MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVELNOVELS

MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Ana tare????
[18/10 7:58 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha wakili
Mrs ahmed

ma’abota karanta littafina inamai baku hkr na tsaiko da ake samu ‘tunfarko nariga nashaida maku halin danake ciki ‘inafata kuna fahimtata ngd ‘kuci gaba da kasancewa da ni

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page3⃣0⃣

A tsorace tsoho ya kwanta cos baki dai jikinsa 6ari yakeyi ganin yadda baabaa laure ta firgice lokaci d’aya ya tabbatar cewa ba k’aramin abune duna va ‘tunda gashi har tana ambaton Allah ya had’ashi da duna”” duk su biyun sun kasa bacci inda baabaa laure takasa rufe ido shikuma tsoho ya tsorace””’

washe gari da asubah kamin akira sallar farko misalin karfe hudu mahaifin muntari yaxo kor gidan tsoho yana bugun kofar kamar zai 6alla ‘ tsoho daya samu bacci yasace shi a firgice yatashi sbd jin yanayin bugun kofar ‘ga dukkan alamu bana lfy bane ”toh kodai yan’fashi ne? Tambayar dayake yiwa kan’sa kenan” baabaa laure itama a firgice tamik’e tana cewa tsoho bugun kofa nakeji” cikin sanyin murya tsoho yace jeki bud’e kiga kowaye” ahaukace ta dubeshi tace lallai ma wlh ba enda zani ”’

Sunan nan zaune sukaji bugun k’ofar yakara tsananta ba shiri tsoho yamike yabude kofarshi yafito
Yana xuwa bakin kofar yafara tambayar waye”’ sama sama yakejin ana cewa baba nine kabude muntari ba lfy gashi can kwance rai hanun Allah ”’ da sauri tsoho yabude k’ofar yana tambayar meya sami muntari?
Cikin sauri Baban muntari yace wlh tun karfe biyun dare bamuyi bacci va “””sai ihu yakeyi yana bada hkr wai wani yayi hkr ya yafe masa yanayi yana kuka ‘
Tsoho yace wanene wannan toh? Girgiza kai baban muntari yayi yace nima bansani va wlh” dasauri suka fita tare da tsoho ,
Tsoho yace kirawo mahmuda yaxo ynxu ”’
Nan baban muntari yafiddo wayarsa yashiga kiran mahmud ” ringing biyu yad’aga yana tambayar lfy nan baban muntari yamikawa tsoho wayar’
Tsoho yacewa mahmud yayi sauri yaxo gd ba lfy ‘munari jiki yatashi”

Koda suka shiga gdn a tsakar gd suka iske muntari ya durkusa yana cewa kayi hkr wlh baran sakeva ‘kuma nibansan alak’arku va daban,,,,,,,,,,,,,,,,,,,kamin yak’arasa bakinsa yajuye yakoma gefe hannunsa yashiga murmudewa ” yanason yin magana amma yakasa”’

Faduwa yay awurin yana juyi ‘ Kan kace me nunfashin sa yafara tsayawa dakyar yake jan numfashin”’ dagudu tsoho da babansa suka rufu akansa suna kiran sunan shi ‘yayinda mahaifiyarshi da sauran kannensa suka fito suma suka shiga kiran sunan sa’ suna jijjiga shi amma ina numfashin nasa yariga yafara nisa , dasauri mahaifinsa ya sunkuce shi xuwa waje daidai lokacin mahmud na xuwa aiko da sauri suka sakashi a mota sukayi asibiti”’

suna isa aaibitin sun bude motar zasu d’aukosa kenan sukaji hannunsa da jikinsa ya sake ‘ take mahaifin’sa yadubi mahmud yace basai munfito dashi va mukoma gd kawai”
Cikin rashin fahimta mahmud yace bangane mukoma gd va ‘bayan munriga mun iso asibitin”,
Shiru baban muntari yayi kamin yadubi mahmud yace :babu muntari ,rai yayi halinsa ‘
Innalillahi wainna ilaihiraji’un shine kalmar da mahmud yake nanatawa ,,da sauri yashiga jijjiga muntari amma ko motsi ba yayi”

Kifa kansa yayi asaman murfin motar yana ta’ajjabin wannan al’amari ”’ jiki a sanyaye suka shigo motar suka juyo xuwa gd ‘suna karasowa ana shiga masallaci ‘danhaka suka bar gawar acikin motar sukai alwala suka shige masallaci ”’

Bayan an idar da sallan ne ‘tsoho yadubesu fuskarsa da alamar tambaya ,mahmud ya girgiza masa kai’ amma shi bai fahimci abinda mahmud d’in yake nufiva” danhaka yamike yafita mahmud yamara masa baya””‘

Awaje tsoho yafara tambayar ko ambasu gado ne? Mahmud yace a’ah baba saidai muntari rai yayi halinsa ‘muna karasawa yana cikawa” ynxu haka gawar tana cikin mota””

Salati tsoho yashiga yi ” da sauri ya isa inda motar take domin gasgata maganar mahmud ‘nan yakama k’ofar yan kokarin budewa amma dayake arufe take bai iya budewa va’ saida mahmud yaxo yasa key yabude ” saidai abin mamaki babu gawar muntari acikin motar” mahmud bailura da babu gawar va ” saida tsoho yace kai mahmud dama wasa kakemin koh”’

Da sauri mahmud yace a’ah baba wlh ba wasa bane bakaga gawar bane kodai yana motsi ne ‘yana maganar yana latsa wayarsa ”’ tsoho yace toh aini banga kome cikin motar va mahmuda”’

Daidai lokacin baban muntari na k’arasowa ” afirgice suka shiga duba gawar muntari amma basu gani va’ cikin tsananin tashin hankali dawani irin firgici ” mahmud yace toh ina gawar tashiga ? Baban muntari shima yace aimun barta amota yaza’ai ace kuma ynxu babu ita’? Sannan ba’a bude mukabar motar va” saida muka rufe koena’,sannan babu alamar anfasa motar ne aka fito”’

Innalillahi wainna ilaihiraji’un tsoho ke maimaita fada ‘sbd abun yafara fin karfin tunaninsa ‘to ena gawar tashiga ne ? Wayazo yadauki gawar? Kodai muntari ba mutuwa yayi va?
Toh taena yafita acikin motar?

Muje xuwa readers ynxu aka fara shiga cikin labarin kuci gaba da sambada min addu’ar samun lfy nikuma naita sambado maku typing “”sannan comment naku zai kara karfafamin guiwa

Ana tare????
[19/10 2:49 pm] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha wakili
Mrs ahmed

aunty maijidda musa ngd da k’aunarki ga wannan nvl en Allah yasaka”’nima ina k’aunarki irin sosai d’in nan

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page3⃣1⃣

Nan suka shiga neman gawar muntari amma sama ko kasa sun rasa” hankali atashe mahmud yashiga kiran sauran yan’uwansu awaya yana shaida masu halin da ake ciki””’ mutanin unguwa ma ba’a barsu abaya ba wurin nemo gawar muntari ‘ duk edan sunxo wucewa sukaga su mahmud sai sun yambayesu abinda ke faruwa’ aiko kan wani lokaci har unguwa tafara cika da yan’neman gawa”’
Can cikin gd labari yakai masu ‘nan suka shiga matsanan cin tashin hankali ‘ ‘

Har kusan karfe bakwai da rabi ana neman gawar muntari amma ba’a ganiva ‘ hankalin kowa yagama tashi ‘ dawowa akai kor gdn tsoho aka shimfida tabarma aka zazzauna ana jimamin wannan abu daya faru”’

EGYPT karfe goma da rabi na safe ‘sultan tafe shida ameer sunfito daga hostel zasu shiga skull” suna cikin tafiya suna fira , ta baya sukaji anyi masu sallama danhaka suka juyo domin ganin wanda ke sallamar”

Mamaki ne karara ya bayyana afuskar sultan cikin murmushi yace muntari ? Shima muntarin murmushi yayi yace na’am sultan kana mamakin ganina koh? Gyada mashi kai sultan yayi yace sosaima ‘mekazoyi a egypt? Cikin dariya muntari yace nida ogana ne mukazo narako shi zai gudanar dawani aiki awani company ,shine natuna ai kaima nan kake karatu ‘shine nace bara naxo mugaisa’naga dan’uwa na ,,,murmushi sultan yayi yace aiko naji dad’i wlh ‘ amma gashi kuma zamu shiga skull muje nakaika d’akinmu kazauna kamin mudawo kaji”

Girgiza kai muntari yayi yace a’ah karka damu nima ba dadewa nazoyi va ‘nadai zo ganinka ne ‘kutafi babu damuwa zandawo wani lokacin”
Murmushi sultan yayi yace pls ka gaidamin da kowa da kowa ‘da my lil miemie nd pls karka rika dukanta kaji? Dariya yayi yace naji bansake dukanta ma gaba daya”’ nan sukai sallama suka tafi”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button