MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVELNOVELS

MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page2⃣

Lokacin da sa’adatu ta haihu ”musa yazo daukar sultan nan hafsa tace aibatasan zancen va’ita barata bada sultan ba saidai subar mata shi””’dayake musa bashida matsala yace shikenan’ yaya hafsa nabar maku sultan har abdah”””

Murna sosai hafsa tayi harda kuka””” tundaga ranar sultan yazamo danta”” har wasu ke kiranta Mmn sultan””

Bayan shekara bakwai lokacin mahmud yazama cikakken dan’kasuwa maitashe da arziki”” saidai harynxu rashin haihuwa ke damunsu””

Inda yan’uwan mahmud dasuke uba daya suka kafawa hafsa tarkon kiyayya “wai ita juyace bata haihuwa sannan tahana dan’uwansu kara aure sai ita kadai ke wadakarta cikin dukiyar shi””’

Wataran takanyi kuka sosai sbd wulakanci da cin kashi dasukeyi mata”’ saidai takanji sanyi awurin inna amarya mahaifiyar mahmud kuna gwaggo agurinta””
Itake lallashinta tana nunar mata cewa haihuwa lokaci ne nd karta damu da tsangwamar yan’uwan mahmud din”’ tunda dai mijinta na sonta”

Sa’adatu ma haka take lallashinta””’ sultan kam anyi girma anyi wayau ”Dan ynxu yana primary2 ”yarone kyakkyawa dan’baiwa domin Allah yabashi ilimi duk abinda aka koya masa nan da nan yake daukewa””

Ko’a skull daga student har teachers na sonshi” cos he’s very clever”””

Kullum idan yadawo skull zaitasa hafsa gaba yana cewa momy yaushe zaki siyo mana baby ”kinga kullum idan naje gdn Mmn Aysha sai Aysha tadinga cemin wai nacewa momyna tasiyo mana baby irin Wanda momynta tasiyo mata””

Cikin hawaye hafsa tace sultan da’ ace ana siyo baby akasuwa da tunkan a haifeka da nasiyo saidai ‘ba’a siya baby kyautar Allah CE””

Haka zataita lallashin sultan har yasaba”””koyaje gdnsu Aysha idan tace masa mmnsa bata siyo masa baby va” saiyace mata a’ah mamana tace baby kyautar Allah ce ba siyowa akeyi va””’
Aysha kanwar sultan ce wacce take bimasa” wacce samun cikinta yasa hafsa tadauko sultan”””””’

Bayan shekara takwas””’ranar wata laraba hafsa ta tashi da matsanancin ciwon ciki danhaka alh mahmud cikin tashin hankali ya sunkuceta zuwa asibiti ”

Suna zuwa nan da nan aka shiga dubata ”gwajin farko likita yagano ciki makale jikin mahaifarta”’ cikin zaikai wata biyu”’

Koda likita yafadawa mahmud da hafsa kasa yadda sukayi”” saida Dr yasakeyin scanning suka gani sannan suka yi na’am”

Aiko duk su biyun cikin farinciki suke””’mahmud baisan sadda yarungume hafsa agaban likita va”yana cewa hafsata matata kinga ikon Allah koh?

Kinga hukuncin ubangiji ”dama nafada maki komai lokaci ne_” gashi ynxu Allah yakawo ”’kuka hafsa keyi tana cewa nagani mijina lallai alkawarin Allah gsky ne””

Dr ko kallonsu yakeyi”’yaba murmushi” nan yarubuta masu magunguna”’ suka dawo gd”

Nan labari yabarbade family hafsa nada ciki aiko nan fah kowa yahau murna yan’uba ma anyi murna”” saikuma suka koma jin kunyar hafsa””’

Itako dayake dame damuwa bace bata nuna masu komaiba”””’

Haka sukaita rainon cikinsu”’harya kai wata bakwai ””_sultan kuwa kullum murna yake momynsa zata kawo masa baby”’

Alh mahmud yashirya masu tafiya xuwa misra yace acan yakeso hafsa ta haihu bayan ta haihu saisu dawo ayi suna a nan Nigeria”””

Harda sultan suka shirya ”ranar wata juma’ah sukayiwa misra saukar mamaki”’inda suka sauka awani lafiyayyen hotel”

Nan suka shiga hutawarsu” dayake tym din sultan suna hutu”””’bayan wata daya da zuwansu lokacin cikin hafsa Nada wata takwas da sati daya”’

Suka shirya suka fita yawon shakatawa”’ sune har cikin kasuwar misra suna jidan kayan jarirai”’

Sungama abinda zasuyi sunkamo hanya zasu fito ne ””’wata kyakkyawar mata da basu ta6a ganin mekyaunta ba’ ta dakatar dasu” tana cewa sannunku yan’uwa

Cikin mamaki hafsa ta amsa matar tace nasan baki sanni ba amma sunana jesmin ‘wannan kuma da’na ne sunanshi mahraz”’ tadubi mahmud tace mahmud koh?

Cikin mamaki yace eh ina kika sanni? Murmushi tayi wasu fararen hakora suka bayyana abakinta suna wani irin walkiya”
Tace a bayero ”’murmushi yayi jin ta ambaci bayero yace hakane””

Yace kice kema yar’nigeria ce kinzo yawon bude idone halan”’ girgiza masa kai tayi alamar a’ah tace aure nake anan”’

Mahmud yace eyyh Allah yabaki zaman lfy” yadafa kan mahraz yana cewa fyn boi kagaidamin da babanka””_ dariya mahraz yayi ”hakoransa suka bayyana”’

Ganin hakoran mahraz saida hafsa da mahmud suka tsorata sbd wani irin kyalli harsun fi na jesmin mahaifiyarshi kyalli””’

Hannu mahraz yadaga yana nuna cikin hafsa ”yana kallon mahaifiyarsa””’ itama kallon cikin tayi sannan tace da mahraz kasamu da’na””

Hafsa tace meyake nunawa ‘murmushi jesmin tayi tace abinda yake cikinki yakeso”’kinsan yaro””’

Jin wannan maganar saida gaban hafsa yafadi ”amma saitai murmushi tace yaro kenan””’

Mahmud yace toh sai anjima jesmin””

Sultan ko tunda suka tsaya da jesmin yamatsa gefe yatsaya yana kallonsu “”””
.
Suna juyawa sunfara tafiya jesmin tajuya fuskarta baya ” wani haske yafito ta cikin idonta ”yanufi hafsa”’ cikin jikin hafsa hasken yashige batare data sani va”amma sultan yana kallo””

Koda su hafsa suka koma hotel dinsu”’ nan mahmud yake cewa shifah wannan jesmin din ne komai kamada ita baita6a ganiva”’ amma tace wai a bayero tasanshi””

Hafsa tai murmushi tace toh ai mutani dayawa maybe ita tawayeka Kaine dai baka waye daita va””

Mahmud yace kidaiyi shiru hafsa amma ni matar tsoro taban musamman datai dariya”” sannan dan’ta mahraz ma haka”’

Hafsa tace ”wlh konima nadaiyi shiru’ne” mahmud yace wlh kamar ba bik’adama ba nake ganinsu”’ hafsa tace a’ah alh kawai kyaunsu ne dai yai yawa”’

Mahmud yace Allah yakaremu da irin wannan kyaun”hafsa tace amin””

Bayan sati hudu cikin hafsa yashiga wata Tara da sati daya”’cikin dare tafara nakuda nan da nan alh mahmud yakira nunbern hsptl dasuke xuwa awoh”’
Cikin mintoci ‘suka iso aka dauketa xuwa asibiti'”””

Nakuda sosai hafsa keyi amma haihuwa yaki xuwa saitayi yunkurin yin nishi saitaji kamar ana rike mata numfashu” sannan acikin nata jitakeyi Kamar ana kokawa dawani Abu”’

Sannan tana kara yunkuri zata cigaba dajin wannan kokawar””

Haka taitayi harkusan asubah”” cikin hukuncin ubangiji bayan tagama galabaita harta fidda rai da rayuwarta:::::

Allah yasauketa lfy tahaifo yar’ta mace ””kyakkyawa kamar balarabiya””_ su Kansu likitocin sun tsorata da kyaun jaririyar””_ sunayi suna kallon hafsa dake kwance ”’

Ko kadan batai kama da ita va””’nan suka kirawo alh mahmud yashigo suka mika masa yar””’ shima saida ya firgita da kyaun yarinyar””’


Bayan gari yawaye aka sallamo su ”’koda suka dawo hotel din hafsa complain takeyi akan kyaun jaririyar”’,

Mahmud yace kedai kigodewa Allah”””””

Nan suka fara shiryen shiryen komawa gida”’:

Sultan kam duk ya addabesu sukoma gida ‘Aysha taga babynsu da Allah yabasu kyauta””’
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
???????????????????????????? MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page3⃣
Cikin dare lokacin alh mahmud yafita” hafsa da sultan ne kadai a dakin” sai jaririyar”” sultan rikeda hannunta yanayi mata wasa”’ hafsa tadube shi tace sultan ai wannan batama ganinka balle tasan ita kakeyi wa wasa”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button