MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVELNOVELS

MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Dariya sultan yashiga yi”’yana cewa kaii wlh baabaa kinbawa mata kunya””

Cikin 6acin rai tace kaii sultan ‘anfada maka ana wasa da mutanin 6oye ne””????

Cikin dariya sultan yace a’ah amma dai anayi dana bayyane ai”

Ynxu ke baabaa miemie d’ince mutanin 6oye?

Cikin zare ido baabaa laure tace a’ah ina maganar aljanu amma kana kawo wata Miemie”’

Cikin dariya sultan yace toh ai itace takeyi maki magana abakin kofa’ sannan itace takunna maki waka like rawa”””’

Cikin rashin yarda baabaa Laure tace ‘kai sultan banson karya” kaji muryar da akai magana dashi kuwa? Aikanaji kasan mutanin 6oye ne”’

Dariya sultan yayi yace aiko kinga aikin mutanin 6oye”” Miemie dake la6e sai dariya takeyi tabude kofar tana cewa baabaa laure zaki cigaba ne kosai na motsaki dakaina”’

Baki bude baabaa laure tace ke”yar’nema ‘ynxu kece kika wajigani haka?

Toh wlh yau ubanki zakici”,shaqiya kawai”’,koda yake dama aikina kama dasu” shiyasa ‘kike murya irin tasu”’

Amma bari mahmuda yadawo saina sashi yaci maki mutunci” shegiya mai’kan kwandala”’

Hhhh dariyar da sultan ya kwashe dashi’kenan yana kallon Miemie”’:

Itako tahada fuska ”tadubi baabaa Laure tace ‘ke tsohuwa wlh kibi ahankali ko kuma ynxu kiji kidin maguzawa””””

Tsaki baabaa laure tayi tace ko’na uwar maguzawa ne ina jira’

Kuma duk maitarki baran bar gdn nan va”’ yarinya yar’tatsitsiya dake kinsan bakin ciki”’

Sultan yace baabaa bakin’cikin metai maki?

Harararshi tayi tace ‘ga zahiri kana gani tsoratani take domin nabar gdn” sbd batason dadin danake ci”’

Dariya Miemie tayi tace su baabaa Laure kwamishinar yan’kwadayi na duniya da kewaye”’su kaza wurin kwadayi ake mutuwa”

Baabaa Laure tace ubanki ne kazar dazai mutu gun kwadayi ‘fitsararriya kawai””

Gwalo Miemie tai mata sannan tafita daga dakin aguje”tana dariya”’

Kui hkr da wannan bayawa
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
???????????????????????????? MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

hmm banida abinda zance gareku masoya na ‘lallai Ku nadaban ne ngd da kaunarku gareni ”’alhmdlillah na kammallah jarabawata lfy sai fatar samun nasara”’ ngd da dukkan kauna Allah yabar zumunci”””’ dah nace baranyi posting ba sai on 6 amma sbd yawan takura danake samu ga masoyay yasa nima naga yadace na nuna maku jindadi na ”shiyasa nafara typing yau inafata zaku cigaba da bibiyar murmushin ajali

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page1⃣3⃣

Cikin radadi da azaba tasake kokawar bude bakin”’ tace sonake karabani da ,,,,,,,bata karasa va taji kif abakinta”’

Da Sauri tasa hannunta a bakin tana wayyo bakina””,tarike bakin da hannunta” Mahmud yace baabaa wai lfy kuwa”’

Kallonshi tayi da idonta da sukai jazur sbd taji zafin bugewar bakin NATA”
Tana dago hannunta taga jini”” dagudu tamike tashige bayi ”tana xuwa tafara wanke bakin’. Tana cewa ohh ni Laure Rabon danai cizar harna manta”””

Tana fitowa taga mahmud da hafsa tsaye sunyi cirko cirko””kallonsu tayi tace meyafaru kuka biyoni?

Mahmud yace baabaa jinine fah abakin ki””’gyada kai tayi tace eh cizar ne””

Jin ta ambaci cizar yasa suka saki ajiyar xuciya suka koma dining”’ baabaa Laure bata sakeyin magana va harsuka kamallah”

Bayan alh mahmud yafita xuwa aiki ne”’ duk suka baje a falo suna fira”

Baabaa Laure tamike tace ita barci takeji barata Iya surutu ba”””danhaka tai shigewarta daki”’

Tana Shiga dakin tai kwanciyarta nan barci yadauketa”””

Cikin barcin ne taji kamar tana sama”’ danhaka tabude idonta da Sauri””

Cikin zare ido take kallon Inda take”’
Gatadai akan gado amma gadon ba’a kasa yakeva yana sama”’ sannan ga wukake akowani gefe””

Kara ware idonta tayi ””ganin tabbas ba mafarki takeyi va” yasa tafara bude baki zata kira Miemie”””

Tana cikin kiran Miemie ‘Miemie amma ina saidai taji muryar tadawo mata””

Hannu tasaka akai tana cewa ‘wayyo ni laure nashiga ukku kodai mutuwa nayi”’:

Juya bayanta tayi taga kyandir na kamawa da wuta and yana matsowa kusa da ita” sannan ga wukaken suma sai karasowa kusa da ita sukeyi”’

Ihu tasaki tana cewa ynxu mutuwa nayi kome tunda gani a sama”’ sannan ga wuka da wuta”’ wayyo Allah kasa ba wuta zanshiga va”’

Wlh bana aikata mugun Aiki”” Abu daya nata6a aikatawa shine hade kan da mukaiwa inna amarya ”amma baccin wannan bana aikata. Kome”’

Wayyo Allah ka gafartawa yar’mutan agalawa ””’sosai take kukan ”’tana surutu”

Marin dataji ansaki afuskarta shiya dakatar da kukan da takeyi””

Hannu tasa tarike kun’cinta tana hawaye tace wayyo ni Laure nashiga ukku wannan wani irin mari ne ”kai me hukunci Kaduba littafin aikina wlh ban cuci kowava ”karkaimin bahagon hukunci””

Jitayi ana lilo da ita a gadon” cikin ihu tace eyyh abarni haka wlh na wahala haka”””

Can taji gadon na sauka da ita ahankali”’

Kallon kasa takeyi ‘har gadon yakare sauka”’

Ajiyar zuciya tasaki tace wai Ashe ba mutuwar nayiva’ mafarki ne”’

Saukar bulalar dataji abayanta yasata gantsarewa tana raba ido taga ta’ena,ake dukanta”’

Bata gama juyowa va tasake jin saukar wata bulalar ihu tayi tamike dagudu tafito falo ”iske sultan tayi shikadai yana kallo”

Dagudu takarasa kusa dashi tana kuka ‘tana cewa sultan kaimin rai ‘wayyo ”’afirgice sultan yadago yana tambayarta baabaa lfy?

Tama kasa magana illah birgima datakeyi akasan tiles”” tama bawa sultan dariya ”’

Kallonta yayi yaga fuskarta sha6e sha6e da hawaye ”’da Sauri yadagota yana cewa baabaa tashi”kifada min meke faruwa?

Yana dagata ta kalleshi tace sultan shiga daki kardaukon hijabi na’, sultan yace mezakiy da hijabi?

Bata amsashi va”’ illah ido data bishi dashi tana hawaye”””’ da Sauri yamike yashige Dan dauko mata hijabin”’

Yana shigewa ”baabaa Laure taci gaba da kakanta””,tana juya baya tahango Abu kamar kwarangwal yana xuwa gareta”

Dasaurinta tamike tana cewa waii ni Laure nashiga ukku ‘dama gdn nan da mutanin 6oye Ashe”’

Ganin kwarangwal d’in sai biyota yakeyi yasata fara gudu da sauri’ tabude kofar falon tafita ‘ ”abakin gate megadi yafito yana tambayarta
Lfy ina zata?

Cikin kuka tace ilu inkanaiwa Allah kabuden kofar nan kamin akasheni wlh gdn nan rikakkun aljanu ke cikinsa”””

Ilu najin haka ‘dagudu yafito yabude mata kofar ”tafita :’tana Fita tafara gudu babu ko juyawa”””
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
???????????????????????????? MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page1⃣4⃣

Ilu narufe kofar shima yafada d’kinsa dagudu jin cewa rikakkun aljanu ne a gdn ”’danhaka yarufe kofar shi yadauko qur’ani yazauna bak’in gado yafara karanto suratul jinn????

Sultan ko kwallawa mommansu kira yashiga yi””” da Sauri tafito tana tambayar sultan ko lfy?

Cikin dariya yake fada mata abinda ake ciki””’
Dagudu hafsa tashige daki tadauko mayafinta ”tadubi sultan tace ka kula da yaran”nan barin bi bayanta:::”

Tana fita ta tare adaidaita sahu’ tashiga’taimasa kwatancen inda zaikaita’

Cikin 20minute suka isa”””tana mika masa kud’insa tashige gdn da Sauri””” sashinsu baabaa Laure tanufa ”tana kutsa kanta tajiyo muryar baabaa Laure na cewa ”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button