MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVELNOVELS

MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Saidai farin idonta yajuye Yakoma ruwan ganye”

Kafarta tasaka ta takashi dakarfi ”’ zafin dayaji yasa shi dago kansa yana kallon fuskarta ‘sai gani yayi tayi murmushi daya bayyana wasu hakora masu kama da zarto acikin bakinta”
.hakoran sai kyalli sukeyi”””

Atsorace yaja da baya ”’yana duban cikin idonta”” gani yayi taci gaba da yin murmushin””

Cikin Sauri yafita yabar class din::::: Miemie ko dukar dakanta kas tayi ”tana wasu irin surkullen magana”'”””””

Koda aka tashi bayan takoma gd” a waje ta tadda sultan cikin murna takarasa kusa dashi tace ya sultan nadawo” hannunta Yakama yace kindawo lfy ya skull?

Tace lfy lau”’ muje kaga class work dina nacinye duka””

Suna shiga falo tashiga fiddo littafinta ‘tamikawa sultan ”yana dubawa yaga gashi dai class work din koshi bare Iya solving nashi va ”bare kuma Miemie ”’

Cikin zare ido yace ke dadina dake kinfiya karya ‘ta ena zaki Iya solving wannan ? Cikin jin haushi tafisge littafin tace wlh dakaina nayi kuma kaje skull din katambaya’

Kai ba’ abinda ka iya sai karyata mutani ‘wlh kar kiyayeni”””’ cikin bude baki sultan yace eye ni din ne zankiyaye ki?

Kai tagyada masa alamar eh”cikin sauri yamike yana binta ‘taruga dagudu tana cewa dillah kadena bina karkasa MAH,, bata karasava yacafkota yace ‘karnasa me?

Tace bakomi ”yace karya kikeyi saikin fada”” tace toh sakeni infada maka” yana sakinta taruga cikin dakinta dagudu ta banke kofar”’

Dariya sultan yayi yace Miemie Allah yashirya ki”’

Washe gari da safe bayan sungama yin breakfast ne alh yana shirin fita wayarshi tai kara ”yakara a kunnensa ”’

Bayan sungaisa dame kiran ne daddy yai salati yana cewa Allah yajikan musulmi””

Caraf Miemie tamike tarike hannun alh tana cewa abba” Mr Luke ne yamutu halan?

Da mamaki alh yadubeta yace ya akai kika sani Miemie”’: ?

Komawa tayi tazauna tace sbd jiya baida lfy kuma yarike kansa yana cewa zaimutu’ashe gsky ne””””’

Hafsa ce tabige mata baki tana cewa waike yaushe zakiy hankali kullum girma kike amma babu hankali”””’

Fuuu ta tashi tashige dakinta ta banko kofa”’

Tana shiga tajingina jikin kofa tana wani irin dariya me tsoratarwa””

Nan da nan idonta yajuye xuwa baki gaba dai Baka ganin farin cikin sai bakin”’

Kwanciya tai agado tana wani irin busa medadi”nan da nan labulen dakinta yafara dagawa” komai na cikin dakin yafara rawa””

Nan take tamike tafara juyawa tana rangaji kamar macijiya””’

Takai kusan awa daya tana wannan rawar kamin ”taji kamar ana bugun kofarta” ta tsagaita da rawar sannan ta tsayar da idonta waje daya”nan take kayan dakin dasuma suke rawa kowanne yakoma mazauninsa”

Sannan taikas dakanta tana dagowa idonta yadawo normal”’

Zuwa tai tabude kofar ganin mommnta a kofar yasata cewa mommah ”’hafsa tace barakije skull bane?

Miemie tace ai yau ba skull Mr Luke yamutu”’
.
Cikin mamaki hafsa tace ya akai kika sani?

Miemie tace MAH,,,,,,.,….saikuma tai shiru”’hafsa tace MAH me?

Miemie tace toh ai naga shi malami ne nd duk malamin daya mutu ba’ayin karatu ranar daya mutu”’

Hafsa tace hmm Miemie Allah yagayara” tajuya tafita”:

Dariya Miemie tafashe dashi sannan tace mah ,,,,,,,,saikuna tafara bin bagon dakin tana ta6awa tana dariya***
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
???????????????????????????? MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page5⃣

Haka taita bin bagon tana dariya”””
Sultan yazo gittawa ta dakin yajiyo dariya danhaka ya dan dakata yanason sanin dariyar me takeyi'””””

Jiyayi tana cewa su ya sultan mekake son ji daka tsaya agun ?

Cikin zare ido ????sultan yajuya da Sauri yabar wurin kirjinsa sai bugawa yake ””azuciyarsa cewa yake ya akai tasan yatsaya akofar?

Komawa yayi falo yazauna kusa da mommahnsu ”’yace mommah amma Miemie batada lafiya koh?

Kallonshi hafsa tayi tace meka gani”””’zaiyi magana yaji 6am abakinsa kamar ansaka masa gum anrufe””’ yayi iya kokarinsa yayi magana amma yakasa ”’

Tashi yayi yabar falon zuwa dakinsa”” yana shiga yabude bakinsa ”cikin ikon Allah saiga magana na fitowa”’ da Sauri yafito falon yana cewa mommah wlh Miemie akwai”’

Shiru yayi sbd sake rike bakinsa da akai””’ cikin tsananin damuwa da mamaki yakoma cikin dakinsa””still yana shiga yafara magana ””_

Yasake fitowa”’still bakin yasake rufewa”’zama yayi yana kallon mommanhsu ::yanayi mata kwatance da hannu”’ amma Sam bata fahimci meyake fadava””

Saice take sultan yau kurma kuma ka koma”””
Hannunsa duk biyu yasa yai tagumi”’_ yana kallonta'””””

Suna nan zaune Miemie tafito tace su yah sultan iyayen gulma””” meyafaru kai tagumi””?

Hafsa tace kaiiii Miemie meyasa bakida kunya ne sultan din ne iyayen gulma? Kibari yatashi jikinki zaigaya maki”’

Ido sultan yabita dashi”””’ sallamar dasukaji ne yasa su juyawa ga kofar shigowa””””” sa’adatu ce tashigo itada Aysha sai nazira dake bayanta””

Dagudu Miemie taje tanai mata oyoyo”’ tana cewa gwaggo sannu daxuwa wlg naji dadin xuwanki ””” sa’adatu tace toh mekika ajemin?

Miemie tace binki zanyi unguwar dazaki”” fuskar sa’adatu da mamaki tace waya fada maki unguwa zantafi”””

Sultan dake zaune tashiga juya hannunsa alamar a tambayeta pls””’

Harara tawatsa Mashi sannan tace kwalliyar dakikai bata xuwa nan gdn kadai bane”’ dariya sa’adatu tayi tace kin canka daidai”””

Gdn budurwar baban Aysha zantafi”” mahaifinta bashida lfy zanje na gaida shi””’

Miemie tace wlh gwaggo ba enda zakije lafiyarsa klw” mugayen mutani ne ”wani tuggun suka hada maki kina xuwa kika fada shikenan””’

Cikin mamaki da tsoro hafsa tace ke uban waye yafada maki haka? Kinga kullum inayi maki fada amma bakiji koh?

Dariya sa’adatu tayi tace rabuda ita ya’ya hafsa kinsan halin Miemie da shiririta’ ga yarinta kuma””
Ni barin tafi nadawo ”’nan tamike takama hanyar fita hafsa naimata saita dawo”’

Tana fita Miemie tabi bayanta ”a bakin gate Miemie ta tsaya tace gwaggo muddin kika sake kika taka gdnsu razina toh gawarki za’a fiddo aciki”””

Dasauri sa’adatu tajuya tana kallon Miemie””’ sannan tace Miemie rayuwa da mutuwa duk ta Allah ce karki damu””kinji ya’ta nariga nayiwa baban Aysha alkawarin zantafi bareji dadiva idan bantafi va”’

Sannan kidena irin wannan maganar kar adora maki wata daurarriya””’

Tana gama fadar haka tasakai tafice”””””””

Dagudu Miemie takoma cikin gd tana xuwa dakinta tafada tarufo kofar””’ kwanciya tayi tajuye idonta””’

Babu haske ko kadan aciki sai baki”””

Kusan minti 40da fitar sa’adatu aka kira hafsa ana fada mata sa’adatu sunyi accident kan hanyarta tazuwa unguwa””

Cikin tashin hankali hafsa ta tambayi Inda take” nan aka fada mata tana chemist ana dressing ciwon dataji a hannu” dake Allah ya takaita bataji rauni sosai va””'”””ajiyar zuciya hafsa tayi jin cewa ba abinda yasamu sa’adatu na tashin hankali””

Miemie ko tana cikin dakinta”’ bata fitova’ saida taji muryar mahaifinta sannan tafito taimasa oyoyo:::

Yace my Miemie lfy naga banganki falo zaune va”” gayada kai tayi tace eh lfy abba kasan mommah da ya sultan sun tsaneni shiyasa nake zama a daki nikadai”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button