MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Da Sauri musa yasaki yaron yana karkarwa””” yana nuna yaron ‘shikuna yaron yana murmushi”’ daidai lokacin sultan na fitowa ‘musa yana yanke jiki yafadi akasa”
Kuma daidai lokacin wannan yaron ya6ace ”’
Dagudu sultan yakaraso ganin baban Aysha akasa ” yana kiran sunanshi ”amma ina musa sai nuna wa sultan jikin bango yakeyi amma sultan baiga komeva”’
Shidai tambayarshi yakeyi meyafaru amma babu magana ””””’sultan dayake rud’e yana kallon fuskar musa yaga yajuye gefe bakinsa duk ya karkace ”’ ga hannu kamar kuturu ”’
Innalillahi wainna ilaihiraji’un ”shine kalmar da sultan yake furtawa”’
Cikin matsanancin tashin hankali sultan yaruga cikin gdn dagudu yana kiran gwaggo sa’ah ””””’
Cikin tashin hankali take tambayar sultan lfy meyafaru””’ bai Iya bata amsava illah Jan hannunta daya Shiga yi’
Suna fitowa yaimata nuni da baban Aysha kwance sai kokawar d’aga hannun sa yakeyi amma yakasa ”””ihu gwaggo tasaki tanufe shi ‘tana kiran sunan shi”’
Tana xuwa tazube gabanshi ‘ cikin tashin hankali tafara tambayar baban Aysha meya sameka?
Cikin rawar hannu yafara shirin bude baki yayi magana saidai maganar taki fitowa””
Gwaggo sa’ah cikin kuka ‘tace miemie shiga ki daukon waya ki kiramin YAYA””’
Dagudu Miemie tashige tadauko wayar””
Ringing biyu yadauka yana cewa salamu alaikum sa’adatu lfy dai koh wannnan kira da rana haka?
Cikin kuka Miemie tace abba ba lfy ba kai Sauri kaxo gdn gwaggo baban Aysha yazama wani iri”””””
Cikin tashin hankali Mahmud yace wani iri Miemie meke faruwa”? Cikin kuka tace abba kazo kagani ””””””””
Da Sauri Mahmud yakatse wayar yana salati ” bashiri yabar abinda yakeyi yashigo motarsa ”a 360yake gudu Allah Allah yake yakaraso yaga meya sami mijin yar’uwarsa””
Yana karasowa ko gyara parking baiyi va dagudu yanufi Inda yahangosu ””’yana xuwa yashiga tambayarsu lfy meyasa meshi?
Cikin kuka gwaggo sa’a tace nima bansani va ina cikin gida kawai sai sultan yashigo a firgice yana Jan hannuna ”ina fitowa naga baban Aysha ne kwance da juyayyen halitta””'”
Da Sauri Mahmud yashiga duba musa cikin firgici””yace sultan kamashi musaka a mota mutafi asibiti””’
Nan da nan suka sakashi cikin mota gwaggo sa’ah itama tashiga ”nan Miemie da sultan suka shiga gaba Mahmud yajasu xuwa asibiti””
????????????????????????????
Wani prvt hsptl suka nufa ‘Wanda yakeda kwararrun likitoci”” suna isa nan da nan aka nufi emergency dashi””’
Su gwaggo Mahmud dasu sultan suna reception sunyi jungum jungum ‘gwaggo sa’ah sai kuka takeyi”’
Mahmud yace sa’adatu ba kuka zakiyi va” addu’ah itace agaba ”kukanki bashi da amfani””
Dago idanunta da sukai jazur tayi ‘tadubi mahmud tace yaya ‘dole nai kuka ko minti20 bamuyi da fitarsa va ‘ wannan al’amarin ya afku”’
a gidan biebie isah antarbeni sosai kuma naji dadi nagode kwarai????????
Ana tare????
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed
dedicated to friend bee kalbi Miemie
Page1⃣8⃣
Likitoci sunyi matukar kokari domin su shawo kan lalurar baban Aysha amma Abu ya faskara ”nasarar da sukayi shine sun samu sun masa allurar bacci ””’ amma har bacci yadauke sa hannunsa baidena nuna Bango va””
Bayan fitowar wani Dr ne yace da Mahmud yasa meshi a office ”” cikin Sauri Mahmud yabi bayanshi””’ da shigarsu Dr d’in yadubi Mahmud yace alh saidai fah hkr domin gsky munyi iyakar kokarinmu dan gano abinda yajanyo masa wannan matsalar bamu ganova”’
Sannan munyi masa test ko yanada hawan jini nan ma duk munga BP d’insa normal”’ a shawarce yakamata kufita dashi waje domin su sunfimu kayan aiki ‘maybe zasu Iya gano musabbabin wannan larurar”””
Jiki a sanyaye alh Mahmud yafito office d’in gwaggo sa’a ta taso da Sauri tana tambayarshi me likitan yace””’mahmud bai 6oye mata komeva yafada mata””’ kuka tasaki tana kiran sunan Allah”’
Dubanta Mahmud yayi yace sa’adatu nace kidena kuka ”inhar kudi na maganin cuta toh ina tabbatar maki musa zaimike daga wannan cutar ki kwantar da hankakinki”’
Duban sultan yayi da Miemie yace kuzauna da gwaggonku barinje indawo”””” yana fita direct family house nasu yawuce nan yafadawa mahaifinsa abinda ke faruwa’ da sauran iyayenshi mata”’
Cikin tashin hankali duk suka shirya xuwa asibitin”””nan Mahmud yakarasa gd yafadawa hafsa ””itama tashiga matsanancin damuwa”””
Bayan awa biyu asibiti yacika makil da yan’uwa””’ inka dauke inna amarya ita kadaice batazo va”””
Baabaa Laure suna shigowa tahango Miemie ‘cikin murna tace lah ga mutuniyata tazo””baabaa asabe tace toh shanyayyi ya” ynxu wannan mekama da ya’yan almatsutsan ne mutuniyarki? Koda yake nalura tunda kikayi zama a gdnsu na watanni ta shanye maki zuciya ‘shiyasa kullum kike damun mutani da kinaso kiganta””’
Cikin ko en kula baabaa Laure tace kedai kika jiyo”tayi gun Miemie ”tana zuwa tasa hannu tacirewa Miemie tagumin da tayi ‘tace meyafaru ne yar’nema kikai tagumi?
Dago kai Miemie tayi tadubi baabaa Laure tace lah k’awa kinzo Ashe”’ wlh ina tunanin baban Aysha ne ”duk ya canza Yakima wani iri””
Baabaa Laure tace toh ke inbanda abinki saiki sawa ranki damuwa ””’shiyasan abinda yaje ya jangwamo wa kansa’ da hakan tasameshi””’ gashi ance likitoci basu gane cutar va””
Cikin mamaki Miemie tace ynxu ke baabaa abin baidameki bane? Cikin yatsina fuska tace yoh mezai dameni tunda ba mijin aziza ce hakan tafaru dashi va”””
Kallonta Miemie tayi tace ynxu sbd ba mijin yar’ki bane shiyasa baraki damu va? Firgigit baabaa Laure ta kalli Miemie sbd bata dauka afili takeyin maganar va””’
Murmushin borin kunya tafarayi ””tana cewa kedai wasa nake maki aidole yadameni”’ tsaki Miemie tayi tace kedai baraki ta6a canjawa va”’
Baabaa Laure tace toh saiki canjani ai’yar’nema kawai’ naganki ina murna amma zaki wani gwasaleni ”””’
Baabaa asabe ce takaraso Inda suke ‘tace dah Miemie ke yar’kuikuiyo zo na aikeki bakin asibitin nan naga me saida goro kisiyo min’
Banza Miemie taimata kamar bataji metace va”’saida tasake magana Miemie tace idan kuma nak’ifa?
Baabaa asabe tace sai uwarki da ubanki suje su sayo”””dariya Miemie tayi tace toh baranje va’ jeki aikesu inkin isa”
Hannu baabaa asabe tad’ga da nufin marinta ”saiji tayi hannun nata yayi wani irin kara kas””’. Ihu baabaa asabe tasaki tarike hannun nata da d’ayar hannun tana wayyo Laure hannuna yarike ””’
Baabaa Laure tace kodai sanyi ne yarike maki hannun”’
Cikin jin azaba baabaa asabe tace taimaka Laure ki jamin mugani dan yarike””
Miemie dake kallonsu ta kwashe da dariya tace alhaki kuikuiyo ”kad’anma kika gani ””baabaa asabe tace zakici ubanki ne tsaya a gyaran hannun kiga ikon Allah”””
Baabaa Laure tace kedai wlh kinfaya magana ki tsaya na ja maki hannun dakyau kin’ki kina biyewa wannan ””’gashi ko gun Mara lfyr bamukai va ‘kinfara gamuwa da jaraba””’
Miemie kam dariya takeyi masu ”:nan baabaa Laure tai tajan hannun amma yaki saituwa”’haka suka shige gun Mara lfyr””’
Suna shiga bayan an gaggaisa da mutanin wurin baabaa asabe suka kara matsawa kusa da gadon da musa yake kwance””ido suka zuba Mashi ”saikace yau suka fara ganinshi””