MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVELNOVELS

MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Shegiya maidan banzar kwadayi”’

Yajanyo hannunta yana janta”,tirjiya tashiga yimasa tana fisge fisge amma hakan baisa yasaketa va”””

Suna xuwa abakin gate din zoo din’takalminsa yatsinke danhaka’ yasakar mata hannu yajuya yana Neman Inda zaiga shoe maker ”’

Aiko can tawaje yahango shi” danhaka yace da Miemie ta tsaya tajirashi yakai takalmin adinka””

Toh ta amsa masa dashi’
Yana fita a gate din tanemi GU tazauna”’,tana facing din’sa ””shima yana hangota zaune”””

Tana nan zaune” wani kyakkyawan yaro farisol dan’kwalisa maiji da kyau da ajee”ya iso gareta”

Sallama yayi mata ‘cikin murmushi ta amsa masa’ tana cewa MAH”” shiii yaimata alamar tai shiru” danhaka yasa hannu cikin aljhunsa yafiddo Leda cikeda awara yamika mata”

Da Sauri tasa hannu takar6a ”batare datai magana va tahau ci”’

Sultan koh yana tsaye yahangota da wannan yaron’ sannan gashi ga dukkan alamu tanacin wani Abu”’

Da azama yataso yana Sauri yakara so’garesu”’

Yana gab da karasowa’ ”kamar kiftawar ido yanemi wannan yaron baigansa va””

Dagudu yakaraso yana kallon Miemie’ yace ena yaron daya tsaya kusa dake?

Bata amsashi va taci gaba dacin awararta ”fisge ledar awarar yayi ahannunta yajefar akasa’ sannan yace ubanwa yabaki wannan awarar?

Yana nuna inda yajefar da ledar saidai ga mamakinsa saibaiga ledar va”’ cikin zare ido yadubi Miemie yace ‘????
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
???????????????????????????? MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

EXCLUSIVE WRITER’S FORUM
E.W.F

so sorry fan’s kamar kullum ina mai baku sorry narashin jina”tofah saikunyi hkr dani SBD hidimar skull yatasoni gaba: inafata zaku cigaba da kasancewa dani LYSM

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page9⃣
Akofar taji kamar sautin kida natashi danhaka tadan dakata takaraji”””’,tana nan tsaye tafarajin kamar ana waka ‘kara matsowa tayi kusada kofar ta jingina kanta domin ta tabbatar da abinda takeson ji”’

Saidai waka akeyi amma Sam tarasa da wani yare akeyi’ batare da damuwa va ta tura kofar takutsa kanta”

Tana shiga Miemie nadaka tawa ‘cak Miemie ta tsaya bata juyo fuskarta va””.

Cikin azama baabaa laure takarasa kusa da ita tana cewa yar’nema mekikazo kinayi adaki ‘inata tsumayinki naji shiru”””’

Ko dago kai Miemie batayi va”ganin haka yasa baabaa laure juyo da fuskarta tana dago kan Miemie ””””’ aiko dago kanta keda wuya taga ‘Baki daya babu fari a idon baki ki’rin yake”’

Dasauri baabaa laure tasaki fuskar tana fadin wayyo Miemie ”””ahankali Miemie tadago fuskarta tana duban baabaa laure”’
Saidai ga mamakin baabaa laure saitaga idon yadawo nrml”’

Ihu Miemie tasaki mata a kunne tana cewa yehhh matsoraciya kawai”””

Arude baabaa laure tace kedai wlh anyi yar’banza ynxu Dan Iya shege shine kika juyamin ido ‘Dan natsorata ”’

Dariya Miemie tayi tace eh man ”baabaa laure tace yoh aini din jaruma ce ‘saikika ga kuma ban tsorata ba”””
Miemie tace eh ai shiyasa nake bala’in sonki sbd kedin akwai jaruma”””

Zama sukayi su biyun sunata firarsu gwanin sha’awa”””

Miemie takwanta cinyar baabaa laure tanai mata tsifan kai”

Can suna cikin fira baabaa laure taga kamar hannu yana xuwa gareta”’nan tafara matsawa ”tana cigaba da tsefewa Miemie kai”’

Haka taci gaba dayiwa Miemie tsifa amma hankalinta gaba dai yana bakin kofa””

Harta kau da kanta taci gaba da abinda takeyi”’ saiji tayi kamar ana shurinta da wani abu”aiko juyawar dazatayi saiganin babyn roba irin Wanda yara ke wasa dashi din nan’ tayi yana matsowa kusa da ita yana dariya”’

Dagudu tamike tana ihu tana cewa Miemie wayyo ke tashi munshiga ukku ”aljani ”’da Sauri Miemie tamike tana tambayar baabaa laure ina aljanin”’

Baabaa laure da tuni tahaye saman gado:’sainuna wa Miemie bakin kofa takeyi”’

Miemie tace toh baabaa aini banga komeva”inbanda babyn roba me batir”””’

Nan Miemie takarasa tadauko babyn tazo kusada baabaa tana kyalkyacewa da dariya””’

Tace kai baabaa wlh kinbawa mata kunya ‘ynxu babyn yar’tsana din’ce kike tsoro cah nake ke jaruma ce ashe Raguwa ce”’

Dakuwa baabaa laure taimata tana cewa ke akace maki ana wasa da rayuwa ne::

Hhh Miemie tace kaii baabaa keda kika debo gangara meye nawani tsoron mutuwa:””gyada kai baabaa laure tayi batare datai magana va””’

????????????????????????????????
Bayan sati biyu ”cikin dare Miemie tafalka saga barci” taje tai fitsari tadawo””

Nan baabaa laure ma tamike tazaga ”acikin bayin ne taji ana kyalkyacewa da dariya:’ana cewa ai kullum akansu nake kwana ina gadinta”’

Kasan yadda nake begenta shiyasa banason wani abu yashiga tsakanina da ita”’

Ko wannan tsohuwar kakar nata’abinda yasa nake raga mata sbd ‘bata cika shiga hurunmu bane ”amma duk ranar datai kuskuren shiga sabgarmu” saina cire mata hakar’kari””

Ido waje????”’ baabaa laure tafara bude kofa zata fita”’ saiji tayi ansake cewa ‘ai kasanta dajin gulma saita bari tagama kwashe abinda muke fadi sannan zata fita”’

Amma fah idan tasaki naji maganar nan awaje lallai saina karta’mata baya”””

Wayyo dagudu baabaa laure tafito ‘tana tashin Miemie tana cewa ke tashi mubar wannan dakin akwai damuwa acikin sa””

Miemie na tashi tashiga tambayar ta lfy”’ shiru baabaa laure tayi” tashiga Jan hannun miemie ”’

Ba musu miemie ta tashi tabita’afalo taimasu shimfida suka kwanta”’

Sunfara barci ”baabaa laure tafarajin kamar takun tafiya ta bayansu”’

Saikuma ji tayi amfara cewa ‘aiduk Inda zasu koma ina tare dasu” SBD baran Iya barin ta ita kadaiva”

Amma fah tsohuwar nan tanamin katsalan dan arayuwa”’

Baraa na motsa mata jikinta tukun”””””

Ahaukace baabaa Laure tamike tafara ihu acikin falon tana kiran hafsatu mahmuda kufito Ku taimake ni. Wlh akwai mutanin boye acikin gdn nan”

Kufito kamin amotsamin jiki”’ wayyo ni laure nashiga ukku????

Am sorry fan’s kui hkr da wannan ‘kunsan jiki da jini sai ahankali*** luv u oll”
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
???????????????????????????? MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

EXCLUSIVE WRITER’S FORUM
E.W.F
kuyi hkr da rashin jina 2days ‘banajin dadin jikina ne’ and inata preparation na exams ”so kuyi hkr daga wannan page en baran kara typing ba harsai na kammala exams ena”’ur prayer’s is needed domin samun nasara agareni”’ngd LYSM
Sai on 6next month zaku jini insha Allah

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page1⃣2⃣

Zama baabaa Laure tayi tana maida numfashi dakyar” sultan ya kalleta yace wlh baabaa karki ragawa Miemie kici mata mutunci ne””’

Harararshi tayi sannan tace toh munafiki ina ruwanka kafita kabani wuri ”’dariya yayi ‘yace kaii baabaa daga baki shawara”‘

Mtwe toh cewa nai kabani ?

Fita sultan yayi yana dariya ‘a falo ya iske Miemie da mommansu zaune”’miemie ta tasa mommansu agaba sai dariya take ‘

Yana karasowa yace momma wlh kiywa wannan yarinyar magana ”taje ta tsorata tsohuwar mutani”

Baki bude momma tace metai mata? Nan sultan yabata labari aiko momma tai dariya harda kwarewa”

Sannan ta6ata rai tadubi Miemie tace wato kedai harynxu barakiyi hankali ba koh?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button