YAN ABUJA HAUSA NOVEL

YAN ABUJA HAUSA NOVEL

  BY HAERMEEBRAEH

Page 6:

Yana gyara wandon shi riga a kafada, ita kuma ta fito da daurin qirji, sai miqa take bakinnan wani wari kamar an bude shaddar gidan haya, hammatar ta har wani kore2 brown2 take, qafar nan fururu da ita kan ya danqare, ba a qanin tsagar kitson ma, kuma gashi ita mace ce mai cika da tsahon gashi, yawu ne cike a bakin shi ya je ya zubar, yana masifa” ke ba a binda kk iya kuma kk si sai ki wanta a biya maki buqata baki san ya ake gyara ba sannan in na nema a wani wajen ki fi kowa kishi, to wallahi ba zai yu ba, ko ki canja hali ko wannan karon inna tafi sai na yi wata shida.ban.dawo ba” ” kai hakuri Talle amma dai kasan ba laifi na bane ko, kana ganin baka bar mana komai kk tafiya, ni nake wahala na ma yara nai ma nawa yayan, sannan ga wadannan shegun ‘ya’yan da iyayen su ba sa nan, duk a kaina, yaushe nake da lokacin gyara? Kawai hakuri xakai, in ka gyara kaga gyara, in baka gyara ba ka ga dan gundun uban qazanta a gidan ka” ta murguda baki ta wuce tana kada manyan duwaiwakan ta” ga mace har mace da mutum zai huta amma an kasje kai da qazanta Allah wadai” zib da yawu ya qara yi har zai fita ya tina da salma, leqawa yai yaga tana kwance har lokacin sai kuka take, dakin ta ya tura qofa ya hau gadon yandago ta, saka ta yai a cinyar shi taji wani amai ya taso mata sakamakon warin da yake na hammata ga warin yawu, da gudu ta fita waje ta kasa aman ga wahala duk ta ishe ta, kuka ta fashe da shi na takaici,” ke dan uwar ku mai kwadayi ni zaki wa iskanci? Ni zaki fito kina toshewa hanci kina qoqarin haras wa? Yau zaki ci uban ki kan na tafi kuwa” janta yai da qarfi yai dakin da ita yaran nashi manyan suna labe suna jiyo kukan ta, ya wurga ta gado ya cire kaya ya hau aiki, kuka take tana kakarin amai amma saboda yunwa ba komai a cikin ta sai wahala kawai take kwasa, ” ni ka daga ni kaje kai wanka kasan ba zan qi ka ba, wannan warin zai kashe ni in baka tashi ba,nimfashina kamar zai dauke” mari ya sakar mata ya ci gaba yana cewa” kema sai kin shaqa dan uwar ki niba a haka aka sani nai har sau biyu ba ban tsinci komai ba? Dan haka dole na sauke akanki dan inna tafi ban san randa zaku ganni ba” a haka ya gama abinda zai ya tashi gajiya fal jikin shi, ba wankan tsarki balle na daudar daya kwasa haka.ya fice ya sa kai yai cikin garin Abuja,inda ya barta nan kamar matacciya, ita kuma Marka ana can gabam murhu, anyi goho ana hura wuta, ko wanka bata damu da ta je tai ba, gaba daya murna ce fal cikin ta, yau talle ya cika mata aiki, hankalin ta kwance, dan ta sani talle ba qaramin gwarzon maza bane, ya qi tsayawa ne kawai ya kula da ita da iyalin shi dika, ga girma na kama su, dan shi zai yi shekara 47, ita kuma zatai 38, lokaci ne da ya kamata su zauna su mori rayuwar su amma inaaa, kowa da nashi matsalar, tin asali ita ta bazama shi, qazantar ta da rashin sanin ya kamatan ta, shine sanadin kwadayin matan waje da yake, musamman in ya gansu fes da su, daya shigo ya ganta duqun2n ji yake kamae ya rufe ta da duka, a hankali ya fara da marin ta in ta cika mai ciki, sai duka ya biyo baya, a haka har halayen shi suka munana, lokacin da take son ya gyara lokacin shi kuma idon shi ya bude da matan waje, still ita kuma bata gyara ba, ga yaran su da suka lalace duk a sanadin muguwar tarbiyyar iyayen su, tinda in suka tashi kusantar juna ba ruwan s da yaran zasuji ko baza su ji ba,zasui abun su kamar dabbobi su fito suna zagin juna ko yabon juna a gabam yaran, ta haka Huwaila babbar yar su ta fara miqawa Baban gida cousen din su jikin ta yana lalubewa, domin so take itama taji.me Marka kewa ihu tana nuna jin dadin ta akai, ana haka Badamasi shima ya ke jan Jummala sui nasu, kafin kace me yara idon su ya bude, Haule ce kawai Allah ya sawa nutsuwa a yaran Talle kaf, dan ita har makaranta take zuwa, kuma mamar ta daban a gidan,bata san ta ba, shi kanshi bayace ga uwar ta ba, dan tinda ya saki uwar ta aje masa Haulen ba ta sake juyowa ba, dan gani suke gidan shi ba abin son hada zuria bane ba sam, haka rayuwar gidan Talle take, yana tare da iyayen Badamasi da Baban gida.wanda Yayan shi ne, iyayen su sun rasu, suma Su Badamasin Mahaifiyar su bata da rai sai mahaifin su, watan ta shida da rasuwa, sun rasu ita da jaririn ta da tazo haihuwa, dan haka daga su sai uban su da yaqi aure sai bin ‘Yayan jama’a sa’annin su Jummala, gidan Talle gida ne na marasa da’a da tarbiyya, ko kadan ba mai kwaba a gidan, lokuta da dama Marka na leqawa dakin Yayan mijin ta su watse tare,sakamakon nesa da mujin na ta keyi da su, wataran sai yai wata shida, bakwai baya nan, yana cikin garin Abuja, wannan ta’asar da ake ta tafkawa yaran basu sani ba,.domin a fili nunawa suke su ko gaisuwa basu ishi juna ba, amma da dare yayi in wani na buqatar wani zasu qwanqwasa qofa a bude su shige su gama su fice, wannan shine Gidan Tallesious????????

A bangaren amarya Juwairere kuwa, suna shaqar amarcin su cikin jin dadi so da aminci, a gefe ga qawar ta kuma yar uwar ta Nafeesa na debe mata kewa, da taya ta aiki in Yah Javeer ya fita kasuwa wajen jakunkunan shi, a haka dai ana cin dadi zara bata barin dami, sai ibtila’in talauci ya ziyarce su, anan haka Juwaira bata taba nuna mai wani sauyi ba sai ma qara mai qwarin gwuiwa da take kulluma, ana haka sai ta fara fuskantar canji daga wajen Surukar ta wato Hansai wadda suke kira innarmu, bata nuna mata a fili sai dai a qasa, da habaici, domin ba qaramin kwarjini Juwaira ke mata ba, badan haka ba tana jin zata iya furta mata abun da ke ranta, ( bankomai ke jawo wa bawa kwarjini ba kaga yana da maqiya amma su rasa ya zasui da shi face tasbihi,zikiri , da yawaita hailala da istigfari, komai maqiyin ka zaiyi, nafarko Allah zai kare ka ko abun ya same ka ka sani yana daga cikin jarabawar rayuwar ka shiyasa u can not escape it, iya hakurin ka iya lada da daukakar ka, na biyu yana sa maqiyan ka suji tsoron ka ka gagare su, ga soyayyar Allah da malaiku da bayin Allah managarta, mu riqe ambaton Allah a koda yaushe, kina tuqa tuwo ne, kina shara ne, kina tqfiya ne, kina ma megida wanki ne ko guga, kina ma yara wanka ne, ko zaki sauke tukunya ne, ki bismillah, komai zaki ki sa ambaton Allah a ciki rayuwar ki zata zama abin so wajen kowa, sannan Allah zai so ki ya ambace ki a tsakanin mala’ikun shi). Wannan dalilin ne yasa ta fito da dabarar yi maya zagon qasa wajen Yah Jabeer.
Wata rana ta zo za tai abinci sai ta share madafin ta ta gyara, ta qara dauraye tukunyar ta , sannan ta hada wuta ta dora ruwan zafi, ta fara gyra wake, ta gama da waken kenan ta wanke ta zuba sai ta yanka albasa a ciki dan yai laushi da qamshi, dama tasan ba su da kayan miya man ma manage za tai masu da shi, kuma da dikkan alamu in suka ci wannan nandare sai dai ai hakuri, ta kammala kenan tana shirin dakko shinkafa ta rege ta wanke ta nema ta rasa ko sama ko qasa, hankalin ta ya tashi sakamakon duba lokacin dawowar Yah Jabeer da ya kusa, ” Oh ni Juwairah yanzu in ya dawo me zan bashi, ya wuni kasuwa, sannan ya bada kudi daidai gwargwado a mai girki, ince ina ta tafi to?” ” kin kusa gama abincin ne ? Dan na fara jin yunwa , innar mu ma na can tana neman abinci yunwa take ji sosai” ” na shiga uku, kinga anan na aje shinkafar na kewaya bayi kan na fito na rege na saka ban ganta ba” baki ganta ba fa” inji Nafeesa, kuka Juwairah ta fara ta koma daki tai tagumi ta rasa abin yi, dabata ce ta fado mata, tashi tai ta samu wannan waken ta rage ruwan sosai, ta samu dan man daya rage masu, da dan wani magi da take da guda uku, sai gishiri ta zuba a ciki ta qara albasa sosai, inda suke shuka alayyahu ta je ta yanko mai yawan gaske ta zauna ta cinke ta gyara ta wanke sosai ta zuba, nan da nan abinci ya hadu murna tau tana godewa Allah da wannan dabarar da tai, duk da qarancin shekaru irin nata, bayan ta gama ta zubawa kowa ta kai masu, kan ta fita taji Innarmu da wani yaro tana “ka siyar shamusu nawa ya baka?” Bata jin me yaron yace,” amma dai bai kyauta ba gaskiya, a fa wajen shi Juwairah ta sai shinkafar amma shine ya rage har nera saba’in dan nema mai kan buta” mamaki ne ya cika Juwairah, dama ita ta dauka??????
[11/26, 12:34 PM] Hermeebrah: ???????? ‘YAN ABUJA ????????

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39Next page

Leave a Reply

Back to top button