CIKIN WAYE?COMPLETE NOVEL

Haka dai Naanah take rayuwa a gidan bata samun kulawar Umma da yaranta Rahma da Sakina tsakaninsu sai hantara da tsawa,lokacin da yah Ameen ya tafi Zaria karatu a lokacin Naanah ta shiga kuncin rayuwa sosai ake takura mata ni kad’ai take samun sauki ta gurina,sai ko idan yazo hutu ko wani abun ya kawosa,
Naanah nada shekaru biyar Ameen yasa makarantar boko da islamiyya ta masu kud’i,haka yake buga-bugarsa ya sami kud’in karatunsa dana Naanah sai temakon da yake samu agurina abun dai bayawa saboda ba hali gareni ba,
Da haka ya samu yayi digirinsa,cikin ikon Allah kuma bai dad’e da gamawa ba Allah ya had’asa da Alh Salis Sada kuma yad’aukesa aiki,cikin lokaci k’ank’ani da fara aikin Ameen rayuwar gidan nan ta sauya,saboda ruk’on amanarsa har ka k’ara masa muk’ami mai girma a campanyn ka hakan yasa muma rayuwarmu cenzawa yasake gyara gidan nan dakomaima namu yadawo kansa hatta kasuwa ya hanani zuwa,
Yaci gaba da basu labarin duk abinda yacigaba da faruwa da Naanah da rayuwar gidan har zuwa wannan lokacin da aka had’u,
Gaba d’aya gurin akasaka kabbar”ALLAHU AKBAR,Naanah kuwa kuka take kamarme yayin da Umma ta zamto tamkar munafuka takasa d’aga ido balle ta kalli mutanan dake gurin,Zainab tace”Naanah ba kuka zakiyi ba ki godewa Allah da ya had’aki da ahlinki,
Hajiyarsu Zainab tace”ina tayaki farin ciki Naanah yau ranar farin cikice a gareki,kowa ya rik’e Naanah musamman iyayenta da Fareeda sun tausayawa rayuwar da tayi,Didiy yace”wannan Cikin da ba asan ko CIKIN WAYE?ba shine kaddararki Naanah Firdausi yana cikin rubutacciyar kaddararki shiyasa hakan ta faru min yarda da kaddara fatanmu Allah ya rabaki da cikin Nan lafiya,gaba d’aya aka amsa da Amin
Yah Ameen da Marwan lokaci guda suka had’a baki cewa sukayi”ina da magana????,hankalin kowa ya dawo kansu yayinda Ameen ya kalli Marwan shima Marwan ya kalli Ameen jin maganarsu ta fito iri d’aya…….
WhatsAPP No 08104335144
TOFAH????ni kuwa Fateemah me zasu fad’a?????
Fateenku ce????????
Ummu Affan✍????✍????✍????
????CIKIN WAYE?????
❤❤❤❤
❤❤
❤
Story and written by
Fateemah Sunusi Rabee’u
(Ummu Affan)
AREWA WRITER’S ASSOCIATION
????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????
Gaskiya masoya littafin nan inayinku over wannan page d’in sadaukarwa ne ga duk wani maison CIKIN WAYE?Ina godiya sosai????
Special gift to Anty Hauwa
Bismillahir rahmanir rahim
????5⃣5⃣-5⃣6⃣
Abba yace”tom muna sauraronku,jin dukansu sunyi shuru yasa ya fad’i hakan,
Ameen tashi yayi ya duk’a gaban iyayensa tare da rik’e hannayen Naanah,nan take hawaye suka zubo idanuwansa yace”ku yafeni Abba Naanah kiyi hakuri ki ya feni wallahi ba laifina bane kaddara ce cikin jikinki CIKINA NE!,
Ai gaba d’aya gurin aka d’au salati,sosai Naanah take kuka cikin kuka mai tsanani tace”yah Ameen ka fad’i gaskiya kar kamana sharri wallahi tunda nake banta6a aikata zina ba kaima nasan baza kayi hakaba meyasa zaka d’aura mana abinda bamuyi ba,
Shima cikin kukan yace”wallahi Naanah cikin jikinki nawane,nayarda da maganarki ke bakisan komai ba nima banta6a aikata zina ba tsautsayi ne da k’addara ki yafemin a shirye nake da auranki da zarar kin hauhu,
Abba saboda tsabar takaici ya kasama magana,Ameen yaci gaba dacewa”ana sauran kwana biyu zanyi tafiya nazo gidan nan da niyyar yiwa su Abba sallama na iske su Umma suna tashiri zasu gidan suna kanwarta ta hauhu,
Bayan mun gaisa nake sanar da ita”Umma zanyi tafiya k’asar England akan harkar kasuwancin Daddy ya wakiltani kan komai,tace”tom Allah ya bada sa’a muma gidan Sahura zamu yau suna ta haihu ne,yace”Allah yaraya,ta amsa da amin,
Bayan sun gama shiri nace”suzo na saukesu,daga nan inbiya gurin Abba kasuwa muyi sallama duk da na hana Abba zuwa kasuwa amma yakanje suyi hira da abokanansa don yace zama guri d’aya lalura ne,
Bayan sun fito nace”Umma ina Naanah ne nasha dukanku zakuje,danaga ga Rahma ga Sakina,harara ta tayi “to ba inda zani da ita mu kad’ai zamu,Rahma tace”ai shiyasa ma nasa mata maganin barci cikin Freesh milk na bata tasha don karma tace zata bimu tanacen tana barcin asara sainan da awa uku zata farka,
Harararta yayi”ke saboda tsabar mugunta,to inama kika sami maganin,nan ta fara uhmm uhmm,Umma tace”karfa ka takura mata wai ina ruwanka ne idan bazaka kaimu ba babu lalai ba dole sai muhau motar haya,gaba yayi”Allah ya baki hakuri Umma amma gaskiya dole yaran nan a gyara musu zama,tace”kaji dashi kuma,
Bayan ya kaisu yashiga yawa Antyn tasa barka yamata alkhairi sannan ya fita,kasuwa ya wuce yawa Abba sallama nan yayi ta kwarara masa addu’a,yaji dad’i sosai sannan ya wuce,har ya doshi hanyar gidan Daddy sai kuma ya juya ya nufi gidansu don yana son suyi sallama da Naanahrsa,bayan yayi parking ya shiga ciki,d’akinta ya wuce,
Kwance take cikin kayan barci riga ce iyakarta gwiwa me shara-shara gaba d’aya cinyoyinta a waje suke,haka ma girjinta ya fito sosai gashin kanta a barbaje,tunda yake bai ta6a ganin Naanah a haka ba kallonta kawai yake ba ko k’iftawa zuciyarsa na bugawa da k’arfi yayin da jikinsa gaba d’aya yahau rawa,
Da sauri ya juya farlour zaunawa yayi kan kujera tare da dafe k’irjinsa,ba abinda zuciyarsa ke hange sai kyawawon surar Naanah ya runtse ido da k’arfi baison tana masa gizo a cikin irin wannan hali,
Amma ina zuciyarsa na k’ayata masa surorin Naanah tare da shed’an da ya ke k’ara ingizasa,a gigice ya tashi ya koma bedroom d’in Naanah cikin wani mawuyacin hali,gaba d’aya tunaninsa da natsuwarsa suka d’auke a wannan lokacin haka ya haik’e mata????,
Ita kuwa saboda k’arfin maganin nan da tasha batasan abinda ke faruwa,shima ga bad’aya hankalinsa ya gushe,baimasan duniyar da yake ba,sai da ya gama aika-aikarsa sannan da hankalinsa ya dawo yaga 6arnan da yayi,nan kuma hankalinsa ya tashi salati ya fara,ya akayi hakan ta faru?yake tambayar kansa kuka sosai yayi yanacewa”wallahi Naanah ba hali na bane ke kanki shaidace innalillahi wa’inna ilaihir raju’un wai yau Naanah nawa haka kaichona me yasa zuciya da sharrin shedan kuka kaini ga aikata hakan,
Nan ya dinga bawa Naanah hakuri wacce ma barasan me yakeba,nan ya gyara mata kwanciya duk dai ya gyara gurin,hatta zanin gadon saida ya cire yasa wani kamar wani mahaukaci haka yake abu sauri-sauri saida ya kimtsa komai sannan yabar gidan ko da yakoma gida yana shiga bedroom ya fad’a toilet hawaye kawai yake zubarwa lokacin dazaiyi wankan tsarki,wai yau shine zaiyi wankan tsarki batare da yayi aure ba,yanayi yana kuka yana istigifari,Naanah kawai ke fad’o masa,
(Masu karatu idan baku mantaba a cen baya na fad’a muku lokacin da Naanah ta farka barci kasa tashi tayi har kuka ta dunga idan baku manta ba nace da kyar ta rarrafa tasa ruwa a hita sannan tayi wanka)kuma ta kwana biyu tana cin wani iri jikinta da k’asanta,
Koda yah Ameen yayi tafiya kullum yana cikin tunanin Naanah da halin da ya barta,kuma ko kad’an baiji sonta ya ragu a zuciyarsa ba saima k’aruwa da yayi,
Lokacin da ya dawo akasanar dashi Naanah nada ciki kuma ba’asan ko CIKIN WAYE?ba,ba k’aramin tashin hankali yashiga ba,dalilin kwanciyarsa asibiti kenan don yana tunanin ta wanne hali zai sanar da iyayensa da Naanah cewa CIKINSA NE!,
Yaci gaba dacewa kullum ina cikin wannan damuwar domin ni nasan Naanah bada saninta na aikata hakanba sannan a shirye nake da auran Naanah da zarar ta haihu kuma……bai k’arasa ba sakamakon kyakkyawan marin da Abba ya masa kafin ya d’ago yasake zuba masa wani,