MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVELNOVELS

MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Domin shi ynxu al’amarin Miemie yafi girmar kwakwalwarshi””’

????????????????????????????????washe gari da misalin karfe goma na safe su bahba laure da bahba asabe sukaxo yin barka””

Bayan aingaisa ne sukayiwa hafsa barka sannan suka kar6i yaran suna gani” bahba asabe tace yauwa hafsa ynzu kikai haihuwa ‘ga yara tubarkallah kowa yagansu yasan sunyi kama da iyayensu ne”’ amma ba kamar waccen jar gwandan ba”mekama” da almatsutsai”’

Bahba Laure tace wlh kuwa””yarinya saikace jikar sarkin aljanu””””

Hafsa najinsu batace komeva”””

Nan suka cigaba da maganganunsu””” harkusan karfe daya”’

Nan bahba asabe tamike da niyyar Shiga bayi tayi alwala””

Tana shiga ta rufe kofar tafara alwala”” tana idar da alwalan”’ takama kofar bayin zata bude”’ GAM taji kofar arufe ”nan tashi jijjigawa tana kokawar budewa”””

Amma Sam bai budu va” kanta tasa ta karamin gurin dake bude akofar tana son ganin waye ya kulleta”’

Marin dataji a fuskarta ne yasata dagowa dasauri tana Neman Wanda ya mareta””

Kamin tayi wata2 takarajin wani saukar marin”” rike kuncinta tayi tana wayyo ‘waye

Tas tas takeji ”afuskarta’ hannu bibbiyu tasaka tarufe fuskarta tana ihu tana cewa wayyo kutaimaka min ‘waye ke marina haka” menai maku”’ ina kike laure taho kitaimakeni wlh nayi gamo a bayin nan”””

????????Wayyo ni asabe nashiga ukku nakawo kaina matattarar”””””””’ batakai ga karasawa va taji bakinta yarike kamar ansaka mata gum aciki”’

Tayi tayi tai ihu amma takasa ”’haka tashiga jijjiga kofar”””’

Tanakan jijjigawa ne taji yabude Aida gudu tafito hannunta rikeda dankwalinta”””

Tana fitowa falon tadubi BAHBA Laure ”batare datai magana va”’ tafice dagudu tai hanyar waje”’

Bahba laure da mommah suka bita da tambayar lafiya inazaki tafi” amma ko kallonsu Bataiva ‘”tafice batare data dau hijabinta va””

Sultan dake waje yana zaune ‘yahangota zata fita daga gate din’ yace bahba inazaki babu lullu6i ”

Bata dubeshi ba illa kokawa datakeyi da kofa yabudu””

Cikin Sauri sultan yakaraso ya tsaya bakin kofar yana cewa ”’bahba ba Inda zaki tafi fah””’

Dago fuskarta tayi dasuka kumbura ga idonta sunyi jazur ”tace sultan Dan annabi kabuden kofar nan kamin akasheni a gdn nan””

Sultan fuskarsa da tsananin tsoro yace bahba meya sameki afuska?

Jin muryar hafsa da bahba laure datayi ”ainan takara rudewa tana cewa kaii sultan inkanaiwa ubanka mahmuda kabuden kofar nan na tafi””

Shiko ganin duk arude take yasashi saurin bude mata””’ aiko nan tasa kai tafice aguje babu koh waiwaya wa”””

Su hafsa suna karasowa sukace sultan meyasa kabarta tafita”’ cikin damuwa yace rokona tayi kuma na tambayeta meya sameta bata fadamin va”’ saidai naga fuskarta akumbure”’
Kuma idanunta sunyi jah”’
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
???????????????????????????? MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

EXCLUSIVE WRITER’S FORUM
E.W.F

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page8⃣

Hafsa cikin tsananin damuwa tace kome yasameta oho:”’ bahba laure datai tsamo tsamo tace toh hafsa kinga bara nabi bayanta naga meke damunta””’

Nan sultan yadauko mata hijabinta tabaza::: tafita””,sultan yatare mata adaidaita tashiga”:::

Bayan ta tafine ”sun shigo gida hafsa tadubi sultan cikin damuwa tace ynxu kome yasameta oho””’

Sultan yace Allah kadai yasan meyasa meta””wayasani ma ko shower tabude ruwan zafi yazubo mata afuska shiyasa fuskar yakumbura””’

Hafsa tace kai sultan bana tunanin haka saidai inwani abun daban ne””::::ina Miemie take?

Sultan yace wlh banganta va maybe tana daki tana barci kinsanta da barci kamar kahsa” bari nadubota’

Mikewa yayi yashige dakin Miemie ””kwance yasameta ga dukkan alamu barci takeyi danhaka ”yatsaya yana kare mata””” afili yace my lil sister ina kaunarki sosai amma ke muguwa CE””’ waya sanima ko kece kikaiwa bahba asabe wani abun””

Juyawa yayi zaifito saiji yayi tace haba yah sultan mekake tunanin xanwa bahba asabe?
Karinka yimin shaidar arziki mana yayana””

Da Sauri yajuyo yace dama ba barci kikeyi va kenan””’ dariya tayi tace ynxu falkawata kenan naji abinda kace””

Karasowa kusa daita” yayi yazauna yana fuskantar ta’ yace Miemie waime naimaki kike wahalar dani ne?

Cikin firgici tace yah sultan nikuma????
Menai maka? Yace bakima san mekike yimin va kenan?

Cikin damuwa tace wlh bansani va fadamin wlh zanbaka hkr'””””cikin hassala yace lallaima wlh ke yar’rainin wayauce”” waima tukun mommah bata fada maki saida nashekara bakwai aduniya kamin aka haifeki bane?

Da fuskar tausayi tace eyyh yah sultan meyayi zafi dazaka fadan bakar magana kuma?

Tsaki yayi yace hmm bakomi shikenan ‘mance kawai”’

Koda bahba asabe ta isa gd a 360 tashige 6arayinta ”’yara sai San daxuwa suke mata amma bata amsasu ba”’,

Rashida dataxo tana shirin xuwa gdn barka ”ganin bahba asabe afujajam”nan tashiga tambayarta lfy?

Bahba asabe zama tayi sannan tadubi rashida tace ni naisa nai magana akasheni?

Cikin tsoro rashida tace bahba wazai kasheki? Cikin furxar da iska mezafi bahba asabe tace dubi fuskana ki gani””

Afirgice rashida tace bahba ubanwa yaimaki wannan aika aikar?

Bahba asabe tace keni da Allah rufemin baki ‘kofada maki nayi aiba iya ramamin zakiyi va”
Danhaka kirufemin baki kawai.

Tana rufe baki bahba laure nashigowa””” tadubi bahba asabe tace wai asabe lfyrki kuwa ‘? Kinfito afujajan kuma baki tsaya kinmana bayanin abinda kefaruwa dakeva?

Cikin guna”bahba asabe tace aidole kice haka da kece kikaji abinda naji wlh Allah kadai yasan yadda zakiyi ”Dan na tabbata dabaraki iya kawo kanki gd va”’ amma ni ahaka nayi kokari nakawo kaina gida”

Saidai fah har abusa kaho bankara xuwa gdn mahmuda ””””’
Bahba laure tadubeta tace sbd me? Bahba asabe tace komema'””nidai baran fadava balle nakara shiga wani halin kuma”””””

Bahba laure tace toh shikenan tunda baki fade ai saikiy shiru”””””

????????????????????????????????
Haka akaci gaba da zaman jego har ranar suna tazago inda yara sukaci sunansu kamar haka””khaleed”khamees'”sai kubra””

Maijego tafito fes itada jariranta”” gwanin sha’awa ”’

Bahba asabe kam tace ko yankata za’ai barataje sunan va sannan tafadi dalili taki fada”’ danhaka kowa yafita sabgarta ””’

***bayan sati daya sultan Yakima skull ‘Miemie ma tacigaba da tafiya skull ::hafsa kadai keragewa a gd sai iya me aiki ”ganin haka yasa mahmud yaiwa mahaifinsa magana akan bahba asabe koh bahba laure wata tazo tazauna da hafsa””’

Sbd babu metaya ta’ raino gashi yara har uku”” koda malam bukar yafada masu bukatar mahmud tsalle bahba asabe tayi tace wlh saidai in gawata za’akai gdn amma badai naje nazauna a gdn mahmuda ba:::

Wai malam kasan azabar danasha a gdn nan kuwa?

Toh wlh ba Inda zani”””’malam yace shikenan tunda kince haka ”’laure ke kishirya kitafi ”””cikin na’am da zancen bahba Laure tace toh malam”””

Bahba asabe tace hmm wlh laure da kafarki zaki gudo indai gidan mahmuda ne””” malam yace asabe banson shashanci tunda kince baki xuwa kibar mexuwa ta tafi”””

Haka bahba laure tashirya ta tafi””’aiko hafsa tayi murna sosai dazuwanta””
Nan aka kaita dakin Miemie ””
Koda Miemie tadawo daga skull ta tadda bahba laure kwance kan gadonta tana barci””

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button