Uncategorized

  • A GIDANA 41

    {41}  Nuna mana, kallansu yai yace “nawa kuka sa.” Dariya sukai nan kowa yasa aljihu, yana nuna mai kudin dake aljihunsa,…

    Read More »
  • A GIDANA 40

    {40} Agoggon dake manne jikin bango ta kalla ajiyar zuciya tai sannan ta tattara takardun dake kan desk dinta sannan ta…

    Read More »
  • A GIDANA 39

    {39}  Khalid na kammala abinda aka sashi ya mike, ganin masu aikin rana duk sun tattafi yasa yadau jakarsa ya…

    Read More »
  • A GIDANA 38

    {38} Tana zaune tana kade sauran dake ta mata yawo akai, haushi duk ya bi ya isheta na rashin wuta da…

    Read More »
  • A GIDANA 37

    {37}  Goggo na zaune adan kucilin falanta da tana kallo, Adam dake kwance a dan mitsilin dakinsu ne yace “Goggo…

    Read More »
  • A GIDANA 36

    {36}Shiru sukai suna tafiya a hanya gaba daya Khalid na lura da yanayin dady, hankalinsa ba a karamin tashe yake…

    Read More »
  • A GIDANA 35

    #OneLove❣{35}Umma ta zuba mata ido tasan ita kadai tasan me takeji da har komaima fada takeyi, ganin yanda Umma ke…

    Read More »
  • A GIDANA 34

    {34} Knocking din motar ya fara cikin tashin hankali, Zainab tana zaune ta zubawa takardar ido, bata taba tunanin wannan…

    Read More »
  • A GIDANA 32

    {32}**********Goggo na zaune tana ta cusa abinci kana ganin kasan cin dole da cin yunwa take ma abinci, Adam na…

    Read More »
  • A GIDANA 31

    {31}   Kallansa tai sannan ta dauke idanta tace ” akwai inda zani acan”  Bai tada motar ba sai dai…

    Read More »
  • A GIDANA 29

    {29} Goggo a rikice ta kalli Zainab, wacce ke sume sannan ta kalli Adam wanda da alama shima suman zaune yai,…

    Read More »
  • A GIDANA 30

    #OneLove❣{20} Asiya na zaune tana ta mulmula iloka, daga gefenta kuma Abba ne zaune yana jin radio a gefensa, hannunsa rike…

    Read More »
  • A GIDANA 28

    #OneLove❣{28} Khalid ya daure tsananin mamakinsa yace “kana nufin kanwarta ce kenan?” Mutumin ya matso cikin rada da gulma yace “bawan Allah…

    Read More »
  • A GIDANA 27

    {27} Adam ya kalleta cikin tsoro yace “Sadiya.” “Tsi tsi tsi ni kanka ne baya aiki ko haka Allah ya halliceka? Har…

    Read More »
  • A GIDANA 26

    {26}  Goggo ta mike cikin mamaki ta murda kofar, sai dai tajita a kulle, bubuga kofar tai tace “Ke fito!”…

    Read More »
  • A GIDANA 25

    {25}  Duk yanda Khalid yaso yai bacci ya kasa, can ya tashi ya zauna yana nazarin wannan abu dake faruwa,…

    Read More »
Back to top button