MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

dedicated to friend bee kalbi Miemie
Page2⃣6⃣
Miemie nashiga cikin gdn tashiga kwallawa baabaa Laure kira” a tsorace baba Laure tafito tana tambayar Miemie ko lfy”cikin haki.irin na Wanda yagaji da gudu Miemie tace baa_baa muntari ne yakama salma a soro””’. Salati baabaa Laure tasaki ‘ba shiri tayi hanyar soron aguje ”’
Baabaa asabe take d’aki itama tafito aguje tamarawa baabaa Laure baya”’
Asoron baabaa Laure ta comma muntari duk ya cukuikuye salma sai kokarin rabata da hijabin jikinta yakeyi”’ ihu baabaa Laure tayi taje tana kokawar k’wato salma a hannunsa ”” azuciye yajuyo yana duban baabaa Laure ”’ ganin batada niyyar sakin shi ‘yasa shi sa d’ayan hannunsa yabugeta dashi”’ aiko saiga baabaa Laure tai luuu a k’asa tafadi ” ga dukkan alamu suma tayi””
Daidai lokacin baabaa asabe na k’arasowa ”tana ganin halin da baabaa Laure keciki gakuma salma da muntari ke kokawar rabawa da suturar jikinta””’
Nan fah baabaa asabe tarud’e ”tashiga maganganu”’ tana kaii jama’u ina kukene wai jama’u kufito mana ‘kuzo kuyi ceton rayuka””” da Sauri muntari yajuyo kanta yana ‘Jan salma da hannu d’aya sannan yana matsowa kusa da baabaa asabe’,yana nunata da yatsa””’
Baabaa asabe ko ganin yadda muntari ya dumfaro ta kamar kumurci yasata fara matsawa tana cewa ‘kai muntari tsaya kaji mana ” karka ta6ani Dan annabi ”ka tsaya nawuce ” ganin bashida niyyar saurarenta ”yasa tafara kokarin ficewa daga soron” aiko tasa kafa Zata ruga kenan ya cafko wuyanta”’
Shaketa yayi yana muzarai”””’baabaa asabe koh ido waje sai kakarin mutuwa take ”tana had’a hannuwanta biyu alamar rok’o”””’ ga fitsari datakeyi sbd azabar matsar datasha””
Shiko muntari sai muzarai yakeyi””” ihun salma ne yasa shi sassautawa baabaa asabe shakar da yaimata ‘ yajuyo yana kallon salma yana murmushi””’.
Baba’kabiru ne yashigo shida tsoho zasu shigo cikin gdn ”ganin abinda ke faruwa yasasu dakatawa suna salati ” da Sauri baba kabiru yaje yadamko hannun muntari yana kokawar kwace baabaa asabe ””’shiko muntari ganin ba salma ce za’a kwace va yasashi Sauri sakin baabaa asabe ” saigata a k’asa faf””””
Nan baba kabiru yashiga kokawar kwace salma ‘saidai abin yafi karfinsa domin koh muntari ko gezau da hannunsa baiyi va ‘balle asa ran zaisaki salma””
Baba kabiru yadubi tsoho yace baba saifa kasa hannu Dan wlh ban Iya 6an6arota ni kad’ai””’. Tsoho koh ganin asheme masa mata gasu duk akwance yasa shi cewa inazuwa innemo maza kabiru wannan aikin bana mutm biyu bane”????????
Nan yafita nemo maza””” baabaa asabe koh dake kwance sai numfarfashi takeyi ”ganin tsoho yafita saita kara rud’ewa ‘tamike tana kokawar gudu sbd ganin yadda muntari ke zabga mata uban harara””’
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed
sister minal sak’onki ya isko ni har cikin gdna’ kuma nagani naji dad’i kwarai nasan ke masoyiya ce ta kwarai” ngd da k’auna inasonki irin sosai d’in nan ‘insha Allah zaku rik’a jina akai akai”ana tare????
dedicated to friend bee kalbi Miemie
Page2⃣7⃣
Kallonta sultan yayi yace Dan Allah kibarshi basai najiva ”cikin dariya tace dole kasani domin zai amfaneka anan gaba””’
Dubanta sultan yayi yace naji ‘amma gsky banida bukatan dukkan wani Abu dazaisa ashiga hakkin Dan Adam ‘idan kikayi la’akari acikin jirgin nan bamu kadai Neva”’ sannan Manson Allah s.a.w yayi hani da shiga haqqin Dan Adam””’
Gyada kai tayi alamar gamsuwa ”tace shikenan sultan’insha Allahu bayan kwana biyu zandawo na sanar maka wannan sirri domin zai matukar amfanarka””
Toh sultan yace ”sannan yamik’e xuwa toilet ””koda yafito daga toilet d’in yanemi wannan maryam d’in baiganta va” cikeda fargaba yadawo yazauna yana tunanin wannan al’amarin kamar a mafarki”””””
Tsoho nafita ‘yahango wasu samari su uku zaune akan falalin kofar gdn ”ya fitosu yayi da hannu alamar suzo ”cikin hanzari suka taso ”’tsoho yace kubiyo ni””
Cikin soro sukabi tsoho”’ suna shiga suka hango muntari damke da salma ga baba kabiru sai kokawar kwatota yake ‘ga kuma baabaa asabe zaune ta takure gefe guda”inda baabaa laure ke sheme a sume”. Nan tsoho yace yaran su taimaka su kwato salma a hannun muntari”’
Nan suka shiga kokawa da muntari dakyar da sud’in goshi suka kar6o salma a hannun muntari amma ko sunsha naushi da duka””’
Ana kar’6ota taruga cikin gd dagudu tana kuka ”’yayinda suka rirrike muntari sai kokawar kwacewa yakeyi”’
Nan wad’an nan samarin da baba kabiru suka kinkimi muntari zuwa gdnsu” yayinda tsoho yanufi matansa””’ duban baabaa asabe yayi yace ohh asabe sannu tsaya insamo ruwa a yayyafawa Laure kozata farfad’o ”Dan ga dukkan alamu ba k’aramin bugu tasha va’ ‘ baabaa asabe binshi tai da kallo yamike zai shige gdn saiga Miemie hannunta d’auke da ruwa tana xuwa”’ tsoho yace yauwa mairo yimaza ki kawo kar wani abun yafaru”
Dariya Miemie tayi tace kaii tsoho amma fah baabaa Laure taji maza”’ dak’uwa tsoho yaimata sannan yakar6i kofin ruwan ”’ yana xuwa yashiga yayyafawa baabaa Laure” agigice ta farfad’o tana cewa kuxo’kuxo muntari zai kasheni ”saikuma ta mike tashige gd aguje””
Miemie ko dake tsaye ba abinda takeyi banda dariya ””tsoho Yakama hannun baabaa asabe tamike sukayo cikin gdn””
A tsakar gdn suka iske baabaa Laure zaune tana shafa wuyanta ”Inda muntari yabuge ta”” karasawa kusa da ita Miemie tayi ‘tasa hannu ta danna Inda baabaa Lauren ke ta6awa”’,a firgice baabaa Laure tafara ihu tana cewa wayyo yadawo ‘Ku taimaka”
Dariyar da Miemie tafashe dashi yasata juyowa ganin Miemie ce yasata yin tsaki tana cewa ubanki mahmuda kikaiwa yaka ‘shegiya me kama da mayu kawai”””
Baabaa asabe kam baki ba magana saidai ta kalleka da ido ” sbd azabar shakar datasha ‘yasa ko juyawa da wuyarta bata Iya yi”’
Tsoho dai zama yayi yai shiru yana tunanin wani irin abune ke damun muntari haka ”Kodai shaye shayen da ake cewa yanayi gsky ne”kodai harya fara ta6a Mashi kwakwalwa ne? Kallon baabaa Laure yayi sannan yadubi Miemie yace tashiga d’aki takirawo Mashi salma ””
Koda salma tazo” idonta ya kumbura sbd tsananin kuka”’ tsoho ya kalleta yace salma kiyi shiru kidena kuka ‘ kukan bashida amfani”” so nake na tambayeki ko akwai wani Abu tsakaninki da muntari ne Wanda mu bamu sani va ” dahar yasa shi yake neman keta haddinki?
Cikin kuka salma tace wlh tsoho ni babu kome tsakaninmu” asalima dah ko gaisuwa baya shiga tsakaninmu ”amma saigashi bansan dalili va yazo yana ketamin alfarma””” nan tasake 6arkewa da kuka”””
Tsoho yace yishiru salma karki damu insha Allahu daga yau yatsaya””’
Suna nan zaune”suka jiyo hayaniya a soron” danhaka tsoho yamike zaifita’ saiga habu d’an baba kabiru yashigo da gudu’,yana haki ”tsoho yadubeshi yace kai habu lfyrka klw kake wannan gudun”’?
Cikin gajiya yace tsoho dama yaya muntari ne ya kufce a hannun su baba gashinan shigowa gdn nan waishi dole abarshi yazo yaga salman shi ” ynxu haka suna soro baba yakasa rikeshi shi kad’ai””’
Habu nagama kai aya salma ‘baabaa Laure ‘baabaa asabe ko wacce tamike a 360 sukayi cikin d’aki suka saka sakata suka kulle 6am ”””””’tsoho najuyowa yaga babu baabaa asabe ba Laure ba salma””.