MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVELNOVELS

MURMUSHIN AJALI COMPPLETE HAUSA NOVEL

Cikin mamaki hafsa tace mudin ne muka tsaneki?

Batare data kallesu ba tace eh”abba kadaine me sona”””

Hafa tace yayi kyau””
Nan alh yace sutashi dukkansu suje sudubo sa’adatu”’

Nan suka fito suka shiga mota alh da sultan agaba Miemie da mommanhsu abaya””::

Suna xuwa gdn Miemie ta 6alle murfin motar taruga cikin gdn dagudu ”’a falo taga sa’adatu zaune tana cin abinci””’

Sa’adatu na ganinta tace a’ah Miemie kedawa kikazo”’ karasowa tai kusa daita tace nidasu abbanmu ne””_ gwaggo nagodewa Allah dakikai hatsarin nan wlh’::::

Cikin tsoro da razana sa’adatu tace Miemie mekika ce? Rausayar dakai tayi tace bkomi”’

Amma kisani ina kaunarki gwaggota”” sa’adatu ma tace nima ina kaunarki ya’ta gudan jinita”’ kwanciya Miemie tayi akan cinyarta tana cewa ynxu fah gwaggo da ankaiki koh””

Sa’adatu tace anakini ena?

Zatai magana su alh suka shigo”’.

Nan sukaga sa’adatu sukai mata Allah yakiyaye gaba”””

Koda zasu wuce”miemie tadubi sa’adatu tace gwaggo gobe zakiji sakon mutuwar wani'”””””

Sa’adatu cikin tsoro tajanyota gefe tace waike Miemie lfyrki klw kuwa?

Dariya Miemie takamayi tace lfyta klw gwaggota ” sai nan gaba zaki gane menake nufi”’

????????????????????????????????washe gari Miemie ta tafi skull'”””Acikin class yaran class din sai jimamin mutuwar Mr Luke sukeyi”’ Miemie kam ko’a jikinta”’ sai wasarta takeyi””””””i

Suna tasowa tashigo gd taga ba mommanhta ”_tadubi sultan tace yah sultan ina mommah ta tafi?

Yace bata nan taraka gwaggo sa’adatu gdn rasuwa””_cikin ko en kula Miemie tace toh Allah yajikan musulman kwarai””’

Sultan yace ameen ”’__kinsan waye yarasu ne dabaki tambaya va”‘” girgiza masa kai tayi alamar a’ah yace toh baban budurwar baban Aysha ne da gwaggo zataje gaisarwa jiya tai hatsari”””’

Ta6e baki Miemie tayi tace yayi kyau ‘””ai anrage mugun iri”””””

Sultan yace wani irin mugun iri kuma?

Bata amsashi va tashige dakinta tana cewa banason yawan tambaya pls”””.

Bayan shekara biyu ”’lokacin Miemie tana jss 2 yayinda sultan ke SS2 “””
Amma shi sultan Borden skull yake ita kuma Miemie tana day”””””””

A lokacinne kuma mommanhsu Allah ya azurta ta da samun ciki” sunyi murna matuka” lallai Allah maikyauta da karine””’ Miemie shekarunta shadaya daya aduniya saiynxu Allah yasake bata ciki”’

Alh mahmud kam bakinsa baya rufuwa sbd tsabar farin ciki””

Miemie ma taita murna wai itama zata samu wacce zata rinka bawa gwale2 kamar yadda sultan kebata”’

Hafsa kance mata dayake ke harynxu bakiy hankali ba ai”’

Sultan dayazo Hutu yaga cikin mommahnsu yatsufa ”yace kaii mommah ko twin’s zaki Haifa mana ne?

Dariya hafsa tayi tace toh gani nan dai sultan Allah kadai yabarwa kansa SANI””

Tsagal Miemie ta tsoma baki tace yah sultan wannan cikin ba twin’s bane yan’3 ne ””””

Cikin jin haushi sultan yace ai kinji ke sai ana maganar masu hankali saiki tsomo bakinki”’ ko anfara maganar hankali saiki kawo soki burutsu”’
Mtwe yarinya saikace mayya ”””

Mikewa Miemie tayi cikin fushi tace yah sultan”’yana juyowa da nufin kallonta kawai sai gani yayi””” idonta yajuye izuwa baki ”’cikin Sauri yakauda kanshi zaiyi magana yaji bakinsa arufe”””

Isowa kusada shi tayi tana dariya tace yah sultan”’matsoraci kawai”’
Hafsa kam tana can hankalinta naga kallon datakeyi batasan wainar da ake toyawa ba”

Sultan nason yin ihu amma babu hali” sbd hannunta data dafashi dashi jiyayi kamar da allura tadafa shi”” wani irin radadi yakeji a kafadarshi”

Cikin Sauri yake kokarwar sauke hannunta a saman kafadarshi”’ amma saiji yayi kamar yarike shocking ne daya kama hannunta””

Da Sauri yaja da hannunsa” idanunsa sunkada” sunyi jah”’ yana dubanta ‘itakuma sai sai dariya take Mara sauti”’ tana juya masa ido
[08/10 8:33 am] Me Kosai✍: ???? ????
???? ????
???????????????????????????? MURMUSHIN AJALI
????????????????????
????????????????????
????????????????????????????
Written by Aysha Wakili
Mrs ahmed

dedicated to friend bee kalbi Miemie

Page6⃣

there is a secret behind every success ‘believe me ‘d secret behind my success is respecting elders????

Cikin hawaye sultan yasauke hannunsa kas yanayi mata nuni da pls tasake shi””’ ahankali tasauke hannunta akafadarsa ”tana wani irin dariya”’ hafsa dake kallo tace Miemie kinfara koh””””

Ko kamin mommah tajuyo Miemie tabar wurin tashige dakinta'””””

Sultan koh yana zaune radadin rikon datai masa yasa shi hawaye””’hafsa na juyowa taga yana hawaye tace a’ah sultan meya sameka?

Murmushin karfin hali yayi yace bkomi mommah kawai haka naji idona na yaji kamar ansakan hannu aciki”””’
Cikin tausaya hafsa tace Shiga dakina a gaban mirrow zakaga eye drop kadauka kasa ‘saika kwanta””

Mikewa yayi zuwa dakin zaije dauko eye drop din ‘yana cikin tafiya yaji anriko hannunsa da karfi”” juyowa yayi da Sauri Dan ganin waye saidai baiga kowa va””

Dagudu yashige dakin mommansu yadau eye drop din yafito””””

A falon ya tadda Miemie tafito tana ganinshi ta kwashe da dariya”””’tana cewa kaji maza”’su yah sultan mazan jiya””

Ko kallonta baiyi va ,yazauna yana shirin diga eye drop din a idonsa””” cikin kakkausar murya tace yah sultan karka diga ”wlh kana sawa zaka sawa kanka matsala domin zaka Iya makancewa ””’

Dasauri yadakata da digawa yana kallonta girgiza masa kai tayi alamar eh””’ hafsa tajuyo tace kai sultan inzaka sa’kasa inko zakabi na wannan shirmamiyar yarinyar ne kaika SANI””’

Shikam sultan yariga yarude ‘danhaka ya kalli Miemie yaga sai dariya takeyi”””” kara matsawa kusa da ita yayi yace Miemie dagasake kike idan nasa zan makance?

Kai tagyada masa alamar eh”””’rufe robar yayi yace shikenan nafasa baransa va”””

Cikin tsananin dariya tace huh su yah sultan ba’aso arasa ido”””

Tsaki yayi yace dillah tafican banza muguwa kawai””. Yana gama fadar haka yatashi yabar wurin”””

????????????????????????????????
Ranar asabar da safe hafsa ta tashi da ciwon nakuda””’ cikin ikon Allah itakadai keta fama da abinta’bata fadawa alh ba harya fita zuwa aiki”

Sultan kuma yatafi gdn gwaggo sa’adatu ,,,dakyar ma yasamu yafita sbd Miemie ta takurawa rayuwarsa”’ cewa tayi wai bai isa yafita va ‘dole yajirata sutafi tare’
.shikuma yace wlh saidai yafasa xuwa amma bareje daita koena va””

Da sidin goshi yasamu yatsere mata””

Haka hafsa tai ta fama da nakuda’harkusan awa hudu ”nan fah Abu yafara cin karfinta” kira tashiga kwalawa Miemie tazo takirawo mata Iya me aikinsu””

Miemie na shigowa ”’taga halin da hafsa take ciki ”’tace mommah bara nabaki ruwa kisha zaki haihu ke kadai ””da Sauri tafita adakin saigata tadawo da Kofi ahannu cikeda ruwa”’

Mikawa hafsa tayi amma ina hafsa sai girgiza mata kai takeyi alamar barata sha va””’

Karasowa kusa da ita tayi tace mommah kisha ko saudaya ne kinji””” ahankali takafa mata kofin abakinta” nan hafsa tafara sha saidata shanye tas sannan Miemie tamike tana dariya’ tayi kofar fita tana cewa kannena kufito lfy”””

Duk da azabar da hafsa keji saidata juyo takalli Miemie””

Tana rufe kofar wani irin nishi nazuwar ma hafsa”’ cikin hukuncin ubangiji ‘ saiga da’yafito yana candara ihu””’ kamin takai ga sauke numfashi wani sabon numfashin yafito””

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button