MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Baabaa laure tace oho dai sai afkin iyayi amma ba masoyi ‘nan da wasu watanni dazarar kingama jarabawa zamui sadaka dake kowa yahuta”’
Dariya miemie tayi tace haba saikace zamanin aurenki da tsoho da aka lankaya mashi ke ”’
Mikewa baabaa laure tayi tabi bayan miemie dagudu tana cewa ubanki aka lankayawa shegiya kawai”” tasi’u dai dariya yayi domin ganin dramar dramar tasu bame karewa bane”’
Ana tare????????
[03/11 8:29 pm] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha wakili
Mrs ahmed
dedicated to friend bee kalbi Miemie
Page3⃣4⃣
Bayan fitar tasi’u da miemie tsoho yashigo cikin gd’yasamu baabaa laure zaune kan tabarmar da miemie ta tashi ‘shima zama yayi kusada ita ‘yace laure ina mairo take? Bata nan taraka tasi’u cewar baabaa laure ‘gyada kai tsoho yayi yace toh Allah yasa adace baabaa laure tace dame?
Tsoho ya gyara zama yace dama tasi’u ne yazomin dawani batu kan cewa shiyana son mairo a had’asu aure kamar yadda aka had’a kamal da salma”
Afirgice baabaa laure tadubi tsoho sannan tace tab saikace a film d’in hausa wai a had’a miemie da tasi’u kaima kasan bame yuwuwa bane sbd asabe ba yarda zatayi va’ tsoho yace dake asaben itace megidan ko kuma itace yaran dabarata yarda ba ‘
Barikiji kije kisameta kifada mata domin ni nayanke shawarar had’asu daga sun amince da junansu toni Nawa fatan alkhairi ne danhaka kema kifad’i alkhairi ko kiy shiru”’
Nan yamike yafice yabarta zaune tana kwallawa baabaa asabe kira”koda fitowar baabaa asabe ta shaida mata abinda tsoho yace tsaki baabaa laure tayi tana cewa toh ayi mana can su suka sani tunda dai tasi’un ne yace yaji yagani ai shikenan ‘sannan inbanda sakarci irin na tasi’u ina shi ina miemie yarinyar dabata da maraba da k’wara ‘ni dan annabi kubarni naji da matsalata ,,nan takoma d’aki ,,
Miemie da tasi’u kan hanyarsu ‘tajuyo tadube shi tace wai ya tasi ina zamuje ne naga sai lula tafiya mukeyi kamar zamu bar garin’ murmushi yayi sannan yace aimun iso inda zamuje ma ‘nan suka nemi gun wani dakali suka zauna ‘ tasi’u yadubi miemie yace sister dama fah bawani rakiya zakiy min ba ‘ sonake kawai kizo muyi wata magana dake’
Gyada kai tayi tace inajinka ya tasi ”gyaran murya yayi yace nasan dai kema auren salma da kamal yana baki sha’awa kamar yadda nima yake bani koh?
Kallonshi tayi kamin tace eh yana birgeni musamman yanda naga ya kamal yana kula da ita sosai ”murmushi yayi yace dama zaki bani dama nima nakula dake kamar yadda kamal ke kula da salma” kallonshi tayi cikin rashin fahimta tace bangane mekake nufi va’
Murmushi yayi yace i mean kiyarda dani ‘ahad’amu aure kamar yadda aka had’asu salma ‘muma muzam haka”
Murmushi tayi tace kai ya tasi kodai dan kaji baabaa laure namin gori ne yasa kazomin da wannan maganar ? A’ah ko kadan hakan dana fada haka nakeso shiyasa cewar tasi’u”’ miemie inaso ki amince dani wlh naimaki alkawarin zanbaki dukkan kulawa zan k’aunaceki fiye dakowani namiji sannan zanbaki dukkan farinciki”’
Shiru yabiyo bayan wasu mintuna”kamin miemie tad’ago idanunta tana kallon tasi’u dashima yatsareta da ido” haka kawai taji itama tafarajin wani abu azuciyarta’ murmushi tayi tace shikenan ya tasi kabani lokaci nayi tunani akan haka ” murmushi yayi yace Allah yasa tunanin yazamtoh me alkhairi”’haka suka juyo xuwa gd ”
Bayan sati daya ‘bikin mahmud yagabato sai shirye shirye yakeyi’ su baabaa asabe sai azar6a6i akeyi kan mahmud zaikarawa hafsa kishiya’ miemie koh tunda taji labarin auren mahaifinta ta tada bala’en zata koma gdnsu ‘baabaa laure tace aiko baki isaba ‘sbd ubanki zaikara aure shiyasa zakice zaki koma gdnku da can danaita mitar ki koma aicewa kikayi baki koma saiynxu sbd kina bakin ciki da auren da zaiyi ”’
Harararta miemie tayi tace keni dallah kimin shiru wani auren zanwa bakin ciki? Dama akwai alkhairi ne aciki shine zanyi bakin ciki ‘amma wannan auren yadda kikasan bakar kunama za’a kawo gdn haka nake ganin wannan auren” baki bude baabaa laure tace iye lallai yayi da uwarkice ai barakice bakar kunama va’ murmushi miemie tayi tamike tana cewa aibaraki ganeva dayake kwakwalwarki tariga tajuye jira kawai kike amaki signing kitafi barzahu”’. Tana gama fadar haka tafice dagudu ‘ baabaa laure tace ubanki ne za’ai wa signing bani va ‘ shegiya kawai”
kuyi hkr da wannan naso yafi haka Allah bainufa ba
Ana tare????
[14/11 12:26 pm] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
????????????????????????????
MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha wakili
Mrs ahmed
dedicated to friend bee kalbi Miemie
Page3⃣5⃣
Rana bata k’arya saidai uwar d’iya taji kunya ‘tabbas hkn danko gashi yau an d’aura auren mahmud tare da amaryarsa baraka ,dangi duk ancika a gdn sai gagijewa akeyi
Hafsa daketa faman zirga zirga ko kad’an afuskarta bata nuna damuwa ko wani kishi va faram faram takeyi da kowa’
Karfe takwas nadare yan kawo amarya suka iso inda dangin miji aka fito tarbarsu su baabaa asabe ne kan gaba ,baabaa laure ma ba’a barta abaya va ,bayan ankai masu abinci da abinsha nan aka gaggaisa sannan dangin ango suka fara watsewa ,nan baabaa asabe suka fito suma zasu tafi ,neman miemie baabaa laure tashiga yi waitaxo suwuce amma tarasa ganinta hakan yasa taiwa hafsa magana akan tanemo ta nan hafsa tacewa baabaa laure taduba dakinta tana ganin tana ciki,
Batare da 6ata lokaci va baabaa laure tayi d’akin tana shiga ta iske miemie kwance tai daidai bisa gadonta ga dukkan alamu bacci takeyi’ duka baabaa laure tazuba mata tana cewa eh yar’nema kwanciya ma kikazo kikayi toh mike mutafi gd,
Murtsuke ido miemie tayi tadubi baabaa laure tace muje wani gdn? Baabaa laure tace gdn dakika fito ‘murmushi miemie tayi tace banzuwa kiy tafiyarki yau gdn ubana zan kwana kuma babu wanda ya isa yahana ni inkuma da akwai inason ganinshi,baki bude baabaa laure tace eye toh koh ni na isa inhanaki danhaki tunkan narufe idona nabude kitashi mutafi,
Kallonta miemie tayi tace tunwuri gwara kitafi dan wlh inhar kika bari raina ya 6aci to tabbas kema saikin kwana a gdn nan ,
Haka kawai zakixo kidameni da masifa bakisan dalilin dayasa zan kwana ba amma duk kinbi kin isheni kitafiyarki abinki’
Baabaa laure tacs toh ran naki ya6aci d’in sannan baran bar d’akin nan ba batare dakeva’ tsaki miemie tayi sannan tace kanki akeji ni dakika gani akwai aikin dazanyi cikin daren nan danhaka banason damuwa idan kingama surutan naki ki kwanta domin babuke babu xuwa gd’
Baki bud’e baabaa laure tace kujimin shegiyar yarinya wiatana da aiki cikin dare halan dai ke d’in kinshiga sikiri ne ko? Dariya miemie tayi tace oho ke kika sani dai tai kwanciyarta’
Mikewa baabaa laure tayi tana cewa to barin kira uwarki ai ita barakiy mata musu ba ,juyawa tayi zata fita saidai me tana murd’a k’ofar tajishi a kulle juyowa tayi da mamaki tana kallon miemie tace ke ubanwa yakulle k’ofar nan? Miemie ko kallonta bataiva saima gyara kwanciya datayi’
Haka taita surutu amma kanzil miemie bata ce ba illa barci ma data fara ,
Haka baabaa laure tashiga magiya da rok’on miemie akan tabude mata k’ofar tafita amma fir miemie tashare ta ‘harta gaji tazauna bakin gadon tana antayawa miemie ashar amma ko kallo vata isheta va’