MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVELNOVELS

MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Dagashi sai Miemie sai habu”” itako Miemie tana gefe ba abinda takeyi banda dariya ”””’ tsoho shima a tsorace yaita maza ‘yariko hannun habu yana cewa habu zomuje mugani”’ habu yace a’ah tsoho sakeni kar yaya muntari yahad’a dani Dan wlh baba ma ba karamin naushi yakesha agunshi va””

A hautsine tsoho yaji cikinsa ya mur’da ‘yadubi habu yace toh kai ba d’an uwanka bane baraka tsaya kataimaka masa va? Habu yace ai shiyasa Nazo kiranka domin babana bare Iya rikeshi shikadai va’ ‘ kaxo kasa masa hannu””””’

Wani wahalallen miyau tsoho yahad’e sannan yace da habu sutafi”’

Suna shiga soron suka hango baba kabiru manne da bango” sunata kokawa da muntari”’

Da Sauri tsoho yafice a soron ”yafita nemo mutanin dazasu sake taimaka wa”’yana fita baba kabiru na kiransa” amma saicewa yayi kayya kabiru kad’an dakata na nemo maza ‘domin ni ba iyawa zanyiva”’ harma gwamma asabe da Laure akaina ”???? ????????????

Ana tare????
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page2⃣8⃣

Tsoho na fita yai kici6us da mahaifin muntari shida abokinsa sundawo daga unguwa kenan”’ cikin hanzari sukaxo suna gaida tsoho bai amsa va illah gyada kai da yayi yace su biyo shi”’ ba musu suka Mara masa baya”

A soro suka hango baba kabiru da muntari sai kokawa akeyi” nan da nan suka isa suka rirrike muntari ”’ tsoho yace yauwa kui maza Ku kaishi gd sannan kusaka mari Ku daureshi ‘daurin talala zakui masa ‘domin kuka sake kukai d’auri sako Sako wlh kuncewa zaiyi ‘karshenta idan ya kunce kasheni zaiyi Dan na lura da irin hararar dayake yimin”” barin wannan yaron akunce ba karamin bala’i bane agareni ””’

Nan su uku suka rirrike shi suka fita dashi xuwa gdn su”yayinda tsoho yashige cikin gd yana numfarfashi””

Yana xuwa ysahiga buga kof’ar dasuka rufe ‘cikin rawar murya baabaa Laure tace waye ‘tsoho yace Laure kubud’e nine”’ nan suka bud’e’,zama a kasa tsoho yayi yana dubansu duk su ukun”’

Yace wato Ku ynxu da mutuwa ne dasai kubarni namutu kenan koh? duk sukai shiru”yace wato kunfi k’aunar ranku akaina kenan”lallai nayarda da bahaushe dayace so sone amma sonkai yafi”’:
Juyawa yayi ga salma yace wato hardake danake son cetowa shine kika gudu kika barni koh? Toh ai shikenan ‘banda ma Allah yasa nid’in jarumi ne aida bahaka ba” yakamata kurinka koyi da jarumta irin nawa”’

Baabaa Laure tace kaii malam na tabbata sbd bai damk’o ka bane kaji irin azabar da mukaji shiyasa zakace haka Amma Allah yasa wataran cika dakai kaji abinda mukaji””’
Cikin Sauri tsoho yace ba ameen va bakinki yasari d’anyen kashi ‘kujimin mata da mugun alkaba’e””

Miemie na gefe tana jinsu aiko ta tintsire da dariya tana cewa ohh ohh ohh ‘gsky ameen baabaa Laure naga style d’in Ku saura na tsoho ne bangani va” Allah yakar6i addu’arki wlh””

A harzuke tsoho yamike yana cewa au mairo kema kinbiyewa Lauren kenan? Dariya tayi tace tab ni asuwa? Kawai inadai yine sbd karta ji haushi”” to wai ma idan muntari ya dam’ke kar yazakayi?

Cikin jin haushi tsoho yace saidai ya dam’ki ubanki bani ba”kujimin ja’irar yarinya zaki tasani gaba da muggan al’kaba’iru”,????????????

Mikewa Miemie tayi tayi hanyar sashin inna amarya tana cewa yihakuri tsoho bani nakar zomon ba rataya aka bani””’

Karfe uku da Rabi nadare jirginsu sultan yadira a kasar Egypt ”’dayake garine ba irin kowanne va” tamkar rana haka garin yake ”hasken fitilu takoina ‘bazaka ta6a sanin dare ne lokacin va” sannan mafiya akasarin mutanin garin duk suna waje kowa na harkokin gabanshi”’

Hamdala sultan yayi gameda godewa Allah daya kawosu lfy”’ yana nan tsaye yana tunanin mutumin da abbansu yace zaixo yadauke sa yaji andafasa ta baya ‘da Sauri yajuyo yana kallon Wanda yadafa shi”’ ganin bak’in fata ne irinsa ‘yasashi murmushi”’

Mutumin yace sultan barkanka da zuwa k’asar Egypt”””gyada kai sultan yayi alamar amsawa”’ nan suka sa kai xuwa gdn mutumin””

Bayan sun isa wanka sultan yayi yarama sallolin da ake binsa sannan aka awo masa abinci ”baiwani ci dayawa va ”’ya kwanta cikin minti biyar bacci yadaukesa””

Cikin kwanciyar hankali yake baccin sa’ sbd sanyin AC dake ratsa dukkan sassan jikinsa”

Cikin barcin yafara jin ‘ana cewa yah sultan nayi farin ciki da saukarka lfy”ynxu hankalina zai kwanta” kayi barcinka cikin kwanciyar hnkli ‘ ina tare dakai” su mommah da abba suna kewarka ,,,sai anjima””*”

Firgigit yabud’e ido domin jiyayi maganar kamar a kunnensa akeyi”’, waigawa yashiga yi yana Neman ta enda maganar ke fitowa amma baiji kome kuma va””””

Ahankali yafurta nima ina kewar mommah na da abbana ‘ harma dake my lil sister”’

Kui hkr da wannan akwai gajiya atare dani ‘baran iya typing dayawa va’ so sorry ‘ naji dad’i da yabon da wannan littafi yake samu daga gareku ngd ”

Ana tare????
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page2⃣9⃣

Tsoho da dukkan iyalansa ne zazzaue a farfajiyar gdn sa’ inda suke tattauna batu akan muntari” Mahmud mahaifin Miemie yace nidai a nawa tunanin kamar muntari nada ta6uwar hankali domin wannan abin da yakeyi baiyi kama Dana mai hankali va” abinda zaifi a shawarce ad’aukesa akaishi asibiti ayi bincike agano abinda ke damun kwakwalwarsa””

Shiru wurin yayi kowa da abinda yake ayyanawa a zuciyarsa’

Tsoho ya jinjina kai yace mahmuda bank’i ta takava amma ni sai nake ganin kamar wannan al’amarin bana asibiti bane” nafi zaton rauhanai ne””

Mahmud yace a’ah baba mugwada kaishi asibitin agani’idan baiyi va saimu dawo a jaraba na gida ”’da wannan shawarar aka watse akan gobe za’a kai muntari asibitin murtala ”

Haka ko akayi” washe gari da safe Mahmud da baba kabiru suka shirya aka dauki muntari zuwa asibitin murtala”’inda dakyar ya amince yashiga motar domin ya tu6ure sai cewa yake shi lfyrsa klw ba abinda ke damunsa shi lfyrsa klw””

Koda suka isa likitoci sun duk’ufa akanshi wurin yin bincike ‘har kusan awa hudu suna binciken kwakwalwarsa ‘saidai su basuga wani Abu dake damun kwakwalwar muntarin ba””

Nan suka fito ”’sukaiwa Mahmud da baba kabiru bayanin suba suga kome dake damun kwakwalwar muntarin va” nan dai suka baro asibitin jiki asake””

Akan hanyarsu ta dawowa ne muntari yadubi Mahmud yace baba wlh ba abinda ke damuna lfyta klw”’ harararshi Mahmud yayi yace lfyrka klw amma kake son ka kashe mutani koh? Ido waje muntari yace kisa kuma baba? Wlh ko k’uda banason kashewa balle mutm”, Mahmud yace to meyasa kakeso kaciwa salma mutunci da kullum saika cakumeta kanaso kai mata fyade?
Cikin fargaba muntari yace wlh baba ni baruwa na akanme zanwa k’anwata haka ? Kaii Allah yatsare ni da aikata irin wannan mummunan aikin”’
Bansan meyasa va ‘sai naga a rirriko ni ankawo ni gd and’aureni komeyasa haka baba?

Kallon kwayar idon shi Mahmud yayi domin ya yatabbatar ba rainin wayau muntari zaimasa ba”’ saidia ganin yadda idanun muntarin suka kad’a xuwa jah alamar yanason yin kuka ya tabbatarwa da Mahmud da gskyr abinda muntari yake fada”’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button