MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVELNOVELS

MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Afirgice baabaa Laure tasaki tiren shinkafara ta watse ”’Miemie koh mezatayi inba dariya va”’

Baabaa Laure tadubeta tace amma kedai Allah yayi yar’banzar yarinya”

Saikizo ki tsinto shinkafar da kikasa nazubar”’
Tsalle Miemie tayi tace tab banyi ”’ga tsoho nan yatayaki ”’
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

hy fan’s akwai wani page 19 dake yawo grp grp ”zaku gansa baida yawa nd rubutun wani iri”banice nai typing va ”wata yar shaye2 ce tayi so pls INA baku hkr itama tace abaku hkr lokacin tayi high dayawa ne tai typing

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page2⃣0⃣

Dariya malam bukar yayi yacewa miemie tadau Jakarta takai d’akin baabaa Laure ta aje”” mikewa tayi tawuce””‘

Baabaa Laure tadubi tsoho tace malam naji kace takai Jakarta dakina””inceko lfy? Dariya yayi yace lfy lau ”tayi yajine wai a gdnsu ba’a sonta shine tadawo nan” salati baabaa Laure tasaki tana cewa Allah kashirya wannan yarinya”””’

Miemie’miemie waike baraki fito kici abinci bane ””Cewar hafsa dake kwalla mata kira amma shiru babu amsa”’

Sultan wai ina wannan yarinyar tashiga ne? Sultan dake cin abincinsa yace kodai tana bacci ne”?

Hafsa tace jeka dubota adakinta””” mikewa yayi yanufi d’akinta ””’yana shiga yaga kayanta awargaje babu gyara ”fitowa yayi yace mommah batanan ”’nd kayanta duk awargaje’

Gyada kai hafsa tayi tace barta duk Inda tashiga zata dawo ‘zoka cigaba da cin abincinka””’

Karfe biyar da Rabi babu Miemie babu alamunta ”hafsa tafara shiga damuwa danhaka takira Mahmud tafada masa”” koda take fada masa dariya yayi yace karta damu”’yasan Inda Miemie take su kwantar da hankalinsu””

Sai sannan hafsa tasamu nustuwa” harta tuna da Miemie tace zatabar masu gdnsu takoma gdn tsoho””

Da daddare bayan Mahmud yadawo yakewa hafsa da sultan bayanin kan cewa tsoho yakirasa ya shaida masa Miemie ta’iso gdnsa””’

????????????????????????????Cikin dare misalin karfe biyu”sultan kwance yana bacci ”’yafara jin motsi alamar wani Abu na motsi adakin”””

Ahankali yabude idonsa saidai babu haske adakin sbd yakashe wuta””’

Hannu yasa abango yana kokarin kunna light d’in d’akin ””’saidai ga mamakinsa saiji yayi anrike masa hannu GAM”’ cikin muryar tsoro yafara tambayar waye waye””

Amma ba’ayi magana va”” cikin zafin rai yasa d’ayan hannunsa yafisge Wanda aka rike masa”” batare daya kunna wutar va” yace koma waye INA roko da girman Allah arabu dani ””banason damuwa”’

Cikin wani irin murya mai firgitarwa ”yaji ansaka dariya bako kakkautawa””’ can kuma sai akai shiru””

Cikin karfin hali ‘sultan yasake cewa ”wannan wani irin shiga hakki ne mutm yana barcinsa za’a takura masa”
Baikaga karasa maganar va yaji saukar mari a fuskar sa”” da Sauri yadafe kuncin nasa ” sbd radadin dayake masa””’

Jiyayi an feshe da dariya ””’ zafin Marin baisa yayi shiru va”’ yace Allah yasaka min tunda ba ganin Ku nakeyi va”””

Jin wani sabbin Marin yayi a kumatunsa duk biyun ”hannunsa yasa yana cewa inakuka ga dama kuimin Wanda yafi wannan nasan ubangiji na bare barku va””””

Can kuma gefe guda yafara jiyo kamar ana kokawa ” sosai ake kokawar ”’ amma dashike aduhu ne baya ganin kome””

Jiyayi anjefar da Abu gefe guda””’ wata kakkausar murya yajiyo ”yana magana amma yarasa gane da wani yare ake maganar ””’

Shidai baya fahimtar yaren da akeyi ”’saidai ga dukkan alamu muryar mace da namiji ne””’

Can kuma saiji yayi muryar macen yayi kasa ‘ cikin kankanin lokaci tafara kuka”””’

Tsoro da mamaki tattare azuciyar sultan”’nan yafara tunanin suwaye wadan’nan halittun? Mesuke nema dashi” meyai masu?

Yana cikin wannan tunanin ne yaji muryar datake kuka dashi kamar muryar Miemie””

Da Sauri yajuyo da fuskarsa saitin dayake jin kukan ‘duk da baya Iya hangen kome”’

Tabbas wannan muryar Miemie ce ”toh ya akai Miemie tazo ”ya akai kodai tadawo ne?

Kaiii bata dawova ‘domin shine yarufe kofa ”’danhaka ba ita bace ”amma kuma wannan sautin kukan dake tashi ai NATA ne”’

Cikin karfin hali irin nashi yace Miemie ‘Miemie’ meyasa meki? Meyasaki kuka?

Shiru babu amsa ‘saidai sautin kukan nata daya sake q’aruwa ”cikin tashin hankali sultan yace kiyi hkr miemie bana ganin kome ”’sannan bansan taena zankunna wutar d’akin va”,

Cikin wata kakkausar murya akace kar kayi kuskuren kunna wuta ”domin zai zamtoh kuskuren da baraka Iya gyarawa va””

Cikin firgici sultan yamatsa da baya ”jikinsa sai kakkarwa yakeyi””

Wani irin kara yaji tasaki Wanda yasa hanjin cikinsa kad’awa ”” dagudu yayi bakin kofa zaifita saidai yana murda kofar yajishi a kulle”’ nd a Iya saninsa yasan bai kulle k’ofar ba””

Dariya aka kece dashi ”’ cikin wata irin Hausa aka fara magana””’

Sultan ba…ra..ka …iya..tsere…mana..ba…

Ana gama fadar haka ”’haske ya gauraye koina a dakin”’ dagudu sultan yasa hannu yamurda kofa ”ga mamakinsa ‘ saiyaga kofar abude take”””

Fita yayi xuwa dakin Miemie ‘yana xuwa yatura k’ofar bakowa cikin d’akin ””gashi yadda tabarshi abarbaje ba abinda aka gyara””

Juyawa yayi Yakoma d’akainsa ‘kirjinsa na dukan uku uku””’

Bayi yashiga ya dauro alwala yafito yashimfida darduma yafara sallah””

Yadade yana addu’ah kamin ya sallame ””’kwnaciya yakoma yayi amma baki daya bacci yakaurace wa idonsa”’

Haka yaita juyi yana tunane tunane”’

ana tare????
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page2⃣1⃣

Gari na wayewa sultan ya kimtsa bayan sunyi breakfast yacewa mommansu zaibi sahun Miemie yaje yadawo da ita”’

Mommansu tace kaii sultan kabarta taita zama acan tunda ita takai kanta zata dawo ay’
Sultan yace toh shikenan amma mommah zanje naiwa tsoho sallama domin daga yau ba lallai ne nasamu damar xuwa sallamar shi ba”’

Gyada kai hafsa tayi tace toh shikenan saika dawo” nan sultan yafita xuwa gidan tsoho’

Yana sauka a adaidaita yahango Miemie zaune kusa da tsoho suna fira”’murmushi sultan yayi sannan yakarasa kusa dasu”. yana zuwa yadubi tsoho yace inakwana tsoho”’ malam bukar yadubeshi yace lfy lau sultan ya iyayenka? Sultan ya amsa da lfy lau’ duban Miemie dako kallonshi Bataiva yayi'””. yace ke kaza kanki da motsi baki Iya gaisuwa bane?
Tsaki tayi batare data kalleshi va”’
Yace ops namanta ashe ba’a koya maki va”’

Juyowa tayi tace kaii yah sultan wlh kanada matsala nabar maku gdnku domin nahuta shine saida kabiyo ni nan”” tajuya tadubi tsoho tace tsoho sauran danginka suna INA ne? Dan ni gun danginka zankoma kozan samu salama ”

Dariya tsoho yayi yace ke mairo inbanda abinki ‘aini banida dangin dasuka wuce Ku ‘duk sauran dangina sun rasu ”Ku da iyayenku nake gani amatsayin dangina””’

Kafa tabuga akasa tace kutt wlh akwai damuwa ‘nikam nashiga uku ”. Dariya sultan yayi yace ke wlh gara ki hkr damu domin koina zakije koroki za’ayi sbd jarabar halinki””

Garamu kome kikai mana zamu lalla6a dake ””’mikewa tayi tana cewa toh inbaraku lalla6a daniva Ku jefar dani a bola”’ fuuu tayi cikin gdn ”” sultan da tsoho sukabi bayanta da kallo suna dariya’

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button