta kadawa, dan dai Tallen Tallen ne fa, sunkuyar da kai tai tace” ka yi hakuri ba zan sake zancen ba” wasu hawaye masu zafi suna sauka a fuskar ta, hannu tasa ta share su kamar ba ita tai kuka ba, ta dakko cokalin abincin ta kai bakin shi, amsa yai ya dan sake rai kadan, a haka har suka gama, Huwaila da Jummala kamar yanda suka saba sun fita zance amma zancen da su Badamasi ne, ana can ana latse2 da tabe2 da tsotse2, ita kuma Marka sun gama shirya duk abinda ya kamata cikin duhun nan ita da Yayan Talle, da zata wuce ne ya daki duwais din ta ta baya, juyo wa tai ta hau masifa” kaifa yayan nan jarababbe ne, kwana dayan nan da akai ba ai abun ba duk ka zama kamar ka dauke ni mu gudu, to ina sanar da kai ka iya takun ka, kasan Talle ya fika wayo ko dan ba soko bane kamar ka, zai iya gane wa” kada mata kai yai alamar zai kiyaye, shigewa tai, Salma amarya ana can ana soyewa ita da me gida, Sun yi nisa ba sa jin kira, komai ya kankama, har ya fara aiki, suna cikin yi ne sukaji motsi ana sanda, gaba daya Talle ya cika wajen na su da gurnanin shi, Marka kamar ta mutu dan kishi, ga wani irin feelings da take ji, sai matse qafa take ta kai ta dawo, ta kuma kaiwa ta dawo, tana jin motsin tace,” Alhamdu lilLAAH” ai ko ta manna kan ta a jikin qofa taji ya za a kaya, ” Salame bude qofar mana na iso, me kk yi ne baki riga kin bude ba sai na zo ina bugawa sun ji kamar rannan, so kk wannan shegiyar kishiyar taki mai baqin tsiya taji ta leqo irin na rannan, Salame ya dai naji ki shiru, dan Allah ki sauri mana ki bude muyi mu gama na tafi a matse na zo yau” Talle da ya gama jin komai wani shaqa yai ma Salma da idon ta ya firfito waje, amma da sauri ya sake ta ya sauka , ya saka wando jin da yai ba a daina taba qofar ba,kuma ba a daina kiran Salma ba, ai ko mai maganar da ya leqa ta bular da yake hango su yaga yana ta howa da gudu ya kwasa yai waje, ya fito da hanzari yaga an gilma da gudun tsiya komawa yai dakin, dan ya san laifin ta ne koma wane, kan yaje ta zura rigat ta tana ta kukan wannan masifa da ake neman jefa ta, ” Marka” shine abin da ta furta,dafe kan ta tai, da ta sani da bata tsuye ta ba ta bat su da halin su, gashi yanzu ta jawa kanta,dukan ta ya fara ko ta ina tana ihu tana ya tsaya yaji me ya faru, ba ta da laifi, inaaa dukan ta yake tin tana kuka tana bashi hakuri sai da ta koma ajiyar zuciya, sai da ya tabbatar ta kasa motsa ko da ya tsan ta ne sannan ya futa dakin Marka, tana bude qofar ta wani azababben mari ya maka mata, ” Dan uban ki kin san hakan na faruwa ashe kk munafurcen baki gayan ba ko da ta wayar yarannan ne? Ga shi kwarton na ta ya ce kin gansu” kuma ta fara dan marin ya matuqar shigar ta” inna fada maka ba yarda za kai ba cewa zakai kishi ne, shiyasa nace Allah ya nuna maka da kan ka ka gani” kwafa yai yace zata ci uban ta na san maganin ta ai,komawa yai ya kwanta, a dakin markan, nan take jarabar ta ta motsa, musamman d ta gan shi ba riga,matsawa tai da zummar kwanciya gefen shi, da dabara ta goga qirjin ta a bayanshi, wata ajiyar zuciya ya sake ya finciko ta, da zafi zafiya ya fara aika mata saqonnin shi cikin huce haushi, marka tun ana na dadi tana kukan dadi, sai da ta fara kukan wuya, roqon shi ta ke Allah Anna bi ya kyale ta amma inaaa yai nisa, sai da ta gwammace ba tau wa Salma mugunta ba ranar, fadi yake yana” duk sai kunci uban ku, zan maganin kowa a cikin ku, ki min shiru abin da kk so nake baki ko na farfasa maki baki” ya kaiwa bakin ta duka, dip tai bata qara kokawa ba sai kukan zuci, da sassafe ya shirya ya daukar wa Salma kayan ta suka wuce cikin garin Abuja, Marka kamar ta mutu dan haushi, ita da ta so a barta ta zauna da su amma shine aka tafi da ita, kai wannan abin haushi da yawa yake.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39Next page

Leave a Reply

Back to top button