MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Ido tasi’u yaware yace kardai kacemin wannan itace Miemie ?
Gyada masa kai sultan yayi alamar eh”””’sosa kai tasi’u yayi sannan yace tab ‘amma wlh wannan ko ka’dan batai kama da zari’ar tsoho va”’tafi kama da larabawa ”’
Dariya sultan yayi yace hkn”””’tasi’u yadubi Miemie yace kan’wata ajinki nawa a skull?
yi’tayi kamar bata jishi va”” saida yakara maimaita tambayar sannan tace jss3 ”””baki bude tasi’u yace amma jumping ake maki koh” naga kinyi kan’kanta ace kina jss3 ,,tsaki tayi tace toh kaje skull d’in kasa amaidani primary ”’
Dariya yayi yace a’ah yi hkr kanwata da wasa nake maki”””””malam bukar dake saurarensu ya jinjina kai yana cewa ”’mairo sarauniyar tsiwa””
Dariya tayi tace kaii tsoho kaima kasan tsiwa ba halina bane dolece take sawa nayi”” malam bukar yace toh tashi Ku shiga gdn Ku gaida kakanninku””’
Cikin yatsina fuska Miemie tace nifah baran shiga va”’ yah sultan shiga kafito muwuce’ kasan ni banason raini”” ynxu tsofaffin nan zasu fara rainani idan nashiga”
Dariya malam bukar yayi yace mairo darga””’kedai ta dabance kome naki daban yake dana mutani”’
Dariyar data saba tafarayi”’ tsoho koh nan yatsura mata ido yana cewa ‘mairo lfyrki kuwa?
Sultan ne ya amsa shi dacewa’ tsoho ai haka take da wannan haukar” yana gama fadan haka yayi cikin gdn”’
Tsoho yace ynxu mairo dagaske haka kike wannan dariyar?
Kallon tsoho tayi bayan ta tsagaita da dariyar tadubeshi fuskarta dauke da alamun mamaki tace tsoho wani dariya kuma?
Kallon cikin idonta tsoho yayi yace mairo ‘wasu lokutan al’amuranki akwai rikitarwa amma narasa gane sahihin abinda ke damunki”’
Amma zan tsananta bincike ” Dan inaji ajikina akwai damuwa atare dake””
Da fuskar tausayi ta dubi tsoho tace ”tsoho damuwar me? Girgiza kai tsoho yayi yace baraki ganeva ”amma idan kinje gd kicewa mahaifinki ina nemansa””’
Kai ta gyada alamar toh”’suna nan zaune sultan yafito yace ta tashi sutafi”’ mikewa tayi tana cewa toh tsoho muntafi”’ dariya yayi yace toh mairota ungo kuhau adaidaita”
Nan tasa hannu takar6i dari biyar d’in sannan taiwa tsoho kiss a kumatu tace ”saiwani jik’on tsoho””’
bayan shekaru biyu
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed
masoyana naji dadi kuma nayi farinciki da kirana da kukai tayi kunaimin sannu da fatar samun lfy’ ngd kwarai”’ wayanda bansamu daukar wayarsu va ina basu hkr ‘kuma nasan so ne yasa kukai kira na ngd ””inajin dadin yadda kuke nuna damuwarku akaina ”insha Allah nasamu lfy ngd
dedicated to friend bee kalbi Miemie
Page1⃣6⃣
Lokacin sultan yagama secondary abbansu sai fafatukar nema masa admission yakeyi a al’ajab university dake misra’ Inda yakeso sultan yakaranci law amma shikuma sultan yanace shi saidai yatafi ash-shifa university Egypt Inda shikuma yake ra’ayin karantar magunguna na musulunci””
Wannan sa6anin ra’ayin da aka samu yasa koda sultan yarubuta external exam ‘da aka basu option akan kowa yai selecting makaranta biyu dayake so ”’yasa sultan yayi selecting al’ajab da ash-shifah ”””
Acewarsa idan daya baisamu va sai ayi daya””
Dahaka yazauna zaman jiran admission ”””’Inda Miemie kuma ana ss1 lokacin tana 13yrs nd some mnth”’
Tunda tashiga ss1 tafara sauyawa takasance batada yawan surutu ko k’awa bata dashi” itakadai ke rayuwarta”
Saidai idan anfita break fast tafita taje jikin wata kango tazauna taita surutu tana dariya ita kadai”””abun yana daurewa sauran d’alibai kai amma sunzuba mata ido”””
Kamar koyaushe yau alhamis anfito break dagudu Takara so jikin kangon tana cewa am sorry banfito dawuri va natsaya yin class work ne””””’
Zama tayi tanata surutu tana dariya ”’uncle Hafiz daya fito daga principal office yahangota zaune tana dariya ita kadai”’ da Sauri yakarasa Inda take zaune”’
Yadubeta yace Miemie mikikeyi awurin nan ke kadai sai dariya kikeyi?
Cikin jin haushi ta kalleshi tace sir ina ruwanka dani ? Pls katafi ka kyaleni,,,kallonta yayi yace haba my Miemie kinsan yadda nake sonki kuwa? Meyasa zan kyaleki anan ke kad’ai
Tsaki taja sannan tajuyo tadubeshi tace uncle Hafiz Dan annabi karabu dani ”wlh ka kara cewa kana sona saina had’aka da babana ”shekaruna nawa aduniya harda zaka koyamun mugun Abu?
Ido waje uncle Hafiz yace ba mugun Abu bane Miemie kaunace tsakanida Allah”””kuma inhar kika amince dani wlh zandena yimaki maganar harsai kingama skull”’sai muyi aure”””
Kallonshi ta tsaya yi sannan tajuyo tanayi masa wani irin murmushi dashi kanshi saida yatsora ta”’nan kuma yahango idonta yasauya kala zuwa bak’i”
In 30seconds yadawo nrml ”’kallonshi tayi tace uncle Hafiz vanso hakava but banida yadda zanyi”” mah yana,,,,,,,,,,,,,,,,,,,koda yake meet u in ur next lyf ”tana gama fad’in haka tamike tabarshi tsaye awurin””’
Da mamaki uncle Hafiz yace in my next lyf ”metake nufi da hakan?
Koda yake she’s still young I tink next time takeson cewa”””
????????????????????????????
Tana shiga gd kannenta khamees’kubra suka rugo dagudu suna ‘aunty oyoyo” da hausarsu dabata fita sosai ”yaran sunyi girma da wayau”’
Jakar kafadarta ta yasar tadagasu sama tanai masu wasa tace my little one’s ”’nan suka shige falo suka zauna”’
Tadubi mommansu tace mommah sannu da gida””
Hafsa tace yauwa kindawo”’. Cikin yatsina fuska tace eh nagaji ne sosai ””
Hafsa tace toh Shiga kitchen kidau abincinki””’. Kwanciya tayi tace mommah bar abincin nan sai anjima zanci”””’
Suna nan zaune suka tsinkayo ihun sultan yana shigowa falon” a sittin suka mike suna mamakin abinda yasa sultan ihu”’
Yana shigowa yanufi mommansu dagudu ya rungumeta ”yana cewa alhmdlillah mommah nasamu ””’
Cikin farinciki hafsa tace meka samu d’ana? Takardar hannunsa yamika mata yana cewa ash-shifah mommah””
Miemie fake tsaye kamar gunki ‘saiyanxu tabude baki’ tsaki tayi sannan tadubeshi tace nadauka ma wani abun arziki ne Ashe ma shiriritar skull d’in dakakeso ne”””
Nidai bana tayaka murna ‘saidai bak’in ciki ma danakeyi”’
Harararta sulta yayi yace to kimutu mana ‘sai nasan dagaske bak’in cikin kike”””
Mikewa tayi tabar falon tana magnganu ”’mommah tabi bayanta da kallo tana cewa Allah yashiryeki Miemie”””
Sultan yace ameen”””mommah tai murmushi tace ynxu sai shirin tafiya ”cikin dariya sultan yace eh””
Da daddare bayan Mahmud yadawo sultan yabashi admission letter din””aiko shima yayi murna yace shikenan kasamu abinda kakeso”
Ynxu za’afara jarabawa on24 kaga yau17 sati daya garemu ”danhaka daga gobe zaka fara shiri””
Miemie tace wai abba dolene saiyayi karatun ne wai?
Mamaki bayyane afuskar Mahmud yace eh dolene”kinada matsala da hakanne?
Mikewa tayi dagudu tashige dak’inta ”tafada kan gado ‘tana kuka”’
Sultan tashi yayi yabita dak’in ganinta kwance takifa kai sai kuka takeyi’
Ahankali yazauna bak’in gadon”yadago kanta yace my little sis meyasa kike kuka? Ko bakison dan’uwanki yasamu ilimi mai zurfi ne?
Dago kanta tayi ahankali tadubeshi tace yah sultan ynxu zaka Iya tafiya kabarni nikadai a gdn nan? Kasan inbaka nan gdn baya yimn dadi””